Sashe 121
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
yarana anan!” Yashafa cikinta yajuyo da fuskanta suka kalli juna idanunta sun cika da hawaye, she can’t believe tanada ciki awani irin hankali Khaleel yace “thank you!” Murya chan kasa yace “I love you Hauwa’u” gently yakama lips nata yashiga kissing ahankali with so much love and affection yana shafa tummy ta bude kofan da akayi yasa Hawwa ta karbe bakinta da sauri Mom tagansu sarai Excellency ne bai gansu ba ta watsama Khaleel harara tace “tashi anan nabama y’ata ruwa” tashi Khaleel yayi Hawwa ta sunnar da kanta wani kalan kunyan Mom da Abba take shikenan kowa yasan mesukayi tasami ciki Mom ta zauna kusa da ita tana murmushi tace “zona kara rungumeki” tawani rungume Hawwa, Hawwa na boye fuskanta Excellency yace “yarinyana badai kunya ba wlh, d’ana yayi aiki da cikawa” Hawwa taboye fuskanta ajikin Mom da sauri Khaleel yayi dariya yana wani kallon Hawwa he can’t believe she’s pregnant wow! She took in so fast! So he’s this good wow sharp shooter! Yawani kara murmushi yana feeling kanshi irin shi ga champion.