← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 123

Sashe 21

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

some fun” kawai suka shiga zagayeta suna rawa shima Khaleel yatashi daga kujera yadaura hannunshi daya asaman gaban wandonshi yadaga hannunshi daya da pipe din shisha ke ciki yana very classy and iskanci dance Hawwa ta tsaya chak tana kallon Khaleel dake huro hayaki yana rawa, kunnuwanta kaman zasu fashe sabida bass da beat na speakers na DJ.Lumshe idanunta tayi trying to get a grip of her temper before tabude idanunta dasukai ja tace “Khaleeeeel!” Sabida yanda ta zuciya wlh duk karfin speakun wakan muryanta surpassing karan chak ya tsayan da rawan dayakeyi hakanan kawai yaji muryanta har cikin kololuwan kokon ranshi, suma matan chak suka tsayar da rawan su Sam da Moh da sauran mazan ma haka, da sauri DJ ya kashe wakan yana kallon yanda kowa ke kallon Hawwa datai ihu idanunta sunyi jazur tana wani nishi kaman zakanya tana kallon Khaleel kaman zata kashesa shima yana kallonta chak baya ko motsi kawai zuciyansa na bugawa, hannu daya tasa ta watsar da matan dake gabanta tafara tafiya kaman zakanya dake dauke da izza da zuciya tayi gaban Khaleel dab dashi ta tsaya tana kallonshi da wild eyes nata kaman zatai kisan kai tai wani irin ihu da gidan gabaki daya ya dauka. “I don’t work for you nor do I work for your father Ibrahim!” Wlh saida maganan ya amsa agidan sabida yanda muryanta yayi echo, ta daga hannu tai pointing nashi da index finger idanunta na kyalli sunyi jajir tace “don’t ever and ever try to mess with me again cus saina baka tarbiyan da ba’a baka agida ba” tamai wani irin kallo kaman zata katsamai mari sannan azuciye ta juya zata wuce gidan yayi tsit kaman anyi mutuwa tayi kusan 5steps taji an kama left hand nata an rike gam abala’in haukace Hawwa ta juyo tadaga hannunta zata daurama Khaleel mari chak yarike hannun tana kokarin kwace hannun takasa tace “how dare you touch me!” Dan murmushi yayi yay giggling irin dariyan kunyan iskancin nan, kafin yamata wani kallo yace “not just your hand I can’t touch duk inda naga dama ajikinki and nothing will happen” yayi wani dan dariya dayasa yan iskan abokanshi da matayen suka bushe da dariya akahau dariya awajen sunamai tapi, Hawwa tabi kowa da kallo kafin takalleshi tace “Khaleel idan kayi kuskuren taba jikina saina gwada maka nobody touches Hawwa and gets away with it” wani kalan kai hannunta baya yayi ya murde yaturota gabanshi kirjinta yahade da nashi dan kusan tsawonsu daya baifi yafita tsayi da 3 ko 4inches ba, ijiyan zuciya yasauke alalace sabida yanda full chest bata yayi pressing against his, faduwa gaban Hawwa yayi ganin yaron nan fa da gaske dan iska ne bakinta yashiga rawa tafara kiciniya dashi tana komawa baya shikuma yana tahowa, yace “lemme do you a favor and kiss you it will calm this ur anger spirit down” ganin gadan gadan yataho zai manna bakinshi da nata yasa Hawwa ta fizge kanta da karfinta tai baya bata ankara ba tafada pool dan batasan takai pool ba.EPISODE Nutsewa Hawwa tayi cikin pool din, bata iya ruwa ba, batada wani relationship da ruwa banda sha dakuma wanka, pool din Khaleel ya kalla Hawwa na tasowa sama atsorace tana dukan ruwan da hannunta tamikama Khaleel hannunta tana nishi kaman wacce ke freezing dan ruwan sanyi tabude baki tace “Kha….” Ruwa ya shige bakinta tana kara komawa ciki ruwan, folding