Sashe 24
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣4⃣
Dasauri Ahmed yabude ganbun motar zai rufe ne yadatse kafarsa, seda yasaka kara Ahhhh. ....abdallah yace kayi a hankali karka halaka fah , Mahmud ya girgiza kanshi yace wann yarinyar ta iya judging Sam banza ta xata iya haka ba, abdallah nima wlh mamaki nake yanda brain dinta yabata wann abin amma fah gara da tamasa haka koba komai yanxu xata karbi yan cinta
Har dakin suka kaisa sann suka fito yana rungume sa sadeeq dinshi, najib yazo suka gaisa yace bara ya izo masa joda din. tana zaune tana shan kunun masu jego Sega deejerh tashigo tace joda danxo plss dakin najib ungo wann key din ki rufe mun kofar, joda tace naki xua ni kanwarki ce dazaki ay keni , deejerh tace shikenan karki Je din . joda tabuga tsaki bani key din kawai mutum naxamansa dole se an tada shi
Dakin taje kanta ko Dan kwali babu zata rufe kofar taji wani irin sanyi yafara ratsa ta sekuma taji takasa tafiya kam shin Ahmed takeji ta ko ina a hankali ta tura ganbun ta leka bayansa kawai taga ni se babyn su dayake rungume akafadansa das das tashiga dakin tana son ganin ko waye,
Ahmed yaji sanyi nashigarsa hakan yatabbar masa da joda na gurin a hankali yajuyo fuskarsa fauke da hawaye, yace joda plss karki kara tafiya ki barni plss joda tace waya kawoka anan mekazo yi anan kazo ne kasake wulakanta ni mekake da fasiqa jahila kazama kucaka yar daji, sekuma tafashe da kuka , Ahmed yace plss joda ki bani lokacinki koda na 15 mnt ne in miki bayani Dan soyy dake tsakanin ki da manzon rahma s w a
Joda tace shikenan amma wlh Dan ka soko mun fiyayyen halitta ne " Ahmed yace nagode plss ki zauna , joda tazauna Ahmed yashimfide sadeeq saboda yayi bacci, dukawa yayi yarike kafafun ta. yace joda Dan girman Allah kiyafemun dukkan abunda namiki, kewai da kin dauka kiyayyar ki tasa hakan wlh so ne kurum , tin randa nadora idona a kanki a daji kina busa sarewa bansake gane kaina ba
tin a ranar nake jin inada felenz sosae akan ki bankara tabbatar da hakan ba seda randa na dauko ki aruwa daga ranar komai yacanza nakasa gane so da kiyayya ne dalilin dayasa kika ga ina miki wasu ababen amma plss on my kneel. Joda tayi tsaki tace dt x invalid excuse bazaka mun zakin baki ba saboda matar da kake tinkaho da ita kaga no ko wacece, Ahmed yace I sure you not agree with me, buh believe me wlh I love you bantaba gayawa kowace mace haka ba kece fist nd last
Joda tace I can't believe how much you love me, Ahmed yace why joda? Tace coz I never like you . Ahmed yace you layer, joda tace dakarfi tace kaikuma maudari ne Ahmed yace shikenan idan zuciyata karya take bakina seya kasance mai karya? Idan bakina yakasance mai karya idona bazasu miki karya ba joda luk into my eyes , joda taki kallon sa
Ahmed yadago fuskarta suna kallon Juna dasauri takauda idonta, Ahmed yace mekika gani aciki, joda tace plss n plss katafi Dan Allah , Ahmed yace it's alright am living amma kisani I love you . sann ni I have nothing more to say , all my words end amma kisani danki yanada hakki a kanki bai miki laifin komai ba kika gujesa a lokacin dayafi bukatar ki " Allah bazai barki ba.........
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣6⃣
Yana kai nan yajuya zai yafita tareda daukar sadeeq, joda tace Ahmed! yatsaya cak batareda ya juyoba gabansa ta tsaya batace komai ba se kallonsa take a hankali taduka tarike masa kafa inda taga jini na zuba, rigar dake jikinta ta yago ta daure masa kafar sekuma tajuya tabar dakin, Ahmed yagirgixa kai yafita, dasauri suka taresa Mahmud ya karbi sadeeq yasaka shi a mota abdallah yace yade? Zata fito ne "
Ahmed yagirgixa kansa yace no shez waz beside her self with anger, abdallah yace muje nasan abunda zanyi , ciki yashiga deejerh tamasa iso har dakin da joda take kwance take se kuka take, abdallah yace kisani gwaggo batada lfy sann ciyonta yayi tsanani batada abun ambato se joda
Joda ki kiyaye fushin mahaifiyarki da mijinki sann kiguji Hakkin danki .yana kai nan yafita, amota yasame su, Ahmed yace me kace mata ne? Abdallah yace kajira ta xua gobe zata xo, Ahmed yace to Allah yasa su kace ameen joda kam kasa komai tayi sekuka take taki cin kowani abunci ,
deejerh tasata agaba se nasiha take mata tace joda tinda dae kinga yayi nadama yabaki hakuri yaduka miki yaka mata komai yawuce sann idan bakiyi hakuri ba wlh zakiga bakyau samun miji kamar Ahmed yanada wuya, yarigada yagane kuskuren sa yanxun atafin hannunki yake se yanda kikayi dashi, kihakura da yanda rayuwa tazo miki ki gode Allah
