Sashe 2
Fulanin Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahmed yana fita yasaka Kiran mansura dama kuwa tayimasa 7 miss call yana kiranta bata wani Jan epixy ba tadaga wayar, hava bae tindazu fah nake kiranka, Ahmed toh sarkin mita zaki fara koh, mansura tace yi hakuri ranka yadade, Ahmed yace better yaushe ake samun ubanki agida, mansura tace bangane ubana ba, Ahmed yace ur father nake nufi, mansura tace shine zaka wani cewa ubana abun kamar zagi,
Ahmed yace toh yakike son ince inba ubanki ba, ko karya nayi ba ubanki bane? Mansura tace naji ya isa ubana ne, ko yaushe zaku iya samunsa sbd yadena fita outside sedai inza a duba lfy shi, Ahmed yace ban tanbiyeki wann ba iya abunda na tanbiyeki zaki amsa ,mansura ta bata fuska kamar tana ganinshi ....nidae asea ina gefe ina dariyar manya , Ahmed yace alright kigaya masa su abba zasujo neman aurenki, what? Mansura tace kae wayyo allah nah, yaushe ne bikin dear nah, Ahmed yabuga tsaki yace wato har murna kike zaki bar gidanku koh?
Mansura tace no inadae murna zan je gidan habiby na hubby na my soul my gentle my......Ahmed ya katse ta keeee ya isa sarkin zuga zaki wani cika mun kunne da surutan banza, mansura tace au bakaji dadin kalamai naba kenan ?Ahmed yace yo wani dadin zanji acikin wann surutu kinwani wae my me my me 😏 mansura bawani kaedai dadi ne yakasheka, Ahmed yabuga tsaki ya kashe wayar, sann yakira Mahmud yace man akwae story fah kashigo gida yau,
Mahmud yace ina kan hanyar xua fah na biya market ne zan siyowa joda chocolates kasan akwaita dason chocolate, hello hello tasaki yabuga wato na dauko masa zancen makikiyarshi shine ya tsinke wayar , dae2 nan yakawo kasuwar chocolates kaday yashiga siya kala2 Seda yasiye kusan kala yakai goma se flower mai kyau da greeting card dauke da luv quote 4 my 6 tareda tirare jidda mai shegen kamshi ..........
Muje zuwa 🎄
ASEEYAH BASHEER ALEEYU 💕
🎄 FULANIN DAJI 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄 🎄
🎄 🎄 🎄
🎄 🎄
🎄
N@ B aleeyu 💕 page 5⃣8⃣
Joda zaune kan dakalin gidansu tana shan alawa 🍭 tana yan wakokin Justin B, driver dinta yazo yace barka da hutawa madam, joda tadago cike da girmama wa takarba, Yace madam kishirya xua 12 zamu fita dake , joda tace kamarya fita xua ina? driver yace kedai kishirya wann umarni ne daga oga nah, ga wann yamika mata wata pink gown, da pink shoes, sarka da yan kunne ma pink se wani katon ribbon pink, yanuna mata wani pic. kinga madam yanda kikaga wann baturiya haka zakiyi shigar shi plss karki bata mana lokaci oga ni zai yiwa fada ,
Joda tace nifa banganeba waye wann ogan ne, shiru tayi ganin yajuya yace mata no African tym madam, joda tayi tagumi a iya tinanin ta abdallah take zargi domin kuwa yasha gayama ta zakiga ina ta yimiki abu amma bazaki gane ya abun yakeba, murmushi tayi ta shiga daga ciki, tanuna ma gwaggo kayan gwaggo tace toh amma dae zakisa ka mayafi koh joda tace no kam gwaggo wann rigar ba'a saka mata mayafi ,
gwaggo tace gsky ba'a San raina zaki fita haka ba amma kije kishirya tinda yanxu kinga 11 tayi, ba musu tashiga wanka tana fitowa tasaka Kiran khalthum tace plss khalthum kizo kirakani wani guri yanxu2 ni ake jira , khalthum tace kamar ya yanxu nifa bacci nake kintadani, joda tace plss khalthum kizo Dan allah nima bansan ina zamuje ba an kawo mun wasu kaya kamar wata india, khalthum ta kyalkyale da dariya wow kice party zamuje
Joda tace party kuma wae iskanci tona ubanwa zamuje nidae kawai kishirya, khalthum tace wait kada ki tsinke wayar gaya mun wani irin kaya ne Dan nima nasan irin shigar dazanyi, joda ta zayyane mata komai, khalthum tace kambu allah har na hangoki amma pah simple make up yakama kiyi kisaka pink lipstick karki saka eyeshadow kisaka eyeliner white seki saka maskara ki gyara idon ki karkiyi brow , taki kullum kamar anyi shape dinta dae2 kawai kigyara ta da brush amma fah kisaka blush sae kinyi Dan smiling sann zaki shapa, joda tace ohh ni Yar fillo, naji Mrs make up,
Duk yanda khalthum ta zayyane mata haka tayi, tsayawa tayi tana kallon kanta ta mirror, tana murmushi ina hafsa ta itake son ganina haka aranta tace da inada camera danayiwa kaina hoto na ajiye mata, sallama taji anyi dasauri tajuyo tana dariya yayana kaine, Mahmud yabita da kallo duk yarude yana domin kuwa da batayi mgn ba bazai gane ko ita bace, gashinta yake kallo a iya sanin shi bata retouch or something like that, buh yagan yayi wani murde2 kamar anmasa wani abu se sheki yake babu abunda yafi burgesa irin yanda tayi parking dinshi atsaka takawo wann ribbon tasaka
Joda tace yayana mekake tinking haka? Mahmud yace no nothing kanwata nagan kinyi kyau ne waya koya miki dress da make up haka? kinsan allah idan kika fita za'a zata india ce, joda tace kae yayana bana san zolaya wlh, Mahmud yace allah, ungo wann wata irin jaka ce mai kyau, dasauri takarba tashiga budawa tirarika ne dasauran abunda yasiyo mata, tuni tashiga wangale baki nagode yayana kae naji dadi wlh, wata mp yabata tareda kunna mata wata romantic songs mai taken valentines day , joda takara rudewa yayana bansan mezan cemaka allah abun yaburgeni ashe Yaune valentines day inaji anafada a skull dinmu
Mahmud yace zomuyi selfie pics joda tazo dasauri Mahmud yadan matsa kadan yadda jikin su bazai goguba yafara daukan su pics, ana haka Sega khalthum cikin wata gown itama tasha kyau dayake khalthum ma ba baya ba gurin kyau, sungaisa da Mahmud nan, shikuma yabasu guri, joda tashiga nuna mata kayan da Mahmud yabata , khalthum tace kaiii anya kuwa ba so" ana gurin yanda ma yake kallonki daban ne, kai amma pa ni kaina abun yaburgeni wlh
Joda mayyar chocolate tabude tafara ci, gwaggo tashigo tace lfy nakejin ihun ku , joda tace zokiga gwaggo ya Mahmud yabani, gwaggo tace iyye Yar yayanta kinsha godiya aykuwa ki kawo chocolates dinn inba haka ba kafun gobe duk kincinye shi , idan watan Al_adanki yayi kice maranki keciyo bayan ke kekike cin kayan tsaki. ...........
