← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 25

Sashe 9

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahmed yace au dama zama kikayi kina saurarenmu munafuka ba tace masa komai ba tafita abunta, mansura ta karaso kusaga Ahmed tace hup komai yawuce, Ahmed yamata banza ya cigaba da gyara fuskar joda mansura tace tokadaina tabata mana, dasauri Ahmed yadauke hannunsa afuskarta, mansura tamatso tajanyo fuskarsa tana masa wani kallon Ahmed yace kee lfy miye haka

mansura kam data gama tafiya tace just once Ahmed, Ahmed yace kee wai mekike nufi, kafun yagama fada yaji bakinta anasa tana masa wani ka ruwancin, Ahmed dayagama rudewa domin kuwa kankanin abu yana saka shi fita a hayyacinsa , a hankali yafada kan gado tarufa masa baya, dakyar yasamu ta sakesa tana kokarin yin wani abu Ahmed yace plss mansura kibari muba muharram Juna bane, mansura tace au to menene yayi saura kwana uku kaday, Ahmed yace ayseki jira tym tinda naga har sokike mansura tace noo hava dae shaukin so ne kawai

Dae2 nan joda tafarka da kuka ta farka abunda tafara fada shine, abdallah! Abdallah nah! Kana ina lalube tashiga yi tsavar kukan dataci har bata iya bude idonta, carab ta cabko hannun Ahmed dasauri tarungumesa abdallah wai mafarki nake ko gaskiya ni nakasa gane yaren dasuke, abdallah karka bari ahadani da yayan hafsa , bana sonsa natsanesa kamar yanda baya sona yatsaneni, abdallah mugu du adaura mana aure , yayan hafsa wulankantani zaiyi Sam baisan darajar Dan Adam bazanso ace shine uban yayana ba

Tass Kakeji Ahmed yawanke ta damari, mansura dake kallonsu tayi murmushin Jin dadi, ubanwa ne baisan darajar Dan Adam ba, angaya miki ko mata sun Kare aduniya zan soki bare harna hada zuri'a ta dake kazama kucakar banza jahilar yarinya kawai, joda tace wlh banice jahila ba inada ilimi, Ahmed yayi ball da ita ta saiwa ina mgn kina mgn bell yazare zai fara dukanta dasauri mansura tazo ta tare hava dae dear yazaka biyewa wann yarinyar kasanfa akwai kuruciya acikinta,

joda ta balla mata harara, ta cigaba da kukanta Ahmed yace mansura bani drink a fridge. mansura tace ok dear soya milk tadakko masa, Ahmed no ba ita energy drink nakeso, seta sake dauko masa rabena drink, tsaki yayi yakarba yasha sann yace tafita yana son hutawa , mansura tace hava baby na wai meyasa kake illegal ne seka korani, Ahmed yace to ay seki tsaya inyaso semu shiga wankan atare,

joda najinsu se kuka take, mansura tace hmm ok zan fita wann jikin da ake boyo yakusa xua hannu, Ahmed yabuga tsaki aranshi kuwa yace mara kunyar banza, mansura tabude kofa zata fita joda tabita zata fita Ahmed yadaka mata tsawa ubanwa yabaki izinin fita, mansura tawaigo hava dear karika mata a hankali mana yarinya ce joda kam batasan randa tafadi ba yanda yabuga mata tsawa, mansura tafita cike da Jin dadin data kasa sanin iyakarshi, direct dakin hjy taje, tana bata lbrn yanda taga Ahmed nayiwa joda hjy tace za'a rina Ahmed da kyankyamin yan kauye,

dama dae zumuncin da yace ne yasaka ya yarda da auren su kinsan fah baya wasa da jininsa duk yanda yake dinn yana da son jininsa , sekinga yanda ya yiwa wani ranar daya mari amina kadan yakaishi kotu, mansura tace tohhh ashe kam idan nayiwa joda mugunta zai rama mata tinda ita jininsa ce ,

