Sashe 10
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba, he looks at Hawwa as mata da career path sukai choosing not marriage, bawai bayason aikinta bane kawai he feels aikin nata threaten men to take her in as a wife, da ace yanada wani source of income ko yanada lafiya ko Aminu yagama school da tuni yasa Hawwa tabar aikin nan su suyi aikin su nemo su kawo aci, so kawai babu yanda zaiyine yana lissafi dayawa, don’t be too harsh on him, he loves Hawwa sama da yanda mu muke sonta, he’s just an old Man so approach nashi might be wrong but look at intention nasa which is a good one” gyadamai kai Ni’ima tayi dan tunaninta baitaba zuwa this angle da Baban Yaseer yakaita ba, hannunshi dake nata takai bakinta ta manna ma kiss dan kallonta yayi tai murmushi tace “nataba gayamaka you are the most amazing perfect husband a duk duniya” gira daya ya dagamata ya maida kanshi hanya yace “gashi yanzu kin fadama Aliyu” hannunshi takai kirjinta ta rungume tace “bansan menama Allah dayabani kai ba but you’re just the best thing in my life, we’ve been married for 6yrs bakatabamin abu dan cusgunamin ba, like banda wani korafi akanka dazan taba iyayi cus you do everything for me, kana sona kome nakeso u help me to love it and support it, thank you for everything, and thank you for the money dakaba Baba, I love you Aliyu” murmushi yamata yace “I love you Ni’ima matan Aliyu” ahaka sukakai gida.***GİDAN EXCELLENCYBude wani katafaren daki akayi aka shigo, kana ganin dakin kasan dakin yara ne, sabida yanda akai decorating dakin with dolls teddy, kaman pink Cinderella princess room, zaune yake gaban pink princess bed yana sanye da tun kayan jiya na jikinshi yakama hannun Noor da aka chanzama kaya aka samata pink half gown gashinta an warware anyi parking an samata drip a hannu tana bacci yana kallo, ijiye tray na abincin data kawomai Mommy tayi akan dan pink coffee table dake wajen tazo wajen gadon ta tsaya daf dashi tareda dafa kafadanshi cikin whispering voice gudun karsu tada Noor tace “Khaleely” gently yadago kanshi yasauke raunannun idanunshi kan mahaifiyarsa da tana gani tasan bacci ne acikin idanun sosai, cikeda obsessive love for yaronta ta shafa fuskanshi tana kallon kwayan idanunshi tace “since yesterday bakaci komi ba, you looked so malnourished, Khaleel ka chanza, ka rame kayi zuru zuru, kasan if anything happens to you I will die ko Khaleel? Please please muje kaci abinci, I will feed you myself” tabe fuska yayi ashagwabe zaiyi magana takai hannunta jikinshi ta dagashi tace “yakuri kadaure for me kaji muje” takama hannunshi zuwa wajen kujeran zaunar dashi tayi ta bubbude komi na tray din chicken soup da garlic Naan, sai Mandi rice sai coffee, baimason sight na abinci dudda he’s hungry yace “I’m having just chicken soup” Ba musu Mommy dan lallabashi take ta dauka tace “okay” feeding nashi ta shigayi tana kallon yanda bini bini yake kallon yarsa ko kadan baida natsuwa tace “asamo maka wasu matan gobe?” Dan juyo da kanshi yayi yakalleta yana yatsine fuska yace “asamo guda 4 Mommy you know my spec” dasauri tace “yes I know, Hajiya Daraja ta turomin hoton wasu bari nasa akawomin wayana kazaba” wani agogon dake daure a writs dinta ta danna” saiga wata mata tana sanye da uniform ta shigo dakin cikeda girmamawa ta kalli Khaleel da ake bama abinci abaki tace “good morning Sir, Good morning Ma” ko kallo bata ishesu ba dukansu biyun balle a amsa, Mommy tace “bani wayana” bata wayan tayi ta karba tawuce tafita itakuma Momy tashiga watsapp dinta cikeda so tace “I want you to be fine, kadawo Khaleel dinka sak, Noor will be protected babu abinda zai kara samunta, farin cikinka shine rayuwana, idan banga farin ciki kan fuskanka ba something bad can happen to me” dan murmushi kadan yayi kaman wani dan yaro yadaura kanshi kan kafadanta yana kallon yanda take danna waya tace “the audacity da Rahama kedashi na sa ayi kidnapping yarinyar nan using actual criminals shike bani mamaki, how dare she declare war for my son? Khaleel duk wanda ko wacce tanuna zatayi dakai to dani da mahaifinka zatayi, dan before anybody yayi going through you must come true us! How dare she? Menene babu mata ba, we changed her life dana family nata before auren, baka sonta karabu da ita wat is there? Waya gayamata yarona will ever stay da mace da baiso, Khaleel ko yanzu ka auri wata kaji ta isheka bakayi kuma zaka iya bata saki ta tafi, da kudinka da gatan ka why would u settle for less? Bayan you have enough ka auri ko wacce kakeso? Tayi ciki mun dawo da ita nan menene ba’a mata ba? Still nasa PA na na kiranta every weekend taga Noor suyi magana shine yanzu zatasa ayi kidnapping Noor? Wat if something yasami Noor dinmu”? Iska mai zafi Khaleel ya fuzar yace “I will make her pay” dasauri Mommy tace “you don’t have to lift ko finger she will pay tuni aka tafi da ita, kidnapping kadai yanzu kissa ne a Nigeria, wlh idan zasu yanke mata hukuncin