← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 25

Sashe 12

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣0⃣
Daga ranar joda tazama kazamar karfi da yaji tin
gwaggo bata damuwa har abun yafara cinta , a
skull ma haka khalthum kefama da ita idan
tamatsa mata seta saka mata kuka, gashi lokacin
zafi ne " haka zakiji tana ta wani tsamin ba dadi
duk yanda khalthum taso daure wa amma ina
dole ta canza site ,
Ba abunda yafi damun kh irin bakin da joda keyi
skin dinta duk ya takuje yayi wani iri dashi harma
kara gwaggo da ita, abu dayane bata bari ba
shine karatu dukda suna gab da fara paper, agida
kuwa tazama boya tana dawowa skull sometime
ko sallah batayi zakiji anzo nemanta hasana mai
ayki kuwa tayi ta masifa acewarta wahala ce
tamaida joda hakan, yau Mahmud yakawo musu
ziyara tareda chocolates dinda yasiyowa joda,
bakaramun mamaki yayi ba ganin yanda joda
tadawo kamar yar 60 , dakyar yake iya zama a
tareda ita, Mahmud yace joda ke kuwa wani irin
ciyo ne haka kinbi kin rame kinyi baki komai naki
yacanka, meyasa kike zama da datti ne
haka,Joda kam tagumi tayi tana kallon sa duk
yanda yaso takar bamasa amma taki, yana fita
kuwa yawuce supermarket yasiyo mata sabulun
himalaya tareda mansa dakuma tiraren smart
collection,
yakawo mata joda tayi godiya aranta kuwa tace
ina ni ina wann sabulun mai kamshi ina wanka
dashi zasu tsigeni idan sukaji kamshin sa ajikina
haka takaisu daki acikin akwati ta ajiye bata
sake waiwayarsu ba , mansura kam abu yafara
damunta yau kwana uku Ahmed yaki kulata sedai
su sha fira itadinma ita kadai ke zuba bada shiba,
idan ta tabasa komai baya cewa , gashi amatse
take koba komai tasha abubuwa barekuma yanda
take da bukata Yau kam tasha al'washin
nemamsa da kanta domin kuwa bazata jure
hakanba, Ahmed kuwa yana lure da take2 ta shi
isa yamata banza
arayuwar shi yana son mace mai al kunya da Jan
aji , bayan sun gama dinner sunyi kallo kusan har
12 mansura tacanza tasha zuwa wata ta shar da
ake sako BF, aikuwa tayi sa'a ansaka wani, tuni
tafara murmushi aranta kuwa tace yanxun zakaji
feelings. Ahmed kuwa yi yayi tamkar bai gane
komai ba , seda tamatso a kusa dashi tafara
romancing dinshi, sann yadaka mata tsawa miye
haka? Dallah kicire mun wann iskancin kawai zaki
sa mutum kallon haram, mansura tace hava dear
duk kauce war danake kaki kagane iye, yau
kwana biyar ace babu wani abu da muka gudanar
amatsayin mu na ma'a u rata ,
Ahmed yace ohhh....ay seki fito fili kigayamun
cewa namiji kike bukata ba kizo kina kunna mun
bf ba kokuma a zatonki shi zaisa nakulaki ,
mansura tace sorry dear yanxun muje daki,
Ahmed ya ballah mata harara muje daki inmiki
ubanme acan, mansura ta kimtse fuska tace
kabani hakkina, Ahmed yace hakki koh? tobanga
dama ba, sena tashi yana kai nan yafita , haka
mansura ta kwana daddafe da mara tsananin
sha'awar datake ji, Ahmed kuwa tin safe yafita
domin baya son wata maganar Mansura nafitowa
taga baya nan, tsaki tabuga ni wlh bazaka
kasheni ba da lfy na wanka tayi ta sauya
kaya.........
Like · Reply · Report · 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣1⃣
tazare key din motar ta se zaky hotel, tana kae
tasa Kiran sabon saurayinta kamal, shikuma
dama yana expecting kiranta tinda sunyi dashi
2ydx idan angon yafara , haka yaxo yasameta
suka aikata masha'arsu, kamal yace sury kin jiki
kuwa billahillazi kinfi korama kinji yanda naji
sama na yawo dani,
mansura tace dole nefa kasan nasha gyara
kamar mutuwa shikuma angon Dan apixy ne "
baitashiba gara kawai na nema Dan bazan iya
koda sati dayaba batareda naji ehem ba, kamal
ya kyalkyale da dariya bakida dama Karfe 1 dae2
tadawo gida tasake shiri sann tafito parlor domin
tasan yanxun Ahmed zaizo,
amma shiru ba labarin sa, bai dawo gida ba se
guraren 11 yana xua ya hau dinner bayan
yagama yaxauna parlor , ganin fuskarsa adaure
yasaka mansura low tasan tin abun jiya ne "
wato kar nasake tambayarshi koh " ay nasan
maganin ka Daki taje ta dauko wani caset, da
kakanta yabata wa'azin gombe ne " tasaka
ananan suna saura re Ahmed dae baice kala ba ,
se gashi ana fadan hukuncin Wanda yaki bawa
iyalanshi hakkinsu alhali yana qlw, da matar da
ta guje mijinta,
Ahmed yakalleta yaga shi take kallo, tsaki
yabuga yabar gurin se dakinshi wanka yayi
yasaka jallabiya sann yadawo parlor koda yazo
har tafara bacci, bubbugata yayi firgigit tafarka ,
kisameni adakina yafada kawai seya koma ,
mansura tayi jugum tomeni Allah yasa dae
kudine zai bani da wann tunanin tabisa baya ,
suna shiga Ahmed yarufo kofa yanuna mata
gado, ba musu mansura tazauna, Ahmed ya
kashe light din. aykuwa gabanta yashiga dukan
uku Mansura tace lfy Ahmed menene, Ahmed
yace hakkinki zanbaki tinda kinkai karata agurin
Allah.
