← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 123

Sashe 12

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

EPISODE Kusan 10min Mommy na zaune a falo tana kallon agogo bangon dakin tana sipping tea, sai chan tafarajin ihun Khaleel sosai yana sumbatu harda na maye, ijiyan zuciya ta sauke sannan ta ijiye mug na tea ta tashi tawuce samansu zuciyanta kal.Har shiddan safe Khaleel abu daya yake, koyadan huta chan zai juyo yafara, da kyar wuraren bakwai ya feso ambaliyan sannan yawani turata tafado kasa daga gadon yajuya yayi rufda ciki yahau bacci mai nauyin gaske, shiru yarinyar tayi tana maida ijiyan zuciya tana kallonsa, he’s not her first, datana school tadan taba sex but then bata tabayin wahalallen sex like this ba ko first time bata wahala like this ba, tundaga kan yatsunta ciwo suke mata, fatan jikinta yayi jazur sabida yanda ya mutsitsikata awulakance yayi kaman irin amfaninta kenan dama, ga dukan bombom dayakeyi kaman irin toy abin wasa dinnan, neman kudi da abin duniya yasa takenan, family su Khaleel family ne da yammata dubu ke fatan su shigo cikinsa, the only son na richest man in Nigeria, idan this is wat it takes being in this family ba kasa ba ko abayi zai dinga wurgata idan yagama she’s ready to stay and to serve him and please him, in sha Allah bazata tabayin abinda zaisa yasaketa ba, In Allah ya yarda ta shigo kenan, ta yunkura ta dafa bango ahankali tana tashi daga kasa, da kyar tabude kofa tafito daga dakin, Mommy ta hango zaune nan falon sama tai shiga na alfarma tana wani mahaukacin kamshi ga jarida a hannunta tana budewa tana sipping tea, da sauri ta gyara riganta Mommy ta kalli PA ta dake tsaye gefenta batare datai magana ba hakan yasa tazo da sauri da taimakonta suka karasa inda Mom take zaune, har shakkan Mom take sabida yanda kana ganin matan kasan ba kanwan lasa bace, ahankali tace “good morning Ma” awulakance Momy tace “take her away tai wanka tai breakfast anjima tafito wajen shakatawa damu” PA tace “yes Ma”Ficewa sukayi, yarinyar na ganin ikon Allah, haka masu kudi ke rayuwa, kaman irin she’s just robot din dansu din nan, Momy tadan jima awajen sannan ta mike tsaye tai murmushi ta tashi tawuce tafita daga dakin.Wuraren karfe 3:00 na rana ya bude idanunshi kanshi na bugawa, da kyar yatashi yazauna yana yatsine fuska chan yadauki wayanshi yashiga camera yafara hoto ba riga ajikinsa, he looks super hot da idanunshi dake nuna yanzu yatashi daga bacci, lips dinshi sun kara pink sosai dan idan yadansha abubuwa haka suke kara pink yir ba baki ba, shi kanshi yasan yanada kyau, yadaura hoton a IG story sannan ya ijiye wayan yasauka daga gadon yanabin boxer nashi da abubuwanshi da kallo dake kada yafada bayi, wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya chanza kaya ya shimfida dadduma anan yayi salloli tundaga na asuba sannan yatashi sabida ciwon kai na hangover yasa yau baiyi training ba, flip flops fari yasaka yashiga saukowa kasa yana dandanna wayanshi looking relaxed and happy, sauka kasa yayi yafita daga dakin sai gaidashi ake wanda yayima ke bata baki dan hankalinsa nakan wayan, yana fitowa yan aiki suka shiga dan gyarawa, yataho ta wajajen falon Momy daya gani tareda Noor dake ta bayanta akujera tana rawa saikuma ga wata yarinya tana sanye da hadaddiyar atampa mai kyau zaune looking uncomfortable