Sashe 16
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 9⃣1⃣
Joda tace oho dai ay cina da shana duk a kanka yake sena gadama zan tausaya maka in dafa if not kuma either ka girka mun kokuma kasiyomun, Ahmed yace gud kinyi gsky niba jahila bane , abunda kika saba ci gidanku shi zanbaki idan naso xan kara daga hakan , so zan kawo miki buhun tsaba da dawa, joda tace kambu yaushe rabon tsohuwa da sukuwa a gado, Ahmed yadafe bakinsa dariyar da tazo masa, joda tace kodai zuwa na gidanga yanxu shekara nawa soni namanta dawani abu dawa kayan dadi nakeso
Ahmed yazaro kudi a aljihunsa yabata joda tace da dai yafi maka kuma yau kwana nane dole ka kwana agidann, Ahmed yace kee wlh nakusa karyaki, da aurena zandawo kwana agida , joda tace oh dai wann yarage naka, Ahmed yakwada mata wayarshi atake ta bare baki, yace idan kwana kikeso tare dani Dan naga alamar namiji kike bukata seki sameni agidana, joda tace iyeee namiji Allah sauwake na name namiji koma ina neman maza bakaiba se wanda suka amsa sunan su na maxa ,
Ahmed yafusata yacakumo wuyanta yabata mari biyu kyawawa , kidena ganin ansamiki ido kizata tsoronki ake wlh zan gyara miki zama niba sa'an wasanki neba, ubanme ma zai kaini hada jiki dake, joda cikin muryar kuka tace nadaifi tsohuwar matar ka da kuka kusan zuwa age daya kuma ka duba dakyau har abada baxaka samu ko maikama da joda ba bare joda, Ahmed yabita, aykuwa tace kafa minaci ban bakiba se dakinsu aguje tafada kan gwaggo tana maida nunfashi
Kusan 5 millions mansura taxara a account din Ahmed ta turasu anata , haka take kwasar kayan abincinsa tana aykawa kasuwa ana seda mata, hjy kuwa itama tazage dantse tana kwakwulal aljihun dad, se abunda ya gagareta, amina ma haka take ta tsan Mahmud shikuwa bai gane komai, gwaggo tagama fura tabawa joda ta kaiwa dad, joda tasaka karamun hijab taje har kofar tayi Knockin akabata izinin shiga , fridge takai masa furar sann taxo suka gaisa dad yamata nasiha sosae akan mijinta da rayuwar ta
Joda kwance dakin Ahmed kan gado tayi rufa da blanket, tana wasa sa flowers din bedsheet din dae2 nan Ahmed ya fito wanka Wanda baisan shigowarta ba itama kuwa batasan yana gidan ba, lafewa tayi kamar bata agurin tana kallonsa, key yasakawa kofar sann yadawo shiri joda na ganin ya cire towel tabuga ihu sedai bakinta adafe ba'a jinta, rude idonta tayi gam jikinta se bari yake , Ahmed kuwa boxer dinshi yasaka se vest yafeshe jikin shi da turaruka kala2 mouth spray yafesa sann ya kashe light, joda tazaro ido yau na banu na kawo kaina
Ahmed yafada kan gadon aykuwa joda tasaka kara seda yaji tsoro yakoma baya dasauri , yanunata da yatsa yace you! mekikeyi adakina yaushe ma kika shigo bayan nasaka key ? Joda tace yo ni ay banma San kana ciki ba se gani nayi kafito agurin wanka, Ahmed yazaro ido what? kina nufin koda nafito toilet kina nan, joda tace ehh mana, naganka ma. Ahmed yace kinga me? Joda tace naganka ba kaya kato kato dakai , Ahmed yace kallona kikayi ina shiri yadafe kai ohh...gosh wann yarinyar tagama dashi Ahmed yace shine baki rufe ido ba koh? Joda tace oh..dai yaudae naga komai bawani dae2 dazaka sake mun naga ciki naga waje 😂 joda ana tsula tsiya wollah
Ahmed yace kuttt 😡 wlh yau sekin gane, joda tace mezan gane nadai ganka ciki da baya, Ahmed yarasa mezai yi, yadafe kai, sann yace kema wlh sena miki tsirara, joda tace wayyo ni Allah nah wayyo gwaggo wlh ban ganka ba kana zare towel na rufe ido yaushe idona ya isa daukar halittar namiji katoto dashi , Ahmed yadanne dariya yace ohhh...zama ki fadi gsky , wato karya kika mun, joda tayi shiru, can kuma tace nidae budemun daki in fita Ahmed yace wann kuma baki isaba........