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣4⃣
hjy tace kamm wai bakiga yanda yake tsanar tabane mansura tace nagani mana Ahmed yashiga wanka yabar joda akasa tana darzar kuka, net yasaki agadonsa sann yashirya bayan ya fito yace keee zonan, joda taki xua tana dinga kankame jikinta , Ahmed yace zaki zo kose na ballaki, joda ta dinga matsowa kadan2 tana rawar jiki

Ahmed ya kamo kunnenta idan nakara jin kinkira sunan abdallah kowani da sunan Wanda kike so sena fasa bakinki kar in kara Jin wani iskancin koke bakisan darajar aure ba joda kam takara fashewa da kuka, Dan Allah yayan hafsa tinda baka sona nima kuma bana son ka Dan Allah kasakeni na aure abdallah shikadai ne farin ciki na

Ahmed yace anki asakeki yar iskar yarinya inkika kara mun irin wann zancen wlh sena fasa bakinki ,anan zaki tabbata da aure a kanki keba gidan miji ba keba gidan ubanki ba, joda takara fashewa da kuka Ahmed yace kefitar mun adaki kafun in kakkaryaki joda ta dinga bin Gina har tafita a dakin, dakyar takai dakinsu tafadi a kasa tana kuka , gwaggo tazo tadagota joda tafixge hannunta tana cigaba da kuka , tace gwaggo ashe bakya sona kinfi son farin cikin wasu akan nawa kika badani ga Wanda baisan darajar Dan Adam ba baya sona hasalima kyamata yakeyi ya maidani kashi

Gwaggo kokin san duk sanda nayi ciyo tasana dinsa abun kefaruwa, shine voice dinshi yake sumaddani shine, shine yakarya ni da gangan yataka mun kafa shine shine sekuma tafashe da kuka, gwaggo tarungumeta tana shafa bayanta kiyi hakuri yata ina sonki fiyeda komai nawa insha Allah bazakiyi dana sani ba , joda tace na yaushe kuma har abada baxan daina dana sanin auren yayan hafsa ba, gwaggo kema kinsan bamu dace da Juna ba girman kai dagawa daukar mutane bakowa duk halinshine

Gwaggo tace bakomai zai canza, indae har kin iya shi namiji kamar yaro ne se yanda kikayi dashi , joda tace gwaggo kina karawa zuciyata zafi ay se kana son mutum zai yadda kamasa haka ni bana sonsa shi baya sona yatsaneni 2 sekuma tafashe da kuka, gwaggo takara janyota tana lallashinta

Kuyi sorry muna biki bazan samu damar ida wann page dinma, dakyar nayi

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣5⃣
Tin randa abun ya faru joda tazama kamar wata tababbiya , hakama abdallah an rasa gane kanshi dole dad ya yanke shawarar dazaran angama bikin Ahmed zai tura shi Malaysia kozai samu relief. khalthum kanta tagirgixa dajin wann zancen hafsa kuwa tana maijin dadin kasancewa yar uwar joda koba komai yanxu tagane dalilin dayasa bata iya barin joda acikin wani hali itama haka, wani gefe na zuciyarta kuwa yace shikenan Mahmud yakusa xua agareki , murmushi tayi Allah ka mallaka mun yah Mahmud amatsayin mijina ameen

Yaude itace ranar daurin auren mansura da Ahmed, kofar gidan dad, cike take da Dan mutum dangin mansura danasa sekuma abokan arziki gakuma yan semun gani a gefe akwai yan kwadayi dasuka zo dan su samu garar biki, ciki harda su oo da oo , Alhmdllh angama daurin aure lfy anguce gurin cin abunci babba hotel ne dad yadauka domin mutanensa hakama Ahmed danasa daban, tsayawa fadar irin dukiyar da aka batar bata lokaci ne ku kissima aranku,

