← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 25

Sashe 5

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 6⃣4⃣
Atare suka fito da Ahmed waje se kuka take tana fadan na shiga uku, Ahmed ya daka mata ki koma cikin gida kafun na halaka ki wlh kokuma se kin taramun jama'a , joda tace yazan koma navarshi ajikin wann halin " Ahmed yace gud karkije wlh idan nataso se jikinki tagaya miki dajin haka takoma ciki, aguje tafada kan gwaggo tana sanadda ita abunda ke faruwa

Ahmed kuwa motarshi yadauko yajashi sukayi asibity, dazuwansu aka karvesa emergency, seda aka masa dress aka sakamasa drip sann Mahmud yace yakira yasanadda su halin da ake ciki, hjy kam tayi ta masifa akanme Wanda yakedasa bai tsaya koda hakuri ya bayar ba, dad najinta yamata banza, abdallah kuwa ciyon zuciya ne yakamashi bayan da jininsa ya hau sosae ,

Ahmed yatasashi agaba seya gayamasa abunda kedamun sa, abdallah yayi shiru se hawaye yake, dad yace wai bada kai ake mgn ba, abdallah yace ba abunda kedamun sa , Ahmed yace wlh karya kake wani dalili ne zaisa ka kulle kanka har kwana biyar baci basha, ina hankinka yaje da har mota ta kadeka , tunanin me kake meka rasa arayuwa , dae2 nan joda tashigo ita da hasana, ganin joda abdallah ya kirkiri murmushin dole yana kokarin tashi, Ahmed da dad suka maida kallon su ga kofa Dan ganin meke faruwa, joda ta karaso tagaida dad da hjy dad ya amsa ciki da fara'a , hjy kuwa tabita da yatsina , abdallah yanunata yace itace itace dad wlh itace ciyona nasan na mata laifi na nemi gafarar ta har kasa naduqa na nemi, gafararta amma Sam taki Dan Allah dad kace taya femun

Hjy tace what? Kaduqawa wann al majirar uwarta ka kashe ko ubanta? Dad yace ke dallah kimun shiru, joda gaya mun meke faruwa, joda tayi kasa dakai tayi shiru dad yace kigayamun idan cutar ki yayi wlh zan bimiki hakkinki, abdallah yace dad naso na bata rayuwar ta amma allah baisa nayi nasara ba plss dad, tayi mun kowane hukunci amma banda takini wlh idan ban auretaba gwara kawai na mutu

Hjy tace kuttt😡 wlh kar in kara Jin wann mummunan zancen wazaka aura din wann baran namu dasuke under mu, never wlh bakaxa taba auren taba kwarya tabi kwarya, dad yace ke kifita daga dakinnan kafun inyi mummuna saba miki, dad yamaida kallansa ga joda yace joda hakane yaushe kuke soyy da abdallah banda masaniya ? Joda tace tin bayan rabuwarmu da yasir, dad yakalli Ahmed yaga shi yake kallo, yace Ahmed kasan da wann zancen Ahmed yace no nima dae yanxu naji cos bantaba ganin su suna tadi ba

Abdallah yace bruhh Dan Allah kashiga lamarin nan nidae so nake aha da auren nan da naka idan ta amunce, Ahmed yace ke kina sonsa ne " joda tarike hasana kam atake taji kanta yayi nauyi wani irin sanyi yafara ratsa ta sekuma taji takasa fada tanaji aranta kamar akwai wani abun datake son fada amma kuma takasa, Ahmed yadaka mata tsawa ba dake nake ba, dad yadaga masa hannu yace kabita a hankali yarinya ce karama, joda tafashe da kuka, dad yace yi hakuri haka yake kinsan soldier se a hankali

Joda takaras kusaga abdallah tarike masa hannu ba hasana ba hatta dad da Ahmed seda abun yazomusu abazata ga badai suka samata ido " joda tace abdallah zan aureka idan kabi sharuddana , zaka dena shaye2 da xua club, zaka daina bin mugayen abokai , karika bin umarnin iyayenka kazama kamilin mutun gentle kamar.....takalli Ahmed da gefen ido Ahmed ya balla mata harara, joda tace kamar ya Mahmud. Abdallah yace shikadai ne joda wlh zanyi na tabbatar ke alkhairi ce agareni, tin farkon ganina dake nake tsoron kiganni a maye abunda bana tsoron kowa yagani

Abdallah yace dad abamu sallama naji sauqi, dad yayi murmushi yakira doctor, doctor yace yanada yamike, ana auna bf dinshi a kagan yasabko sosae, doctor yace woww wae menene sirrin ne " abdallah yanuna joda yace itace ciyon itace magani, joda tasadda kanta kasa, dad yace lallae joda kinyi abunda muka kasa akai tsaye wato raba abdallah da shaye2, ha kika banida bakin gode miki, joda tace dadyn hafsa idan kayi mun godiya kayi haramun, nice yadace a koda yaushe na gode maka abisa dukkan alkhairan da kake mun

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 6⃣5⃣
Ahmed yabuga tsaki yace kusameni a waje idan kun gama, dad yace bawani zama zamuyi ba kutashi muje gida , kayansu suka hada sann suka fito, joda na makale da hasana suka fito driver dinsu nanan suka shiga motar har abdallah yabisu hjy tadaka masa tsawa, dole yadawo yabisu dad