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 9⃣2⃣
Joda tashiga bubbuga kafa ni wlh kabudemun kokuma namaka ihu " Ahmed yazagaya baya yahau gado yayi rufa yabarta agurin tanata mgn ita kaday, can tajishi shiru ta yaye bargon taga ashe har yayi baccin sa, joda tace toni ma ay baccin nakeji bara na sauka kasa, pillow tajanyo da bargo tashinfida kasa tayi kwanciya ta , hadari ne yafara haduwa iska da kura suka taso, abubuwan dakin suka fara rawa joda tabude ido taga duhu yakaru gakuma abubuwa na rawa, aykuwa ta takure guri guda
Can plate yafado akan table dasauri joda tabuga tsalle tafada kan gado se ajikin Ahmed, Ahmed yace ke ke lfy? Joda tace wayyo ni yayan hafsa ka kaini inda gwaggo na aljanu suka shigo dakinka , Ahmed yace ke dakata mun dallah ruwa ne ke zuwa, joda tarike shi gam a'a nidae yayan hafsa, dakyar yabanbare ta yaje yarufe windows,
wani kyalle yafado mata aykuwa anan tadaka tsalle se gurin sa, tarike shi , Ahmed yace kewai bakida hankali ne bazaki sakeni ba joda tamasa banxa sema kara kankame shi tayi, Ahmed yabuga tsaki yace kisakeni nace kobakya ganin abunda kika rika joda tadago idonta dasauri tasakesa taja dabaya Ahmed yagimtse fuska yakoma kan gado yayi kwanciyarshi
Joda kuwa tabisa Ahmed yace ke kikuma kasa kokuma ubanwa zai kwanta dake guri guda, joda tace al qur'an ba inda zani sokake a wurgo mun wuka, Ahmed yace toh shikenan, joda kam gado tahaye tayi kwanciyarta, ba'a Fi minti uku ba bacci yayi a won gaba da ita , Ahmed yarufa mata bargon shikuma yajuya baya,
can cikin bacci ko mafarki tayi kome oho....kawai ji yayi yarikesa gam tana kuka, Ahmed yajuyo da nufin zai bigemata hannu seya ga hawaye a fuskarta idonta rufe bakinta na motsi, a hankali yakai kunnensa gurin bakinsa , mezaiji tana fada....,
yayan hafsa ka cuceni ka wulakanta ni kanuna mun kiyayyar badan taba ganiba , bazan taba yafe maka Allah zai kamaka da cin zalun dina hakama maraicina baxan yafe maka ba baxan yafe maka ba......Ahmed yasaka hannunsa yarufe mata baki aykuwa tasa kuka Dan Allah kada kadokeni, Ahmed yace kee keee, dasauri tabude idonta, Ahmed yace mekikecewa ne acikin barci mafarkin wa kikayi ?
Joda tayi shiru ba tace masa komai ba se hawaye take, Ahmed yayi shiru aransa yace dama haka yarinyar nan tarikesa yaxamemata dodo har mafarki na take zanci zalun ta. lallae dole nabi mata wata hanyar da zata ya femun danko baxan iya neman gafarar taba, hakan zai kara sakawa tarainani, akan na yanxu , joda tace idan angama ruwa kabudemun daki inje inda gwaggo na,
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 9⃣4⃣
Ahmed yace ba'a gamaba bakya jinsu ne " wata tsawa aka daka joda tayi bala'in rikesa tana kuka, Ahmed yace lfy kewai komai kuka, joda tace yayan hafsa wlh bana sanka banason kallon ka amatsayin mijina Dan Allah kabani takardarta inada masoya, Ahmed yace nikuma maqiyinki koh?
