← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 123

Sashe 4

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi yace “don’t touch me Pops” dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace “toka yakuri kaji Khaleely” dauke kai yayi kaman badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace “ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshi” dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace “Sir how close are you with your daughter”? Batare daya kalli inda takeba yace “I’m her best friend and everything, what else”? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace “he’s very close to her, just like yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi” gyadakai tayi tace “shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne”? Kai tsaye yace “no” still tana kallonshi batare data dauke ido ba tace “kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at all cost”? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace “I can’t think of anybody” alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace “Pops ko inada shi?”EPISODE Calmly Excellency yace “uhnnnn I can’t think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai, to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun magana” ahankali Hawwa na kallonshi tace “banda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?” Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace “eh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin yarona” shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace “can I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako?” Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace “I don’t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla bla” yadanyi tsuki kadan yace “they’re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu Pops?” Dasauri Excellency yace “inafa ai ba’a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu, aure don’t have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu feelings of love” abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace “I need to interrogate all the 8 ko 9 of them” juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace “I need to talk to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko?” Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace “ke, why do I need to call them?” Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta idanu bayayi, tace “you need to call them cus they’re potential suspects duba da whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be fast” takalli agogon hannunta tace “i need to wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost gone” sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake zubamai idanu tace “next time address me as Miss Hawwa not Ke” tana maganan tabude kofa tafice.Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace “Pops who d f*ck is she? Why is she even here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She’s so rude, fire her! I don’t want her here” Da sauri daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace “you don’t know Miss Hawwa she also doesn’t give a f*ck about who you are she will put you in your place” rai abace Khaleel yace “I don’t want her to be among the team, dismiss her” yayi magannan yana kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace “calm down Khaleely abun zaimaka yawa ga damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don’t like the way tai magana da d’ana agabana” yakalli DIG yace “talk to her to watch her tongue karta kara magana da d’ana rudely I don’t tolerate such” cikeda girmamawa DIG yace “we are sorry Sir, hakan bazai kara faruwa ba I promise” yayi magana yana tashi dan zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.EPISODE Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga table ga chairs ga ruwa a ijiye mata na bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG yabude kofa yashigo, yakalli security datakema magana yace “excuse us” tashi yayi yafita, da dan fushi kan fuskanshi yace “wat was that behavior eh Hawwa?” Sauke kanta kasa tayi tace “Sir I don’t care who he is, he should address me with some respect baya kirani Ke ba” dan jim DIG yayi yana kallonta yace “that guy kina ganinshi kinsan he doesn’t think like me and you, bai taso kaman mu da ke ba” yadan sake rage murya yace “Hawwa yayi magana da mahaifinshi rudely ma balle mu? So please let’s do abinda yakawomu and leave don’t repeat abinda kikayi dazu am I clear”? Ahankali badan ranta yasoba kanta na kasa tace “Yes Sir” “good” ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta tana kiran Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga aikin shi bayan yabude some systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk tai magana da ma’aikatan gidan kafin Head Security yashigo yace “Ma’am Excellency yace na sanar dake ga matayen dukansu are available Maman Noor tace yanzu ta sauka daga jirgi but tana hanyan zuwa itama”.Gyadamai kai tayi tace “ashigomin dasu one after the other, collect all phones nasu and give it to Abraham” gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda wata hadaddiyar mata kaman balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta dakin tabi da kallo looking disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta nuna mata tace “have a seat please” zama tayi tace “and who are you, where is Lee?” Dan kallonta Hawwa tayi tace “sorry Lee?” The way she’s asking the question zai nuna bata ganeba, ayangance matan tace “Khaleel nake tambaya ina yake” anatse Hawwa tace “I believe idan muka gama you can look for him, can I know how long u we’re married to Mr Khaleel Ma’am”? Kallonta matar tayi tace “why the question”? Anatse Hawwa tace “can you answer me kika fita you can ask them mesa nake miki tambayan nan” shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace “kwanan mu arba’in da hudu bamu cika 2months ba gaskiya” Hawwa na kallonta tace “baki tsaneshi ba daya sakeki in such a short time”? Dasauri ta girgiza kai saikuma tai murmushi tace “when money is at stake nope, I will do everything to get Khaleel back, nakasa aure nakasa son wani” rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace “and why is that”?Wani kallon raini matan tamata tace “are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee kuwa? It’s seems like you’re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies dream” dan shiru Hawwa tayi tana kallonta the way she called her dumb batason tai wani abu dazai sake batama DIG rai hakan yasa ta hadiye sai kawai tace “you can go” tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass kallo daya Hawwa tamata tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina Khaleel cus sun dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama dasu Allah yasa bata salla yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka duka bata wuce 27yrs ba, taci gayu sosai kaman zata gasan kyau yace “this is Noory’s Mother Ma’am” gyadamai kai Hawwa tayi tana kallon matan tundaga kafa, security yace “your phone please Ma’am” iPhone dake hannunta ta kankame tace “mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden today after how many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya” anatse Hawwa tace “is just protocol I can’t talk to you waya natare dake give it to him idan nagama dake you will collect d phone kina fita” kallon Hawwa Matan tayi tace “and who are you”? Ahankali Hawwa tace “I’m Hawwarh!” Yanda Hawwa ta tsareta da idanu yasa ta bada wayan security yafice itakuma tazo ta zauna inda Hawwa ke nunamata Hawwa tace “can you discribe relationship dinki da Baban yarki for me please?”Maman Noor na kallon Hawwa tace “there’s no relationship cus bama
Chapter 4 · 0% Book details