Dakyar tasamu joda ta amunce akan zata koma gida gobe shima din seda najib yasaka baki, tin safe deejerh tagama hada musu komai, bayan tayi wankan jego tasha kunun masu jego tashirya cikin wata atampa black and white se karamun hijab dinta , tareda najib sukaje har gidan, dakin Gwaggo tawuce amma setaga wayam bakowa dasauri tafito tayi parlor
anan tasame gwaggo kan kujera amina na ajikinta tana mata tsifa, dasauri amina taxo ta rungume joda, gwaggo tace wa zan gani kamar hansai? Deejerh tace nidin ce gwaggo ya bayan rabuwa, gwaggo tace Alhmdllh bismillah ku shigo anan take bata lbrn yanada akayi tasamu joda , gwaggo tamata godiya sosae sann tace joda angama fushi damu, joda tadukadda kanta kasa batace komai ba
Hafsa ce tayi sallama dasauri joda tadaure fuska , hafsa tace baxamu gajiba da neman gafara, Dan Allah Dan Dan darajar fiyayyen halitta kiyafemana kiyafewa ya yanxu ki dubi zumuncin mu, joda tabuga tsaki takalli gwaggo tace gwaggo yanaga kinkoma hjy dake haka, amina tace ay bakisan yanxun gwaggo itace matar dad ba, joda tazare ido ke bari wasa, amina tace wlh rana daya akayi da sunan sadeeq,
Joda tayi murmushi aranta kuwa tace Alhmdllh, gwaggo tace joda ina neman wata alfarma daya agurin ki, joda tace hava gwaggo ni har akwai abunda zaki nema agurina ki kaddara har kinsamu ne " gwaggo tace yauwa yata Dan Allah Dan Allah kiyi hakuri kidauki komai a matsayin kaddara ki yafewa kowa sann ki karbi danki ki yarda da mijinki, murya sukaji daga sama ana saukowa dad ne shima yace plss joda, joda kam hawaye yashiga sintiri a fuskarta dakyar ta iya furta shikenan dad zan koma........
Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕
🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣7⃣
Sadeeq hannun joda tagama basa nono yaron sewani like mata yake, tacewa amina ke karbi danku wlh ko nayi ball dashi, amina tace tavv wlh kuwa dana cire miki kafa yarinya ana haka Sega Ahmed yashigo dakin amina tafita tabasu guri, joda kam yitayi tamkar bata gansa ba , agabansa ta kwabe kayan jikinta which menz kenan bata ma san dashi ba, Ahmed yayi matukar mamaki wadda koda vest bata bari yaganta amma yanxun gata tana kwabe kaya agabansa
Toilet tashiga tafi kusan 40 mnt sann tafito wayyo Ahmed har yafara bacci 😂 sann tayi sallah taci abinci duk yana a gurin, nightwear tasaka ta kashe light din dakin tabi lafiyar gado firgigit Ahmed yafarka daga bacci, mezai gani wai har tayi shirin bacci, Ahmed yace joda joda tamasa banza gurinki fah nazo amma zaki shareni
Wayarshi tayi ring yadauka tareda fadan hello bae yakk 2dyz wlh nayi missing dinki, kinko san yanda nake sonki hava yazarce misali babu wata ya mace aduniya danake so tamkar ki, joda tazaburo dakarfi takwace wayar ta dora akunne ke tamba daddiya kwartuwa mai bin maza, to wlh I nagaya miki kinesantar dakanki daga alkaryar soyy ta zuciyar mijina bakowa acikinta se ni tuni na rufe ta da babban kwado, sann najefashi acikin babban kogi bakida yanda zakiyi ki gansa ma bare ki dauko har ki bude ki shiga acikin haram tacciyar zuciyar sa
Tsaki tabuga tajefa wayar agina, se huci take, Ahmed yace ashe bakiyi bacci ba, haka kike da kishi tabb gara kirage danni mijin mace hudu ne " joda tace wlh baka isaba wadda ma kake auren yanxu sekayi waje road da ita zan zauna dakai , Ahmed yace a iya sanina wanda kake so shi kake kishi kina sona ne ? Joda tace tirrrr da insoka wlh Ahmed karya kike sona kike kamar zaki mutu dubi sona danye akwayar idon ki dasauri joda tadena kallon sa, wlh kayi karya ni bana sonka, Ahmed yajuyo ta dakarfi bakin shi kawai taji anata seda nunfashinta yakusa daukewa sann yasaketa yaturata agado take care. yajuya yabarta agurin
Kwanci tashi yau joda har ancika arba'in hjybinta da maman khalthum sun sata agaba se bata kayan mata suke tasha gyara kam kamar me, Ahmed kam yaga wulakanci kala kala a gurinta har yayi alkawarin bazai kara koma wa a gurinta ba, musamman data gaya masa bata sonsa doctor dinta take so " kwance take tana kallon kunshin da aka mata yayi matukar kyau itada khalthum kasancewar za'ayi bikin khalthum da abdallah,
tuni suka fara shiri hafsa, joda amina khalthum, Sallama akayi dasauri ta mike tsaye ganin doctor a gabanta, joda tace mekazo yi anan randa abubuwa sukayi mun tsanani ina kashiga? Doctor yace karkice haka joda abbanmu ne bashida lfy munje outside gurin treatment dinshi
Joda tace ok naji yanxun mekazo yine? Doctor yayi gyaran murya yace nazo ne in kashe miki aure sann na aure ki!!!!!!! Joda tazaro ido what aurena kuma meyasa? Doctor yace saboda bkya sonsa nikike so kuma baxan bari kicutu ba nagaji daganinki a wahala, joda tace Allah sarki sedai lokaci yakure mika wahala takare mun tinda mijina nasona sann kuma nima ina sonsa fiyeda zatoka.......