← Book details Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 25

Sashe 8

Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Khalthum tace to meyasa taje an mata pics da kowa banda mu, nida joda idan bamuda alaqa da ita kefa, hafsa tace duk ba wann ba yanxu tashi muje kugaisa, khalthum tace banda kyau fa wlh idan tamun rubbish ramawa zanyi, hafsa a'a khalthum Dan Allah kiyi hakuri abun a kaina zai dawo bruhh yaci kaniyata , khalthum tace shikenan muje, joda kam jinsu kawai take haka suka jera su uku anata kallon su, gurin amaryar suka nufa ankunna wakar JustinB suna Dan taka rawa, hafsa tace anty ga kawata seda ta maimaita sann tace toh ya akayi, hafsa tace wae nace ku gaisa ba, mansura tace ok ina jinta, khalthum seda takalleta sama da kasa sann tayar, tajuya abunta,

joda tace ina.....bata karasa ba tace Dan ubanki bance miki ko kallona kada ki kara ba shegiyar yarinya kamar mayya sewani barawon kyau take kamar aljana, hafsa taja hannunta suka koma mazaunin su haka bikin yakasance se hantarar su ake barin amina ma dataki yiwa kodayansu mgn , suna zaune Sega Mahmud shida wasu kawayensa, sun zo kawo flowers da chocolates, Mahmud tin daya ga joda yake kallonta dakyar yabar hall din yakirata taxo , khalthum tashiga tsokanar ta yarinya mai maxa biyu abdallah da Mahmud nikuma asea nace harda Ahmed 😳😷

Hafsa gabanta yayi muguwar faduwa dasauri takauda kanta lokaci daya taji gurin ya gundureta , khalthum tace lfy hafsa, hafsa tace bakomai kaina yake ciyo inaga zankoma gida, khalthum tace ayko se muwuce nima naqagu da gurin nan, amota suka same Mahmud da joda ,dasauri hafsa takauda kanta daga dubansu, harzata tada mota, Mahmud yace akulamun da joda nah fah karki bi hanyar duwarwatsu,

Hafsa tayi murmushi taja motar dakarfi, segidansu khalthum duk firar dasuke bata jinsu , suna isa gidan hafsa tafito tareda banko ganbun dakin dakarfi, joda tamaza tafito tariketa tace hafsa na lfy waya bata miki rai, hafsa tace bakowa joda kaina yake ciyo ina son nakwanta, joda tace ok toh muje narakaki hannunta tarika suka shiga parlor anan tahadu da hjy dakuma abdallah ko kallanshi batayi ba, abdallah yace lfy naga kinrikota haka joda tace batada lfy kanta yake ciyo, abdallah yace ayya Allah yabata lfy " jekikaita kizo kikarbi magani abata,

Bayan takaita daki tafito tasamesa shikadai yabata magani yace tabata takoma tabata magani tasha tamata Allah yakara sauki sann tafito dae2 step tahadu da abdallah yakuramata ido itama haka, haka suka dinga karaso wa har takai suna Jin nunfashin Juna, bakinsa yakai anata tuni talumshe ido da niyyar karbar sakon kiss dinshi , lebensa ya aza anata "

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣2⃣
Abdallahhhhhhhhhhhh sukaji ankirata dawani irin lion voice dika gidan seda yadauka dasauri suka janye tareda juyawa domin sanin waye

Ahmed yasha bala'in toka fuskarshi ba annuri , yace abdallah kakiyaye kanka gataba matata nayimaka lamuni har nagaji kaki fahimtar hakan Sam baxan jure ganin kana tabamun mata ba, abdallah yace Ahmed yaushe kafara shaye2 joda dince matarka yarinyar daka tsana bakaso ganinta, Ahmed yace komadae yane baka bukatar bayani daga yau nayanke duk wata alaka atsakanin ku