🎄 FULANIN DAJI 🎄
N@ B aleeyu 💕 5⃣9⃣
Joya ta bata fuska hava gwaggo nifa bashi yake sakani ciyo ba allah ne yake kawo mun, gwaggo tace eh allah yake kawo miki amma ke kike kara wahalar da kanki , gwaggo takarbe chocolates din tasaka ajaka, tace keda sake cinsa se jibi, iddanana ( kina jina ) joda tace Dan allah gwaggo munyu ( kiyi hakuri ) kibani, gwaggo tace bazan bayarba, khalthum tace gwaggo kara mata daya mana
Gwaggo tace ware ja'u ( zo karbi ) joda ta gwaguda baki tace midamu wara ( banason sa ) gwaggo tace kekika sani dae tajuya tafice tabar joda na kunkumi, dae2 nan driver yaxo yace madam time x over fah, joda taja hannun khalthum suka shiga motar tafiya sukayi mai nisa, sun hau wani sabon titi tsitt yake bakomai se kukan tsuntsaye kake ji,
joda tace wai ina zamuje ne ? driver yace sorry madam har munkawo fah , wani gate suka Parker wanda yasha mayun flowers , joda ta kalli khalthum tace badae nan zamu shiga ba, khalthum tace to ki tanbiyeni nace miki what? Joda taja hannun khalthum suka shiga driver yace bismillah madam, joda tace bangane ba kaifa, driver yace iya nan kadae aka bani umarnin na kawoki plss kishiga daga ciki ,
joda takalli khalthum, khalthum tadaga mata kae, suka shiga, khalthum itace ta iza gate din yabude , wani kamshi da sanyi ya ratsa zukatansu ji kake suna taka wani lallausan carpet , cak suka tsaya ganin danja takawo ko ina se ga wasu flowers dake xua daga sama joda ta daga kae tana kallo , tareda murmushi atake taji wani nishadi yana ratsata, khalthum tace joda kinga wani guri
Cake ne agurin mai shegen kyau babba ansaka happy birthday joda, joda tace wow hw cwet 😘 allah nama manta Yaune bithday dina, khalthum tace nifa narude wann surprise haka, daga ina? Joda tace oho nima bansaniba, shiru sukayi Jin waka na tashi ta happy bithday to you, joda tace ohh gosh, joda tace khalthum mu yanka cake din. joda ta yanka suka ci ga lemuka nan birjik, gakuma naman kaji, se su greeting cards sunfi biyar Dana valentines day Dana bithday ,
joda tace khalthum bansan mezanyi ba gurin nan yahadu ko ina mayen decoration ne akayi, komai na sukayi gurin pink ne, ta zagaya gurin duk inda suka leka zasuga flowers da rubutu valentines day, ko birthday, khalthum tace kenan kekam a 14 February kikazo duniya, joda tace eh fah nazo ranar masoya gaba dae suka sa dariya , khalthum tace zomu fara karanta cards dinn joda tace dayawa fah, khalthum tace ni zan karanta idan baxaki iyaba
Na valentines suka fara dauko wa, joda tace lah kinga wani littafi cikin leda yake joda ta yage ledar sann ta Zare flower din wani rubutu mai kyau da biro kam akayi shi amma yayi matukar tsaruwa ba mistake ko daya aciki , joda tafara karantawa Sallama agareki tauraruwar zuciyata kece farin cikin rayutawa, kamar yadda taurari ke haske gami da kyalli asararin samaniya to haka fuskanki take haske famida kyalli acikin zuciyata
Khalthum tace wow bana Jin dadin hausa quote amma gsky wann yamun dadi, joda tace nima fah , khalthum tace oya buda mana next page . joda tace to kinga wann da English ne, kezaki karanta mana khalthum tace ok bani nakaranta, joda tamika mata, khalthum tafara " 4u see each dy I luv u more 2dy more than yesterday and less than 2morrow so happy valentines day " khalthum ta kalli joda tadaga gira ya kika ji wann, joda tace Muje next nidae khalthum tafara " life is a journey, so enjoy every mile happy birthday "