Sashe 13
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣3⃣ Joda tafito rike da boket zatayi shanyar tufafi, Sega Mahmud yaxo gidan ko kallonsa batayiba ta cigaba da aykin ta. Mahmud yamatso yace mata, kanwata karki damu zan same Ahmed muyi mgn in har baya sonki tokuwa ya sauwake miki, joda tadago idonta dasuka cika da kwalla tace ya Mahmud kana ganin zai iya, baya son farin cikina, ya rantse seya dauwamar da bakinciki arayuwata sedai Allah baya bacci bare gyangyandi Allah zai saka mun , Mahmud yace no joda kar yiwa yayanki mijinki Allah ya isa Joda takallesa ta girgiza kai sann tawuce tabarsa, Mahmud yayi jugum koshine dalilin dayasa duk tabi ta lalace batada wani sukuni, direct gidan Ahmed yaje, yakirasa awaya, Ahmed yace tokashigo mana kokuma sena maka iso sekace baqo, Mahmud yashiga har dakinsa, bayan sun gaisa yace Ahmed yanxu ashe har akwai abunda kake boye mun, Ahmed yace dakata inada aure bakasaniba shine zancen koh " Mahmud yace yes amma hakan da kayi kayi dae2 , Ahmed yace to menene amfanin gayama ka bayan kana son yarinyar, Mahmud yace aykuwa daka gayamun daban bari sonta yayi zurfi a zuciya taba, Ahmed yace ohh....ashe hakane, Mahmud yace Ahmed al_hakika bakaine mijin dayace da joda ba Sam baku dace da Juna ba joda na bukatar mai lallashin ta mai kwantar mata da hankali bamai wulakantata ba kamar kai Ahmed yace dama wann ne yakawoka? Mahmud yace kwarai dagaske naxo karba mata yanci ne either ka maidata gidanka kokuma kabata takardarta inhar kasan bazaka iya xama da itaba, Ahmed waxai kawo wann kazamar kucakar yarinya agidansa yarinyar da ko.....sekuma yayi shiru, Mahmud yace kadaiji tsoron Allah, Ahmed yace dama wann ya kawo ka gidana ? Mahmud yace ehh shine yakawo ni, Ahmed yace please get out tareda nuna masa kofa b4 kowa yaji mu agidann, Mahmud yace idan ba'a fita dinma saime, Ahmed yace wlh kasan abunda zan iya da wanda baxan iyaba so mind yourself Haka sukayi challenge daga karshe Mahmud yabaro masa gidansa, yana fita Ahmed yafauko eviron drink yasha sann yaji relief " Mahmud ya fito kofar gidan anan sukayi karo da amina zata gidan kallon kallon suke yiwa junansu daga karshe amina tajuya dasauri tashige gidan, Mahmud yace fine gul inaga nan zan maida sheqata , tin daga ranar yake Jin feelings akan amina itama haka dayake Mahmud akwai kyau kadan Ahmed yafisa , gidansu yake xua kullum gurin garden anan yake haduwa da amina amma sedai su yiwa Juna kallon kallon amma ko gaisawa basayi Yau kam Mahmud yaci al_washin yi mata mgn bayan yazuna yafara kara tin jarida Sega amina tazo wucewa, Mahmud yace jimana, amina tajuyo tana masa wani kallo, Mahmud yace mezai hana mufitar da sakonnin dasuke zuciyoyinmu , amina tace kana da saqo ne danni dae banida shi, Mahmud yayi murmushi yace I have mssg, I love you daz oll na kwana2, amina ta kyalkyale da dariya lallae kayi kokari............ FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣4⃣ Daga ranar soyy tabar ke tsakanin amina da Mahmud kudi yake kashe mata kamar me, shi isa ta makale suka samu nonon ta tsa, joda nakule dasu kishi fall aranta dukda tasan tanada aure kuma bawani dating suke ba amma tana Jin kishin sa aranta, jama'a kuji joda Yaude su Ahmed anvar Nigeria, yaune kuma su joda zasu fara exam karatu take bakama hannun yaro, Sam bata kula da yanda jama'a ke hanta rarta, karatunta take ba ruwan ta har Allah yasa suka gama WC, agida kuwa tanan amatsayin boya se abunda yakaru Wanda yasan joda baya ganeta a yanxu sedai yayi la'akari da muryar Rayuwa suke ba laifi a Egypt mansura bata sake neman Ahmed ba shima haka, kuma ba abunda yake nuna mata sedai tafahimci mayen boobs ne idan tayi kwalliya sukadai yake kallo hakan yasa takara yin shiga kala sometime baisan randa yake tabawa ba seyayi nisa kuma seya tura ta gefe abin na damun mansura gashi batasan kowa ba bare tabiya bukatar ta gashi tana tsoron sake tinkarar Ahmed kar yasake gurzarta kamar kayan wanki Muje zuwa gobe zan cigaba zanyi page 4 " banda complain please, bakusan uzurina ba Like · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣4⃣ Ahmed yafita siyo musu abunci, joda yadawo mansura na dakinta yafi minti biyar baigan tazo tarvonsaba, hakan yasa yashiga dakin, kana gado yasameta a dukul qule se wani nishi take, Ahmed yace lfy dae ko? Mansura tace marata yake ciyo Ahmed, Ahmed yace ohhh....sorry month dinkine kenan, mansura tace no Ahmed bashine neba , Ahmed yace to menene kinsamu ciki ne koya? Mansura tace nima bansaniba plss help me, Ahmed yace with what? Mansura tafashe da kuka, wlh Ahmed kana cutuwata, kasan menake nufi amma seka saka nafada sann Ahmed yace mekike nufi, mansura tace bansaniba aciki tsawa, Ahmed yazare ido nikke yiwa ihu? Mansura tace ehh anyi kayi duk abunda zakayi Ahmed yayi kadi da hularshi yabita kan gado ya cakumi wuyanta dagota da zaiyi blanket ya zube akasa bakomai ajikinta, Ahmed yabuga tsaki sgegiya mayya kawai randa nake bantaba ganin mace jarababbiya ba irinki ke kinma guce harija wlh , ni Sam baxan iya daukar hakan ma, ko abinci yana kosadda mutun bare mace, mansura tace nadaijiya join me kawai, Ahmed yabuga tsaki , kindai San aure na mutuwa akan hakan al qur'an idan kika matsamin kotu ce zata raba aurenmu Sam bana iya wann jarabar , mansura tace okey ayi timetable. Ahmed yace bakida hankali wlh timetable sekace a skull, dahaka dae tashawo kanshi sedai koyau ta gurxu, aranta tace kowani irin karfi ne da Ahmed oho shi Sam baya gajiya bare ya kasa tashi sekace wani inji, tin ranar tsoron nemansa takeji aykuwa tafara zancen gida tinda bawani yawo suke ba bare tasamu ta tsere tanemi wani awaje , Ahmed kuwa yace se sunyi 2month zasu koma gida Note.....wann isuwar page din jiya ne danayi kadan. Okey....? FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣5⃣ Alhmdllh su joda ankammala paper lfy sedai fatan nasara aciki, suna waya da hafsa dinta sosae har ta labar mata zancen amina da Mahmud, baqaramun rudu hafsa tashiga ba, sedai taboyewa joda bata son agane tana son Mahmud daga ranar tashiga damuwa karatunta ma duk yaja da baya , taqaqu hutunta yaqare, joda kuwa nanan yanda take se abunda yakaru, Mahmud yayi iyakacin kokarinsa amma yakasa gyara ta dole yasaka mata ido " gwaggo kanta tadena kulata abubuwa duk dunbi sun mata yawa gashi tadena samun wayar doctor bare tagaya masa halin datake ciki shikadai yarage mata masoyi, khalthum , gwaggo, Mahmud duk sun guje ta , batada wani hutu sena ayki idan ta kwana tokuwa dare ne yayi asuba nayi sallah kaday take watarana ko karyawa