hannunshi Khaleel yayi a kirji yana kallonta so duk rashin kunyan nan batada any idea yanda ake swimming, sake tasowa tayi tana nishi kaman zata mutu idanunta sunyi ja ruwa duk ya shiga cikinsu ta mikama Khaleel hannunta eyes nata are telling him to save her gwanin ban tausayi ya tsaya chak yana kallonta, he’s enjoying the way she looks scared and terrified, and helpless, chan takara nitsewa cikin ruwan ganin bata tasoba kusan 4min yasa gabanshi yafadi, da sauri yafada ruwan yayi diving ciki, swimming pool din nada zurfi hango Hawwan yayi tanayin kasa tabude hannuwanta gyalen kanta ya cire, bakin kitson shukunta na lilo idanunta a lumshe, in his entire life banda Noor da akai kidnapping today is the second time yakejin mugun urge to save someone in danger, da sauri yacigaba da swimming towards her, ahankali yakai hannunshi yakama hannunta wani irin shocking yaji da sauri yajawota ahankali yasa kanta a kirjinshi yariketa da kyau, yakai hannunshi daya yasa abanta ya mannata da kirjinshi da kyau hannunshi daya kuma yana swimming up dashi yafito sama yafito da ita ya dauketa chak yahau matakala yafito ya kwantar da ita agefen ruwan hannunshi yakai zai danna cikinta yana kallon fuskanta saikuma ya fasa yadanyi smirking na iskanci, ya kalli Sam yace “Sam take some good shots” cizan lips yayi yace “u are the baddest in this game cousin” yadauki wayansa iphone 16 yace “all set” kawai Khaleel yakai bakinshi dab da nata like idanba kana kusa dasuba bazama kasan ba kiss sukeba yakai hannayenta yadaura a waist nashi.Bude duka baturan riganshi yayi yakama hannuwanta yadaura yakama kaman irin she’s grabbing his shirt dinnan Sam yadau hoton, Khaleel yakai hannu ya daga kanta ya daura kan kirjinshi skin to skin Sam yayi snapping, fuskanta ya kalla saikuma gently yadaura fuskanta kan kumatunshi irin ita tamai kiss din nan akai snapping, kafin yayi murmushi sosai yace “that’s enough ” yatashi hannunshi yadaura kan cikinta dayaji babu komi ya matse kusan sau uku yayi sannan tafara tari yazare hannun nashi kawai yatashi ya tsaya chak yana kallon yanda take tarin da gashin kanta da yanda gashi suka kwanta akan goshinta, kafin tabude idanunta tass tadaurasu cikin nashi, ruwan gashinsa ne ya diga akan fuskanta da sauri ta lumshe idanunta, dan murmushi yayi yace “you can go I will call you tomorrow akan case din” yajuya yawuce abinsa, takai kusan 1min a kwance wajen sannan ta yunkuro ta tashi ahankali tana kallon wajen yanda suka cigaba da party su abinsu DJ yasaki waka, mikewa tsaye tayi ahankali ruwa na diddiga daga jikinta tana kalle kalle kozata gyalenta, hango gyalen tayi acikin ruwa chan tsakiya for the first time taji hawaye na neman zubomata tadaure tahana shi zubowa ta fuzar da iska tajuyo da kanta hangoshi tayi shisha na bakinshi yana rawa ahankali juyawa tayi tafara tafiya ahankali jikinta na rawa rawa ji take kaman akwai ruwa acikinta da wuyanta, ruwa na diddiga daga jikinta har zuwa gate tafito taga su Salman tsaye da blanket a hannunshi da wayanta da sauri yataho wajenta yace “Yallabai yace abaki thi…….” Wani mugun kallo tamai sannan tasa hannunta ta fizge wayanta tawuce, dasauri Salma yace “yace muyi dropping naki agida ki dauki motan ki” ko kallonshi batayiba tafice daga gidan tashiga tafiya jinta take kaman tsirara ba dankwali ga kayan jikinta na tsiyaya Allah yasa unguwanma babu mutane wajen wani bishiya