← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 25

Sashe 19

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aykuwa dad yayi matukar murna hakama gwaggo wadda yanxu taxamo uwar hafsa, akasa biki wata daya, shiri suke kamar me, hafsa da khalthum da joda , duk yawon datake bata neman izinin Ahmed danko yafita harkanta aranta take cewa yasamu biyan bukatar shi ay dole ya maidani shara, koma dae yane nakusa cika watannina agidan, mansura kuwa se abunda tacigava kullum Ahmed yafita seta kira wata kawarta siddiqa wadda take asalin namiji ne yake shigar mata suna iskanci su

Yaune za'a fara bikin hafsa, gashi kuma joda antashi da ciyon zuciya ga yawan zuvadda yawu sekuma jiri datake ji, haka dae take daure wa tana shiga mutane, salad suke gyara akace mata Ahmed yana nemanta aykuwa gabanta yashiga dukan uku2 danko kwanta uku agidan batareda tasanadda shiba, tana xuwa tace gani, Ahmed yace wato ke ko......baikarasa ba yayi shiru ganin tana dade hanci tana masa alamar yamatsa, Ahmed yayi cikinta yacire hannun yace ke lfy? Joda tace plss kaje bana son wann warin na tiraren Ahmed yazaro ido yace medame ke damunki, joda tace jiri kasala....bata karasa ba tafara kwararo masa amai kamar zata mutu Ahmed yana ya isa daena kakaroshi,

Joda ta lafe ajikinsa Ahmed yace yarungume ta yana murmushi...........

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣1⃣
Dakinshi yaje da ita yakaita toilet yawanke mata jikinta sann shima yayi wani wankan, akwatinshi yajawo yabata magani da Dan tea sann takoma kwance, bayan yayi sallah yadago ta zai mata magana kawai tafara turashi Dagudu tayi toilet tana kwara amai, Ahmed yadafe kai ohhh...gosh wann aman yayi yawa gashi ba taci wani abun kirki ba

Dole yaje gida yadaukota mata wasu kayan bayan tayi wanka tasaka su, yana fita itama tayi dakin Gwaggo kan capet tazube , tana maida nunfashi, gwaggo tace ke lfy anata ayki kinxo nan joda tace gwaggo wlh banda lfy bansan meke damuna ba, gwaggo tace bangane ba mekike ji, nan tazayyane mata duk yanda takeji gwaggo tajuya tayi hamdala

sann tace yanxun mekikeso joda tace ni pizza nakeson ci kokuma Dan wake gwaggo tace ba damuwa yanxun za'a miki, akwai garinsa agurina, aykuwa ba dadewa aka gama mata tana Ci Sega hafsa da khalthum sun zo, hafsa tace ke lfy kike cin Dan wake da sanyin safiyar nan ga breakfast can mun hada,

joda tace nikam banson sa wann nakeso, khalthum tace kaddai babynmu yasamu shiga musaka lissafi, joda tace kamar ya babaynku Hafsa tace wayyo dadi I'm gonna be mamma bajimawa zaki sankado mun baby ammafa boi nakeso mai kamada yayana,

joda tace wai mekike nufi ne hafsa ta kyalkyale da dariya, khalthum taje akunnenta tace ya Ahmed yayi ajiya a jikinki, joda tace lez go to d strength point mana , khalthum tace ciki ne dakai, dasauri joda takalli hafsa itama tagyada mata kai, joda tace billahillazi karya ne anashan ciki aruwa ne? Khalthum tace oho dai koma yane dai dubi yanda kika fara fresh dole akwai ciki , joda tace tobara kiji ni wlh baitaba kusanta ba , kosau daya,

hafsa tace ohhh..kenan maxan banxa kike bi joda tace hava hafsa yazaki mun wann kalamin, hafsa tace yo inba maxan banxa kike biba me zaisa kisamu ciki inba na mijinki bane, aykuwa tuni joda tafara hawaye to wlh sau daya ne shima wlh bada son raina ba dakarfin tsiya yamun , aykuwa su hafsa suka saka dariya harda su bingirewa zama ki fadi gaskiya inji hafsa , yayana yacika ayki gwarzon namiji ne yi daya fah wuhuhu 😂

Joda taqulu matuka tayi kadi da tiren Dan wake tafita Dagudu tana kuka karab sukayi kabra da Ahmed tafada jikinsa tana kuka, Ahmed yace to menene kuma joda cikin muryar kuka tace toba su hafsa neba wai inada ciki, Ahmed yace ubanwa yagaya musu haka ?Joda tace ohonmusu , Ahmed yashigo dakin rungume da ita yace wa hafsa ubanwa yace miki tanada ciki, khalthum tace yo metake ciwa Dan wake da sanyin safiyar nan

Ahmed yace zanci uwar yarinya yaxu wlh fever ce ke damunta, gwaggo tayi dariya to munji yanxu dae tace pizza takeso Ahmed yace wani irin pizza bayan taci Dan wake, gwaggo kada a kara bata Dan wake gaskiya banyarda ana bawa dana ko "yata wann abun ba, joda tace what cikin ne dani kenan , khalthum tace au zaka fada ma...........

