← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 25

Sashe 11

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Joda tace wlh a'a bahaka.....bata karasa ba yabuge mata baki sann yakwabe kujerar tafadi akasa, joda kam tini tasaka mishi kuka, Ahmed yace wlh yanxun zakici ubanki idan bakimun shiru ba shegiya munafuka , musa afuska fir'auna azuci, joda tashiga girgiza masa kai hawaye na fita a idonta, dagota yayi sama sann yace idan bakiyi hankali ba wlh boarding skull zan mai daki tinda ke ta tacciya ce. ..........

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣8⃣
Joda tace ni wlh bazanje boarding ba haka kawai arabani da gwaggo na, Ahmed yakwabe mata baki ina mgn kina mgn koh? Joda tasadda kae kasa tana hawaye kafarshi yasaka yayi ball da ita sann ya juya yabarta agurin kuka take kamar me, aranta kuwa cewa take Allah yasa yafusata din yasakeni , nidae nace ameen kufa 🤐

Tin lokacin joda bata kara zancen abdallah ba koma ganinsa bata sake yiba sema lbr dataji cewa yatafi Malaysia gun hafsa daga ranar tafidda shi aranta amma can kasan zuciyar ta na sonshi, hafsa ma takoma skull, su joda ansha kuka kamar me, dakyar ta hakura itama hafsa din tasha kuka ciki harda kukan rashin samun soyyr Mahmud da tayi, atunaninta kafun tadawo yayi sabuwar budurwa,

idan yafahimci joda nada aure, wata zuciyar kuma tace koday kigayamasa, can kuma tace noo bana kishi da yar uwata, to amma kuma miye amfanin boyewa din dawann tunanin tabar gidan Gwaggo tagama fura tamikawa joda tace takai a fridge din babban palor na gidan, a hankali take tafiya har ta isa gurin tabude fridge ta jiye furar sann tajuyo, dae2 nan suka ci karo da amina nanko joda ta tsaya cike da tsoron abunda zata mata, amina tadinga zunburo baki kamar mai shirin daukar selfie,

joda tarava gefen ta zata wuce amina ta tare hanya, sann tace sannu anty joda matar big bruhh, sekuma ta kyalkyale da dariya , joda kam tini tafara ruwan hawaye, amina tace au kuka ma zakiyi, dubeki Dan Allah wae ke kin waye koh? tobara kiji maganar da bata tashi wlh wlh wlh sau nawa? Joda cikin muryar kuka tace uku, amina tace gud to wlh kar na sake ganin kinyi kwalliya kokuma kinsa ka kayan masu kama da na yayan manya danke bayar manyan bace tsiya gaba tsiya baya

Kuma daga yau kexaki riga gyara mana dakinmu nida hjy sann kirika wanke mun under wears dina okey tareda jamata kunne, joda tace ollrt anty amina ta mata soko alright, ni zaki yiwa speak yaushe ma kika shiga skull din. kar nakara jin kinyi speak wlh sedai kiyi hausa ko kuma kiyi fulatanci ay muma munaji , joda tace insha Allah zan kiyaye, tajuya zata wuce

amina ta janyota zo muje na nuna miki toilet dina akwae pants dina uku dasuka baci da mensis dina zaki wanke kitabbatar kinsaka Gishiri kadan da dettol akwae warm water dasu zakiyi amfani idan kin gama ki dauraye da hypo dauraya na biyu zaki gan tirare Wanda ake sakawa saboda karnin sabulu ko karnin blood din understand? Joda tace yes, amina kuwa tabuge mata baki wato har kin manta

**** abunda yakamata kowacce mace tayi kenan domin Kare kanta daga cutar infection sann zaki iya insert na miski fari ko zaitun da habba domin kara tsabtace HQ dinki musamman matar aure ko budare suna yi infection base mai aure ba so kowa seta kiyaye marta barta , gyaruwar HQ dinki shine martabarki ( Allah yasa mudace ameen )****

