← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 123

Sashe 77

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mom I can take bullet for her, Mom inason Hawwa, okay bye Mom” yasaki Mom yajuya dasauri jikinshi har rawa yake yakoma wajen Hawwa yafice daga dakin Mom tafashe dawani irin kuka mai soya zuciya, shigowa dakin Excwllency yayi tuntuni yana waya a study ganin Mom na kuka yasa yayi wajenta rai abace yace “wai mehaka Madam eh? Inji da wanne? Da damuwan ciwon Khaleel ko da ke ko da business eh? For God sake ba’a riga anyi confirming this cancer is back ba saiyayi running test gobe why are you crying now eh?” Excellency yayi maganan yana zama agado Mom harwani shesheka take tace “Hassan Khaleely yafison matarsa akan ni mahaifiyarsa dana dauki cikinsa na haifosa duniya?” Kallonta Excellency yayi yace “mene? Why would you even believe this idanma wani ya gayamiki? Wani kalan magana ne wannan”? Cikin kuka Mom tace “he just confirmed it to me tambayansa nayi” dafa goshi Excellency yayi yace “wai Zeenatu are you okay at all ko kema nakaiki asibiti a duba brain naki ne? Were you expecting Khaleel dama yace miki yafi sonki kan matarsa ne? Common Khaleel fa yaro ne, he’s just 32yrs haba, tunda yake yataba son wata banda yanzu? Just because yaro yace miki eh doesn’t mean hakane think like an adult pls, Soyayyan uwa daban take aran yaro no any kind of wife ko tsafi kan can tarnish that love, soyayyan mata kuma daban, so dayake miki ba son soyayyan mata da miji bane common Madam” zuciyan Mommy na daci tace “komadai wani iri ne soyayyan Hawwa over shadow nawa aranshi nida I’m Khaleel’s everything, nike bashi happiness nabashi best of mata acikin mata nahadamai party na gayyato friends nashi yaushe yasan yarinyar nan dazai sota haka bada kidnapping na Noor bane”? Ran Excellency abace yace “wlh nagaji da maganganun banzan nan Zeenatu, bari kiji idan kika sakeyin dalilin wani abu yasami Khaleel I will not forgive you tundadai bakijin magana ki zauna anan kiyita comparing soyayyan da Khaleel ke miki dana matarsa i have meeting da Doctors nashi na Saudi natafi study room yawuce yafita yana kwalama Musbahu kira.EPISODE Komawa flat nasu Khaleel yayi yashiga baiga Hawwa a falo ba but yaga kulan abinci a dinning da ruwa da spoon da komi ta ijiyemai kitchen ya leka bata ciki kofa yakoma yakira some yan aiki duka abincin da Mom takawo musu yasa aka tafi dashi suje suci yamaida kofa yarufe yawuce sama dakin Hawwa kofan yataba yaji a kulle hakan yasa yayi knocking yace “Baby Baby Moonshine” daga ciki murya chan kasa Hawwa tace “kaje kafara ci gani nan zuwa” dan jimm yayi ko kadan baiji dadi ba soyake yabarta tazama comfortable hakan yasa yajuya kawai batare dayayi magana ba yana stairs yana saukowa saiga Noor ta shigo da katon jakan paper bag a hannunta da gudu hannu yanude mata tace “Daddyy” murmushi yamata yadauketa yadagata yace “My princess ya outing din” dasauri tace “fine fine Dad” Tana kalle kale tace “Daddy where’s my FAA bakace bazata kara komawa chan gidan Baba ba she will be staying here she’s your wife now” dasauri yasauke Noor yakai bakinshi kunnenta yamata magana aiko dasauri yarinyar tasakeshi tai sama yabita Noor tawuce gaban dakin Hawwa ta buga da karfi tace “FAA I’m back open the door nasayo miki wani abu” ga mamakin Khaleel kawai yaji Hawwa na