← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 25

Sashe 14

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

takara wayewa , waya gwaggo ta aykomata wadda dad yabata dadewa, iPhone ce mai kyau, yuhana itace ke koya wa joda waya tabuda mata wp , fb imo, soma, Instagram, snapchart, dasauransu, joda kam kallonta kawai take tinda batada numbers din kowa , a hankali har tafara iya yiwa kanta komai make up dama light kawai take yi, amma seya karbeta Watanta biyu agidan ta waye sosae tadauki manners dayawa agurin samira da yuhana, barinma yuhana data koya mata yanda zata ja apixy da kuma yanda zatayi mgn atake ta basu lbrn ta tsab hakan yakara sakasu suka bata tips dayawa akan Ahmed da matarsa, aykuwa joda taji harta kaqu takoma gida sbd tara ma zalunta da a kaci , magana wann da kwarkwasa seda suka nuna mata yanda zatayi Su mansura andawo Nigeria murna gunta ba'a mgn, gidan su Ahmed suka sauka ansha delicious kala2 Ahmed kuwa dakinsa yaje yayi baccin sa mansura kam wanka kadai sukayi tacanza kaya suka yi gurin malaminsu, magani aka bata Wanda idan tasha alawar zasuyi kiss matukar hakan tafaru tokuwa komai takeso zata samu agurin sa ko nawa tayi tambaya zata samu agurinsa ba gaddama da murnarta tadawo gida Yau kam joda ta matsa gida takeso tana son ganin gwaggonta, mota hjybinta tafiyar mata sabuwa gal fara kirar jar chavarolet, acikin gadon mahaifinta murna gun joda ba'a magana, wanka tayi tasaka prom gown green da ratesen black tayi parking gashinta atsaka yazubo har gadon bayan ta rolling kawai tayi ta dankwali tayi light make up sann tasaka katon madubi Wanda yakara fito da ita ga takalminta heel shoes kamfanin prada, se yar jakarta wadda tada ce da shigar Tana fitowa hjybinta tasa shewa woww yata kin ganki kuwa, har mota yuhana da samira suka rakata sann tajata se gidan horn uku sann aka bude mata gate din direct tawuce gurin parking din motoshi kuma gurin da Ahmed ke ajiye motar shi inda yataka mata kafa , horn tabuga dakarfin tsiya kasancewar ta hango Ahmed a gefe yana shan iska, Jin horn yayi yawa yasaka mansura da amina gamida hjy fitowa domin ganin waye. tafi minti goma kafun ta fito a motar tana chrt dinta tamkar bazata fitoba shikanshi Ahmed yakagu yagan kowane ne kaddara takaishi gurin Joda tabude ganbun motar ta zunburo kafafun ta taki fitowa Ahmed yatsurawa kafafunta ido kamar bana mutum ba, nanma tadade kafun tafito sann tafito gabadai batareda tajuyo sun gantaba, amina tace wai waye wann sekace yar shugaban kasa wann shegen apixy, dakyar joda tajuyo, tadau minti uku sann tafara tako dass dass kamar hawainiya tanata zunburo baki kamar mai shirin daukar selfie, gabadai mutuwar tsaye sukayi danko basuma gane ko wacece ba hjy tace Allah yasa dae amina ba saurayinta kika kwace ba bashakka wann yar shugaban kasa ce Seda takawo gab dasu sann tacire glass tana musu wani irin kallo, a hankali tace hello, sann takalli mansura data mutu atsaye danko kamshin joda kadae abun firgitarwa ne " joda ta matsa mata kumatu yade in law, na sameku lfy? tana kai nan tayi wani juyi dogon gashinta yamari mansura, takara rike kumatu kasa tayi dasauri amina ta janyota............. FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣7⃣ Tin a kofa tafaran gwaggo na gwaggo na zoga jodanki really