Sashe 94
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yadauko auduga yajawo kujera yazauna agabanshi yana goge mai blood na lips nashi yace “I’m sorry you feel kaman I abandon you, I just want to stop all this life ne is not good Sam kaima kadena” dasauri Sam yace “injiwa? Wat is life without fun? Ko zamanin annabawa ana shagali abuga mandiri ayi rawan koroso, balle zamanin mu, mun zauna a Riyad, Oman, Katar, Jordan, Saudi all those larabawan friends namu bakaga suna having fun more than us ba? Larabawa fa do much more than us” dan shiru Khaleel yayi yace “I don’t want to make my wife sad she doesn’t like this kind of life mukeyi Sam and she’s right Allah yahana, it doesn’t matter ko larabawa nayi or not, wlh I want to be a good person na shiga aljanna kaga ko anan duniya i hate fire balle nayi ending up a lahira a wuta, and I really, really, reallyyyyy don’t want to hurt my wife I love her so sooooo much Sam!” Khaleel yayi maganan cikeda damuwa kuma da zuciya daya, ganin haka shima Sam da zuciya daya dan duk kalan kansu daya yace “to be hiding it from her she won’t know sai kazo muyi fun kadan saika tafi kaji she will not know, bakai missing party ba yanzu?” Ahankali Khaleel yace “I do but not sosai My wife makes me forget so many things” Sam yace “tun ranan damukazo kadan busa kadan a terrace ka karasha?”Ahankali Khaleel ya girgiza kai, murmushi Sam yayi yace “kaga kanada Hawwa kazo kahada da fun life will be rainbow, rainbow, and rainbows for you kahada all the colors tsaf tsaf you will be extremely happy, anjima akwai wani party a doll house namu kazo muje katashi daga aiki around 8 saika koma gida” dan kallonshi Khaleel yayi so tempted to go saikuma ya girgiza kai yace “uhm’uhm nidai katafi lemme see patient dina” kin tafiya Sam yayi yabude uwardakan office din yace “I will wait for you bari nai bacci” yashige ciki Khaleel yabishi da kallo kawai yakoma chair ya zauna yafara aiki yasa aka fara turo patient yana dubasu kafin daga bisani yaje wardround tareda some nurses dawasu new doctors yan internship .Wuraren 1 Hawwa ta tashi ahankali jikinta ciwo yake bana komiba saina wahalan Khaleel tashi sauna ahankali tayi tadauki dan note din da Khaleel yabarin mata dasauri ta taba hakoranta Allah tsokana ne baby wnada yataba gayamata tana bude hakori agida ta harari note din ta tashi ta kwashe bedsheet na gadon tadauko wani ta shimfida ta kunna turaren wuta adakin sannan tawuce dakinta wanka tayi da ruwan zafi sosai tasaka yar karaman riga tadauki wayan ta tana dubawa koya kırata taga bai kirata ba kasa tawuce ta zauna taci abinci saikuma ta tashi tawuce kitchen hakanan yau kawai saitaji tanaso tasha kayan matanta kodan sabida yanda Khaleel yabi pussy natane tanaso ya kara dadi tunda shi mayen pussy ne bari tadanmai wannan tawani ja gorinan kaman bataso din nan tashiga bude komi tanasha kadan kadan ta maida fridge tafito daidai wayanta yashiga ringing Khaleel ne wani dan murmushi tayi but still taki daukan wayan na gab da katsewa ta dauka takai kunne tayi shiru, ahankali yace “kin tashi My baby”? Ahankali tace “uhn” murmushi yayi yace “yau baki banni nazo aiki dawuri ba Kulu” zaro idanu tayi jin sheri tace “ni?” Dan dariya yayi ganin yasa tai magana yace “eh mana ke, kin wani zo kina kadamin boobs tacikin hijabi and I got distracted then we had sex” akunyace Hawwa ta zare wayan daga kunnenta ta katse, sake kiranta yayi dasauri tadauka yace “maisa kike kashe wayan”? Ahankali tace “sabida u are saying naughty stuff” cikeda tsokana yace “but you love my naughty stuff ko Yar Sanda ta” hade fuska tayi murya ciki ciki tace “ni me ruwana dan tani karma ka karayi” zaro idanu yayi yace “me karya dan wuta dai, nima dazan iya hakura dana ki yi but I can’t do good solid 48hrs without sex wlh” hararanshi tayi taki magana, cikin wani voice mai sanyi yace “Hawwa!” Wani iri dataji sabida yanda yakirata yasa taki amsawa, murya chan ciki yace “just know that I love you, I will always love you and I will never stop loving you saidai idan zuciyana yadaina aiki” lumshe idanu Hawwa tayi kalamanshi na kakkashe mata joints na jiki, murya chan kasa yace “we are going on a date tomorrow namana reserving wani eatry so don’t cook dinner gobe okay” wani juya ido tayi maganan yamata dadi amman shegen yanga tace “ni bazani ba” kaman dan yaroYace “whyyyyyyyyy mana Kulu”? Ahankali tace “sabida banso……” hakanan saitaji kalman tamakale dan gyaran murya tayi tanaso tace sabida bata sonshi but ta kasa, shima Khaleel kaman ya gane abinda zata fadi baiso tai hurting nashi this afternoon yakasa aiki yasa yace “saloon mata will be at our house by 2:00, get ready kisa full kaya that will cover you maybe abaya kai kawai na yarda ataba amiki kome kikeso banda haka ban yarda wani ababu ba” abin yabama Hawwa mamaki dahar saida tace “hmmmm” sarai yajita