Sashe 22
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin Ahmed yayi matukar sanyi, yarasa ma wanne tunanin zaiyi, dakinsa yaje yakwanta kan gado ya dubi sama, ya Allah ka dora ni akan gaskiya nakasa yarda dakaina tin randa abun ya faru nakasa yarda 100% sedai kuma bazan iya manta wann muna nan hotunan nata ba........
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣8⃣
A asibity suka hadu da amina atare suka shiga tayi matukar mamaki ganin doctor dinta yabata hakuri akan cewa yayi tafiya sann suka dawo fada akan yaushe tayi aure har ta haihu, joda tace wann yanada tsawo gaskiya yanxun dae ka duba ni babyn baya motsi, doctor yace amma yanaga cikin kato kodai twins ne?
Joda tace eh haka suka ce nima kuma cikin yana mun nauyi kuma suna wahaladda ni da yawan motsi, haka dae yaduba ta yabata magani sann yace haihuwar ta nakusa fist month tazo asibity haka suka dawo gida amina tawuce gidansu tuni tacire wa rayuwar ta duk wata damuwa sedai abunda ba'a rasaba sann tadena daukar rainin mansura da Ahmed duk abunda suke mata rawawa suke,
amina ce ke kwantar mata da hankali sann tace insha Allah tamata al qawarin cewa zata fallasa asirin wadanda suka mata sharrin dazaran ta haihu , shi isa tarage wa kanta tunani abun aranta , aranta kuwa tana mamakin yanda amina ta sauya lokaci guda, kamar va itaba kullum setayi wa joda kuka tana neman ta kafara, joda tace ay ko jiya kin roka kuma nace nayafe miki
Bayan yan kwanaki, Ahmed yatara taron gidan da duk wani family na gidan , ciki harda gwaggo, Ahmed yayi gyaran murya yace dalilin tara ku anan shine, ina son sanin inda ake shiga da kudin dad, abdallah yace yauwa bro nima abun naci mun tuwo a kwarya, hjy tabuga tsaki to mekuke nufi sata akeyi kenan,
Ahmed yace yes dole afito da kudinsa danko ko rabin dukiyar sa babu sann naga wasu takardu yasaka hannu da sunan hjy taya zai mallaka miki duk wann dukiyar bayan yanada yaya da yan uwa, hjy tace kai Ahmed bansan zancen banza ' abdallah kanaji ana gayamun magana baxaka yi wani abu ba
Abdallah yace mezanyi bayan gaskiya yake fada, hjy tace wlh kar ka sake mun wann zancen takardu dae yacika yabani kuma babu wanda ya isa yatada zancen, Ahmed yadaka mata tsawa karya ne wlh, I have free speech in diz house, dole kiyi bayani, abdallah kam yakasa mgn dukda yaji zafin tsawar da Ahmed yayi wa mahaifiyarsa
Murya sukaji daga sama nacewa photo copy ne original na hannu na, 😳 kowa yazare ido hafsa kam Dagudu tayi hanyar waje Ahmed yace dad ar u? Dad yace yess kowa yaxauna nine nan dad dinku, amma baxan zauna ba se ankira joda da mansura, hafsa tace no dad bakasan abunda tayi bane, dad yadaga mata hannu kar wanda yasake magana akira mun joda kawai dz my order . Ahmed yamike jiki a sanyaye yaje gidan, dakyar yashiga dakin joda, dukda tayi mamakin ganinsa amma seta basar tayi tamkar bata gansa ba
Ahmed yace kishirya muje gida dad na son ganinki joda tamasa banxa seda yakara magana sann tace wanda yamutu yana dawowa ne bayan nakashesa, Ahmed yace kitashi nace kafun ranki yabaci, joda tace wlh ba inda zanje, Ahmed yafidda wayarshi yakira abdallah yace yabasa dad, ya gayamasa tace bazata zoba , dad yace abata wayar, Ahmed yace ungo gashi badan tasoba ta karba , dad yace kiyi hakuri joda kimun da'a kizo, joda tace shikenan dad zanzo Allah yasa inji alkhairi ameen.........
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣0⃣9⃣
Mansura kam tace bazata jeba sekace wadda tayi sata , Ahmed yace wlh zanci ubanki zaki fito kosae na karyaki, dole sae dataga dagaske yake tadauko mayafinta suka je, joda baya tashiga Dan bata iya zama agaba , kwance tayi hancin ta arufe bata san warin tiraren mansura, mansura tace tokuma ubanwa kike rufewa hanci ?
Joda tabuga tsaki tsaki tace uban da yatanka , mansura tace ni kike zagi, ? Joda tace Y not ki fara nikuma naqi ramawa tinda ba tsoron ki nake ba, mansura tace dallah rufe mun baki, fasiqa kawai, joda tace Alhmdllh ni dana tashi fasiqancin da mijina nayi sann ba'a taba kamani da kato ba, mijina a budurwa ta yasame ni, baku taba sanin ni fasiqa bace seda nadauki ciki,
kuna bakin ciki dani saboda ke taki mahaifar ta mutu saboda yagaji da daukar ciki ana zubarwa Ahmed yataka burki dakarfi ya isheku yazaku cikani da surutu , tsaki yabuga sann yaci gaba da driving.
suna isa kowa ta bude kofa tafita har cikin parlor suka shiga joda taki kallon kowa tayiwa kanta guri daban nesa dakowa tazauna, amina taxo tazauna a tareda da ita kowa yabita da kallo barinma da akaga ta kawo mata vita milk tace antynmu maman baby gashi joda tace tancuu, ta karba tana sha , dad yayi gyaran murya sann yace Ahmed! Abdallah! Amina! Hafsa! Mahmud! Gwaggo!