Suna isa gida hjy takira mansura tazayyane mata komai mansura tace impossible, yama za'ayi abdallah ya auri yan DAJI Sam baxata sabuba, wlh kiyi gaggawar jamusu kunne, hjy tace toh yanxun makuwa, tana tsinke wayar, tanufi sa shen su joda , duk Wanda yaganta seya Duka ya kwashe gaisuwa amma ko kallan banza , tana isa taci karo da gwaggo, tace ke kuma matsiyaciya ina gargadinki daki jawa yarki kunne akan tarabu da Dana wlh har abada Dana bazai auri yar matsiyatava,

dangin tsiya, gwaggo tace Allah yahuci zuciyarki, zan jamata kunne Dan Allah kiyi hakuri , hjy tace oho dai kinji nagaya miki idan bahaka ba wlh zakuga tashin hankalin dabaku taba gani ba arayuwa In banda kwadayi ina abdallah ina wann kucakar duk yaushe ne kuka dena tsoron mutane, wato ansata a makarantar manya ta waye ko, to ahirr dinku zata juya kenan Sega joda, joda naganinta takoma aguje dasauri tacakumo wuyanta tace munafukar banza munafukar wofi wato kun shanye mun da baya ganin kowa seke harda wani gindaya masa sharudda koh "

ku kiyayeni fah, ta ture joda tafita tabar dakin, gwaggo tabi joda da harara kinga abunda nake jimiki koh mutunci yafi komai yanxun gashi anci zarafinmu harda ubanki dayake kasa, ina amfanin hakan , mema zai saka kiyi sarakuta da wann masifaffiyar matar , kikama kanki wlh idan bahaka ba abunda zasu mana agaba seya Fi wann , joda kam se famar kuka take

Tin a ranar abdallah yamutsu yade na duk wani abu mara amfani dashi ake sallar asubah hasalima kowace a masallaci yake yinta, yamaida qur'ani abokinda carbi abokin firarshi, ita kanta hjy shi taji dadin yanda yakoma barinma dataji dad yace zai basa day an company dinshi na sarrafa fata , Ahmed kanshi na mamaki aranshi kuwa yace Allah rabamu da masifar so " nidae asea nace ameen " so fah badama"

Soyy kuma se abunda ya cigaba sedai aboye suke yin abunsu, joda kam jitake kamar inba abdallah bazata iya rayuwa ba, khalthum se tsokanar ta take dama a naso ana kaiwa kasuwa , joda tace naji dae kema zan rama watarana ay, haka abun yake tafiya bawani takuri duk yanda hjy tasaka musu ido takasa gano su, amma wani gefen tana cewa hegiyar yarinya tamana rana tinda tarabashi da shaye2 yanxun ne yakamata na ne masa auren yar commissioner wato safina, toh fah

Ahmed dae sae shirye2 zuwa dubai ake hado lefe duk yanda mansura tayi dashi yaje da ita amma firr yaki xua da ita yace zasuje after weeding dinsu, mansura tace ok dear kabani key din dakinka kafun kadawo, Ahmed yace kajimun rubbish akan wane dalilin zan baki key din dakina, mansura tace gyaramaka zanyi idan zaka dawo, Ahmed yace kibarshi ngd, idan nadawo zaki gyara, fushi tayi tabar masa dakinshi , Ahmed kam ko a jikin shi danko bayau suka saba ba itake gajiya tadawo neman shiri

Joda tafito xua skull ba driver dole ta tsaya cike da mamaki Dan baisaba hakan ba, tana tsaye hannunta rike da textbook tana dubawa, kamshinsa kadai yaganar da ita waye, joda tace doctor kaine da sassafennan, doctor yace eh wlh wata patient naduba nan bayan layin nan , zan wuce na hangoki zo in rage miki hanya ba musu joda tashiga suka dau hanya, can yakira sunan ta, joda antaba gayamiki kinada kyau? Joda tayi murmushi tace tosaunawa ma , doctor yace amma fah ni wlh bantaba ganin kyawunki ba hasalima muninki na firgitani fari se kace yar aljan, joda tayi Jim tace nagode amma plss zaka iya saukeni anan, dasauri yade na kallonta sbd dariyar da yaxo masa

Yace yi hakuri fah gsky nake gayamiki wlh su basu San kyau ba, amma dakinga matata koh wlh sekin raina kanki fara se ba irinki ba ke komai nata fa special ne " joda tace koxan iya ganinta? Doctor yace tabb banaso irinku munana kuna hada hanya da ita sbd tsaro amma ke kanwata ce zan baki tym dae2 nan suka kawo skull din........

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 6⃣6⃣
Tin ranar joda tashiga tinking kullum hanunta rike da madubi tana kallon kanta, aranta kuwa cewa take kila dai kowa kallon mai kyau ake mun shi isa ake ganin kyawuna, amma shi yaganemin gsky, sundawo daga islamiyya, tadauki tell phon takirashi , bayan sun gaisa take cemasa plss doctor yaushe zaka kaini gurin matarka, yayi dariya sann yace bayauba kam inada ayki sedai ko zuwa jibi, idanma nasamu tym dakaina xanxo in daukeki inkaiki gurinta

Joda tace Dan Allah kada adauki long time wlh na kagu naganta, doctor yace ayku dama mumuna jikinku har rawa yake kugan masu kyau, sukuma masu kyau yan hutu ne " itama komai batayi daga skull se bacci fatarta kamar auduga idonta kamar madara bakinta kamar na jinjiri, dimple dinta tamkar na pretty , yatsunta zara2 doguwa ma'abuciya tsayin wuya, hips da boobs kuwa yanxun suke ta sowa amma abun se Wanda yagani,

joda tace nidae ya isa duk wann abun ace mutun daya aiko hurul'in ce iyakacin kyanta kenan, ita kenan komai nata indeed be batada miskila ko kadan aikam baxai yuba , doctor yace alright idan kin ganta zaki tabbatar da hakan, joda tace to ay nagama kamar rowar ta kake, yace ba dole ba saboda irinku karku sakamata asid a fuska, joda tace uhm...gamu gani dae
Chapter 5 · 0% Book details