miss you my cweet mother, hjy tace shikenan wlh itace ayko wlh sedai idan outside taje tayo wann wayewar duk ma wata nawa kuma yarinya tadawo dawani fitsara harda su mota, lallae Ahmed muna fuki ne Ahmed kam mamaki yacika shi yarinya daya bari kamar kayi amai itace haka kamar wadda tayi rayuwa aturai, lallae da sake, kuji Ahmed pah 👈🏻 gwaggo kam bakinta yaki rufuwa ganin joda tace lallae hjybinta ta iya kiyo kinganki kuwa joda tace Allah koh gwaggo? Yanxu na wuce ayki bare hantara, matar big bruhh dole abini a sannu sann nice uwargida, gwaggo tace kiyarda da auren kenan, joda tayi wani shu'umin murmushi nayarda mana gwaggo Xua anjima kadan tayi wanka tasaka riga da wando leggings sann ta tubke kanta guri guda , tanufi parlor gidan, TV ta kunna tayi zaune tana cin apple. Sega amina tafito amina tace kee ubanwa yakawoki nan harda su kunna TV, joda tace kinsan Allah aminatu idan kika kara kiran sunan ubana sena fasa miki baki, amina tace kam nizaki mara wlh kuwa dako ubanki dake lahira seya ji kukanki dasauri joda takai mata mari aykuwa anan suka dinga ko kuwa Hjy da mansura suka fito aguje suka rabasu, hjy tace ke ubanme kike a parlor dinmu da har zakiyi danbe da ita, joda tace myb ubanta ne silar zuwa na parlor dinn domin shi ne ya daura mun aure da dansa, dae2 nan Ahmed yashigo parlor, hannu wansa yarungume yana kallonta yanda take musu iskanci , Ahmed yace ke lfy? Joda tayi tamkar bata jisaba , Ahmed yace ba dake nake magana ba, joda tadaga masa hannu wait bada kai nake ba ay xanxo kanka, Ahmed yazaro ido yana kallonta , tace hjy kiyiwa yarki gargadi akan ambaton sunan ubana inbahaka ba takusa rasa hakoranta Ga hanya amma tabi tsakanin mansura da hjy zata wuce mansura ta cabko ta ina zaki, joda tace sake ni kona balla hannun. ....kujimun joda kamar wata kakkarfa " mansura tace sekin gayamun inda zakije, joda tace dakin mijina zanje kozaki hana, mansura tace waye mijin naki yaushe ma ya yarda cewa ke matarsa ce, joda tace ohh....wann kuma shi zaki tambaya baniba, mansura tace bakisaba wlh ba inda zakije, yaushe kika tare agidann bare har ki isa shiga dakin miji Joda tace wann kuma yarage naki yaudae kwana nane dukda banida interest da kazamin gidanku amma nan dakin komai shi bai isaba tana kai nan tafice , Ahmed yadaka mata tsawa ke gidan ubanwa zaki, dasauri tasakata amma seta basar tace idan ka biyoni kaji " Ahmed yace metake nufi zanyi maganin wann kwailar Akan gadon sa yasa meta tana wakar JustinB, Ahmed yacakumo wuyanta ke ubanwa ya izoki kimana rashin kunya, joda tace no no it's my time kunyi naku yanxu kuma ni nakeyi Ahmed yace keee nikike gayawa magana , joda ohhh.....na manta ur my husband koh " Sega joda kasa sannu da xua oga na, Ahmed yafusata ya janyota dakarfi suka fada kan gado , ido suka ku rawa Juna dasauri joda takauda idonta bazata jure hada ido dashi ba sun dade ahaka sann tace ay dai seka matsa mun kawani hayeni Da sauri Ahmed yadaga mata, yace to ay seki fita adakina, joda tace wlh ba inda zani yau bacci nane adakinka zan kwana, Ahmed yace wa yace miki haka , joda tace tin randa ka aureta nake kidaya bantaba mantawa, Ahmed yace ohhh....dama kina son tarewa ne abaki hakkinki kenan, joda tace tuppp mekake dashi dazaka bani....... Muje zuwa ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕 Like · 1 · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣8⃣ Ahmed yakwabe mata baki aykuwa tasa kuka tanata bubbuga kafa, ni wlh ban yafe maka ba, Ahmed yace ni kike yiwa Allah ya isa, joda tace ehh....ni ay marainiya ce amma baka dubi maraicina ba ka dinga zaluntana kana kyamata kana kushe halitta na goma muka hadu seka cuceni ni wlh banyafe maka Allah zai......bata karasa ba Ahmed yarufe mata baki, ni yayanki ne bazan cucekiba nan gaba kadan zaki gane dalilin hakan, joda tabuge masa hannu tuppp Allah sauwake kazama yayana sedai yayan hafsa baniba wlh , ni Mahmud ne yayana bakai ba se abdallah sukadai suke tausayina, Ahmed ya bata fuska yace wlh wlh wlh, nawa nayi joda tace u..u uku ne muryar ta narawa yace gud idan nakara jin sunan abdallah ko Mahmud a bakinki se kinyi nadamar sanin su arayuwa , yana kai nan yawuce yabarta atsaye, tana hawaye, yunwa takeji kuma tasha al washin anan zata kwana ,Ahmed kuwa bai sake bi takanta ba yayi gidansa yabarta anan joda kuwa tashiga yimasa bincike har taga cornflakes na chocolate aykuwa da murnarta tadauko shi tahada abunta tasha sann tayi sallah tabi lafiyar gado ,bata farka ba se kusan asubah mamaki yacika ta ganin anyi mata rufa da blanket , sann anrage sanyin AC da fanka, alwala tayi sann tayi sallah sann ta hada tea tasha kasancewar akwai komai adakin, baccinta takoma se 8:30 tafarka brush tayi sann tawuce dakinsu inda gwaggo Gwaggo tace kewai ina kikaje ne naga Ahmed yafita shikadai jiya, joda ta sosa kai gwaggo shine yace duk ran girkina dakinsa zan kwana, gwaggo tajuya tawuce tana dariya sann tace Allah yakyauta ameen " agurguje tayi wanka tashirya cikin atampa red nd blue tayi daurin Dan kwalin ta Ali_yaga_Ali , se purse dinta red takalmin ma red flate shoes tazuba tiraren nan basauki light make up ne tayi tazubo gashinta har gadon bayan ta . inda gwaggo taje tace mata zataje gidansu khalthum, gwaggo tace kin nemi izinin mijinki Joda tace zamuyi waya after yanxu sauri nake, gwaggo tace kitabbatar baya fada, joda tace koma zaiyi wann yarage nasa ba'a gida sa nake ba bare yasaka mun gate , gwaggo tace kidaiji tsoron Allah ko a ina kike aljannarki akafarsa take, joda tace bara kuma yatake ba yahani ni shiga, tana kai nan tazare key din motar ta tayi gaba, gwaggo tace ohni manga Allah yashirya mun wann yar Wakar gfresh take sha kano to califonia tana mamin abunta dae2 wani titi ta tsaya kasancewar motoci sunyi yawa, zata daga Sega wani yaxo aguje yasha gabanta hakan yasaka yabugi motarta har yafsa mata gaban mota, joda tace kambuu, dasauri tasha gabansa tafito sanye da katon glass dinn tana tauna alawa, tace kai mahaukacin inane dazaka fasan mota sann kaki bani hakuri kawuce FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣9⃣ yaron yace keee kinsan koni waye kike gayamun mgn , joda tace Allah yasa kaine Dan sarkin makka baka isaba, yaron yace ke karki kawomun rashin kunya yanxu zanyi maganinki joda tace kodai nayi maganin ka ba, yacee kewai yar ubanwa ne " joda tace yar ubanka matar soldier idan kamun zancen banza wlh yau seka kwana a S, Ahmed dake gefe duk tacika shi da mamaki aranshi kuwa yace duk ina tsoron yarinyar nan yaje dubi yanda ta yafa mayafi akan kafada kuma tafito atiti
Chapter 14 · 0% Book details