← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 25

Sashe 18

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Basu tsaya wata mgn ba, aka wuce asibity da ita, duk atare suka shiga, Ahmed da Mahmud dasauran likitoci dakyar aka shawo kanta jininta ne yahau sosae ga dunbin damuwa yamata yawa, Ahmed yace wai menene silar wann abun ne " anan Mahmud yagaya masa yace nikam ina waya da amina kawai se jinta nayi akasa tafadi amma ko menene zai saka mata damuwa haka har ta haifar mata da hawan jini , Ahmed yace shut up Mahmud b4 I kill you, kasan komai duk ciyon 6ter a kankane kokuma kanaso kace mun bakasan tana dauke da cutar sonka ba , yarinya na neman mutuwa a kanka taboye sbd kunya da kawaici kasani baxan taba yafe maka ba idan ta mutu a kanka sann kotu ce zata rabamu, dae2 nan tafarka da tari.........

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 9⃣8⃣
Dasauri Ahmed yaje gurinta yarungume ta yana shafa bayanta sannu 6ter kinji, hafsa tashige ajikinsa taki kallon Mahmud, shikuma jikinsa yayi sanyi, a hankali tace ya ina son ganin joda na, Ahmed yace mezatayi miki anan, hafsa tace nidae kawai joda nake son gani, Ahmed a'a bayanxu ba kibari har ki kara samun sauki , shiru tayi Dan bata san musu sekuma tadinga kuka, Ahmed oh god wai mezata miki ne iye

Mahmud yace joda kika gani? Tagirgixa masa kai, wayarshi yaciro yasaka Kiran joda, tana dagawa yace mata kizo hafsa batada lfy tana asibity ke takeson gani, baikarasa ba ta tsinke wayar hijab kawae tasaka tarufe dakinta tafigi mota aguje se asibity, tana xuwa tayi tambaya aka nuna mata dakin da suke, Sallama tayi sann tashiga daga ciki, dasauri tayi bayan hafsa tana meyasa meki hafsa na

Hafsa tace bruhh zamuyi mgn plss " Ahmed yace no hafsa zata tsira mana koke koke anan, Mahmud yace mubasu gurin Ahmed dole suka fita, Ahmed yace karki manta bai dace kiyi doguwar mgn ba kokuma ki tada hankalin ki kinsan dae condition dinda kike ciki , hafsa tace tou bruhh, hannun joda tarike tace plss joda karki bawa kowa labarin wann buk din plss, joda tace hafsa so kike ki kashe kanki da kanki, yazaki ta boye so azuciyarki yana neman kai ki lfr kisani idan kika mutu kece kika kashe kanki da kanki, hafsa tace ay dama akan hanyar mutuwa nake

Joda tace ni bazan bari ki mutu ba, hafsa tace joda kada ki fallasa sirrin buk dina har se bayan raina, daga nan tafara tari jini yana fita Da gudu joda tafito dakin tana kuka Ahmed da Mahmud suka bita da kallo Ahmed yadan bi bayanta, mota tabude tadauko wani littafi, tazo dae2 gurin Mahmud tajefamasa, ya Mahmud ka karanta kaji , komai yashafe hafsa na wlh kaine Mahmud yaduka yadauki littafin yana budewa yana karantawa har karshe, joda tace u see koh " wuyanshi ta cakumo tana jijjigashi wlh idan ka kashe mun hafsa na baxan taba yafe maka ba

Kuka take sosae, Ahmed yaxo yajanyota ya rungume ta ajikinsa yana bata mgn, joda kiyi shiru hafsa bazata mutu ba seta auri Mahmud sun haifa babies. dasauri joda tadago tace Dan Allah yayan hafsa da Dan murmushin ta, Ahmed yace eh , cike da Jin dadi, joda tarungumesa, harda basa kiss a cheek wanda yasaka Ahmed susu cewa, duk lokacin da yahada jiki da joda se hakan tafaru, wani abu yakeji baisan ma koya neba

Mahmud kuwa dakin yashiga dasauri yadago hafsa yagoge mata bakinta sann yabata ruwa ta sha, Mahmud yace hafsa meyasa kika boye mun soyyr ki har kika bari nafara son joda by den kuma yayarki, hafsa shiru tayi ba tace komai ba, Mahmud yarungume ta, I love you hafsa I love you so much. dasauri ta banbare jikinta anasa ya abunda kake fada har zuciya yake kome?

Mahmud yace wlh 4rm d bottom of my heart ne " Ahmed ne baya son yaga ina nuna zake wata a kanki shi isa na boye sonki araina haduwa da joda sonki ya narke mun, rashin samun ki yasaka na nemi amina dukda kamarka afuska ne halayenki basa kama da Juna , hafsa takara rungumesa ilove you more than you think. Mahmud yace it's ok love you too. Okey " haka suka dade suna fa ranta ran Juna Mahmud nacigaba da lallashinta har bacci yasaceta.............

