← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 25

Sashe 3

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B aleeyu 💕 page 6⃣0⃣
Haka suka ci gaba da karantawa har kusan 2 suna gurin sunma manta da tsawon lokacin da suka dauka agurin joda harda su cire takalmi, kwance sukayi kan carpet din suna karanta cards din idan joda taduba wann tabawa khalthum wann , Seda suka gaji Dan kansu suka kira driver yakaisu gida, badan ransu yasoba sedan kawai lokaci yatafi joda kam Seda ta ebo flowers din dasauran kaya ga uban chocolates da biscuits, khalthum kanta bata taba ganin irinsu ba

Khalthum aka fara saukewa itama ta ebi nata kayan sann tawuce, joda ta isa gida se faman cin chocolate take kafun su isa gida tacii biyar duk girman su , sadaf2 tashiga dakinsu taje taboye chocolate din kar gwaggo tagani takarbe, wanka tayi tacanza kaya, atampa tasaka riga da Zane tayi daurin Dan kwalinta oll back. Sann tayi sallan azahar da la'asar,

hasana tashigo tace joda Dan allah kimikawa su isa driver abuncin su, joda tace yana ina nifa tsokanar shi ce banaso, hasana tace hava dae kiyi hakuri ni yanxun cake zanfara toyawa waccan masifaffiyar kafun tazo tacimun mutunci, joda tasaka dariya tace gsky kam, kular tafara kaimusu sann takoma tadauko plates da spoons, takai musu , zata juya ne taji ance kamar yanda taurari ke haske gami da kyalli asararin samaniya to haka fuskanki take haske gamida kyalli acikin zuciyata,

joda tajuyo dakarfi abdallah dama kaine kayi haka, abdallah yadinga mata murmushi, Yace zomuje bae kigan wani big surprise , joda tace a gain kuma Zagaya yayi baya da ita yabude wata kofar sann yace rufe idon ki tarufe kyalle yasaka yadaure mata idonta hannunta yaja sukayi Yar tafita sann taji kamar ansake buda wata kofar sekuma aka rufe, abdallah yakalleta yayi murmushi yace oya bude idonki, tana budewa taga flowers ko ina jajaye bedsheets shima ja, tace wow ya abdallah amma nadazu yafi kyau shi komai pink ne, abdallah yace dazu kuma joda tace eh mana, abdallah yace ok naji yanxun ba wann ba mezaki bani as my valentine , joda tace mekake so

Abdallah yace duk abunda kika bani inaso, joda tace a'a nidae kafada kawai, abdallah yace ok ke nakeso, joda tace nima kai nakeso, abdallah yace kanki zaki bani koda 15 mnt ne, joda tace yo ay dama ni taka ce , abdallah yace ba wann ba ina nufin kibani jikinki na more ki koda na 15 mnt ne, joda tace nifa wlh banganeba , abdallah yace ok lamme proof it

" fuskanta yajanyo yafara shafa bayan ta jikinsa kuwa se bari yake " joda ta turasa da karfi abdallah mekake nufi ne , abdallah yace plss joda just in seconds mun gama wlh zan miki ahankali, kwalla yacika idon joda tace abdallah dama Amma jikina kakeso bani ba, allah ya isa tsakanina dakai, kacuci Soyy ta kayaudareni

Abdallah yadaka mata tsawa ni kike kira da mayaudari, to yau zan nuna miki yaudara, yafara kiciniyar cire mata riga dayake zif ne har kasa baisha wata wahala ba yazare shi joda ta kankame jikinta tafara matsanancin kuka , kaji tsoron allah dadin da zakaji na kankanin lokaci ne yafita nikuma kagama bata mun rayuwa abunda iyayena sukayi she karu suna tanadi , wace amsa zanbawa mijina alokacin daya kusan ceni yajini ba'a cikakkiyar budurwa ba , wa'azi tashiga yimasa kota ya amma ina wanda yakauce hanya ya kauce kenan