Karfe 3 aka shirya domin xua gurin walima, joda nakwance dakinta har yanxu takasa sakuwa , hafsa da khalthum sun zo suka ce tazo su shirya amma seta fashe musu da kuka , khalthum tace iyye wato kina kishin mijinki koh? Joda taballah mata harara Allah sauwake nayi kishin namiji irin yayan hafsa, hafsa tace tome aybunshi, joda cikin muryar kuka tace dallah ku matsa kubani guri kafun muyi masifa , hafsa tace muje khalthum yau tafullo ta motsa zuciya ba kar tamana sanda 😂

Khalthum kuwa ta dinga dariya hakane fah kin san FULANI da zuciya kamar zauna, joda tace billahil'azim idan baku bar mana dakinmu ba ....sekuma tasaka kuka, hafsa tace ohhh my joda clm down mana kisakawa zuciyarki salama, rayuwa komai seda hakuri , bakomai muke nema musamu ba watakila akwai alkhairi acikin auren

Haka suka gama zancen su joda ko motsa wa batayi ba bare nasaka ran zata tashi , dole su biyu suka shirya sukaje gurin walima ba jimawa amarya tafito shikin wata shiga ta alfarma se kyalli take wuyanta tasha zinari da awarwaro, hjy tamata iso zuwa gurin decoration din daka tanadarwa amarya ,mansura ta duba ba joda tashiga Kiran hafsa, hafsa tazo tace ina uwargidana hafsa tayi murmushi anty tana ciki sekuka take har yanxu taki sakuwa, mansura tace ollrt jeki kawai

Malama uku sukayi walima amarya kam batajin su domin ana walima tana soyewa da Dan jeneral , dayake akwai net ba'a ganin ta dakyau se itace take ganin mutane , anraba kayan walima a bun badama anci ansha an watse sekuma dinner wadda abokan ango suka tanadar , Karfe takwas akafara xua dinner din joda tafito zata gate kamar daga sama taji muryar abdallah yana cewa zaije dinner, abun yabata mamaki wai har yasaki, aranta tace aikuwa nima se naje nagan ko zai kula wata budurwa ne

Joda nah ango cikin wani red nd white din led tasha head karami Wanda khalthum tana da mata purse dinta red takalmin ma red ne, haka hafsa da khalthum sunyi masifar kyau khalthum ce kejansu joda na baya hafsa naga ba tareda khalthum

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣6⃣
Katon guri ne Wanda yaji decoration gurin amarya da ango basauki lemu ka gasunan da kaji nama ko wanne iri kakeso, kowane grp din kujeru da kafar rago agurin gakuma pizza da cheese se abunda ranka yaso nikaina yawuna seda ya tsinke kadan nace a sammun , su joda sun shigo sun yiwa kansu guri itada su khalthum da hafsa, bayan minti biyar Sega ango yashigo rikeda amaryar sa sunyi shigar fararen kaya weeding gown ce tasaka da net a kanta bakaramun kyau mansura tayi ba bare kuma angon daya hade cikin mayyar shadda da hula baka bantaba ganin Ahmed cikin manyan kaya ba, khalthum tace woww joda dubi mijinki

Joda tabuga tsaki wlh banaso khalthum wlh zamu saba dake waye mijina ay dae agama biki ni wlh seya sake ni nakasa In auri wanda nakeso , ana haka Sega abdallah, tamike dasauri ta taresa, cak yatsaya yana kallanta dae2 nan aka fara kidi light tafada kansu tinda atsakiyar guri suke , dasauri tajuya zata koma ma kidan yafara kanwar ango da kanin ango subuda fili da rawa , joda taware ido abdallah kuwa yajuya mata baya kidi akasa joda kam tashiga rawar jiki se juye2 take ana haka Sega wata yar kwalisa tazo tana zuba musu kudi dole abdallah yajuyo yafara takawa joda kam tsaye kawai take takasa motsi
Chapter 9 · 0% Book details