← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 123

Sashe 17

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

mint and lemon, nunata Khaleel yayi da yatsa yanadan huci yace “nida kaina nakan yima kaina addu’a kar wani yayi making dina his enemy koyasa nayi making nasa my enemy cus zanyi making life living hell for that person, the person will be begging to die daya cigaba da rayuwa akasan nan but today I will tell you this you’ve made an enemy out of IBRAHIM KHALEEL MANGAL!”Dudda yanda kirjinta ke bugawa bai hanata cewa. “HAWWA MAMMAN HASSAN always thrash her enemies! You can’t bully me sabida nice maganan yara kalanku da kuke gani kunada komi” dab da ita Khaleel yakara matsowa ranshi na kuna sabida yanda ta gasamai magana abinda babu wata diya mace data tabamai haka yanunata da finger yana nishi kaman zaki yace “I will make you one promise! Sai nasa kinyi dana sanin duk wani kadarra daya taba sa kika sanni, you will regret all maganganun dakika fadamin yau!” yana maganan yajuya yabude motan ya shiga batare daya jira ama budemai ba Noor na murmushi tana waving nata bodyguards suka shishiga itakuma Hawwa tawuce dasauri takoma cikin supermarket din gabanta na faduwa bana wasaba.
Chapter 17 · 0% Book details