← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 123

Sashe 3

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“ease Hawwa” sauke hannun tayi tana kallonshi binsu duka ukun yayi da kallo yace “Hayatu, Abraham and Hawwa, the 3 of you are my biggest asset! I take joy and proud cewa ninai training naku kawowa this stage da kasarmu gabaki daya ke alfahari daku, they can never talk about crime solving batare da an ambato sunayenku ba sabida yanda kuke samawa kasa lafiya a sirrance, yanzu ma lokaci yazo dazaku kara baje bajintarku” yayi shiru duk suma sukai shiru suna kallonshi jan kujeran dayake kai baya yayi yamike tsaye yazagayo ta gaba inda suke yazauna akan table duk yana kallonsu yace “anyi kidnapping jikar Senate president dinmu Alhassan Mangal, yau is the 6th day datake hannu abductors dinta and she’s just 4yrs” dukansu kallonshi suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I don’t have full information na case din dan yanzu yanzun nan case din yazo table dina basuso suyi involving force sabida kidnappers din warned them not to kosu kashe yarinyar, but bayan sunkai 100M 2days ago har yau shiru ba kira ba yarinya yasa Excellency yabani kiran sirri” yadan sauko daga kujeran standing straight yace “team!” Atare sukace “yes Sir!” Yakallesu duka yace “you have just 24hrs to rescue that little innocent girl, Hawwa!” Anatse Hawwa tace “Yes Sir!” Yace “I trust you! But ayau I just want you to make me extremely proud banso Excellency yayi nadaman kiransu dan haka saving that little gurl is a must! Am I clear”?Gyadamai kai tayi tace “yes sir” yace “okay you have 2min to get ready kudauki kome kuke bukata meet me downstairs da motana zamu” gyadamai kai sukayi suka wuce suka fita duk yabisu da kallo wani office tabude ta shiga dudda baida wani girma chanchan but it’s still very fine and okay ga shelves da award ne suka ciccikashi, wani drawer tajawo tabude tadauki wata karamar bindinga AR-15, tabude taduba bullet sannan ta maida ta hada ta daga riganta ta daura wani gun holder sannan ta makala bindingan aciki sannan ta maida rigan ta sauke tadauki wayanta tadan tsaya tai jimm sai chan tadanna wayan yabudu babu key hotonta dawata yarinya dasuke kama sosai yarinyar na mata kiss a kumatu sannan tabude wajen calls nata tai daily number datai saving da Baba ringing daya yadaga, cikin very sweet voice dinta ahankali tace “hello Baba” cikin muryan dattawa yace “na’am Hawwa ina jinki” abu ta hadiye awuya kafin tadan rage murya tace “Baba inada wani operation dazanje bansan ko zan iya dawowa da wuri ba shine nace bari na kira na sanar dakai” shiru Baba yayi kaman bazaiyi magana ba hakan yasa tace “Baba kaji”? Daga ta dayan bangaren yace “najiki ai, banga amfanin aikin nan kina diya mace dake saki yawon banza ba, saisa gashinan kinki auruwan ma kowa, duk mazan na gudun auren irinki, ace yarinyar na neman talatin takasa auruwa, yau batanan gobe bata chan, shikenan ai, Allah kyauta, Allah bada sa’a” yana maganan ya katse wayan, zaro wayan tayi daga kunnenta tarike wayan tana kallo akai knocking tareda bude kofan atare Abraham ne rikeda vest dinta a hannunshi dake tare bindiga ya shiga jikin mutum, yace “let’s go na dauko miki vest dinki, here grab” ya wurgomata vest din, chabewa tayi tarike tana kakalo dan murmushi cus Baba yayi ruining mood dinta already tace “thanks” a hannu kawai tarike vest din tadauki wayan nata dake kan table sannan tadauki wani dark sunshade tamakala a idanu sannan tabiyoshi suka fito tare, elevator suka shiga su ukun harda Hayatu daya kaisu kasa suna zuwa suka shiga jeep din DIG, shike driving Hayatu na gaba, itada Abraham abaya suka fice bini bini Abraham na kallonta yanda take taba wayanta, shidai kawai Miss Hawwa na burgeshi, she’s super brilliant, baitaba ganin Hausa girl that is as educated as Hawwa ba, she’s just a brain box, smart ass, fearless and bold, gata she’s so charismatic and carries herself well batason raini, he wants to be her friend so bad but bata bada room yarasa mesa, kodan dagashi har Hayatu ta girmesu ne oho, he’s 26, Hayatu kuma is 27, so tsakaninsu relationship dasuke sharing is strictly professional, ahaka yana tunane tunane sukakai gaban gidan.She has been to presidential villa for wani security conference before but koshi ba’a bincika motansu hakaba kodan da official office car sukaje oho, but the way ake duba motan da some machines zaka dauka wani president din duk duniya house sukazo almost 3min suka bata sannan aka barsu suka shiga, wani irin strange feelings taji ajikinta hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya Abraham dake gefenta yace “all good Miss Hawwa?” Gyadamai kai tayi alamun yes aka sake budemusu another gate suka shiga gidan suka cigaba da tafiya for like 3min sannan sukakai wani gate, kafin abude musu gate din suka shiga wani gida inda taga wani security sanye da suit tsaye yana jiransu ya nuna musu inda zasuyi parking specially wanda ya banbanta dasauran wajen parking din har wani guest parking space aka rubuta awajen, parking DIG yayi yafito suma suka fito, tabude bayan motan sannan ta sauke kafanta kan grass carpet dake wajen, sanyi taji yabi jikinta amman tadaure tafito tanabin ko’ina da kallo batare data zare glasses nata daga kan idanunta ba security ya gaida da DIG yace “Excellency yace namuku iso to his office” yana maganan yayi gaba duk suka bishi abaya har zuwa mahaukacin office din duk aka basu wajen zama suka zazzauna.EPISODE Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro jotter kai tsaye tace “for how long kenan rabuwansu”? Abba yace “I think duka duka aurensu lasted for about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you still needs to see her?” Kallon Abba tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Abba yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutuKowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale awajen, kai tsaye tace “for how long kenan basa tare”? Dady dayay kaman mai tunani dan yamanta yace “I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary”? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace “your Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellency” jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace “is that all abinda kike bukata?” Anatse Hawwa tace “for now yes Sir!” Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace “bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da aka sace” yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya Daraja.Ganinta yasa Dady yace “yauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matter” yayi pointing Hawwa yace “she needs to talk to Noor’s parents, ko kinada number matar data haifi Noor”? Dan yatsine fuska Momy Noor’s irin na isa dakuma rashin mutunci tace “I don’t have number ta but lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina” dasauri Dady yace “okay kirata muji nima Khaleely nake kira baya daga wayana” itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za’a cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shu’umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, kokallon jama’an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace “Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?” Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace “Khaleely calm down kasan babu abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you” cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace “Mom if anything happens to Noo…..” taushemai baki Mom tayi da gudu tace “kul babu abinda zai sami jikata don’t even utter dat word, come” Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace “calm down hasken idanuna and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa” tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi
Chapter 3 · 0% Book details