← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 123

Sashe 28

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

from me kifita daga rayuwana dan Allah!” Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Ni’ima tace “baki bani Hawwa!” Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Ni’ima tace “karki kara tako kafanki zuwa gidana!” Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Ni’ima tace “kada ki kara zuwa nemana a asibiti!” Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa sukayi, Ni’ima tace “delete number mijina daga wayanki, koda wasa kada ki sake ki kira mijina for anything, delete my number also!” Ni’ima tace “don’t ever call me again or watsapp me ko message me, I’m blocking you anyway!” Tasauke ijiyan zuciya tace “amutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured girls we are saisa ma harna kiraki to tell you to your face” Ni’ima tai shiru tace “Allah baice dole sai anyi kawance har karshen duniya ba, haduwan school, ba dangin iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani yadaura mana ba mumukaga zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka stay away from me! It’s OVER!”Yanda kalaman Ni’ima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka, she’s feeling like she’s dreaming this is not real, ba Ni’ima ke mata all this maganganu ba, Ni’iman ta dake sonta, Ni’ima dake tayata kuka idan she’s sad, Ni’ima dake lallashinta, Ni’ima dake kula da ita, is this Ni’ima ko watace tasaka facemask takoma Ni’ima? Best dinta ke cewa su rabu?Juyawa Ni’ima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace “kinfi kowa sanin yanda nakeson Aliyu, mijina is a no no! Akan Aliyu zan iya jama kowa layi!” Tai shiru sannan tace “Hawwa najamiki layi kema yau get out of my life” daukan jakan tayi tajuyo takalli Hawwa da idanunta suka cika tap da hawaye da basu riga sun zuboba tasa tace “Ma’assalam Hauwa’u” tajuya tayi tafiya one two zata wuce tafita Hawwa tasha gabanta daidai hawayen na zubowa daga idanunta tasa hannu ta gogesu da sauri, asanyaye tace “Ni’ima!” Haderai Ni’ima tayi idanunta sunyi jajir hakanan kawai yau for the first time saitaji tafin hannun Hawwan ma taushin tsiya kaman na Baby so that means har taushin hannu Hawwa tafita, kishi ne ya turnuke Ni’ima sosai sai kawai take ganin so many many things da Hawwa kedashi that are better than hers, kabar da hannun Hawwa tayi daga jikinta da sauri dan har zafi taji kaman Hawwa tasamata garwashi ajiki Ni’ima tace “karki sake tabani” tabi ta gefenta ta wuce tsayuwa Hawwa tayi kaman gunki idanunta sun cika da hawaye bazata iya decribing yanda takeji ba yanzu, juyawa tayi da sauri gudu gudu tashiga sauka daga bene hawaye na fitowa daga idanunta tayi waje tana kallon Ni’ima dahar takai parking space dasauri tafito wajen bata damu da manya manyan motocin dake wajen ba dan manyan mutane na zuwa restaurant din sosai Ni’ima na kokarin ciro key a handbag dinta tabude mota Hawwa tazo wajen da gudu ta rungume Ni’ima tabaya tabude baki tana kokarin magana kawai emotions got her wlh tafashe da kuka! She can’t describe it but tanason Ni’ima so sosai! Bawai irin son da akema namiji ba dan some people think maza kawai akeso no, tanama Ni’ima wani so da kauna na jini dan Ni’ima ta taka rawan gani arayuwanta sosai.Tama kasa magana sabida kuka she’s not even thinking of inda suke, ko mutane ko jam’an wajen, she’s strong, she’s hard, kowama yasani but akan Ni’ima she’s not, she even forgot wat strong is dataji Ni’ima nacewa zata rabu da ita, kusan 30seconds tayi abayanta tariketa tana kuka, yau kawai kaman Allah nabama Ni’ima revelation kan Hawwa dan kawai jitayi komi na jikin Hawwa taushi kaman ba jikin yar 30yrs ba kaman jikin new born baby haka taji fatanta, juyowa Ni’ima tayi a fusace ta hankadeta saida Hawwa tai flying ta bugu da wani mota dake wajen next to na Ni’ima, tai kara awahale ta kalli Ni’ima idanunta sunyi jajur tana kokarin tashi daga jikin motan dan kaman bayanta ya karye haka taji, Ni’ima tanunata da yatsa da zafi sosai kan tone nata tace “Hawwa ke na tsaneki yanzu don’t you get it? Narike inata holding nashi in banaso na gayamiki but kin nace, I hate you Hawwa! I hate you! Jikinki da hannunki feels like garwashin wuta ajikina, karki kara tabani” daidai lokacin taga key motanta ta ciro tajuya tabude motan zata shiga Hawwa ta tashi daga jikin motan da kyar bata damu da ciwon da jikinta keyi ba kawai saitai kneeling tareda rike rigan Ni’ima muryanta na rawa same thing da jikinta rawa suke sosai tana kuka wiwi tace “Ni’ima I don’t know ta yanda zanzo na fara rayuwana without you, ke kadai gareni, rayuwana yariga yasaba dake, ke kadai gareni, I have no one to talk to, I will never ever betray you Ni’ima, I’m not ready to let go of our friendship, Best remember our lives, we’ve come a long way don’t abandon me, dan Allah kiji tausayina Ni’ima don’t abandon me, you’re my special thing, Ni’ima kiyakuri kiyafemin, don’t abandon me, I’m your friend Ni’ima” juyowa Ni’ima tayi aharzuke tace “friendship din banza da wofi what is friendship? Uban friendship! Ke uwar friendship, durun uwan best friend, tare aka haifemu da bazan rabu dake ba? Ke ki kyaleni we are not related, dole ne? Better accept that weren’t not friends anymore, let it sink in your head move on, I’ve move on too” tashiga fizge riganta zata shiga mota Hawwa taki saki tana girgiza ma Ni’ima kai hawaye na fitowa daga idanunta sosai jikinta na rawa like a little gurl, tana kuka tace ““Ni’ima you are the only person I have, Sisters dina are not close to me duk na girmesu, ko sunaso suzo kusadani Umma bata barinsu, banda Mama, there’s no one arayuwana banda ke, you’re the reason I’m not lonely nor depressed, kika barni Ni’ima yazanyi? Who will look after me? Who will love me like you? Wazaimin fada idan naji ciwo? Wazai bani magani? Wazai kirani? Ni’ima I’m sorryyy” ahaukace Ni’ima tace “au bazaki sakeni ba Malama”? Gyadamata kai Hawwa tayi tama kasa magana sabida kuka, idanun Ni’ima sun rufe tasa kafanta tashiga tattake hannun Hawwa da takalminta Ganin taki saki yasa tasa wajen heels na takalmin ta take hannun Hawwa da karfi hakan yasa dasauri Hawwa ta saketa sabida zafin da hannunta yamata tana kuka ta shiga mota tai reverse tabar wajen Hawwa tabi motan da kallo zuciyanta nawani kalan tsinkewa tana yarfe hannunta dake jini.FRIENDSHIP BREAKUP HURT KISHI IS REAL! BAKOWA KEDA KARFIN CONTROL KISHI BAABINDA NI’IMA TAYI TA KYAUTA???WAI IS IT THIS EASY AYI BREAKING UP???SHIKENAN NO MORE HAWWA AND NI’IMA SABIDA NAMIJI??KAI MAZA BAKUYIBA BABAN YASEER SINGLE HANDEDLY RUINED THIS BEAUTIFUL FRIENDSHIP BUT BABAN YASEER KO NI’IMA KO HAWWA WAYE KEDA LAIFI???
Chapter 28 · 0% Book details