bude kofa da sauri ya tsaya a gefe Hawwa na budewa cikeda jin dadi tabudema Noor hannu koba komi Noor zata tayata hira da debe kadaici tace “ina kikaje ban ganki ba tun safe”? Dasauri tace “outing FAA” kaman Hawwa zatai kuka tace “karki kara fita baki gayamin ba okay muje namiki wanka ki chanza kaya” dasauri Khaleel yafito daga gefe hada ido sukai da Hawwa daga ita sai towel gashin kanta a zube Ya Allah ga lema lema ajikinta kaman Khaleel zaiyi kuka yace “nima ayi wankan dani” wani kallo Hawwa tamai Noor tace “sorry Daddd girls only” nunamai Noor Hawwa tayi da ido tai mugun murmushin mugunta ta rufe kofan ta daga murya tace “I need Noory’s clothes” wucewa yayi yasauka yana takaici yasa akawo kayan ya karba ya aika musu dashi sama shikuma yawuce dinning yazauna yafaracin pasta datamai dayamai dadi sosai yana cikin cin abincin Noor ta sauko da dan simple gown nata Hawwa kuma sanye da hijab yabisu da kallo suka taho dinning din zama sukayi batare data kalleshi ba shiko sai kallonta yake Noor tabama Khaleel chocolate tace “Dady I bought for my FAA she take one tace nabaka second one din” karba yayi yana kallon Hawwa still dake zuba abinci da hannunta dayasha lalle tabama Noor abinci dasauri Noor tadau spoon zata faraci Hawwa tace “mena koya miki kina fadi before eating?” Dasauri Noor tace “bismillah” Dasauri shima Khaleel yakalli nashi abincin ahankali yace “bismillah” kallonshi Hawwa tayi abin yaso bata dariya saita dauke kai tace “auwallihi wa akhirihi” maimaitawa yayi itama tadauki plate tasa duk Khaleel kallonta yake kaman tsohon maye yasa bata iyacin abinci da kyau tass ya cinye itama Noor haka lokacin ana kiran magrib takalli Noor tace “salat muje muyi” ahankali Khaleel yatashi yace “nima natafi mosque wife” dan kallonshi tayi sai kawai ta gyadamai kai tace “ama Noor addu’a” dasauri yace “harda ke zan mawa” dan hararanshi tayi tadauke kai tadauki plates tabama Noor some itama tadauki some suka wuce kitchen kafin su wuce sama danyin salla suna zaune PA tashigo tahauro sama tai knocking gaban dakin Hawwa tace “this is Mom’s PA tace akira Noor” tashi Hawwa tayi tabude kofa takalli PA daga sama zuwa kasa kasa daurewa tayi tace “I have two things to tell you” takalli tag nata tace “Matter ko sunanki” PA ta gyadamata kai Hawwa tace “this should be the first and last time zaki shigo gidana batare dakin nemi izini ba bakisan amfanin door bell na waje bane?” Hawwa ta zubama ta wani kallo da hakannan PA taji tadan tsorata, Hawwa tace “nabiyu if anything should bring you inside this house don’t ever enter gidana da takalmi inba hakaba saikinyi mopping duk inda kika taka” dauke kai tayi takalli dakin tace “Daughter Noor” dasauri yarinyar dake kan dadduma tace “yes Ummi” Hawwa tace “zo grandma nakiranki” tashi yarinyar tayi tafito tabi PA tanama Hawwa bye, Hawwa tabisu da kallo tanaso Noor tazauna da ita kaman akawo kayanta tadinga zama a side nata tana bama yarinyar tarbiya da koyamata karatu kafin su maidata Khaleel na biyu.Agaban flat nasu Mom ke tsaye tana jira akawo Noor Hawwa ta karbe danta bazata bari ta karbe jikanta ba tana hango Noor tabude mata hannu tana murmushi Noor tazo da gudu ta rungume Mom tace “Grandma” Mom tadago kanta tace “Princess you hurt me, I’m your only friend before tare muke komi ni da ke but yanzu baki sona kin dawo bakiso wajena ba kin