Sashe 23
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dole kowa yafito yabata guri, abdallah yace plss joda ki saurarenmu, joda tace ok ni zan fita in baku gurin, Ahmed dake gefe yayi tagumi yarasa mezai ce mata ga babyn se kuka yake amma ko kallansa taki tayi, a hankali takoma kwance tamkar tayi bacci, Ahmed yace kowa yafito, ruwa ne kadai ake bawa yaron , joda kuwa tana Jin shiru ta mike zaune tacire drip din da aka saka mata duk ta yamutse dakin bataga metake nema ba, can idonta yasauka kan wani file da hanzari taje tabude takuwa yi sa'a akwai biro aciki atake tafara rubutu
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣1⃣
Gida suka koma aka bar abdallah da Mahmud khalthum ma dole tayi gida saboda yanda joda tanuna tamkar bata santa ba, Ahmed yadawo tareda amina tana rike da yaron bayan an basa madara, dakin ta yagani abude, yace wa abdallah wani doctor ne aciki? Abdallah yace bansaniba muna masallaci yanxu muka fito , Ahmed yace ok bara na duba, dakin yashiga yaga wayam bakowa kuma duk an hargitse dakin, yaduba toilet bata nan, tuni hankalin sa yatashi
Idonsa yafada kan guntuwar takarda dasauri yadauko yana karantawa, ga abunda yagani """"""Alhmdllh da Allah yabbayana mun gaskiya da raina, saboda haka zan tafi bazaku sake ganina ba, zama da mugun miji irinka hasara ne " yanda ka tsaneni haka nima na tsane ka bana sonka ko kadan, ga yayanka nan Allah yaraya su " kasani bana bukatar koda yansu yanda kake kina haka nake kin yayanka " Sai watarana" haka kalmar tadinga masa yawo akai, ihu yabuga tareda jodaaaaa , plss karki tafi kibarni
I can't live without you, you are my soul, my life is in complete without you joda I love you I love you so so much beyond your imagine. abdallah yashigo dakin aguje yatallabo , Ahmed yace why bruhh mekake yiwa kuka haka? Ahmed yamika masa takardar, abdallah yace shittt, Ahmed yace plss abdallah help kane momin joda, abdallah yace relax bruhh indae tana a duniyar nan ko ina ne wlh kamar mun sameta ne " amma ay baikamata soja kamarka ace kana yiwa mace kuka ba tin bayan rasuwar umma bantaba ganin hawayenka ba se akan joda
Ahmed yace baxaka gane bane joda means a lot to me world can not express how I fell about her, Iove her with all my heart, abdallah yace kayi kuskure daka maida so kiyayy, ana haka Sega Mahmud shima bakaramun rudu yashiga ba, Ahmed kam yakasa tsayuwa , abdallah yace kar agayawa gwaggo abun zai mata yawa yanxun ma tana cikin damuwa
kawai asaka nemanta tin yanxu, kowannensu yafigi mota yabar asibityn Ahmed kuwa yazama kamar tababbe , Karfe 5 tayi yaga basu dawo ba, shima yafigi mota yabar asibityn har baima san inda yadosa ba baikuma tsaya tambayar kowa ba , yakai wani babban titi ne anan wata mota tabigesa atake tasa motar ta gangara jama'a suka kaimasa dokin gaggawa
Wayarshi dake ring aka dauka abdallah ne yakira shi, wani mutum yadauka yayi masa bayani, abdallah yace ya salam ashe ma yana gurin taron daya taresa kenan dakyar ya kutsa acikin mutane ya samu wani yakama masa Ahmed suka saka shi a mota akayi asibity dashi..........
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣2⃣
Anyi sa'a bai samu wani rauni ba sedan ciyo dayaji a hannun sa, yana farkawa yafara kiran joda, dad ina joda na, Dan Allah kace tadawo dad kane momin joda in ne mata gafara, dad yadafa kansa I'm sorry son joda zata dawo wasa take maka, Ahmed yace hakane gwaggo?
