Sashe 6
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe 7:30 nasafe jirgin Ahmed yace yadaga xua dubai , kafun yaje seda yajawa masu aykin gidanshi kunne kafun yadawo komai ready. dukda yadamka komai a gurin Mahmud , mansura awaya tana soyewa da wani honorable, yace hava sury wlh kinsan ina cike da kishirwarki Dan Allah kibari muhadu, mansura tace kaga honorable wlh nafara matsi ina tsoron ka lala tamun shiri gaka in kafara se mutun yaci uban shi kamar Wanda yakama wani nono
Honorable yakyalkyale da dariya, to ay kece tamkar Zuma wlh bantaba ganin wadda takaikiba kuma bakya tsufa, yanxun dae zanbada , 1m mansura tace dagaske, yace sosae ma kuwa kedai kawai kisama time, mansura tace gove dama fa nima amatse nake wlh sati daya babu abuncin zuciya 😂 Allah ka shirya su mansura ameen "
Joda suka hada appointment da abdallah akan zasuje kasuwa su siyo littafan addini, tareda wasu ababen, haka kuwa akayi dakanshi yajasu suka fita bayan tacewa gwaggo gidansu khalthum zataje, yar karamar market ce sukaje, sunsiyo littafai da dama ya kuma kwaso mata chocolate da cake, dae2 wani hotel suka gameda mansura tana rike da hannun honorable, abdallah yaja tsaki Allah yashirya anty sura, itakuma duk tagansu anma se tayi kamar batagansuba , wayarta tajawo takira hjy tashai damata sann takira Ahmed
Ahmed yace toni ina ruwana rayuwar shi ce , nahanashi soyy ne " mansura tace to yarasa waxaiso se wann kucakar yar village, Ahmed yace oho tsakaninku ni kinka karki kara kirana in har kinsan soldier tsegumi zaki kawo mun, mansura tabuga tsaki ta kashe wayar tace Dan iska goma aka kawo maka mgn seka gwalashe mutun , abakin gate suka hadu da hjy taci damara se huci take kana ganinta kaga bala'i, tuni jikin joda yafara rawa tace Dan Allah abdallah saukeni anan, abdallah yace y" joda tace nidae bakagan hjyr kubane, abdallah yace naganta menene toh
Joda tace Dan Allah abdallah " banza yamata seda yashiga har harabar gidan, hakan yakarawa hjy haushi, ta dososu dasauri, tana nuna joda ke Dan uwarki bana hanaki hulda da Dana ba, abdallah yace ni zaki hana hulda da ita domin sena kulata take kulani, hjy kamun shiru mutunin banza , ke kuma tanuna joda wlh wlh wlh nawa uku koh idan naqara ganin ki da dana to kikarasa sauran zancen kawai
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 6⃣7⃣
Joda kam tashiga dakinsu aguje tayi sa'a gwaggo na bacci, abdallah kuwa palor yashiga se wani huci yake, wayarshi yaciro yasaka Kiran mansura tana dagawa yace to munafukar uwa nizaki hada da uwata koh " Allah dae yasaka ba fasikanci akajimu munayi ke kuma gaki nan ansaka rana amma kina yawon dadiro wlh idan kika karamun haka sena dauki duk wani move naki nakaiwa Ahmed se inga abunda zakiyi dake har antyn taki marasa tarbiya da tsoron Allah kawai,
Mansura tayi sororo rike da waya lallae dole adaukarwa abdallah mataki idan bahakaba zai bata mata shiri, sann bazai taba auren joda ba wlh watsatstsiyar banza,