kissa we will not intervene let the law take it course, ko family ta bazan attending to ba infact they’re not even allowed suzo ta premises na estate namu, just relax and stop thinking about that babu abinda zai kara samin Noor” ta shiga chat nata da Hajiya Daraja tabude hotunan yammata ne kusan goma, dasauri tamikamai wayan tace “gashi ka kalla kaga” yatsine fuska yayi ashagwabe yace “just show me Mommy” dasauri tace “okay okay” ta shiga dannawa tana nunamai, yammata ne lafiyayyu hadaddun gaske yana kallo duk yanda sukekai ga kyau but ko irin yanuna kosawa ko wani abu ya burgeshi dasu baiyiba cus yaga wanda suka fisu ma, some of them models ne, wasu kuma all this Abuja big girls, harta gama nunamai all the pictures bai zababa Mommy tace “baka zaba ba? Anyi examining nasu basuda wani matsala ko tabo ajiki perfect like dinka, matan dazaka huta dasu ne kasami natsuwa” tashi yayi daga kafadan Mommy awani gajiye yadauki glass cup yasha ruwa ya ijiye sannan yatashi yace “Momy select 4 acikinsu you know my spec,” murmushi Mommy tayi tabi yaron nata da kallo tanaji kaman ta hadiyeshi yawuce yahau gadon Noor ya kwanta kusada ita yana sata ajikinshi ya kankame sosai sannan ya sauke ijiyan zuciya tareda lumshe idanu sai bacci.EPISODE Ijiyan zuciya Mommy tasauke ganin yayi bacci finally, wayan ta kalla tayi selecting mata guda 4 a hotunan sannan ta tashi tadauki tray abincin ta kashe wutan dakin sannan tabude kofan ahankali karyayi kara tafice, tana fitowa ma’aikatan dake tsaye gaban dakin suka amsa tray sannan tawuce dakin Excellency dayake zaune yana waya yana ganinta yace “yaci abincin” murmushi tayi tace “yaci sosai amman saida nayi da gasken gaske” dasauri yace “Alhamdulillah Alhamdulilah wai har hankalina ya kwanta, I think we should organize party for him ko ya kikagani Madam”? Dasauri Mommy tace “yes idan an kawomai matan gobe I think we should organize it gobe ya yarda na zabamai 4, bari I will call Sameer duk suzo” jinjina kai Abba yayi yace “yauwa Alhamdulillah yarona ya saki, lemme call Barrister yayi all the paper work for the brides” hira suka shigayi abinsu suna murmushi.Ahankali yake bude idanunshi dakin duhu tashi yayi ya zauna yana tattaba gadon, wayanshi yataba hakan yasa yayi haske yadauka yaga this is 4PM na yamma haska gadon yayi ganin babu Noor ga drip dinta yakare yasa yatashi da sauri yace “Noor” yayi kofa da sauri yana bude kofa masu gadi biyu dake jikin kofan suka zube kasa. “Good evening Sir” adan birkice yace “where’s Noor?” Atare sukace “she’s with her grand parents, Hajiya tace idan katashi kayi wanka kasamesu a garden” dan yatsine fuska yayi tareda sauke ijiyan zuciya yawuce yana tafiya ahankali dan har yanzu akwai bacci a idanunshi yawuce wani sashi daban still acikin flat din wanda nan ne bangarenshi, kana ganin side din kasan kaman kowa na gidan worship him ne sabida tsabagen kyawun side din, daga nan falo akwai bene akwai lift dazai kaishi sama, lift din direct yawuce ya shiga ya kaishi sama, bedroom nashi ya fada da zaka dauka sarki ke zama ciki yafada bayi alwala yayi agurguje yafito yayi salla sannan yatashi ya chanza kaya zuwa shorts baisa rigaba kirjinshi kaman zai fashe tsabagen cika yafito yabude wani daki gym ne yahau kan treadmill yafara gudu na bala’i na kusan 30min sannan yadaga weights daban daban suma na 30min sannan yatashi yana share zufabn dayayi da towel yafito yakoma daki wanka yayi yafito agogon bangon dakin ya kalla he needs a woman jikinshi na gayamai hakan, shiryawa yayi cikin 3quater da bakin t-shirt sai kamshi yake yashiga saukowa wannan karan stairs yabi yana fitowa ma’aikata biyu suka shiga dakin aka shiga tattare tundaga bayin dan hatta boxer daya cire yana kasa cus he’s so disorganize jikinshi kadai ya iya gyarawa garden yawuce.Tundaga nesa ya hango Noor jikin Mommy tayi lamo dudda she’s fine but she doesn’t look happy, hango Khaleel yasa Mommy tace “to ga Dady ki nan yafito mayyan Dadyn ta, sabida nahanaki kada ki tasan mini d’a dabai sami bacci ba yau kwana nawa kike kumbure kumbure” dasauri ta dago kanta ganin Babanta yasa tawani sakko daga jikin Mommy ta kwaso da gudu Khaleel yabude mata hannu yana murmushi baiyi wata wata ba ya dauketa yace “my Princess” cikeda murna yarinyar tace “Dady who were those bad people? I was scared Dady, I slept on the floor it was cold, I couldn’t eat anyfood, tea kadai nake iyasha Dady, but that fine Anty saved me, ta goyani Dady, Dad she’s my superwoman ko, she said her name is Fairy Angel Anty” tayi murmushi tana nunamai hannunta da aka cire kanula tace “Dad zapiii” hannun ya karba ya kalla yace “sorry zai dena my princess” murmushi tayi ta manna mai kiss a kumatu tace “Dady I love you” murmushi yayi sosai kaman bashiba yace “Noor Dady loves you too much” tsalle tayi ta sauka daga jikinshi tana clapping hannunshi ya mikamata da sauri tasa nata aciki yana rikeda ita suka wuce suka zazzuna atare sukaci abinci