Gwaggo da hawaye yagama wanke mata fuska tace ehh ka santa dason wasa , ita kam ba batar yarta yada meta ba halin da Ahmed yashiga sann ga yaron ta tabarsa, Ahmed yaki cin komai yace dole se joda tadawo zasuci tare jifa jifa zakiji yace joda tadade sena mata duka idan tadawo , abdallah da Mahmud suka shigo dakin duk sunyi gumi sun wani iri dasu
Da gudu hafsa taje ta rungume Mahmud tana kuka ya Mahmud ba'a ganta ba koh? Mahmud yace kiyi hakuri za'a ganta insha Allah, Ahmed yace ay wasa take yanxun zata dawo xua 10, seda kowa ya zubar masa da kwalla yanda Ahmed yake da taurin zuciya bako wane abu yake daga masa hankali ba bare ma har yayi kuka, babynsa yaduba yace you koh " kaine kabawa matata wahala har tayi fushi tafita Allah idan tayi fushi dayawa zan baka punishment tsallen kwado zakayi,
Abdallah kam fita yayi Dan bazai iya kallon halin da Dan uwansa yake ciki ba, hafsa kam anci kuka kamar me, hakama khalthum abun duk yamaidata gata nan dae, Karfe goma na bugawa Ahmed yace yeeee 😅 my cweet joda yanxu xata dawo aykuwa yayi tagumi yana kallon kofa har 10:30
yana jin anbude ganbu yace oyoyo joda ta. amma me dad yagani tuni yabata fuska yafashe da kuka dad kace xata dawo kuma taki dawowa kodae bazata dawo bane? Iye kuka yasaka musu tamkar karamun yaro se lallashinsa ake amma kamar baya jinsu joda kadae yake kira
Yau kusan kwana hudu ba inda ba'a saka neman joda ba, a ranar data bata seda Mahmud yasaka aka rufe kowace ta shar garin amma komai sunan joda basu samu ba , joda kam tana fita ta nemi adaidaita tashiga se wata unguwa wadda batasan ko ina neba , tana zaune tana tunanin inda zataje kamar a mafarki taga hansai na Jan mota aykuwa aguje taje ta na kwala mata kira , hansai tajuyo bazata taba manta wann muryar ba, dasauri suka rungume Juna suna mamaki basu tsaya dogon zance ba, suka shiga mota se gidan hansai, joda kam tace abata ruwan zafi tayi wanka tacanza kaya, sann tace hansai bani lbr ? Hansai tayi murmushi tace kamar yanda kuka bar daji muma haka muka bar gurin bayan mun fito a gari se wani bawan Allah yakadeni da mota
Yakaimu asibity ana kula dani kasancewar nasamu kariya akafa seda muka kae kusan wata daya, daga nan muka je gidansa Allah sarki matarsa da yayan sa masu kirki basu kyama cemu ba lokacin da sukaji waye mu, daga nan muka cigaba da zama agidan muna tayasu ayki, yarda rufaida tanada kirki hakama dansa najib sannu sannu muka saba har yasakani islamiyya nafara shawa'ar boko dansa ne yasakani
in takai cemiki dae yanxu dansa najib nake aure, joda tace wow lbrn kamar nawa itama tabata nata lbrn ,hansai tace kamm amma joda kinga ja rabawa wai yanxun kinada danyen jego ne lallae kuwa zan gasaki da ruwan zafi, joda tace kaniyarki hansai, hansai tace kullll kar in kara Jin wann sunan sedai kije deejerh kokuma Arab kamar yanda najib yake kirana da kanwarsa rufee mai kyau 😘 kema daga yau zainab kokuma zee baby, babyn Ahmed, joda tace Allah sauwake mun dawani can.........
Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕
🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 1⃣1⃣3⃣
Deejerh hansai tasaka mai mata ayki wato baba rabi kula da joda komai itake mata wankan jego dasauran abunda yakamata mai haihuwa tayi, amma aranta tace dole na nemo su gwaggo koba komai saboda danmu data bari ba mama al halin uwarsa nada rai, gwaggo kanta boyewa take amma damuwa ce fal aranta,
Ahmed kuwa hauka hauka yaka mashi bayada abun fada se joda anyi cigiya agidajen radio da TV amma shiru, yau har anyi sunan yaro ansaka masa abbakar sadeeq, tareda auren gwaggo da dad wanda su abdallah da Ahmed suka roki gwaggo akan ta amunce ta auri dad dinsu , dama kuwa naga suna kallon 😍 Lol.....
Joda taci ko sosae tayi kiba boobs sun cika riga tam, gasu se tsiya ya su ke mata kamar me, yau tafito parlor suna breakfast harda najeeb mijin deejerh, Sega breaking news anayi, ansaka hoton joda akan 1 million akan duk Wanda yasamota, Ahmed aka nuno yana kuka yayi baki yarame duk suma tacika masa fuska acikin 10dyz kadai , cike da nutsuwa yake zancen plss joda nasan na cuceki kiyafemun ki dawo agareni rayuwa babu ke tamkar kifi ne aruwa,
wlh nayi nadama zan bauta miki keda soyyr ki matukar xaki dawo agareni joda kin tafi kin bar danki gashi zai mutu baya shan madara, anan aka nuno yaron sekuka yake, hansai deejerh tace woww najeeb kagan wani beau boi, Ahmed kuka yake sosa please joda nasan kina jina dik inda kike ki dawo gareni plss sekuma yafashe da kuka , tuni jikin ta yayi sanyi yanda taga yaron nakuka atake taji kaunarsa fiyeda tunanin masu tunani aranta
Hansai deejerh tayi sauri tadauki number din batareda joda tagani ba , tana shiga daki takira number din Mahmud ne tamasa kwatancen inda take tace tanada information akan zancen batan joda aykuwa dasauri Mahmud yace ya rubuta address din dankuwa tin randa tabata ko wanda yaganta basu samu ba se yau
Abdallah yakira sukaje har gidan, dama najib ne yabada wann shawarar, har dakinsa suke sun gaisa sann yakira hansai deejerh, Mahmud yace kamm hansai mai shinkafa ce ta goge haka, najib yace kuttt inkara jin hansai bare shinkafa, gabadai suka sa dariya. nan dae tabasu lbrn komai,
Abdallah yace wai yanxu joda tana agidann ne " deejerh tace sosae yanxu yanda za'ayi kuje kuzo da Ahmed da boi din karku da kowa, anan dakin zan ce taje ta dauko mun wani abu kaga daga nan se yayi mata mgn Cox bana tunanin zata saurareku bare shi, Mahmud yace right brain dinki naja fah
Haka kuwa akayi Ahmed nata kiran ina zaku kaini amma suka masa banza seda aka kai gidan sann suka ce joda na ciki ka nutsu ka san yanda zaka shawo kanta nasan kai smart guy ne " Ahmed yace ar u serious? Abdallah yace wlh bruhh ay baza mu maka karya ba, Ahmed yace shine kuma baku bari nayi wanka na shirya ba ahaka xan je gurin matata a hargitse, Mahmud yace yarage naka inzaka je kaje inkuma epixy zaka yi toh yarage naka