Sashe 113
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
tace “don’t worry I will do it” Hawwa tazo wajen anatse tana bude komi takalli kawayen Mom tace “Anty wat do you want me to serve you”? Hajiya Hajara tace “wow your daughter Inlaw is so homely and cultured” dan murmushi kadan Mom tayi, Shema’u tace “serve me Mandi da kofta salad dai this cucumber juice” zuba musu Hawwa tayi sannan takalli Mom data mata wani shegen kallo but bata damuna, cikeda girmamawa tace “Mommy mezan zuba miki ko kinason wani abu daban na dafa miki “? Atare duka kawayen Mom sukace “wowwww Hajiya Zee we want daughter in law like this oo” dan murmushi kadan Mom tayi tace “samin moimoi da sauce” Hawwa tadau plate mai kyau tasama Mom da nama ta ijiye gabanta tasamata spoon tace “Mommy zakici fruits na yanka miki naga kinason avocado harda shi” sosai Mom ke kallon Hawwa saikuma tace “give me small” sama Mom tayi sannan tabar wajen sai kawai ta shiga kitchen ta zauna kan kujera dake island din batasan wani daki zata shiga baKawayen suna fara yaban abincin Hawwa Mom ba yanda zatayi tana kai moimoi bakinta Ya Allah! Saida taji kunnenta yayi motsi sabida dadi this girl can cook like this? She has chef oo but akwai wani homely and love taste da abincin Hawwa kedashi tass ta cinye ta kara saida tacı moimoi uku kawayenta sunci sukai nak Hajiya Hajara tace “Hajiya Zeenatu anya bazan kawo matar d’ana Muhammadu tazo wajen matar danki ta koyi girki ba kuwa? Kinga har cooking school na sata but duk abanxa gaskiya matar danki ta iya girki wat! Please can I package this kofta naje dashi gida with this fresh juice” murmushi sosai Mom tayi tace “sure sure haba” sunci abinci sosai Mom was just feeling herself suka dawo falo suna hira saiga Hawwa tafito rike da tray na Bowl of ice cream da brownie Hajiya Shema tace “anya kinaso mu koma gidanmu kuwa Hajiya Zeenatu diyarki ta karyamin wait loss see standard dessert ice cream da brownie” suka daddauka Hawwa taja stool ta ijiye gaban Mommy tawuce kitchen Mom ta kalli kawayenta tace ina zuwaKitchen tabiyo Hawwa tana rufe kofa dasauri Hawwa ta juyo cikeda masifa Mom tace “so kike ace na maida matar d’ana yar aiki na?” Kan Hawwa na kasa Mom tadan dafa goshinta tace “wat are you still doing in my side eh? Wuce kitafi nagaji da ganinki wlh” Mom tana maganan tafito tana murmushi.