← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 123

Sashe 72

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

da uniform nata takalli kafafun PA dake sanye da boot kawai taji wani iri amman tayi shiru, anan wajen kofa a falo tasaka flops datagani white awajen tafito suka fita.Dadan tafiya daga Side nasu zuwa na Mom haka suka wuce bude kofa akayi suka shiga babu kowa a falo hanyan spa PA tayi da ita Hawwa tana mamakin setting na ginin gidansu da zata iya bata aciki sukai wajen dataga an rubuta spa bude mata kofa PA tayi tana kallonta Hawwa ta shiga ahankali PA tabiyo bayanta ta maida kofa tarufe Mommy na zaune kan kujera mai kyau ana matsa mata kafa gawani katon swimming pool but kaman madara ne ko menene aciki oho but dai fari da roses ga wasu mata about 8 duk da uniform some of them ma oyinbo ne duk suna kallon Hawwa, adan hankali cikeda jin nauyi da dan kunya Hawwa tace “ga……gani Mom” PA Mom ta kalla hakan yasa PA tace “munada sharudda some rules and regulations agidan nan wanda ake karanta ma duk matan da Mr Khaleel zai aura” PA professionally take magana abinta tace “by now you know waye Khaleel shine the only hair na Mangal, measure responsibility naki as matarshi is to just please him in bed idan kikai haka u will get kome kikeso this house will secure present and future naki” kallon PA Hawwa keyi wani iri, PA tace “we believe Mr Khaleel will want to share bed with you today so za’ayi prepping naki for him, za’a miki wanka awannan ruwan madaran cleopatra, za’abaki some aphrodisiac dazakisha sabida Mr Khaleel yadanji dadin mu’amala dake he doesn’t like dry ladies, sannan za’a shiryaki cikin wani perfect enticing kayan bacci that will suit his liking tonight” Hawwa always wants war nata da Khaleel to remain nasu but wat is all this da mutanen nan ke gaya mata? Are they tasting her patient, baci ranta yayi tana wani karajin tsanan Khaleel aranta duk yanda tayi tunanin suke sunfi haka cus wat is this? Mata dolls yadaukesu kome? PA ta nuna mata matayen 8 dake jiranta gaban pool din tace “please ana jiranki” tanuna mata matan takoma ta tsaya jikin kofa, kallon matan Hawwa tayi saikuma ta kalli PA da wayanda ke matsa mata kafa takalli PA again, total of mata 12 adakin, kasa rike zuciyanta Hawwa tayi tace “ni za’ama wanka? Agaban kowa anan?” PA professionally tace “Madam zatai accessing jikinki taga ko kinada tabo ko bakida shi Mr Khaleel baison mata masu tabo” azuciye Hawwa tace “damn you and damn the Mr Khaleel da baison masu tabo, ni Mr Khaleel dinne banso gabaki daya, I’m not interested in him or this marriage so save all this kuma other matansa not Hawwa” tazo gaban kofan tama PA wani kallo tace “get out of my way” chak PA ta tsaya babu ko alamun tashi atattare da ita tace “you can’t leave here ba’a miki wankan nan an shiryawa Mr Khaleel keba, ba akanki aka fara ba definitely ba akanki za’a dainaba” Allah yasani Hawwa batazo gidan nan dan tayi bala’i da kowaba but wlh indai ita sukace zasuma wanka yau she will bring the entire house down akwai bura’uba kutumelesi, duk Mommy na kallo batace uppan ba PA tace “Ma’am we don’t want to force you please cooperate!” Tayi maganan tana kiran sauran matan takwas kawai sukazo masuma Mom massage ma sukazo suka zagaye Hawwa, Hawwa duka tabisu da kallo saita dago kanta ya kalli Mom suka hada ido anatse Hawwa babu wani tsoro ko shakka tace “with all due respect Mom! I’m not here for this! I’m not interested in Ibrahim! This abubuwan kuma matan that are interested in him yakamata amawa, I don’t want to cause any trouble out of respect for you bawai dan I can’t trash this girls dake nan ba, Mommy kindly instruct them su tashi daga hanya nafita nakoma dakina bacci nakeji” kallonta Mom tayi yanda yarinyar keda courage da rashin tsoro ita take kallo tanama magana haka, lumshe idanu Momy tayi hankali kwance tace “and I know just how to deal with yara irinku” kawai aka bude wani kofa acikin wajen Hawwa taga wasu securities mata manya manya guda 6 sun shigo, faduwa gabanta yayi sosai kawai sukayo kanta Hawwa ta tsaya chak babban cikinsu na zuwa takai hannu zata kama gaban rigan Hawwa Hawwa ta dauketa da mari jikake tasssss! Security ta dafe kuncinta saikuma ta sauke hannu kaman ba ita aka maraba Hannu Hawwa takara dagawa zata mareta kawia sauran suka rirriketa rai abace tace “ku sakeni! Let me go, ku sakeni nace leave me” zip head spa din kawia tajama Hawwah tana zare gyalenta ta yar akasa, Hawwa tayi ihu tanaso ta kwance kanta takasa mata kusan 4 suka shiga kokarin bude mata riga Hawwa na kokawa dasu daidai sunja hannun rigan down nata suna barkawa har bra nata ana gani mai bala’in kyau red Hawwa kawai tafada cikin ruwan swimming pool din day is not deep daidai aka bugo kofan dakin aka shigo Khaleel ne yana huci.
Chapter 72 · 0% Book details