Kanta yabuga abango tuni ta buga wata shegiyar kara yazare rigar takasance daga ita se vest, kuka take har muryanta baya fita kan gado yakada ita yahanye ta, tuni ta gan tsara masa cizo, Seda yayi Yar kara turasa tayi takoma kan ganbu zata bude, abdallah yataso dasauri yafizge key din yajefa a window yarufe , ganin haka yasaka joda buga shegiyar kara amma dayake sama ne suke ba'a ji sosae kan gado yamaida ta, joda kam ta sadakar rufe idonta tayi, tana adduar neman tsari........😭

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page6⃣0⃣
Kiss din wuyanta yake kamar zai cinyeta jikinshi se bari yake yagangaro abakinta joda ta rufe shi gam yadda bazai iya saka nashi ba, rigarshi yake kokarin cirewa dama kuma bx ne ajikinshi , yana kokarin zare wandon ne sukashi an wani irin hankado ganbu, abdallah yajuya dakarfi, 😳 Ahmed mekazo yi dakina, Ahmed yawankeshi da mari zai kara wata magana yasake marinshi janyoshi yayi yabuga kanshi a bango

Duka yake kaimasa ta ko ina seda yamasa lilis sann yace kajira sammaci akotu, Dan wlh sena bimata hakkinta, shikenan kawai kaga yarinya yar kauye zakazo mata da yaudara ke kuma yanunata......shiru yayi ganinta kamar a sankare hawaye na zuba amma jikinta baya motsi, dasauri Ahmed yadaukota se jijjigata yake amma taki koda tari sema kara faduwa tayi ajikinsa,

Ahmed ya azata akafada bai tsaya ko inaba se dakinki, kan gadonshi ya ajiyeta, duk yawani rudewa, dakyar yasamu yadauko jakarshi yahada mata allura, yamata aykuwa anan ake yinta, randa taga allura tafara motsi, Ahmed yabita da kallo da harara, juyata yayi baya zai mata allura amma me tajuyo da karfi ni wlh bana son allura kakaini inda gwaggo na

Ahmed yace gud tashi muje daganan sena gaya mata abunda kuke aykatawa keda Abdallah , joda tace Dan Allah karka tona mun asiri wlh baimun komai ba, Ahmed yace nidai baruwanka kijuya amaki allura, joda tarike gado gam, yana sawa tawani irin ajiyar zuciya harda su hawaye, tsaye tamike zatabar dakin sekuma jiri ya ebeta Ahmed yana kallonta yabarta tafadi akasa, sekuma tasaka mishi kuka, tuni yadawo real Ahmed, yadaka mata tsawa joda tace, dama yayan hafsa ne nazata ma ya Mahmud ne "

Ahmed yace wlh idan bakimun shiru ba zan hadaki da bango jikinta yadau rawa , tayi shiru Dan kwalinta tacire tadaura shi a kirjinta, Ahmed na kwalinta yabuga tsaki duk daya tuna irin yadda yasame Abdallah kan jikinta se wani bakinciki yaziyarci zuciyar shi , tsanarta kuwa tadawo masa sabuwa Joda tana son fita amma kuma taga yafita harkanta yakoma kan system yana ayki, lokacin sallah yayi

yafita xua masallaci yadawo yasa meta zaune se kuka take tana yiwa Abdallah Allah ya isa, Ahmed yace ke kimun shiru kafun na fasa bakinki ubanwa yakaiki dakinsa ay kina so din " joda tadago dasauri ni wlh cuta na yayi mugu azzalimi Allah yahadashi da bala'i da masifa, Ahmed yace kuttt nakara Jin kinma Dan uwana muguwar addua sena saba miki Joda tace ni zanfita inyi sallah Ahmed yamata banza yadauko abincinsa atake away yaci tareda soya milk, joda tasake maimaitawa nifa banyi sallah ba