batayi za'azo nemanta haka rayuwar ketafiya ba dadi agurin joda, hjy kuwa da amina sunma daina kulata saboda ta rigada tazama yanda sukeso Wata daya da tafiyar su mansura, joda takamu da ciyon kazuwa, gakuma kwarkwata akan ta, su kansu su hjy kyamarta suke dole su kace sun dauke mata aykin kafun taji sauki suna tsoron kwasar cutar, gwaggo tafidda ita waje tana mata ferfita, Sega hjy binta tazo dasauri gwaggo taje ta tarveta tana mata sannu da zuwa, amma Sam hankalin ta na gun joda tace gwaggo me yasameta ne haka, gwaggo tace oho gata nan kitambaye ta , hjy tace gayamun joda kinyi wanka da ruwan gulbi ne kodai wani kwaro yatava ki Gwaggo tace kodaya tsabar zama da datti ne da rashin wanka, hjybinta tace bangane rashin wanka ba joda dana sani tsab2, gwaggo tace asaninki nada ba, hjybinta tace joda ke kuwa meyasa zaki jawa kanki bala'i haka keda kika fito daji bakiyi wann ba seyanxu dakika zo birni, birnin ma capital city . joda tafashe da kuka, tace wlh ba laifi na bane su suka sakani hakan, hjybinta tace su waye ?anan joda takwashe komai tagaya musu duk wahalar dasuke bata Take idon gwaggo yacika da kwalla shine baki taba gayan ba, joda tace sunce zasu ballani idan nagaya wa koda tsuntsu bare mutum, hjybinta tace to menene silar hakan, gwaggo tabata labarin komai tin zuwansu har auren ta da Ahmed , dakuma zumuncin su, hjybinta tayi murmushi kice alkhairi ne yakawoku nan, ayko joda kinyi miji, shi isa suke miki hasada , ina matar Ahmed zata zauna da datti Wanda baya san ganin abun kaxanta ko kadan, yanxu yanda za'ayi, ki hado mun kayan ta tsab, banda wadanda tasaka acikin wann aykin sababbin kawai zanje da ita gidana bayan munje asibity angama kula da ita tinda bai fito dayawa ba Gwaggo tace ayi haka zaki dorawa kanki nauyi, hjybinta tace bakomai yayarki margayiya saratu bamaijin kanmu kodanta zanyi haka, haka kuwa akayi gwaggo tayi yanda tace, sann tace karta gayawa kowa cewa ga inda joda take kice musu Dan gin mahaifinta suka dauketa har taji sauki , gwaggo tace insha Allah. bawanda xaiji Allah yasaka miki da aljanna mafificiya ameen Meena hospital aka kaita kwanan ta shida sann aka bata sallama jikinta yawarware sosae, suna dawowa hjybinta tasaka aka hada mata sabulun wanka mai kyau sann aka tsefe kanta aka wanke shi Tass aka yi kala ba hudu, haka hjy binta tasakata a toilet ta gurjeta son ranta da soso Sega joda anfara haske ,haka aka dawo kan teeth dinta tamkar dae wata yar kauye komai seda aka maidashi sabo, kullum da sabulu mai kamshi take wanka ga turaruka, tasha dilka da kulacca, Sati uku joda tazama balarabiya nikaina tsoro take bani yanda tadawo kamar ba itaba jikinta kamar auduga, gashinta aka shiga gyaran shima ba laifi yadawo , hjybinta bata bartaba seda taga tadawo dass da ita sann tadawo teaching dinta akan yanda zata ja hakkinta akan mijinta da kuma su mansura , fita take da ita gurare da dama tana ganin abubuwa, yanda rayuwa ke tafita ana haka joda tace mota takeson koyo hjy tayi matukar murna dajin hakan............ Like · Reply · Report · 10 hours ago Pharidah Ahmad FULANIN DAJI N@ B Aleeyu 💕 page 8⃣6⃣ Aykuwa tuni tafara koyo dayake joda akwai kai nan danan ta iya, tayi wasu kawaye a unguwar samira dakuma yuhana wadda take christa ce, da taimakon su joda