← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 25

Sashe 15

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tana challenge da wani dole yadauki mataki akanta, joda tace ko kana musu yanxun sena nuna maka waye, hannuta tanuna dae2 motar Ahmed batareda tajuya ba, Ahmed yazaro ido danko baisan taganshi ba , yana Saye da kayan soja, dasauri yaron yace plss sorry madam dama ke matar oga Ahmed ce, joda tace kwarai dagaske , to Dan Allah kiyi hakuri, joda tace sekayi kneel down. dasauri yayi joda taja masa kunne sann tace be more careful okay? tana kai nan ta maida madubinta tashige motarta batareda takalli Ahmed ba, shikam dariya tabashi wann acting din nata kamar a film mace amma tana wani irin abunda bakowane namiji keyi ba , sewani iskanci da rashin kunya takeji, Ahmed yace towai kuma harda proud ita matar soja, yace zaki gane ke matar soja ce idan kika shigo hannu Daga nan se gidansu khalthum, maman khalthum tasama a parlor tana cin abunci, joda tace gunta dasauri ta rungume ta, mama tace kaikai wacece zata idani haka, Joda tace yarki ce mamana, mama tace Ahhhh.....joda kece, khalthum jin ance joda tayada plate ta ballo aguje tarungume joda, tana wayyo Allah nah joda na kece kuwa ina kikaje, joda tace ayseki sakeni tukun sann kiji komai , khalthum tajata kan kujera suka zauna, khalthum tace joda ina kikaje kika barni, joda taballah mata harara dama kina sona kika kyama Ceni, khalthum tace wayyo joda na wlh bahaka bane lamarinki ne abun tsoro nima ba'a San raina nabarkiba a sedan kawai bana iya kallon ki acikin wann halin " joda tace aykuwa masu iya kallona sun neman mun magani , khalthum tace kigayamun mana , nan tabata labarin komai, khalthum tace kan"uba wato so sukayi su kasheki da ranki , allah yafi su mama tace seki dage da addua irin wadann mutane ba'a zauna haka kawai dasu dole ka nemi tsarin kanka sabd zasu iya halaka mutum tinda ba I mani a zuciyoyinsu, Like · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 9⃣0⃣ amma gud karki yarda araina ki har mijin ki cigaba da bin hakkinki agunsu, amma pa bance kiyiwa manaya rashin kunya ba kokuma mijinki agabansu kinuna masoyinki ne " se kun kebe sann kibasar tinda bashi yake bukatar zamanku ba karki taba nuna masa kindamu dashi hakan zaisa yayi kishin ki har yanemi baki mazauni agidan sa, joda tasauke ajiyar zuciya sann tace wlh mama bana sansa kallonsa ma dakyar nakeyi natsanesa tamkar yanda natsani mutuwa na Mama tace subhanallah joda mijin naki gara tin wuri kikoyawa zuciyarki sonsa danko bana Jin aurenki akwai saki aciki koba komai ga zumuncin ku , kezaki gyara masa zama tinda yafara low yanxu kiyita yi masa tsiya kina zuba shagwaba dama ke gwana ce gurin shagwaba , joda tace toh mama zan gwada Allah yashige mana gaba ameen " khalthum tajata sukayi daki, suna kara waye kan junansu, joda tace kinsan Allah khalthum yanxu wann doctor din nake bala'in so, komai nasa daban ne dana sauran maza ya iya soyy kamar me, khalthum tace garama kicirewa zuciyar ki sonsa kimaida shi ga Ahmed yafi miki sauki, joda tace uhm....abar zancen kawai bazaki gane bane Bata dawo gida ba se bayan magrib atare suka dawo da khalthum sann driver din joda yamaidata gida, bayan kh tawuce tayi wanka tasaka nightwear sann takwanta, Ahmed kuwa duk hankalinsa na gun joda yana tunanin yanda zaiyi da ita, wann renen datake ji, tabbas turo ta akayi tayi masa wann iskancin amma yasan maganinta, mansura tayi bacci tazo takwanta kusaga Ahmed baice mata komai ba, a hankali tace dear please inason canjin mota kuma inason kudi nasiye gwala gwalai Ahmed yace banganki da kodaya ba naci kin lefenki zaki ce nabaki kudi kisiye wasu, mansura tace shikenan , kasiyawa joda mota ka kaita wani gun angyarata nikuma nice banza, Ahmed yace bansan komai a kanta ba gadon ubanta ne take amfani dashi, mansura tace amma dai kafara santa tinda har take iya daga maka hannu agaban kawarka kamata banxa , Ahmed yace yafusata yace wai ke bakida hankali ne " yarinyar da kuruciya keci idan nabiye mata ayseta re nani, mansura tace to meyasa ka kwana adakin kamar yanda tace Ahmad yaballah mata harara ubanwa yagaya miki cewa agidan na kwana ma bare na kwana daki daya da ita , mansura tace hava dae naxata ay can ka kwana , Ahmed yace ehh akanta ma nakwana da iskanci , zatayi mgn yadaga mata hannu dallah kije kinxo kin dameni da surutun tsiya, mansura tace tokabani kudin, Ahmed yacefaya check yace gashinan sora ki zare Duka kudin Dan naga ke baki San miye duniya ba , kudi ne kawai agabanki tin xuwanki agidann banga kin dauko qur'an kin karanta ba bare azkar sallar ma bayi ki keba sekin ga dama, mansura tadafe kai hava Ahmed sallah fah sekace kafura Ahmad yace ok karya nakeyi kenan, mansura tace wlh ina sallah, Ahmed yace ay zaki gane randa kika isheni wlh dukan tsiya zan miki Dan kin wuce a miki nasiha ko gargadi kinsan komai kike take wa yar iskar banxa bace mun dagani kafun in sharara miki mari dasauri tabar masa parlor din Ahmed yace gaida dad gidansu sun gaisa yadanci breakfast. nan dad ke masa zancen joda, Ahmed yace tunani na kenan dad amma nafison takara hankali yarinya akwai kuruciya acikinta, dad yace shikenan har kullum dae ina kara jadda maka cewa kayi adalci kuma kasa ido akan matarka, Ahmed yace karka damu dad komai dae2 yake tafiya, dad yace gud son Allah yamaka albarka yatabbar da farin ciki arayuwarka Allah yajikan mahaifiyarka Ahmed yace ameen A garden ya hadu da joda tana sanye da rigar bacci duk ta lafe a jikinta , yayan hafsa yaji tafada yatsaya cak batareda yajuyo ba, joda taci gabansa, tana marmada ido " ay baka bani kudin girkina ba kuma ni har yanxu banyi breakfast ba yunwa nakeji, Ahmed yace to ubanme kike har yanxu baki karya ba joda tace badai ubana ba, Ahmed yace to senawa? Joda tace kila naka, Ahmed yajanyota dasauri ta rufe ido tana jiran saukar mari sekuma taji shiru tana bude idonta yana turata gefe , joda tace nifa abuncin gidann baya mun sann baxan iya girkawa ba dole ka girka mun kokuma kabani kudi asiyimun, Ahmed yace zan ballaki wlh kinga namiki kama da mai girki ne............. ( karfa kuga nayi jiya nayi yau kusa ran zanyi gobe, a'a tym ne kawai nasamu nayi gobe ma idan ina free zanyi idan kuma banyi ba toh " hannuna nason hutu, Love you all my fans much love Muje zuwa ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕
Chapter 15 · 0% Book details