mansura tace no wlh bahaka bane Dan Allah Kayi
hakuri kabari se gobe ni yanxun ban shirya ba
kuma bana Jin dadi, Ahmed yace ni dinma bashiri
ne daniba amma naga alamar ke zaki iya kauce
hanya idan baki samu biyan bukata ba , mansura
tafashe da kuka na shiga uku, Ahmed kam ko
sauraran ta baiyi ba yashiga aykinshi ayadda
yake sarrafa ta kadae yasaka ta manta dawani
abun, Ahmed kuwa yakudurta aranshi Yau seta
rana kanta har kusan 3 bai wani abu ba, mansura
kuwa tasha gurza tin tana nishi har tafara kuka
yanda yake mata ne basauki ,
lokacin da yafara ibadar aure kuwa ihu take
kamar zata shide Ahmed kuwa bai mata a sauki
ba kuma yaki saurara mata, har kusan safe abu
guda ake seda yamata lissss ko yatsanta bata
iya dagawa sann yabarta yaje yayi wanka
yawuce masallaci yabarta agurin , yana dawowa
yaganta a yanda yabarta wata irin tsawa yadaka
mata seda tamike zaune bata shirya ba, Ahmed
yace maxa kificemun adaki kafun nayi miki Dan
baxan Duka fasika jahilar yarinya
Sanin dalilinsa na kiranta fasika baisa tayi
kokarin cemasa kala ba illah kawai tafita adakin
dakyar take takawa tsabar azabar dataji, kusan
kwana uku tana jinyar jiki Ahmed kuwa bai sake
bi takanta ba, dukda baya ganinta, mansura takira
hjy tayi mata bayani, hjy tace ay kinga irinta ke
wlh shegen kwadayin tsiya gashi duk kudin da
muka batar sunje abanxa, mansura tace Allah
anty bakiji yanda naji bane bana iya jure
bukatata
Hjy tace to ay ga abunda kika jamana nan, nan
talabar tamata yanda suka maida joda, tuni ciyon
ta yabace, mansura tace kae amina shegiya ce,
tamun dae2 karku bari yagane kuma karku
sakata ayki agabanshi, hjy tace ay bama zai gani
ba wlh haka nake son ji, kinga ma naji yana waya
da Mahmud cewa wae zamu je Egypt honeymoon
kafun mu dawo tazama kiyashi gabadai suka sa
dariya...........
Like · Reply · Report · 10 hours ago
Pharidah Ahmad
FULANIN DAJI
N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣2⃣
Joda tagama gyaran dakin amina dana hjy sann
takoma yimusu wankin underwears, danko har na
hjy itake wankewa, joda tana wankin pants din
hjy kawai seta saka dariya, tace yoni wai duk
wann wake ken wandon duwawu ke
cikashi....nima dae asea abun yabani dariya
Ashe afili take zancen kawai taji ana fadan
duwawun uwarki shegiya , joda ta tsorata dajin
muryar hjy, danko tasan makomarta abi kadan
tayi setaci Duka bare kuma irin wann subul da
baka , tsawo ne mai kauri tasaka tadinga dukanta
seda ta mata liss sann tabarta tsabar tasaba da
Duka ko kuka batayi, tagama aykin ta tsab
dasauri ta tsere batareda tasanar tagama ba,
tana xua tasame gwaggo zaune tayi tagumi, joda
tace hey gwaggo lfy? gwaggo tace ina lfy joda
narasa meke damunki duk kinbi kin canza
Joda tayi ajiyar zuciya tace gwaggo lfy na qlw ki
sakani a addua, gwaggo kam seta fashe da kuka
joda ma haka ba mai lallashin wani acikinsu ,
Mahmud ne ya katse musu kuka, dasauri gwaggo
tajuya ta share hawayenta, Mahmud yagaida
gwaggo sann ya dubi joda yace yadae yar kanwa,
joda takirkiro murmushi tace qlw yayana,
Mahmud yace gurinki naxo gwaggo , gwaggo tace
nikuma Ince dae ko lfy? Mahmud yace qlw
gwaggo se alkhairi
Gwaggo tagyara zama, joda kuwa tamike zaune
domin tashi, Mahmud yace a'a yi zamanki joda,
takoma kusaga gwaggo tazauna, Mahmud yace
gwaggo gidanmu ne anmatsamun akan nafidda
matar aure musamman da aka ga Ahmed yayi
aure, nikuma arayuwa ta babu wadda nakeso
kamar joda tin kuna yan DAJI gwaggo tace ayya
Mahmud dacan kana sonta kaja baki kayi shiru ,
har aka maka riga ye
Mahmud yace bangane rigaye ba, gwaggo ta
zayyane masa zare da abawa , dogon nishi yaja
tare da hawaye har cikin zuciyarshi yaji kishin