taje ta tsugunna wayanta ta bude tai dialing number Ni’ima wayan na gab da katsewa tace “Best please I will share my location kizo ki daukeni” muryanta Ni’ima taji yasa atsorace tace “what happen to you Hawwa? Why is your voice sounding like that? Are you sick”? Voice nata nadan rawa tace “I will tell you idan kinzo” cikeda damuwa tace “bazan iya zuwaba yau accreditation akema hospital namu but bari nakira Baban Yaseer yazo ya daukeki yana gida send me the location” tana maganan ta katse wayan Hawwa tai sharing lokacin din, tana duke awajen kusan 11min taji anyi horn dasauri tadago kanta Baban Yaseer tagani yana fitowa daga mota da sauri yazo wajen tana kallon yanda har lokacin take diga yace “wat happened to you like this”? Girgizamai kai tayi tama kasa magana tana kokarin mikewa tsaye bishiyan ta dafa tamike kanta akasa, da damuwa yace “Hawwa” juyodakai tayi zata kalleshi sai kuma tai baya zata fadi cus jikinta ya sandare sanyi takeji kodan sabida yanda ta firgita tajita cikin ruwan da bata taba shigaba dawani irin sauri Baban Yaseer yakai hannunshi yakama hannunta yace “Hawwa” tsayar da ita yayi ganin yanda ta kankame jikinta tana shaking yasa da sauri ya saketa ya shiga cire jacket na jikinshi na suit da sauri ya daura tabayanta itama Hawwa da sauri ta kankame jacket din jikinta na rawa asanyaye yace “let’s go” fara tafiya tayi still taji kaman zata fadi da sauri Baban Yaseer yatareta gently yasa hannunshi akafadanta yana kallonta yashiga tafiya da ita tana takawa ahankali har zuwa inda motan nashi yake yabude gaban motan daidai zai sata motan Khaleel yafito daga gidan idanunshi suka sauka kan Hawwa dayaga an karama jacket wani ya dafe kafadanta yana bude mata mota tana kokarin shiga, tsare motan da mutumin da Hawwan yayi da ido, ta shiga ta zauna ahankali shikuma Baban Yaseer ya maida kofan yarufe mata yawuce yabude booth yana addu’a Allah sa akwai something na Ni’ima abayan motan yabata….Khaleel na kallon motan yace “slow down” rage gudu driver yayi, hannu ya mika batare daya dauke idanunshi daga kallon motan Baban Yaseer ba yace “give me that veil” Dasauri Salman yabashi wani leda mai kyau da wet gyalenta ke ciki karba Khaleel yayi daidai sunzo saitin motansu yace “break” taka burki driver yayi yasa hannunshi ya sauke glass na bayan motan kasa yace “horn aggressively!” danna horn driver yayi da karfin gaske na rashin mutunci yanda Ogansa yace kaman zai cire musu kunne dayasa Baban Yaseer dake neman abu a booth yadago kanshi ya kallesu itama Hawwa ta dago kanta jikinta na rawan sanyi takallo motan dake musu horn din bala’i, ido ta hada da Khaleel dan motan Baban Yaseer ba tinted bace, wani irin kallon zamu sake haduwa yama Hawwa kafin yasa hannunshi yaciro wet gyalen yajefo saman motansu ranshi amasifan bace sannan yace “let’s go” driver yaja glass na motan sama da gangan yasa aka bade Baban Yaseer da kura suka wuce abinsu, rufe booth din baban Yaseer yayi yadawo gaban motan ya kalli gyalen yasa hannu ahankali yadauka yadawo side na Hawwa yabude yana kallonta yace “ba gyalenki bane wannan ba? Me yaranchan suka miki? Meya hadaki dasu?” Yayi maganan ranshi adan bace, yace “What did they do to you? Sune suka saki a ruwa? Basusan you can’t swim ba?” Dan lumshe idanu tayi kafin tabudesu asanyaye tace “swimming pool na fada by mistake basu suka saniba” Tausasa muryanshi
Chapter 21 · 0% Book details