Joda tace koma dai yane nidae nagaya maka wlh bana son ka bana son ka, Ahmed yace shikenan naji zan baki takardarki amma sekin yafe mun Joda tace kambuu ay wlh sedai in tabbata da aurenka aka ina mara amfani amma baxan taba yafe makava,
Ahmed yace auren ne mara amfani? Joda tace eh mana miye amfanin hada makiya guri guda, Ahmed yace toh naji ya isa haka, me kikeso inmiki seki ya femun joda tace babu shi, Ahmed yace idan nace zan baki takardarki fah Joda tajuyo da murmushi har dimple dinta ya lotsa dagaske zaka bani takardarta,
Ahmed yace of course idan kinbi tsarina, joda tace me kenan , Ahmed yace zaki koma gida na ma'ana ki karbi aurenki na tsawon wata biyar nikuma namiki al_qawari suna cika xan baki takardarki , joda tace shikenan na yarda, Ahmed yace kuma baxakimun fitsara ba komai nace dole kiyi, joda tace na yarda, kaikuma idan ka cuceni Allah baxai barkaba, Ahmed yace naji, doka tafara daga yanxu,
Tashi kihadamun ruwan wanka, joda kamm nifa bansaba da aykin wahala ba, Ahmed yace lallae yarinyar nan mijinki fah, joda tace wai mijina , mijin mansura dai Ahmed yace au zaki saba doka kenan, joda tace shikenan ina ne toilet din Ahmed yanuna mata tashiga ciki seda tafara wankewa sann tahada masa ruwan, bayan tafito tace masa gasu can ,
waima bayanxu kafito ba daga wanka ba, Ahmed yace ehh ay wann ma kece sila, joda tace nikuma kamar ya? Ahmed yace manta kawai sena fito kifidda mun kayan sa zansaka, joda tace kai wlh baxan iyaba dama haka ne auren komai se anma miji
Ahmed yace bakya son lada kenan Joda tace inaso mana , yana shiga seta gyara gadon tsab tagyara dakin ta kunna tirare bayan tagama tajanyo wadrop dinshi tafidda masa wando 3Q, da riga tafashesu da turare,
Ahmed nafitowa joda tajuya bayanta, yace no fah ay baki gamaba zoki gogemun jikina ki shafa mun mai, sann kisaka mun kaya, joda tace kai_ka_kai sekace wani jinjiri, Ahmed yace yo ay miji jinjiri ne idan yana agaban matarshi kuma kince zakiyi duk abunda nasaki joda tace ni wlh tsoro nakeji bana iya saka maka kaya , Ahmed yace shikenan wasa nake zo kiyi alwala kiyi sallah kinga 4:20, ba musu tashiga toilet din tayi alwala ta tada sallah
Bayan tagama Ahmed yace zo nan joda zan tambayeki, joda tazo tazauna Ahmed ya kamo hannunta yace gaya min meya sameki abaya bayannan naga kinyi wani iri kina zama da datti, joda tafara kuka, Ahmed yace ba fah kuka nakeso ba kigayamun naji, joda tafara basa labarin komai bata boye masaba, ran Ahmed yabaci matuka idonsa sukayi jajir
hannunsa nadama yafara rawa joda kam ta tsorata dashi, baya baya tadinga yi karya nausheta, se wani gurnani yake like a lion. Joda tabisa a hankali takamo hannunsa tahada danata ta rike gam sann tafara shafa bayanshi a hankali ya lumshe ido yakwanta kan kafafunta, joda ta cigaba da shafa masa kansa , sunfi minti goma ahaka sann tada gashi taje fridge tadauko masa eviron drink tazuba masa bamu su yakarba ya shanye Tass