tafi chan” Mom ta nuna side na Hawwa hawaye na saukowa daga idanunta dasauri Noor dake son Mom sosai tace “Don’t cry Grandma sorry sorry I will buy something for you tommorow and I love you, Grandma you’re my number one Fan” rungumeta Mom tayi sosai tafashe da kuka sai yanzu taji dan sanyi tadauka Hawwa ta kwace d’a da jika ta tashi tana share fuskanta takama Noor tashiga ciki,Hawwa na zaune kan dadduma taji karan text message ahankali ta tashi tadauki wayan Khaleel taga yamata messege budewa tayi.“I want to see my Dr he’s around, Sam and Moh are here to, I will be a little late but don’t sleep kijirani I love you” dasauri tafita daga wajen text din ganin yanda yacemata he loves her tana kan dadduma har akai isha’i tayi tai shafa’i da wuturi tasake komawa bayi ta watso ruwa tafito tasaka wani very decent rigan bacciTa feffesa turare tadaga wayanta 9;30 har yanzu bai dawoba kai tsaye tai wajen window dakinta tana kashe wutan dakin sabida kar ahangota a compound din tana leka tako’ina tadaga labule da kyau Khaleel ta hango tareda Sam da Moh a terrace na inda ta taba ganinshi lokacin nan wata na shafashi tagansu zazZzaune sunashan shisha ga bottles na alcohol sai buso hayaki suke faduwa gabanta yayi rassss!Dasauri tasaki labulen taji kawai abu yazo wuyanta ya tsaya chak wayanta dake hannunta tadaga tai snapping nashi ta nunama Baba sabida ya yarda Khaleel dan shaye shaye ne dasu Ammi? Chan kasan zuciyanta jitayi no bataso Baba ya tsaneshi ko kallon mutumin arzikin dasu Baba kemai ya chanza sunada high hope akan Khaleel she doesn’t wanna shatter it, duk yanda zuciyanta ke fight nata kan tadauki hoton tanunama su Baba sai kawai ta kasayi, dukawa tayi ta tsugunna tana tunani She needs to make a choice ita ba yarinya bane, kafin auren nan she knows waye Khaleel, she has seen his life and what he is like, zai iya sakinta anytime toh idan hakane ba gwara tamai hoton tanunama Baba ba incase yasaketa? Tashi tayi dasauri tadaga labulen window tashiga camera tai zooming nashi sosai zatamai hoton sai taji takasa sake sakin labulen tayi taduka wuyanta har daci daci yake sai kawai tasake tashi a zuciya ta daga labulen window tana kallo tai dialing number shi Khaleel na cikin busa hayaki yabugu ga wine a hannunshi wayanshi dake aljihu yashiga ringing ciro wayan yayi ganin screen yasa abuge ya yarda pipe na shisha dake hannunshi kasa ya ijiye glass cup na wine ya yana yarfe hannunshi ya mike tsaye yana dan tangal tangal yakai wayan kunnenshi murya chan kasa dake fita ararrabe yace “He……l……..lo” yanda kirjinta ke bubbugawa da kyar Hawwa ta iya controlling kanta tace “kana ina?” Juyawa Khaleel yayi yakalli su Moh yadan lumshe idanu yabude yana tangal tangal duk Hawwa na kallonshi yace “ter….race” “awajen zaka kwana?” Hawwa tai maganan azafaffe har tana dan daga murya dasauri ya girgizamata kai kaman zai cire wuyanshi yace “nooo no no no nooooooo” abuge sosai yace “I will ooooooo…..nly sleep a inda matana ta….ta…….take” cikin fushi Hawwa tace “to kadawo daki yanzu” kallonsu Moh yayi abuge yace “wat…..wat….about th….them”?Kaman Hawwa zata kama da wuta tace “I don’t care nidai kadawo gida yanzu” gyadamata kai yayi yace “okay” tana tsaye awajen tana kallonshi kawai yajuya su Sam abuge suna “Leee Leee where are you going” yanadan tafiya yana tangal
Chapter 77 · 0% Book details