yace “zan shiga mosque salla I might not come back home early cus banzo aiki early ba, I love you bye” kasa daurewa Hawwa tayi dasauri tace “karfe nawa zaka dawo?” Shiru Khaleel yayi baitaba tunanin zatamai tambayan ba, ahankali yace “I don’t know yet but I will call you nagama, bari naje i love you Moonshine take care of yourself for me” ya katse wayan tabi wayan da kallo.EPISODE Da gaske Khaleel yana sonta? Wait haka yakeson duka sauran matanshi? Her body is telling her yana sonta dan the way yake magana da ita you will know he meant every word but she’s curious idan haka yakeson matanshi mesa yake sakinsu to? Tana zaune awajen taji muryan Noor tana Mom FAA saitaji Mom na kiranta ta tashi ta leka taga Mom na rungumeta, koda Mom bataso tazo side nata she can’t take away the fact that Mom kam na son Noor irin mugun so din nan, cus zata fito taraka Noor har Mota sannan duk idan Noor zata dawo duk rana Mom na waje tana jiranta ashigo da ita, they share deep bond na grandmother da granddaughter, she understands cewa itama Mom na bukatan abokiyan hira and Noor akwai shiga rai, mutanen sunason yara irin sosai din nan wlh, she’s feeling bad ba’abar Noor tazo wajenta ba but kuma saitama kanta fada waye ita? She just come to the house mesa zata dauke musu jikansu su suka raini Noor din zuwa yau tunda mahaifiyarta tace daga asibiti suka karbi Noor, ijiyan zuciya ta sauke takoma ta zauna tarasa abinyi, ba hayaniya agidan babu abinyi, she’s just bored inama gobe zata koma aiki, and wlh she’s missing Khaleel sosai kaman yadaina zuwa aikin saikuma tace yadaina zuwa haka zaita cinta from safe zuwa dare, at least yanzu tana hutawa, tana wajen akai knocking ta window ta leka taga PA tareda wasu ma’aikata na saloon da uniform ajikinsu tawuce as Khaleel instructed abaya tasaka ta yafa mayafin tazo tabude kofa dukansu suka gaidata with so much respect harda PA tace “Ma Sir yace akawo su wajenki” ahankali tace “come in” shigowa tayi sunzo da komi bayin nan falo suka shiga suka wanke mata kai aka fito aka fara blow drying sannan suka fara mata kitso yan kanana around 2:30 wayanta ne yafara ringing tadauka Khaleel ne dauka tayi takai kunnenta cikeda so yace “an fara kitson?” Gyadamai kai tayi tace “uhm” ahankali yace “hannun mai kitson da zafi?” dan dariya tambayan yaso ya bata tace “a’a babu” anatse yace “i told them banson wacce hannunta ke zafi idan suka samin kan matana yayi ciwo they will have to deal with my anger, kitson yana kyau?” Wani kalan mamaki tambayan yabata tace “nima I don’t know” Dasauri yace “snap it kituramin ta watsapp lemme see” yana maganan ya katse wayan tsayawa Hawwa tayi tana kallon wayan kaman bazatayi ba saita shiga snap tama kitson dasuka just few video sannan tashiga watsapp tunawa tayi batada number shi dawowa tayi wajen calls tayi clicking number zatai saving tafara tunani wani suna zata samai sai kawai tai saving da IK Ibrahim Khaleel short form tashiga watsapp ta turamai sharp sharp yabude sai kawai taga yakirata video call kaman bazata dauka ba ta dauka tadan harareshi murmushi yamata yace “you look beautiful wowwww” yakalli jikinta ganin tasaka abaya yace “good gurl” dauke kai tayi yace “i love you My Hawwa talk to you later” ya katse wayan tayi shiru tana kallon wayan sai kawai tashiga profile picture nashi hotonshi looks so good and handsome, zuciyanta sai bugawa yake tana kallonshi fita tayi tana duba komi nashi ma watsapp taga IG nashi is link to watsapp dasauri tashiga Khaleel nada 30 something million followers ga hotunan shi a page nashi comment dubu yawanci mata daga mai cewa my crush, my dream man, my menene kawai taji kirjinta na zafi, hoton bikinsu dataga yasa yadansa taji dadi tashiga da gudu 15k comment tagani yawanci mata ke tura emoji na kuka guys kuma na dariya wasu na cewa he’s off the market finally za’aga page namu, some comment da maza keyi har suka shiga bawa Hawwa dariya dan wani harda cewa Allah ya kara, wani yace na tabbata wasu na ICU Lee yayi aure, wani yace only heir na Mangal is taken Nigerian ladies we can now bretheeeee.Hawwa tadinga dariya, saita shiga story shi taga video shi da nata ne ne yasa tana bacci ajikinshi a mota rannan da akayi dinner kunyane yakamata itafa batason PDA public display of affection saikuma ta tabe baki aranta tace abinda zai iya sakina anytime gwara ya daina nunani ma duniya thank God I’m a ghost a online saidai zuwa kallo banma cika shiga ig ba ko suna babu akan account dina same with su tiktok da snap watsapp kawai takeyi shima sabida aiki da Ni’ima ne, tuna Ni’ima yasa taji tadamu ko tafito daga prison oho ta gwada tambayan Khaleel? Saikuma tace no.Wuraren 4 aka gama everything kitson yayi kyau shade aka mata but mai style kaman wata shuwa tace “nawane” dasauri sukace no Oga yabiya komi dudda haka saida Hawwa tamusu kyautan kudi suna