Ahmed yaballah mata harara dole tayi shiru, seda tacire ran zai yi mgn sann taga yabude wadrop yadauko mata wani katon hijab yajefamata, joda tace ina ne toilet? Ahmed yace toilet din ubanki, kucaka dake katsama xaki shigarmun toilet wato kizubar mun da najasar dinda kika fitar koh " joda tashiga girgiza masa kai, yadaka mata zaki wuce kose na ballaki, joda tara ba, bayanshi tafita , har takai kofa yace jimana " tajuyo, dettol yajefamata zaki iya hadawa da warm water kizauna kar HQ din taki tayi xafi koh " sann ki tabbar kinyi wankan janaba b4 ki kusanci ubangijinki"

Joda ta aza hannu aka tafashe da kuka shikenan Abdallah yagama da ita , yacuceta, tafiya take se famar matse kafafun ta take gudun kar agane halin datake ciki, tana isa tayi sa'a bakowa tafada toilet tayi wankan tsarki sann ta hada ruwan zafi da dettol tazauna, kuka take kamar zata shide tana fitowa wani zazzabi yarufeta " kan gado tafada ko sallar batayiba, tafara kuka ciyon kaine mai tsananin gaske yataso mata har bata iya gani batajin zancen mutane sosae, gwaggo tashigo da nufin tadata tazo taci abinci amma kuma sae tasameta tana kuka kadan2 alamar tayi harta galabaita kenan,

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 6⃣1⃣
gwaggo tace lfy "yan nan ? Joda tashiga nuna mata kanta, idonta arufe gwaggo tace subhanallah sannu joda, joda tace gwaggo mutuwa nakeso rayuwa ta batada amfani aduniya, gwaggo tace yau na banu ciyon kanne yafara gusar miki da tunani haka bara akirayo driver muje asibity , joda se nishi take, ba'a Fi minti biyar ba Sega gwaggo da hasana suka sata a mota sann sukayi asibity, dazuwansu suka hadu da wata aisha da suka sani I tace tamusu jagora xua ciki, aisha tace gashi nikuma lokacin tashina yayi amma bara akira likitanta tinda yace kome yasameta anemeshi

Doctor aysha takirasa amma yace bazai samu damar xua ba tamasa nasiha ta dubata dole badan tasoba ta tsaya tadubata , bayan tagama gawaje2 tace joda mesa jininki yahau? Joda ta gwale ido hawa kuma nima bansaniba, doc aysha tace shikenan Allah yasauwaka, tabata magunguna suka dawo gida

Zancen auren mansura da Ahmed ya kankama , amma me jikin Ahmed yayi sanyi yakasa sakin jikin sa, bayan da har anbiya sadaki da kudin aure ansaka time wata mai xua, mansura kuwa anshiga gyara bakama hannun yaro, matsi take har na fitar hankali , magani ba'a daina yiba amma har yanxu Ahmed yaki zama yanda akeso

Tin ranar da abun ya faru joda batasake haduwa da abdallah ba kuma bata daina tsine masaba, abdallah kuwa yayi regretting yafi dubu, gashi based samu abunda yakeso ba gashi yarasa soyyr joda, kuka yake yi sosae yana alawadai da zuciyar shi, se yanxun yakejin sonta sabo na ziyar tarshi , ya daina fita ko ina saboda kunyar Ahmed da joda amma zuciyar shi takasa sukuni yana son gafarar joda koda zai samu nutsuwa aranshi

Yau tin safe yashirya yayi wanka yanufi kofar dakinsu joda ay kuwa yana xua segata zasuje skull, joda na ganin shi takurma ihu takoma ciki aguje, ganin haka yasa abdallah yabar gidan, hasana tafito aguje tana tanbayar lfy? Joda tace kunama ce nagani, hasana tarakata har mota sann tadawo neman kunamar bata gantaba aranta tace yanxu haka wani kwaro ne anma tace kunama, nidai asea nace eh yes kwaro ne amma babba uban kwari ba
Chapter 3 · 0% Book details