← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 25

Sashe 20

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dole badan tasoba tabisa sukaje gidan, dakinta tabude dakanshi yajawo mata less din ganin irin kyanshi yasaka ta rungume Ahmed tana tancuu yayan hafsa, Ahmed yace jimana kirika kulamin da dana fah naga kina wani rawar kai kinfi uban kowa tsalle2 da guje2 Allah idan kika sake abunda ke cikin ki yasamu matsala kema zaki samu, bakinta ta tabe tacigava da shirinta tsab, Ahmed yakalleta yace amma kam yau uhn ue kin danyi kyau kadan, joda tabuga tsaki wlh nadai Fi matarka kyau, Ahmed yace wakike yiwa tsaki? Joda tace ahh...wanda yatanka aykuwa taji unexpected kissa seda takasa daukar kafafunta

Haka bikin hafsa yakasance ma joda bawani kwarin kirki ajikinta se yawan amai ga jiri, duk abunn mansura bata saniba, waya suke da hjy tace kinsan me hjy yanxun haka inada over 20 million a account dina duk ajikin Ahmed suka fito, hjy tace yauwa ki cigaba da kwakwularsa , mansura tace ke pa hjy tace ay nikam ba wasa yanxun nasaka yacika mun duk wasu kadarori nasa yanxun haka nasaka masa maganin a tea na tabbatar yasha, bajimawa zakiji ankira Ahmed ance yamutu, tuni suka saka shewa, unnnnn allah ka shirya mu baki dayanmu ameen........

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣4⃣
Ahmed rungume da joda tagama amai , xua yanxu ba damar yayi nisa saboda yanda take yawan amai ga jiri dole koyaushe yana tareda ita, sekuma me shakuwa tafara shiga tsakanin su, har idan Ahmed yakai 10 PM bai shigo dakinta zaka gan joda nata yawo dole se yazo yabata breakfast , hakama lunch haka dinner , duk abunda ake mansura bata san wainar da ake to yawa ba , pizza yake bata tanaci wayarshi tadau ruri , baiduba ba, bare nasaka ran zai daga wayar haka wayar tayi ta ring. joda tace yayan hafsa naga kamar dad ne yake kiranka, dasauri Ahmed ya ajiye abunda yake yadaga wayar

Muryar amina yaji tana kuka bruhh kazo dad ne bashida lfy sosae yama kasa motsi, what!? Dasauri ya tsinke wayar yasaka takalmin sa zai fita joda taci gabansa lfy yayan hafsa? Ahmed yace dad ba lfy da alamu jikin nasa yayi tsanani, joda tace subhanallah Allah yabasa lfy ameen " gudu yake tamkar zai tashi sama , yana shiga gidan yabude ganbun motar baiko rufe ba yashiga dakin dad dinsu tin a kofa yake Jin kukan hjy da amina

Gunsa yayi yadaga hannunsa yaga baya motsi sann jikinsa yayi sanyi, innalillahi wa'inna ilai'hir raji'un naji yafada, hjy tace ya mutu koh? Ahmed yace noo dasaura amma sedai munje asibity, dakanshi yacakumi dad dinsu xua mota sann yakira Mahmud yagaya masa yace kar yafada wa hafsa tinda tanada hawan jini, a asibity suka hadu likitoci dayawa Akansa ciki harda Mahmud, Ahmed kam kasa shiga yayi saboda yanda yalura cewa ciyon yaxo da wani abu kamar dayan side din jikinsa yamutu, haka kuwa ta kasan ce

Daga ranar Ahmed yazama wani iri gashi nan dae, ga joda ga dad dinsu, dole Mahmud yadauko hafsa yaxo sa ita asibity, bakaramun tashin hankali tashiga ba yanda taga abbansu baya koda motsi ne " kusan wata uku ana fama dole aka dawo gida Ahmed yace lallae baza'a fita waje da shiba se maganin sa yakare na wata hudu, dole badan kowa ya soba ya hakura, abdallah ma tuni yadawo gida , hjy da amina ne ke kula dashi yanxu kuma sun daina sedai idan Ahmed ko abdallah ko Mahmud da yanxu yazo shine zai canza masa kayan su suke yimasa wanka sann kuma su wanke masa kashi da fitsari , joda ma itada hafsa agida suke wuni kullum saboda dad su suke ragema si abdallah ayki,

Hjy tashigo dakin tasame bakowa a hankali takalli dad, tayi yar dariya sann tace se yaushe zaka mutu ne " rayuwarka batada wani amfani aduniya oxygen dinda yake bakinsa tajawo zata cire se taji anbude ganbu, dasauri tajuya Ahmed yashigo aykuwa kyallen dake gefen kansa tajawo tana dafa masa goshinsa , Ahmed yace sannu da kokari hjy, hjy tace yauwa Ahmed Allah yabasa lfy ameen " dakin ta taje takira amina tace ke ayki zan saki akan mahaifinki, amina tace dad kuma dayake a kwance wani ayki za'a Mar

Hjy tace inaso kisaka pillow ki ida mun shi, ma'ana ki karasa gawar, dasauri amina tajuyo what? mamma anya zaki shiga aljanna kuwa? Wlh ko kiyashi bana iya kashe wa bare mutum kuma dad dina hava mama, hjy tace shikenan zancireki asahun yayana sann kisani babu ni banu ke " amina tafashe da kuka hava mama yazaki mun baki, ni nama fara zargin cewa kece kika hadda sa masa ciyon