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣2⃣
Ahmed yace no ina nufin idan ansamu, joda tace billahil'azim se ancire shi ciki dawa zan haihu aykuwa tafadi akasa tadinga birgima , dasauri Ahmed ya dagota ke wasa nake miki fah , joda tace karya kakeyi tasss kakeji gwaggo tawanketa da mari mara kunyar banza mijinki kike cewa yana karya saboda bakida mutunci

Joda tafashe da kuka Ahmed yajata sukayi side dinshi tabaya sukabi saboda mutane suna isa tafada kan gado wlh wlh seka cire mun cikin nan kokuma na kashe kaina Ahmed yace bismillah bansan kincika jahila ba sekin kashe kanki yanxu yanxu , joda tace ay dai so rana wata daya agidan ka kasa keni koh? wlh kana sakina zanje acire mun cikin Dan ba karka shin ikon ka nake ba lokacin " Ahmed yace kinyi kuskure dakika yi tunanin zan sakeki da dana ko yata a jikinki kice kihalaka ta , amma kisani kina juye mun dana tin agurin zan sakeki Dan bawani amfani kike mun ba

Joda tace so what? ay haka nakeso amma kasani da nacika wata na biyar wlh baxan kara biyarka amatsayin miji ba wai nabi umurninka, Ahmed yace wann kuma keda ubangijinki " sann kuma watannin zasu dawo baya, joda tace mugu azzalimi haka zaka tayin zaluntana har nafi shekara agidan ka , sekuma tafashe da kuka ni wlh ban isa haihuwa ba Dan Allah ka duba ni dagaske cikin ne " Ahmed yace bafa komai iskanci ne suke miki , joda tace to ay kaima naji kace danka, Ahmed yace ohh...god ke bari kiji ciki ne dake kiyi abunda zakiyi faqad

Joda ta dora hannu aka tafashe da kuka macuci kawai azzalimi.....shiru tayi jin bakinsa anata seda yatsotse lips dinta tass sann ya kyaleta yana sakinta tana kuka , aykuwa bakinta baya mutuwa tace Allah yasa zaka ga annabi mugu ka.....wani kiss din yadora mata seda nunfashinta yakusa daukewa sann yasaketa lips dinta har wani zogi suke akan tsotsa kamar yakama pop, seda sukayi jajir dasu " Ahmed yace wann shine hukuncin ki dazaran kin sake mgn

Dole bata kara magana ba , yana fita bacci yakwasheta koda tafarka har anfara zuwa gurin party aykuwa agurguje tashiga wanka a toilet din Ahmed towel tadaura babba sann tasaka karami akanta tana tsane ruwa , dae2 nan Ahmed yabude ganbun dasauri takoma toilet gurin rufe ganbun toilet ne hannunta yamatse aykuwa tasaka ihu , dasauri

Ahmed yaxo ya riketa yana mata sannu, cikin fada yace mekike yiwa gudu ne kinje kinji wa kanki ciyo abanxa, joda kam kuka take barinma data ga jini nafi ta se wani tsalle2 take Ahmed yajawo akwatinshi yayi mata dress din gurin aykuwa ansha kuka da gurje2 duk seda ta cire towel din nakanta ma seda tacire gurin gurje2 nta gashinta dayake ajike duk yarufe mata fuska sekuma yabada sexy act! Ahmed yatsaya kallon ta sann yace mata miye haka zaki mun tsirara........

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣3⃣
Se a lokacin ta tuna halin datake ciki, aykuwa tasa lalube takasa da go idonta shikuma Ahmed dayaga haka kawai seya janye towels din yamaida su toilet yayi tsaye yana kallon ta, zanin gado tajanyo tarufe jikinta dashi, Ahmed yatabe baki sann ya kashe light din yabita agado, joda taji ana lalubenta dasauri takwabe masa hannu miye haka? Ahmed yace shhhhh......zo kiji cizo yabata akunne kadan, tasaka kara nikam fitowa nayi na basu guri , joda taci kuka kamar ranta zifita sann Ahmed yasha tsinuwa abakinta,

dakyar tasamu ta tashi tahada ma kanta ruwan dettol bata raba wann dana fari ba duk zafin dayane, amma wann karon tafi Ahmed sauki danko shi yama kasa motsi har tasake wanka tayi sallah bai daga va, a hankali ta yaye masa bargon aykuwa rawar dari yake jikinsa yayi zafi sosae , joda tace subhanallah yayan hafsa meke damunka, Ahmed yanuna mata akwatinshi na magani ta dauko masa yanuna mata wanda zata bude masa, lemu ta tsiyayo masa a cup tabasa yasha sann tahada masa ruwan wanka dakyar yasamu yayi wankan yana fitowa joda tahada musu tea suka sha, zata fita Ahmed yace ina zua, joda tace gurin party zamuje nama san kowa yabarni

Ahmed yace jeki shiryo ni zan kai ki , joda tace no tanks da mota na zanje, Ahmed yace bansan musu fah kin sani joda tajuya tana ta tunxure bakinta , takuwa yi sa'a basu tafiba, daganinta khalthum tasaka ihu ohh maman baby anfito barayar oga shine kika sharemu ke mai miji ba koh? Joda tace bansan haka khalthum kidena, hafsa tace nidai ga kayaki nan kisaka tana karba zata saka kamshin less din yabuge ta aykuwa tuni tafara amai, hafsa da khalthum suka rude, dasauri aka kira gwaggo

Gwaggo tace lfy " khalthum tace daga an bata anko dinta shine kawai fah inaga bata san warin sababbin kayan gwaggo tace tabb ke kuma haka zakiyi mana naki cikin da yawan amai kukira mijinta, hafsa takira Ahmed tagaya masa yace ay yana gidan gashi nan zua " koda yazo joda na kuka tabata kayan ta da amai, khalthum tace yi hakuri ganawa kisaka amma ina riga batayi Cox boobs dinta yafara cika, hafsa tace ganata joda takara fashewa da kuka kayan amarya zansaka ne? Ahmed yace muga less din yana dubawa yace to ay tanada irinshi akayanta na lefe babban wann flower ce kawai banbanci, gwaggo tace to ay shikenan kuje ta dauko joda tace nifa bana iya fita yanxu, Ahmed yace nikuma baron ki bane da zaki ayke ne
Chapter 19 · 0% Book details