Duka ina hankalinku yaje lokacin dakuka wulakanta joda agidann shin kun manta cewa joda itace silar shiruwar abdallah, shin kun manta kunya da kawai ci irin na joda, ko kuwa dacan joda tana bibiyar gardi ne " waya gaya muku cewa tana iya kashe koda kiyashi bare mutum ay hankalin ku alkalinku , Ahmed yace wait dad bantari nun fashinka ba ya akai kasan wann? Dad yayi murmushi yace duk abunda kuke akan idona da hankalina ina jinku ina ganinku nadade dajin sauki amma na boye lafiyata ne domin in gano masoya na agidan sann in gano wadanda sukayi wann aykin
ba joda bace taso kasheni ba, sedai bansan kowa ce ce ba , alokacin, hjy kisani duk abunda kike kirika tuna wa da Allah b4 bisa wann baxan tona as irinki ba agaban yayanki amma na sakeki saki biyu, naki yin uku ne saboda anyi hani da hakan , amina tafashe da kuka ha kika ranar wanka ba'a boyon cibi , nan tazayyane musu duk yanda akayi harda makircin da uwarta ke hadawa , hjy da mansura zufa tashiga karye musu,
Wayar Ahmed tayi kara yaduba yaga ansaka doctor habib yana dagawa yace sir zancen matar ka gaskiya bazata iya daukar cikiba saboda mahaifar ta mutu sann tana da ciyon sanyi da ciyon daji wanda yake lalata al'aurar Dan Adam , wann yaron dasuka zo inaga kamar agaresa ne takwasa saboda yanda saka makon yanuna, wani gardi ne yashigo gidan aguje yana haki yafadi a capet yana Dan Allah ina joda kimun rai kiyafemun tin randa , hotunan sukazo gidann nakasa barci
Se mafarki nake zaki kasheni keda abunda yake cikin ki, abdallah yace kai shut up waya baka izinin shigowa nan dakin, kuma miye hadin ka da joda? Gardin yace nine wanda aka mana hoto da ita lokacin tafito wanka sena sheka mata powder tayi bacci shine nadora hannunta a jikina aka mana hoto , abdallah yace waya turoka kayi haka? Dasauri ya dubi mansura wadda jikinta ke bari yace wann ce, Ahmed yayi tsalle yaka mosa ya dinga dukansa kamar zai kashe sa, why ar u runing my mrrg , seda yafarfasa masa baki da jiki , babu wanda yayi kudurin rabasu yanda zuciyar Ahmed yabaci hau kam kowa yana iya hallakawa, hannuwan sa biyu da kafarsa babu wanda bai fasa ba haka ya dinga zubar masa da hakora sann yakoma kan mansura seda dad yamasa rantsuwa
A hankali Joda tamike tsaye tace toh hafsa se a kiyaye gaba bincike shine gaba kafun hukunci, a dena manta halin baya, Mahmud da abdallah I hate u too kamar yanda kuka ce, sann ta juya ga gwaggo, tace shikenan saboda wani yaki dana nima sena manta tarbiyar dana basa, Ahmed Alhmdllh da Allah ya bay yana komai bana murnar ku karbeni ko ku yarda dani fatana kawai kusan danku ne aciki na hakama ban iya kisa ba, tana kai nan ta juya zata fita hafsa tace hava joda ki tsaya mu fahimci Juna mana, joda tace alokacin dakuka watsar dani kun kasa tsayawa ku fahimceni so babu wann damar aguna, hafsa tace plss joda kiyi hakuri
Joda tajuyo da karfi zatayi magana seta kasa sakamakon murdawar da marar ta tayi, ihu tasaki tafadi akasa........
Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU
🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣0⃣
Ahmed yafito da gudu ya tallabi joda wadda take ta bleeding kamar ruwan fampo, Ahmed duk yarude se kiran dana yake hafsa da amina suka karbeta abdallah yafidda mota Mahmud yaja sukayi asibity , kusan likita yakai biyar akanta ciki harda Ahmed, firr yaki yarda Mahmud yashiga aciki saboda tsabar kishi, kusan awa uku amma takasa haihuwa , Ahmed kam duk yazama wani iri dashi yazauce, doctor habib ya fito yace doctor Ahmed yarinyar nan fah takasa haihuwa saboda batada wani sukuni dole anmata ayki dasauri Ahmed yace ok bani file din nasaka hannu
Karfe 3 dae2 aka shiga da ita operation room, anhada komai za'a mata aykin Ahmed na gun kanta yarike hanunta yana topa mata addua, aykuwa segata tayi wani yunkuri danta yafado da sauri Ahmed yaje yatarbe Dan bai daga ba Sega daya yafado tareda komai da komai, Ahmed yayi hamdala ga Allah yamika yayan gurin nurses din su gyara su, yakoma kan joda dinki aka mata aka bata allurai da magani tasha tea sann aka hada mata ruwan wanka , amma kash dayan yaron yakoma dama baifi 20 minutes ba yamutu, doctor habib yace bata samun kulawa lokacin datake da ciki komai ci take gakuma damuwa tamata yawa ,
Su gwaggo da hafsa tareda abdallah da Mahmud sun shigo dakin joda na gaisawa da hafsa tana ganin su takauda kanta gefe hafsa da kwalla yagama cika mata ido " tajanyo hannun joda zatayi mgn, dasauri joda tafizge hnnunta sann tace karki sake tabani, nasanki ne? Mahmud yace hava joda kaddara ce fa tariga fata, joda tace shhhhh badakai nake mgn ba gaba danku kufita bana son ganinku, amina tace joda harda gwaggon taki, cike da bacin rai tace ehh har ita lokacin da aka wulakantani harda ita kufita naceeeeee