Sashe 70
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
of local people look at them” tawuce ciki Excellency na falo tareda Khaleel daya kwanta yasa kansa akan cinyansa yana chatting abinsa cikeda masifa tace “wai Khaleely akanme zakaje kayi aure from this local family kuma harda biki maisa ba’ayi descreet marraige damuka sabayi ba? Wlh kunyan gayyatan mutanena reception na yau nake sabida kalan yar gidansu wayanda ka auro, batare da Khaleel ya dagoba yace “Pops talk to Mommm oooooo” Dasauri Excellency yadan rufe Mommy da fada yace “wai me haka Madam? How many time will you go forth and back on this matter eh? Kibar yaro yayi abinda yakeso idanma destination wedding yakeso let it be, meruwan mu da family su ko status nasu badai ya auri abinda yakeso ba fakat!”Tashi zaune Khaleel yayi yakalli Mom cikeda rashin mutunci yace “ko kallon banza kikama family matana you will see the other side of me Mom” yana maganan yawuce hanyan side nashi yace “ask the workers akaimu su abinci da drinks” kaman Mommy zatai kuka cikin masifa tace “PA” zuwa yarinyar tayi da gudu Momy tace “attend to Khaleely Inlaws” ran Mommy abace tawuce fuuu tayi ciki Excellency yabita da kallo yana kadakai kafin ya cigaba da waya abinshi yau da gobe da jibi yadauki off sabida bikin dansa.Mutane cike gidansu Hawwa kaman zasu zauna akatanga sabida yanda jama’a suka cika ko’ina, Hawwa na daki tayi wanka tasaka atampa mai bala’in kyau dinkin yamata sai addu’a ake ana mata Allah sanya alheri.Wuraren 5 stylist nata da makeup artist nata suka fara shiryata in white gown around 7:30 aka gama shiryata lokacin duk an tafi da yan gida hall, salla tayi sannan aka mata daurin kai, wani diamond sarka aka samata Hawwa was screaming money ya Allah ita kanta data kalli madubi sai kawai ta tsaya dan she can’t believe itace, bata taba sanın she’s this beautiful ba, she looks like all this instagram brides da ake gani online, dagata sukayi Hafsy dake rike da wayanta tace “mijinki sai kira yake Hawwa” kin magana tayi dan batajin dadin komi fita waje sukayi wani red roll Royce ke pake akofar gidansu da akai arranging da flowers ga motocin security gaba da baya bude mata akayi ta shiga ahankali batare data kalli Khaleel dake zaune yana kallonta ba aka rufe akaja motan hannunshi yakai zai taba bata tadauke dasauri shi kawai kallonta yake gobe tana dakinshi around this time dan tun 5 zai turo atafi da ita tahowa yayi yadaura fuskanshi akan shoulder nata yakawo wayanshi yayi snapping nasu yana murmushi yace “I have the most beautiful girl as my wife” mtswww Hawwa taja gajeren tsaki gaban hall din akai parking aka bude musu suka fito suka tsaya Moh yazo yana sanye da suit yace “you are late” Hawwa ya nuna da kanta ke kasa yace “matana tarikeni” “Welldone Mrs Lee” Sam yafadi yajuya yakoma ciki dan bride da grooom shigowansu su kadaine bayason hayaniyan mutane na binsu, daganan waje sukaji muryan MC yana ladies and gentlemen the moment is here, Momy and addy Uncle and sister the bride and groom gasunan abasu standing ovation DJ DJ” DJ yasaka wakan like my father by Jax wanda Khaleel yace asamai idan zasu shigo sabida Baba yabashi labarin Mahaifiyar Hawwa and he wants to communicate to Hawwa da wakan ya gayamata cewa he will loves her the way Baba loves her Mom,Shiga Hall din Khaleel