Ahmed , Mahmud yace dacan Ahmed yasan da
auren kuma yakara mata? Gwaggo tace au dama
itakadai akace ya aura ne " Mahmud yace gsky
gwaggo joda matar mutum daya ce sann bata
cancanci rashin kulawa ba , naso ace ni aure ta
domin in zame mata gata , gwaggo tace hakuri
zakayi Mahmud Allah yahada ka da wadda tafita
ameen "
tin da suka fara joda take kuka , meyasa nake
samun masu sona tsakani da Allah amma anace
min akan Wanda baya sona, sekuma takara
fashewa da kuka, Mahmud yashiga lallashinta
dakyar tahakura, yana fita Sega khalthum taxo ko
kallon joda batayi ba taje inda gwaggo takai
mata korafin joda , gwaggo tace nikaina narasa
gane kanta dazaran na matsa mata kuka take
sakawa, khalthum tace kodai aljanu ne suka
shafeta, gwaggo tace to waya sani nibanga
alamar aljanu ba kawai abunda nafahimta akwai
wani abu dayake damunta bata san fada keda
kike kawarta kexaki san kome nene
Khalthum tace nayi2 gwaggo taki sanar dani
komai, abun nabani tsoro yanda joda tazama
kamar wata kaka , abun se an hada da addua,
mansura taxo gun hjy gaishe su tareda musu
bankwana, anan tasame joda na goge2 mansura
tace keee biyoni toilet ki wanke mun kafa na, ba
musu joda tabita toilet mansura tamika kafa joda
ta wanke mata tanayi ana mata ran kwashi wae
zata balla mata kafa , tana gamawa takoma yiwa
hjy guga aykin datake agidan har yazarce
tunanin mutum,
Karfe uku Ahmed yashigo gidan, direct dakinshi
yaje yakwanta baitashiba se kusan 4:30 dajin
motsinsa , mansura tace wa joda taje takai masa
abunci , cike da fargaba taje dakin bata ganshi
ba Dan haka tayi gurin table din dakin ta ajiye,
bata Ankara ba taji ta tayi tintibe da mutun
aykuwa abuncin ya bare Akansa tuwo da miyar
kuka , taji dad dawa , Ahhhh......naji Ahmed
yafada dasauri joda taja dabaya , fitila yakunna
Dan ganin waye. Ahmed yayi toilet Dagudu
yadunga sharara amai kamar zai a maye
hanjinsa, joda takara tsorata tashiga kwashe
abuncin ,
Ahmed kuwa wanka yayi kamar zai yi wankan
zallar tirare ajikinsa, yana fitowa yartada joda na
goge gurin, keee ubanwa ya izoki da wann
abuncin adakina jikinta narawa tace anty
mansura ta amina su kace nakawo maka, Ahmed
yace ke kuma Dan ubanki sekika zo kinga namiki
kama da mai cin tuwo da wann shegiyar miyar,
joda tace kayi hakuri, abunda yatsana kenan,
cikinta yayi yacabko rigarta amma tsabar tsamin
jiinta yasa kashi sakinta, joda ta bare baki xua
kuka carab a idon Ahmed yellow teeth dinta suka
masa arba da wani warin daban aykuwa Ahmed
anan yadin ga kwara amai harda su shesheka
Joda tafito dakin aguje, tayi inda gwaggo ,
Ahmed kuwa yana gamawa yasake wanka
arayuwarsa baitaba tsanar abu kamar yanda
yatsani joda ba musamman a yau, parlor yafito
fuskarsa ba annuri , amina! mansura! Haka
yakwala musu kira atare suka zo, seda yagama
yi musu kallon wulakanci sann yace wato Dan
kun rai nani zaku ay kamun tuwo da miyar kuka,
amina tace tuwo kuma wayayi tuwo agidann
Ahmed yace ubanki ne yashiga tsula mata belt
mansura tace hava Ahmed meta maka aykuwa
yahada su subiyu ya dinga Duka yana ball dasu
yanata hada kansu yana bugawa tuni
kowannensu tafidda jini, hjy tafito dasauri tarike
masa hannu itama ya wulgata gefe seda
yasumadda amina mansura kuwa da alama
yamata targade a hannu.......
( please masu cewa ina Jan aji akan novel dina
kokusa bahaka bane. Kurika uxuri akwai aykin
gida ga karatu, sann yanxu lokacin biki ne
munata lalura idan nasamu tym wlh bazan kiyin
typing ba, kuma kunfi kowa sanin typing akwae
wuya, abunda zan gaya muku idan nayi yau
baxan yi gobe ba sbd rai nason hutu , please ayi
hakuri da tsarina 👏🏽 )
Muje zuwa
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕
Chapter 12 · 0% Book details