but still okay, jin kamshin turarensa yasa Noor tazo da gudu tace “Dadyyyyyyy, My Daddy” da gudu tai wajenshi tai tsalle ya dauketa yana mata kiss a kumatu yace “my princess” dasauri tace “Dady kaga Momy tahanani zuwa wajenka ko” dasauri yace “don’t mind your old grandma din nan” Noor ta kwashe da dariya tana jin dadi, Momy tace “zakici gidanku fitsararriya” zuwa yayi ya zauna kusada Momy dake musu murmushi tace “akawomai abinci”? yatsine fuska yayi yadan shafa kai yace “Coffee first Mom banjin yunwa” sosai yarinyar ke kallonshi har abin yasa yaji ajikinsa ana kallonsa yadan dago karaf suka hada idanu dasauri tace “barka da tashi ina yini” hade giran sama dana kasa yayi sannan yakalli Mommy da zuciya daya yace “who is she Mom?”Dan murmushi Momy tayi daidai an kawo tray abinci tadauki Coffee tamikamai ya karba Momy tace “she’s Minal, she’s among mata hudun da aka aurama jiya, she’s the one you shared night with” tabe baki yayi yakai coffee baki yayi sipping kadan he knew he spend the night with wata jiya but wlh baisan wacece ba, yarinyar dake zaune gwanin ban tausayi duk taji wani iri, wannan wani kalan family ne da she doesn’t even know how to describe them, ko kadan basusan darajan dan Adam ba, tea yasake sipping yace “Momy can she excuse us” dasauri Momy tace “tashi kifita” takalli PA tace “take her back to her room” yes Ma ta amsa tai wajen yarinyar tace “tashi muje” gyadamata kai Minal tayi tana kara satan kallon Khaleel dake sipping tea yana kallon wayanshi yana dan murmushi suka fice, Momy ta shafamai kumatu cikeda so tace “Khaleel are you happy?” Gyadamata kai yayi hankalinsa nakan wayansa, anatse Momy tace “to Alhamdulillah” ijiye wayan yayi Noor tace “Dady I want your coffee” murmushi yayi yace “is hot Princess” yadebo a spoon kadan yakai bakinta tasha tana tabe baki tana sha, Momy kuma tana kallon yanda Noor ke tayashi shan coffee tana tabe fuska tana sha still tace “kai wannan yarinya da kwadayi”gwalo tama Momy tace “I will call my Fairy Angel Anty to catch you” dan dariya Mom tayi da sauri Noor ta sauka daga jikin Khaleel tace “Dady ai Fairy Angel Anty nada karfi ko, Grandma kinga the bad man wanted to hit my Dady, shine FAA ta pushing My Dady and hit the bad guy with leg like this” ta shiga gwadawa Khaleel yayi shiru yana kallon Noor kaman mai tuna wani abu, Momy tace “oh ni Noor menene kuma FAA”? Dasauri tai tsalle tace “Fairy Angel Anty Grandma” tashi Khaleel yayi yace “Noor stay with grandma zan fita” da sauri takama hannunshi kaman zatai kuka tace “Dad zaka kaini gidansu Lulu nima”? Dan tsayawa yayi yay jimmm yana kallonta dan baiso tamai fita kuka, ashagwabe tace “Dadyyyyy” dasauri ya tsugunna yace “okay but that’s gonna be tomorrow or next, I have somewhere to be now, is that okay Princess? Good gurl” gyadamai kai tayi ya manna mata kiss sannan yatashi yayi kofa ana budemai Momy tace “have fun Khaleely” ficewa yayi zuwa wajen wata Rolls Royce fara aka budemai ya shiga baya aka maida kofan aka rufe driver yaja motan security nashi daya agaba daya abaya suka fice sai motocin mopol daya agaba daya a bayansu tasa a tsakiya.EPISODE 15Tunda tai wanka tadawo daki tai salla batabar kan dadduma ba haka bacci yayi awon gaba da ita.