Abdallah yace wlh baka isaba bruhh idan bana maka musu yau zanfara, dae2 nan hjy tafito itada dad meena ma tafito tareda mansura Jin hayaniya tayi yawa, joda kam ta tsorata, dad yace meke faruwa Ahmed? Ahmed yace dad kaga yawa abdallah yafita harkar matata nagaji da wann wasar "yayan karan , dad yace kowa yaxauna , mansura tace wae matakarka honey koday kasha abun ne " Ahmed yace zanci ubanki wlh ubanwa yake shaye2

Dad yace ku min shiru hafsa tafito rike dakai tazauna kusaga Ahmed tamika masa eviron drink , ya balla mata harara, ta girgiza masa kai hawaye na fita a idonta, shikuma abunda yatsana kenan kukan ta dole yakarba ya shanye atake yaji relief " dad yanna bell din gidan Sega kowa da kowa, hjy tace wae lfy ake tara mana bayinmu anan, dad yace karki sake mgn kinji nagaya miki

Bayan kowa ya hallara harda su gwaggo, dad yayi gyaran murya yace toh ranar wanka dae ba'a boyon cibi, a lokacin da za'a auren joda da yasir, suka watsa mana kasa a ido suka wulankantani agaban abokai na a ranar nadaurawa joda aure da Ahmed tareda amincewar mahaifiyarta , Ahmed yafirgita kwarai lokacin dayaji hukunci na batareda neman yardashi ba, amma dana bashi mgn nida yayana seya dauka ya kuma hakura

Mansura tace billahillazi bazai taba yuwaba mijina shine mijin wann tanuna joda, wadda ita Sam bata san yaren da suke ba , hjy tace yasaketa kawai aydama kunya kake gudu kuma yanxu komai yawuce, Ahmed yace bawanda ya isa yasaka nasaketa , joda kanwata ce jinina ce da uwarta da tawa uwa dae uba dae! Gwaggo tace yaushe muka hada jini dakai ? Ahmed yace tin randa nafidda joda aruwa nake tunanin akwai wani abu a tsakaninmu domin yanda nakejin hafsa haka nakejin ta

Daga ranar nake bibiyar asalinku har nagane kece hafsatu kanwar mahaifiyata saratu asalin masina tashin nija, gwaggo tace koshi yasa nakejin hafsa sosae ashe munada alaka, Ahmed yace ni nayi tsaye aka kara muku kudin barin gari dayake ma lokacin bansan waye kuba inadai cikin bincike, kudinku suna account koyaushe kuka bukata za'a baku, mansura tace kai bamasan iskancin banza anjiya uwarku daya ubanku daya wlh matukar baka saki wann jahilar ba baxan aureka ba, Ahmed yatabe baki it's up to you "

Abdallah yadora hannu akanshi yana maimaita innalillahi wa'inna ilai'hir raji'un, mike wa yayi atsaye yana shikenan narasa joda narasa raina da farin ciki na, timm Kakeji yafadi kasa somamme joda tabuga wata sgegiyar kara seda kowa yafirgita domin kuwa sunma aza iska ne da ita, da gudu tadunfaro gurin abdallah tana karka tafi kabarni abdallah na rayuwa ta bazata in ganta ba idan bakai, Ahmed yacabketa tafada kanshi, bude idon dazatayi taganta ajikin Ahmed luuuu tayi itama ta some akasa............

( zanbada hakuri akan 2dyz kunjini shiru muna ta hidimar biki ne kunsan sa'a nin bikin mata so plss amun afuwa dalilin dayasa kenan nayi page 4 sbd baxan yi gobe ba se jibi )

Abu nabiyu shine :- akwai wani dayake juya mun novel yacanza shi daga yanda nayi nd kuma yasaka sunanshi, ni nakirkira labarina dakaina , so plss idan bakada basirar yin naka badole bane ka yi satar nawani ba, baxakace dole se kayi abunda bakada shi ba, seka duba idan Allah baibaka wann baiwar ba to yabaka wata kowane Dan Adam yanada tashi baiwar sedai rashin maida hankali yakansa mutum baisain baiwar da Allah yamasa ba { a gaskiya baxan yafewa duk wani mai juyamun novel ba

Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕

🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣3⃣
Dad yayi gurin abdallah dasauri yana jijjigashi, hjy tace billahil'azim idan dana ya mutu senayi kararku akotu Sam baxan ragawa kowa ba, kuma wlh kigaggauta karye asirin da kikayi wa dana Dan banga abunda yake cikin yarki ba da har zata saka shi ciyo, gwaggo tace nagadai ba danki kadai ne yashiga tension ba harda tawa yar, amina tace dallah yimun shiru, Ahmed yace kee zan tattakaki wlh, da ke ake mgn , mansura tace nidae ba wann ba wlh kawai kasaketa,

tsaki yabuga mata ya cakumi joda aka fadarshi se dakinshi hafsa tarufa masa baya , dad kuwa yakira family doctor dinsu domin yaduba abdallah hjy tabarsa dashi sekuma amina data tsaya domin tana Jin tausayin yayan nata, mansura ma tabi hjy, hannu ta aza akaii na shiga uku anty yanxu yazanyi da son Ahmed wlh bazan jure ganin wata a matsayin matarshi ba, hjy tace ke kinutsu,

ni wlh dadi naji anraba dana da kaya, yarinyar batada wayo ga shegen tsoro, kawai yanda zakiyi kimaidata boyarki itama dole as an abunda aka kulla mata shikanshi Ahmed din bafa sonta yakeba, kawai sbd tana yar uwarshi ce, kokin manta yanda yake wulakantata, kedai kawai yar ayki kika samu kinfita waye wa dakomai se yanda kikayi da ita, kinga wann abun tawarware mana hanyar rabasu da abdallah, ga abu yajo mana asauki

Mansura tace hakane anty kwakwal warki naja wlh, se yanxu naji hankali na yakwanta da kuwa har jinina yahau, to yanxu ya zancen abdallah, hjy tayi murmushi har nake yanke masa shawara sati mai xua yabar Nigeria kawai myb acan yasamu relief bafa karamin so yake yiwa yarinyar nan ba , mansura tace bari anty wlh yabani tausayi yanda yake kuka

matsalar yarinyar ce kyakkawa gata da shiga rai komai nata abin birge wa ne koke mace zaki so ace yarki ce bare kuma namiji, hjy tace sosae yanxun dae karki yarda ta waye agidanki duk abunda zai kawo mata cigaba karki yarda dashi Hjy tace yanxun kije kibashi hakuri kice bakomai zaki riketa amatsayin kanwarki kinjanye zancen sakinta adaura

aurenku kawai, Mansura se antyna "fitilar Sheri ko babu mai kina kai safe" hjy tayi dariya kedai jeki tuggu xamu hada mata da kanta seta gudu agidan , mansura ta daga hannu a gaida sarkin mugaye, dakin Ahmed yace tanufa , shiga tayi kawai batareda sallama ko neman izini ba, hafsa da Ahmed suna kokarin sake mata wasu kayan sakamakon zazzabin datake amai kawai take batama san waye kanta ba,

Ahmed yadago yace kinbiyoni danki karamun wani rashin kunyar koya Mansura tace a'a dear hakuri naxo baka akan abunda namaka agaban siblings dinka, kasan kishi irin namu na mata daga baya kuma naga bakomai bane joda batada matsala indae har na riketa amatsayin kanwata, Ahmed yace wai an gaya miki ina sonta ne? Mansura tayi murmushi dukda baka santa dole kadauki kaddara da baka santa ay bazaka yi kishi taba,

🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B Aleeyu 💕 page 7⃣4⃣
Ahmed yace luk mansura bakishinta nake ba zunubin da zasu dauka ne abun duba, ciki kuwa harda ni sbd basu San da wann auren ba, mansura tace toya zancen tarewa atare zamu je, Ahmed yace fuck you wazata zauna mun a gida ay wlh seday ta tabbata anan auren dai akeso ko totayi , to taya ma zan dauki wann amatsayin matata na karamar yarinya tazo tarainani Hafsa tayi murmushi tace bari in fita bruhh,
Chapter 8 · 0% Book details