yayi da ita ya Allah Hawwa da Khaleel sunyi kyau watttttt Tana sanye da white gown nata gawani net da aka dauramata akan gashinta da aka gyara yayi kyau kaman tasaka attachment, Khaleel na sanye da suit black yarike musu hannu, yanda ake kallonsu sai Hawwa taji kuka, wakan dake tashi that is so cool na ratsata kallonta Khaleel yayi cikeda so yanuna mata Baba dake sanye cikin kaya exactly irin na Excellency yana tareda excellency yana kallonsu yana murmushi sosai, kawo kanshi yayi saitin kunnenta suna tafiya yace “I will love you Hawwa just like the way Baba keson Maman ki har yau dudda she’s late, I will love you a million times more!” wani irin kallon Khaleel tayi tayi cus she felt his words har cikin heart nata cikeda so ya gyadamata kai yana kallonta.Mommy datai shiga na alfarma tasha zinare sarkan jikinta har cıbiya ta tsaya tana kallon Khaleel da yanda taga yana kallon Hawwa daidai sun shigo tsakiyan hall din aka saki wannan hayakin soyayyan wanda duk aikin Juzzyfabevent ne dan ita tayi handling entire wedding decor din aka samusu wakan soyayya na Christina Perri A thousands years, Khaleel yasaki hannun Hawwa yanuna ta yana waka yana rawa Hawwa na kallonshi Excellency da Mom suka saki baki suna kallon Khaleel tunda suka haifeshi basu taba ganin Khaleel this happy ba ko ranan da aka haifi Noor but look at him, today is the happiest day of his life ahankali Excellency yace “Khaleely this is not fun, you’re inlove” rawan yagama kawai yazo ya rungume Hawwa very tight akahau ihu Hawwa ta boye kanta ajikinshi sabida kunya dan har su DIG tagani dasu Abraham da Hayatu kowa ya gayyacesu oho, DJ yace “our shy shy bride”.EPISODE Mommy was really scared yanda taga Khaleel was totally lost in love, baya second biyu cikakku batare daya kalli Hawwa ba, and ita yarinyar no even send her son, zata iya kirga sau nawa taga Hawwa ta kalli Khaleel shiko kaman zai cinyeta, Mom duk zuciyanta ya lalace.Cewa akayi abada labarin Amarya Khaleel yace shi zai bayar kawai yafito yana kallon Hawwa dake kallonshi asanyaye yace “I have alot to say about matana da zan iyakaiwa gobe so I will make it brief” yayi shiru yana murmushi yace “my wife is a very special person, anytime idan zan tsokaneta i call her Kulu” aka kwashe da dariya a hall din, Khaleel yace “kona cemata Kululu kuluwa yar sanda” zokaga dariya Excellency yace ma Baba “haka kake bari yana tsokanar maka yarinya”?Baba yayi dariya yace “barsu abinsu duk soyayya ce” murmushi Khaleel yayi yana kallonta sosai yace “my wife is the most intelligent and hardworking young lady dana taba gani a rayuwana the first ever one!”Yayi shiru yace “the first day damuka hadu something happened I called her Ke” Khaleel yawani zaro idanu dayasa yan hall suka kwashe da dariya sabida reaction nashi tells abinda Hawwa tayi kaman comedy, cikeda tsokana yace “matana ta iya masifa” kai zokaga dariya a hall Hawwa ta sauke kanta kasa ahankali duk kunya yakamata, Momy ta haderai tam, murya chan kasa Khaleel yace “my wife is loyal! Honest, truthful and kind, she’s strict batason nonesense da rawan kai and she’s truly loving, she protected me and Noor, Hawwa means everything to me, and I’m her best friend helloooooo” yawani daga hannu hall akace Hi ana dariya, yabada mic yakoma yazauna Sam yazo yabada labarin Khaleel shi