← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 123

Sashe 31

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Hawwa dake convulsing ita acikin mota ita kadai kanta na karkacewa yawu nabin gefen bakinta, daidai tawani mike ta sandare ta danna gear motanta yayi gaba yana arnen gudu jikake kakakakaka!!!! Motanta yana dukan motocin dake gabanta with speed…Dawani irin gudu Khaleel yabude bayan motan yafito yanabin motanta da gudun bala’i acikin traffic din nan some people ma nafitowa dan some people ma haka dan anga Hawwa na convulsing, every gudu da Khaleel yake he’s telling her in his mind don’t die! Don’t die! Saida motanta yahada 5good cars suna gudu saida sukakai jikin wani trailer ne akai gwarap! Dole motocin suka tsaya hakama nata ya tsaya but still pushing nata keyi sabida kafanta, glass na gaban motanta ya tarwatse, lafiyayyen accident Hawwa ta hada, Khaleel yana zuwa wajen motan nata dake hayaki sosai yashiga budewa jama’a nataruwa ana tayashi budewa ana zuwa wajen sauran motocin yana kallonta Khaleel yana kokarin bude motan yanda har airbag na motan yafito, bude motan yayi nasaran yi yashigo jini nabin hannuwanta da goshinta ya zare sitbelt dinta, Hawwa tafado jikinshi tana convulsing, dasauri yariketa yana zare kafafunta daga gear, lips nata na jini sabida yanda take biting nasu zata cigaba dasauri Khaleel yakai hannunshi yasa abakinta ta shiga tattaunewa, daidai Salman da bodyguards nashi da mopol dinshi na zuwa wajen, rike Hawwa yayi gam ajikinshi yace “Salman pay all damages, I’m taking her to the hospital!”.
Chapter 31 · 0% Book details