Lefe naji nafada Ahmed yayi tsayawa ma fadansa bata tym ne kawai ku kissima abun aranku, hafsa ma haka yahada mata nata Dan karamun lefen abun gwanin sha'awa, Mahmud kuwa yayi tsayin daka akan gidan Ahmed dukda yace agyara kowane side, haka kuwa akayi ko ina an gyara side hudu ne har gefen yara gidan ba'a cewa komai, daga India yasaka akayomasa order takaya ga baki daya su suka tsara masa parlor dinshi dakuma room dinshi sekuma wani dakin da'a ka gyara abun dae se Wanda yagani duk wann hidimar Mahmud ke yinta Ahmed yana can dubai , yana hado lefe
Abdallah yasami dad dinsu akan zancen joda yanaso anemamasa auren ta , dad yace abdallah bayanzu nakeso kayi auren ba nafison seka kara nutsuwa tukun sann kafara aykin company dinka gadan2 kaga a lokacin zaka iya rike iyalanka kome kace? Abdallah yace banida zabin daya wuce zabin iyayena dad duk yadda kayi dae2 ne aynasan bazaka cuceni ba, dad yace sosae ma kuwa son Allah yamaka albarka yatabbar da farin ciki arayuwarka Allah yasakawa wann yarinyar data zamo silar shiruwarka ameen " yana fita dad yacire glass dinshi yafara share kwalla, tausayin dansa fall aranshi
Mahmud yaxo gaida gwaggo kuma yasha fura, yakuwa yi sa'a anyi furar kusanma kullum se anyiwa dad furar, gwaggo tacikamasa kofi yana sha yana zuba santi, joda kuwa se dariya take masa, Mahmud yace idan kinamun dariya zangayawa matata tabaki Duka, joda tace lah ya dama kanada mata bansaniba, a nuna mun ita nagani, Mahmud yace kambu ayganinta se an shirya yarinyar tayi tsada dayawa , joda tace nidae ya Mahmud kaki ka kaini inda mom dinka, Mahmud yace kinshir yanxu? Joda tace eh ashirye nake, Mahmud yace ok dakko mayafinki kizo mutafi, joda tabuga tsalle bara na yiwa gwaggo sallama
Har zata bude mota taji ance yaukuma se ina naga har wani rawan jiki ake, murmushi tayi tin kan tajuyo tasan abdallah ne " gidan su yah Mahmud zanje in gaida momy sa, abdallah ahhh.....wann yanada kyau, se andawo Allah yakiyaye hanya, yadagawa Mahmud hannu bruhh Allah yakiyaye, Mahmud yace ameen bruhh, abdallah yace wait bruhh akulamun da matata fa kar abi hanyar duwarwatsu da ita , Mahmud yace okay kamanta tana tareda yayanta ne ' abdallah yace hakane se andawo
Tana shiga yatada mota, amma kuma me yanayin sa gabaki daya ya canza , joda tace ya lfy naga kadan canza, Mahmud yace bakomai joda kaina yake ciyo, joda tace ayya yayana Allah yabaka lfy, joda tadakko wata game acikin motar tana bugawa se murna take idan tacinye idan kuma aka cinyeta seta bata fuska, Mahmud dae yana kallonta ta glas sedai yayi murmushi amma shikadai yasan iya adadin son dayake yiwa joda amma yakasa fada mata yanagani kamar baxata dauka na amma gashi abdallah yakowa mata sonshi ,
joda tace lah ya Mahmud mekake da dettol acikin motar ka? Mahmud yace kinsan ko yaushe bukatar shi yana tashi, kuma x gud ma ace ollwyz kana tareda shi koda bukatar shi yaxo , tayi shiru tana tuna wata maganar da doctor dinta yamata abaya yana cewa x gud ki rika yawo da tissue kokuma pad , period dinki batada tabbas koda bukatar hakan yana tasowa, A'a confuse yana ji zancen yaxo iri daya, joda kam ta tabe baki tace anyway dae nasan su manyan maxa tsarin su daya ne
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 6⃣8⃣
Atare suka shiga a gidan Mahmud yana gaba tana biye dashi, joda se bin gidan take da kallo aranta tace ashe ko ya Mahmud Dan maikudi ne amma baya nunawa kome yasa " Mahmud yace zonan, wata kofa suka bi segasu awani lungu yace nan kofar parlor nan kuma idan kika bi hanyar dakin abba da momy ne inazaki fara shiga,