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 9⃣9⃣
Ahmed yadago joda yagan har tayi bacci, murmushi yayi wann yarinyar kamar jinjira take daka sakata ajikinka yanxun zata maka bacci, Mahmud yakira awaya yace masa zai maida joda gida tayi bacci, Mahmud yace hava kae joda akwai son jiki

Mahmud yace kana fama fah, Ahmed to yazanyi yarinyar ce se a slow yanxun natada ita tasaka mun kuka , Mahmud yace c Ahmed woooo, kaine yau kake gudun kukan joda da , lallae so baiyi ba, Ahmed yace bansan iskanci fah kanwata ce fah ko ka manta ne " Mahmud yace no I remember. amma ay ada din da kake cutarta kasan kawarka ce yanxun dae kagan ta waye kuma ta iya fitsara shine kake zaka matmata halin maxa na yaudara ka koya mata sanka koh? Ahmed yace kaifa Dan iska ne so ya eh . kai kasan wann kalmar kuma kaika ke amfani da ita, Mahmud yace naji dae na joda

Tsaki yaja ya tsinke wayar tadauketa cak se a mota, har yakai gida ko motsi batayiba, hakama nan yadagata cak se dakinta ya shimfideta kan gado sann ya juya, dakinsa yaje yakwanta har yafara bacci kawai seya farka yana son shan lemu, murmushi yayi ganin mansura har ta ajiye masa Lemun kan table wanda yake sha idan yadawo daga ayki

Dauko sa yayi ya shanye Tass aransa yace tasan abunda nakeso wato yau zata fita shine takawo mun kar na duba babu raina yabaci, mtsw yaja tsaki zan koyi sonta"! Tass ya shanye yakoma kan gado amma me wani iri yakeji yama rasa menene wann yanayin wayarshi yaciro yasa kiran mansura amma taki dagawa

Mansura kuwa ana can gurin boka ana aykata masha'a, daya ga dae abun bana Kare wa bane dole yashiga toilet ta watsa ruwa, amma kamar abun karuwa yake mace yake bukata kowace iri ce, marar shi ce tafara murda Ahmed se cije lebe yake duk yanda yaso yadaure amma yakasa yanda gumi ke karyo masa gakuma jikinshi dayake bari sewani jiri yakeji

Joda ce tafado masa arai " a daddafe yakai kofar dakinta rike da ciki, yamurda kofar dakin yaci sa'a kuwa tabude ganbun, dakyar yasamu yashiga ciki , dae2 nan joda tafito wanka daure da towel. ihu tasaka ganin Ahmed a dakinta ayanda take " dasauri tajawo hijib tasaka ' se a lokacin talura da halin dayake ciki , dasauri tayo gurin sa tana yayan hafsa meyasa meka lfy kuwa? Ahmed yakasa amsa mata sema wani kallonta yake gumi nata keto masa , wani kara yayi sakamakon murdawar da marar sa tayi, joda kam tini tasaka kuka wayyo Allah na yayan hafsa Allah yasa dae ba mutuwa xakayi ba kabarni plss yayan hafsa I beg.

Ahmed yace yajawo ta yarada mata a kunne, plss joda help me mutuwa zanyi, joda takara bare baki wlh baxaka mutuba yayan hafsa ina nan tare dakai, Ahmed yace help joda help plss ohhh god, joda tace wani iri taimakon kake so, dakyar ya iya furta joda I need you koba keba kowace mace inada bukata yanxu yanxu

🎄 FULANINDAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣0⃣
😳 joda tace dafe kai tadinga yi baya2 tana girgiza kai baxan iyaba yayan hafsa baxan iyaba " so kake kara bani da mutunci na, never...., ganin tayi Ahmed kansa takai kasa dasauri tadawo ta cakumesa dakyar ta do rasa kan gado tana masa ferfita dukda ga sanyin AC adakin , Ahmed yalumshe ido tamkar yayi bacci joda kuwa ta tafi wata duniyar, hijabinta yacire , afirgice joda tajuyo tafara kuka Ahmed kuwa idonsa yarufe ya walwale towel din

Kiss romance ba abunda baya mata kuka take tana turesa amma ina baya ma jinta nikam tausayi ya hanani tsayawa dole nafito, sunfi karfin awa uku sann yabarta shikanshi ya wahala, rungume yake da ita bata koda motsi bare tari , sunkai 30mnt sann ya daure yatashi a toilet dinta yayi wanka yaje dakinshi yasaka jallabiya sann yadawo yahada mata ruwan zafi da dettol, dagota yayi cak se abawon wanka kara tasaki ta kankame shi sosae Ahmed yace yihakuri zaki samu relief dakyar takai 8mnt aciki Ahmed yahada mata ruwan wanka yafito yabata guri, kafun tafito har yacanza bedsheet ya kunna tirare

Kayan bacci ya fidda mata shine yataimaka mata tasaka, a hankali tafada kanshi Ahmed yajata a gado ya kwantarda ita, sann yahada mata tea mai kauri, dakyar tasha kadan. sann yakoma dakinshi yadauko mata magani seda yafara mata fada sann tasha maganin , shikanshi seda yasha sann yabita agado ya rungume ta yana tancuu kanwata kinkawo yancinki agidan mijinki nagode miki Allah yayi miki baiwa sosee wanda baki baxai furta taba ,

Allah yamiki albarka, joda najinsa tamasa banxa jitake bawanda ta tsana aduniya Sama da shi, kuka take ciki2 har bacci yakwasheta shima din baccin yayi, se wani lokacin suka farka atare joda takasa hada ido dashi se wani kasa dakai take Ahmed yabar dakin ta yakoma nasa " dakyar ta tashi tayi sallah tahada lipton tasha sekuma takoma bacci tsantsar bakin ciki dayake damunta idan ta tuna abunda Ahmed yamata harma takasa kuka

Ahmed kuwa jinshi yake tamkar me tsabar farin ciki, daga ranar bata sake bari sun hadu da Ahmed ba, shima haka ita tana cike da tsanarsa gamida kunyarsa shikuma yana gudun tamasa kallon raini, Mahmud ne suna waya da amina take gaya mas cewa ya hakura kawai ya nemi wata itakam Dan gov garin zata aura , Mahmud yayi murmushi dama yana tunanin yanda zai bullo mata, se bainuna mata komai ba, kawai yasamu iyeyensa aka je nema masa hafsa wadda xuwa yanxu takoma garau, aykuwa tasha arashi da habaici akan cewa amina tayi yayin Mahmud tagama sann tabar mata " jifa sekace wani atampa
Chapter 18 · 0% Book details