**Around 4 cikin bacci ta shiga juyi agado tanadan kankame filon dake gadon saikuma chan afirgice ta tashi zaune cikin muryan da baya fita da kyau sabida bacci tace “hasbunallahu wa ni’imal wakeel” wayanta ta shiga tattaba gadon tana nema chan ta juyoshi da sauri ta dauka ta kunna flash dakin yayi haske ta ijiye wayan akan gadon sannan takama cikinta tarike tana kankame idanu, kusan 3minutes tayi ahaka sannan ta dago filo ta dauka ta daura kan cikinta tarike saikuma ta kwanta da kyar tana kallon silin dakin chan kuma saita mirgina tahau kan filon tana kulle idanunta tana sauke ijiyan zuciya saikuma takara tashi zaune da rarrafe ta sauka daga kan gadon ta duka tana kife kanta akan gado chan tasake tashi tana layi tashiga tafiya atsakar dakin kafin tasake dawowa tahau gadon ta kwanta akan filo ta mika hannunta tadauki wayanta kiran Samsung S20 Ultra tabude number datai saving da best ta shiga kira wayan na gab da katsewa aka daga cikin muryan bacci Ni’ima tace “Best” ahankali cikin muryan da baya fita sosai Hawwa tace “Best na shiga uku, yauma yadawomin abin ke kadaine?” Da sauri Ni’ima ta kalli Aliyu dake bacci a gefenta saita tashi da sauri tawuce tafita daga dakin tana maida kofa tarufe tawuce falo ta zauna batare data kunna wuta ba tace “gani nan nashigo falo, don’t worry Baban Yaseer na bacci, Best this week alone this is the 2nd time da sha’awa ke tadaki daga bacci, ina maganin dana baki”? Kaman zatai kuka tai wahalallen tsuki tace “na shanye” ahankali har wani fiffizgewa jikin Hawwa keyi tsigan jikinta na tashi tace “mezanyi yadena Best? Cikina har ciwo yakemin” dasauri Ni’ima tace “sannu kinji Best shan kanwa is not good for mata dasu lemon tsami, just ki daure kije ki watsa ruwa mai sanyi sosai zaki warware kinji, Allah yakawo miki miji duk ki huta da wahalan nan, jeki watsa ruwan sanyi” ahankali Hawwa tace “okay” ta katse wayan, zare wayan Ni’ima tayi daga kunne daidai nan ana kunna wutan falon da sauri tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dagashi sai gajeren wando yana kallonta cikin idanu da dan damuwa kan fuskanshi yace “what is wrong with Hawwa?” Dan kallon mijin nata Ni’ima tayi saikuma ta tashi daga kan kujeran ahankali ta taho wajen dayake da dan sanyin jiki tace “just girls problem ne Husby sorry na tadaka daga bacci muje mu kwanta” tai maganan zata wuceshi ta shiga bedroom nasu taji ya damki hannun bata ankara ba taji ya fizgota da karfi zuwa gabanshi har saida wayanta yafadi akasa ya daka mata tsawan gaske kaman ba Baban Yaseer ba yace “tell me meke damun Hawwa?” Ayanda Ni’ima ta firgita batasan sanda bakinta yace “sha……..sh….sha’awa ne Husby, Uhmm daman ina bata magani so yakare shine yau take wahala” dan lumshe idanu Baban Yaseer yayi yadan sauke ijiyan zuciya, adan rude Ni’ima tace “what’s wrong Baby ko bakada lafiya ne?” Takai hannunta zata taba wuyanshi hannunta yakama batare daya bari ta tabashi ba kawai ya jata ciki zuwa gado rikice mata yayi saida aka fara kiran salla ya barta ya sauka yawuce bayi tabishi da kallo kaman akwai abinda ke damun Aliyu har yau takasa ganewa, tashi tayi tana kallon wayanta dayake kasa chan sai gashi yafito wayan nata ya kalla dake kasa karasawa wajen yayi yaduka yasa hannu yadauki wayan yaduba ganin wayan is fine yasa yamike yataho wajen gadon datake tsaye yamika mata wayan tareda mata murmushi yace “tashi kije kiyi wanka kiyi salla, anjima sai muje mu
Chapter 12 · 0% Book details