joda tayi shiru tace ya Mahmud kafini sanin dae2 mana, Mahmud yace ok shiga parlor ina xua nayi mantua a mota ,joda tace idan na shiga Ince ni wacece,? kawai zan jiraka , Mahmud yace joda baki saba yimun musuba, meyasa zaki fara yau , joda tace yi hakuri ya Mahmud bara na shiga yajuya yakoma itakuma tashiga cike da tsoro2 sallama tayi tinda ga kofa tayi sa'a Shakur nakusa ya amsa sallama
Joda tashiga daga ciki tazauna se bin shakur da kallo take kamarsu daya da Mahmud ana haka Sega shukra, tazo tace lah baquwa muka yi wuce daga ciki, joda tabita har cikin palor, ruwa da lemu takawo mata sann tace bara na kira miki momy, atare suka dawo da momy, momy ta tarveta da fara'arta tana tanbayar ya gida yakowa da kowa, joda tace duk lfy lau suke shukra kam se makalewa joda take tana janta fira , can dae momy tace yasunan ki, tace joda, momy tace kiyi hakuri fah banganekiba
Joda tace tare da ya Mahmud muke yana waje, momy tawa she baki iyye ashe sarakuwata ce, shkura tabuga tsalle, takwalawa shakur kira, zo ga matar bruhh, joda kunya yakamata tadukadda kanta kasa momy tace shukra jeki kawo mata abunci, joda tace a'a nakoshi, momy tace ba'a yihakaba shukra kuje dakinku se taci acan kafun yashigo , har suka shiga taci abuncin tayi sallah Mahmud bai dawoba seta fara tunanin kodai tayi masa laifi ne
Shkura taja hannunta sunkoma parlor, suna tsakar kallo a system Sega shi yashigo, shukra tace bruhh matar nan taka akwai kunya wlh, Mahmud yace zanci ubanki wlh ita tagaya miki matata ce ko ni? Momy dake saukowa downstairs tace indai taruba maji, Mahmud yace look mom wann fah kanwata ce, mom tace ayshi so dama yafi dadi idan akatafi dashi ta hakan , zallar so gashi a I donka kana wani boyewa, gara dae kasanar da ita kar kamun asarar sarakuwar kirki
Mahmud yace joda tashi muje gida, joda tayiwa momy sallama, shukra kam ansha magiya akan Mahmud yabar mata joda har xua night amma yaki sema zaginta daya fara yi , joda kam duk jikinta yayi sanyi haka suke tafiya amota kowa da abunda yake kissimawa aranshi, sunkai wani shago ya Parker yace me za'a siyamiki ixecrem ko chocolate, joda tace ko daya ba naci, Mahmud yace shikadai yajuya motarshi suka isa gida, sunfi minti goma da kawowa gida amma bawanda ya fito
Dakyar joda tabude ganbun motar amma kuma seta kasa fita , a hankali har muryarta narawa tace ya Mahmud dagaske ne abunda momy tace, yah Mahmud dama kana sona amma baka taba nuna munba , Mahmud yace joda ki shiga ciki zamuyi mgn ltr, joda tamike se hawaye take shikuma yajuya motarshi , jodaaaaa nahhhhh. ....taji ankirata dasauri tajuyo Jin muryar hafsa,
da gudu ta sheka tarungumeta, tana hafsa na yaushe kika dawo, hafsa tace bajimawa, kinsan ankusa auren ya Ahmed shine naxo biki Allah ma yasa muna hutu, joda tace aure kuma nikam banjiba, hafsa tace kamar ya gaki acikin gida, next week fah za'a fara bikin joda tace lallae ma ashe kunfitadda anko, hafsa tace eh munyi waya da amina tace anfitar amma zamuyi namu daban kinji, joda tace Allah yakaimu tym din........
Like 👉🏻@ RUNBUN ASEEYAH BASHEER fb. Com zaku samu complete FULANIN DAJI 🎄
Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