sannan akace first couple dance da iyaye Khaleel yarike Hawwa suka fito Excellency Baba Ammi da Momy duk suka fito Mommy ta rungume Khaleel cikeda so tashiga share mai fuska yamata murmushi yana rikeda hannun Hawwa aka shiga manni aka koma.Sai around 10 aka gama iyaye suka tafi yara aka tsaya after party su Hafsa sukakai Hawwa wani daki Kaman zatayi kuka tace “wai ba’a gamaba” dük eh sukace kaya aka chanza mata zuwa wani pink gown dayamata kyau aka mata dauri aka fotoda ita Hawwa tayi kyau agaban hall taga Khaleel tasa wani crazy shirt ya bubbude botura yana mata wani irin kallo kaman maye da saida gabanta yafadi aka kirasu hall suka shiga suna kaiwa tsakiyan hall Khaleel yashiga juya Hawwa yana wani irin rawa da ita ana ihu chan kawai yahau kissing nata Hawwa naso ta kwace takasa ihuu ake a hall din na bala’i DJ kanshi saida yayi ihu a speaker yace “ango need a room guysss” dasauri Khaleel yasaketa ya rungumeta tsam ajikinshi cus harya sami erection baiso agani, yahau rawa ahaka da ita Hawwa kaman ta mutu da bakin ciki tawahala Khaleel ya wahalar da ita awajen rawa sai wajajen 2 nadare aka gama mota suka wuce tazauna zai kama hannunta ta dauke batacemai komiba aka fara tafiya lumshe idanu tayi wahalallen bacci yayi gaba da ita ahankali ta sauke kanta kan kafadar Khaleel tarike hannunshi kallonta yayi cikeda so saikawai yaciro wayanshi yamusu video yasaka a insta story, har sukakai gida bacci take, tsayawa motan yayi da gangan yakai hannunshi gaban riganta ya matsa boobs nata afirguce Hawwa ta farka takalleshi tace “mehaka”? Turobaki yayi yace “munzo gıda kona wuce dake gıdana? Hade fuska tayi daidai an bude mata kofa saukowa tayi ahankali tawuce cikin gidansu da kaman gari awaye hatta Noor batai bacci ba daki tawuce tarage kaya Ammi tabata ruwan zafi tafada bayi tai wanka tazo ta kwanta sai bacci tagaji, washe gari yinin biki by one za’ayi walima anan cikin gidansu agama by 4, anything 5 atafi da Amarya tunda Hawwa ta tashi taji kawai bakin ciki takejiTa kumbura tai tam Noor kawai tama wanka da kanta tasa mata kaya masu kyau tawuce ta tafi wajen su Miemie abinta, sata akaiyi tai wanka tasaka wani lace from akwatinta mai kyau za’amata makeup tana bataso su Hafsa suka fadama Ammi Ammi tace abarta dan tun safe taga kwayan idanunta, kwanciya tasakeyi agado Munawwarah tashigo tace “Oya tashi muje dakina” kaman Hawwa zatai kuka ta tashi tabita magunguna tabata daban daban Hawwa tasha taci farfesun da aka bata sannan tawuce takoma daki bayan anyi azahar aka shiryata Malama tazo na walima aka fito aka zazzauna wa’azi tayi kaman zamantakewan aure da hakkokan aure da yanda ake kissa dasauransu sai around 4 aka tashi aka hadu akai jam’i kafin ma su Idar Aminu ya shigo gidan yace “anzo daukan Amarya” Hawwa na sallame salla kawai saita fashe da kuka sosai awajen abin gwanin ban tausayi nan aka fara kaita wajen yan uwan Baba suka mata fada, Yan uwan mahaifiyarta suka mata fada, Abokanai arziki makota akama Hawwa fada sannan aka maidata dakinta lokacin around 5:35 Baba da Ammi ne zaune awajen su kasa kowa yafita.Baba yasauke ijiyan zuciya yace “ina mika godiyana ga Allah subhanahu wata’ala daya nunamin aurenki Hawwarh, Hawwa na baki tarbiya nakuma san waye ke Hawwa kibi mijinki sau da kafa, nasan ayanda aurenku ya kasance amman inamai tabbatar