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣9⃣
Haka joda taje ta wanke pants din xuciyarta se tashi yake sann tagyara mata dakin Tass ko ina seda tagyare tsab ta kunna tirare , tafito kenan tahadu da hjy a downstairs, hjy tabita da muguwar harara dasauri joda ta nemi sauka, hjy tayi saurin jawota inazaki munafuka,

mekikayo adakin yata, amina tace kyaleta hjy ni nasaka ta ayki, bara naduba wlh idan baimun ba sekin kara wani, dakin tashiga tana Kare masa kallo yanda yadawo Tass harda can zamata jerin daki kuma bakaramin kyau yayi ba, tafito tana kinci sa'a yarinya yanxun sora dakin hjy, joda tace lokacin sallah yayi fah,

hjy takai mata ran kwashi lokacin sallah dayake mu kafurai ne koh? Joda tace a'a bahaka nake nufi ba hjy takwabe mata baki yimun shiru makirar "ya , maxa jeki gyara mun nawa, tana shiga amina tace wlh hjy ta iya gyaran daki dubi fah yanda dakina yadawo harda canza style aikam da baimun kyau ba senaci ubanta tinnda bansakata janzamun kaya ba,

hjy tace ohhh....kice munsamu yar gyaran daki, amina tace sosae ma hjy kinga munsamu hanyar cin ubanta , da aeki kadae semu maidata tsofuwa wahala tamaida ita baya daga baya dole mijin yasaketa inyaga ko kallonta baya iyawa Bari kiji hjy nahana ta saka kayan kirki sann nahanata make up da wann shegen speak datake yanxu kuma bara taxo sena hanata daka bra yadda boobs dinta zasu zube awar silifa ,

sann wanka a sati sau biyu banda saka tirare, hjy ta kyalkyale da dariya kae amma dae se yau nakara tabbatar ni na haifeki wann bala'in haka yo ay kice yarinya tazama hoto duk wata hanyar gyara kin tosheta, amina tace baki wasan wann ba sena gusturemata gashin nan nata yanda natsani nagan ta zuvo shi, hjy tace nagode yata nabaki dama kiyi duk abunda yadace

Tana fitowa amina tasata agaba da scissors, tagutsire mata gashin ta yakoma kamar nawata baby, sann tabata wata sabulu tace dole da ita zaki rinka wanka kuma nagaya miki sau biyu ko uku zakiyi wanka asati daya , sann tabata baseline dinda zata shafa dakuma man kitso joda kam ba tagane kona miye ba, bacin ranta daya ashe wae bata wanka kullum amma in bancin haka babu abunda yamata zafi gashin ta kuwa dama ya isheta da

Gwaggo tasama zaune tana karanta iziya, gwaggo tace ke kuma daga kae fura sekika maida gari naku joda tace wlh a'a gwaggo anan takwashe komai tazayyane mata amma taboye zancen wanka da gutsure gashi duk taboye kawai dae tagaya mata cewa itace zata rika yimusu gyaran daki, gwaggo tace to miye aciki ay duk acikin aykinmu ne " kodan kinga sunbarmu muna cin bulus, koba komai ma kinga zaki kara kwarewa da ayki a yanda kike da shegen son jikin nan, joda kam tabe bakinta tayi tashige daki tayi alwala ta tada sallah

Su mansura kuwa se zagwadi ake an shigo gidan Ahmed, randa aka kawota bai shigo gidan ba se kusan 12 shima itace tamatsa mashi da kira danko yamanta cewa shiwae angone duk wata waya tashi daya san za'a nemeshi kashe ta yayi, yana kuwa xua ta taresa da hugging, hannunsa take kallo bataga ledar kaji ba, aykuwa tasa tanbaya Ahmed yace nasiyi miki kaji sekace wata mayyar nama kaxarma wace iri ce bakiciba , mansura tace hakane honey muje daki na, Ahmed yace to mezanyi a dakinki nifa bacci nakeji seda safe, mansura tace bazamuyi sallar godiya ga ubangiji ba, Ahmed yace kyayi ke kadae danni na rigada nayi shaf'i da wut'ri.........

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕
Chapter 11 · 0% Book details