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣5⃣
Hjy tace kwarai dagaske nice nan, amina tashiga girgiza mata kai tana kuka, hjy tabude wadrop tajanyo mata wata doguwar riga tabata tace irinta joda tasaka kisaka irinta se dare idan kin tabbatar da bata dakin sann kitabbatar wani yagan shigar ki kokuma fito warki adakin , umarni ne ba shawara ba, amina taci kuka kamar ranta zai fita daga gurin tafara nadamar kasancewa yar hjy

Dare yayi su hafsa sunyi sallar isha itada joda, joda tawuce dakin Gwaggo hafsa ma tayi dakinta dake gidan, amina dake labe tawuce harda hada jiki sukayi da hafsa, hafsa tace ke joda lfy wann saurin haka , amina dataki juyowa tadaga mata kai, sann tashige dakin,

tadade tana kuka sann tace kayi hakuri dad wlh ba laifi na bane hjy ce tasakani, tana kai nan tadauko pillow ta aza masa aykuwa yafara Shure2 har dae yadena motsi tana ganin haka tafita aguje, ba'a Fi minti uku ba Sega joda tashigo dakin, pillow din datagani Akansa yabata mamaki hannun ta takai zata dauke Sega hafsa tashigo , ido tazare sann tace joda mezan gani haka

Joda tace hafsa haka nasamesa wlh, hafsa tayo Gunsa dasauri ta dafa girjinsa taji baya motsi, dasauri tajanyo joda tana dukanta joda tashiga kwala ihu, macuciya azzalimi ki rasa dame zaki saka mana se wann " Ahmed yashigo dakin dasauri , dakyar yasamu ya kwace joda a hannun hafsa, sann ya wanketa da mari, bakida hankali ne zaki kasheta ne ma tayi miki, hafsa cikin muryar kuka tace Ahmed! Ta kashe mana dad da idona nasameta tana danne sa da pillow

Ahmed yace what yajuyo gun joda yana jijjigata joda tell me gaskiya ne abunda tace , joda kam kasa mgn tayi sema kukan datake yi, Ahmed yakwanketa da mari sann yayi ball da ita yaje gun dad dinsu yaduba shi, ajiyar zuciya yayi ganin akwai sauran rayuwa agunsa amma ba lallae bane ya tashi danko yayi nisa , Hjy da amina suka shigo dakin hjy tace lfy nake jin hayaniya, Ahmed yace bakomai, hafsa tace hjy joda joda zata kashe mana dad , Ahmed yace daga yau kar wanda yakara shigowa dakinsa gwaggo itace zata cigaba da zama dashi har satinsa uku su cika sa'annan muwuce Egypt dashi

Hjy tace gawar za'a zauna da ita, ? Ahmed yace bai mutuba daransa , hjy tace what? Ahmed kansa seda yajuyo yana kallonta sann ta basar tace Alhmdllh bakar aniyarki ta biki, ana haka Sega Mahmud da abdallah sun shigo aykuwa dasauri taje ta rungume abdallah tana son kagan joda koh dayanxu ta kashe dad dinku , abdallah yace me, Mahmud kamar ya? nan ta zayyane musu komai,

abdallah yakalli joda yace joda yaushe kika canza, Dan ya aura miki dansa bakyaso shine zakiyi kokarin kaisa lafira kin ban kunya ,Mahmud yabanka mata harara yace butulu munafuka, joda taje dasauri tarike masa kafa hava ya Mahmud kafi kowa sanin waye ni wlh ahaka nasamesa, hafsa ta turata dakarfi tace karki sake taba mun miji tinda ke bakisan muhimmancin auren dayake kanki ba ........

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣4⃣
Ahmed rungume da joda tagama amai , xua yanxu ba damar yayi nisa saboda yanda take yawan amai ga jiri dole koyaushe yana tareda ita, sekuma me shakuwa tafara shiga tsakanin su, har idan Ahmed yakai 10 PM bai shigo dakinta zaka gan joda nata yawo dole se yazo yabata breakfast , hakama lunch haka dinner , duk abunda ake mansura bata san wainar da ake to yawa ba , pizza yake bata tanaci wayarshi tadau ruri , baiduba ba, bare nasaka ran zai daga wayar haka wayar tayi ta ring. joda tace yayan hafsa naga kamar dad ne yake kiranka, dasauri Ahmed ya ajiye abunda yake yadaga wayar

Muryar amina yaji tana kuka bruhh kazo dad ne bashida lfy sosae yama kasa motsi, what!? Dasauri ya tsinke wayar yasaka takalmin sa zai fita joda taci gabansa lfy yayan hafsa? Ahmed yace dad ba lfy da alamu jikin nasa yayi tsanani, joda tace subhanallah Allah yabasa lfy ameen " gudu yake tamkar zai tashi sama , yana shiga gidan yabude ganbun motar baiko rufe ba yashiga dakin dad dinsu tin a kofa yake Jin kukan hjy da amina

Gunsa yayi yadaga hannunsa yaga baya motsi sann jikinsa yayi sanyi, innalillahi wa'inna ilai'hir raji'un naji yafada, hjy tace ya mutu koh? Ahmed yace noo dasaura amma sedai munje asibity, dakanshi yacakumi dad dinsu xua mota sann yakira Mahmud yagaya masa yace kar yafada wa hafsa tinda tanada hawan jini, a asibity suka hadu likitoci dayawa Akansa ciki harda Mahmud, Ahmed kam kasa shiga yayi saboda yanda yalura cewa ciyon yaxo da wani abu kamar dayan side din jikinsa yamutu, haka kuwa ta kasan ce
Chapter 20 · 0% Book details