← Book details Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 26

Sashe 8

Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana tsakar yin aikin yana duba wani ciniki da aka yi mai yawan gaske, wani kanfani ne a dubay da sunnan Wujdane,
Tsai yayi yana kallon sunnan yana mamaki, a hankali ya shiga tarihin kanfannin nan yayi arba da masu kanfanin, larabawa ne sak, sannan sunan kanfanin sunan kakarsu ne wato wujdane

A hankali ya dora kan hoton kakar tasu, yar tsohuwa jagwab da shigar abaya da gilashin ganni na ido, ta yane kanta da bakin mayafin masha Allah da ita,
Haka kawai ya tsinci kansa da sakin murmushi yana ayanna irin tsufan wUjdane a zuciyarsa, jwata kwata ma shi ya saki layin aikin da yake ya koma wani layin yana aikin murmushi

Knocking n ake a kofar wanda ya saka shi bai rufe wajen da yake karantawa ba ya dana kofar ta budu aka shigo

Anwar ne ya biyo ganninsa dan ya kwana biyu bai ganshi ba ya biyo daga wajen aiki,

Zama yayi suka gaisa yana tambayarsa yara shi kuwa yana bashi amsa

Hannunsa ya mika gannin hoton tsohuwa a jikin computer yana fadin brother wannan fa wacece?

Karantawa yayi ya ga sunnan Wujdane, a hankali ya dago yana kallon yayan nasa ya ce" cip, sunnan yar gidan Mom, aman ya ka ga tsufan wujdane rigima wayo bakin ko ci baba za.a yi da turo shi?

Murmushi ya saki shima ya ce" no zuwa lokacin zata daina turo bakin domin zan ha..........

Shiru yayi jin abinda yake shirin fadi, sai a lokacin ya ankara dama maganar wa ake, kicin kicin yayo da fuskarsa ya sako kalar baya son raini ya ce"""".....

🤣
[2/1, 2:30 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄

*34*

WRINTING BY *SAJIDA*

Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,

*SAJIDARKU CE*

MARUBUCIYAR:

*YAR MAHAUKACIYA*

*DUK KARYAR KADA*

*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*

*NEMAN NA KAINA*

................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....

Idannuwansa ya rufe ruf a fili ya furta" *Ya Rab*

Muryarsa da ta ji ya sakata dago da kanta da sauri, wani tsoro da kunya ne suka rufo mata lokaci guda, ta yi gagawar rarumar blanket din saman bed din ta saki towel din ta shiga nadisiye jikinta a cikin blanket din,
Jikinta kansa rawa take, ita sai ta rantse ko murzar nan da ake mata sai an sha darga a murza mata bayanta aman kirjinta da cinyoyinta ita ke murza abinta, ita ko mahaifiyarta ta jima rabonta da gannin tsiraicinta sai ga wannan bahugumen mutumin da ya gama gana mata wahala a kasa ya tarar da ita a wannan yannayin

Ido ta bude cike da tsiwa ta sauke su saman kansa ta ce" Malan mai ya kawo ka dakina? Ko salon ka nemi fitina ne? Kai wai ni maima na yi maka ne? Auren nan da kake gannin anyi maka dole garama kai ka shaida ni, ni sai da Aba na gidan nan ya gwada min cewa kai aka aura min kaga kuwa kamar yanda kake ikirarin anyi maka dole nima hakannan ne, so please ka daina zuwa inda na.........

Shiru ta yi ganninsa a gabanta yana kalonta, bakinta kawai yake kallo yanda ta bude shi take zazaga masa rashin kunya sai kace wani sa.anta wai harda cewa anyi mata dole aure da shi

Tsaki ya ja ya ce" sai ki karasa rashin kunyar ko?

Kanta ta sada kasa, ita ta rasa gane dalilin da ta saka wannan bawan Allah idan dai waje ya matse masu take shayinsa, tana mugun tsoron abinda zai iya yi mata tun ranar da ya tsotse mata baki, sannan a yanzu sai take jin hucin jikinsa tamkar zafi hakan ya kara kashe mata baki kawai a kasan zuciyarta take aiyana muguntar da zata aikata masa idan har ya yarda ya kuma yi mata irin abinda ya yi matan nan

Ke yanzu idan ba rashin kunya da tayi maki kaura ba, dan kin ganni a dakin nan ai kin san da dalili, dalilin kuwa kin san ba dan na kali wannan kwailan jikin naki bane, dan haka ki kiyaye dan ya ruda wasu bai zama lale ya isheni kalo ba

Yana gama fada ya karasa wajen miroir ya shiga bale botiran rigarsa,

Sai da ya bale su gaba daya ya juyo dan daukan towel

Da sauri ta sada kanta kasa tana ayana kunya cema ba a tsarinsa ba domin bashi da kunyar tsayuwa a gabanta a irin wannan yannayin

Ta gefenta ya bi ya fice batan ya yar mata da rigar a nan saman bed dinta ya shige bayinta

Da mamaki ta raka shi da kalo, a kasan zuciyarta take tambayar kanta mai hakan ke nufi? Mai zaiyi mata a bayi? Du bayin cikin gidan nan ya rasa na shiga sai wannan?

Tsaki ta ja a fili ta ce" can da masifarka, wai a haka ne khadija ke kishinsa ke haukan son sa bata san irin muguntarsa bane (🤔)

Da sauri ta zura doguwar riga ko pant bata saka ba ta dauki zumbulelen hijabinta ta kabarta sallah dan gabatar da shafa.i da wuturi

Tana salamcewa ta zauna tana dan jan carbinta ya fito daga shi sai towel din nan, shi dinma daidai kugunda kawai ya daure shi hakan ya baiwa jikinsa tun daga wajen cibiyarsa har saman kirjinsa damar fitowa a fili

A hankali ta dago da kanta dan jin motsinsa wajen turarukanta, ai bata san lokacin da ta mike tsaye jikinta gaba daya na wata irin rawa ba

Hannunta ta nuno wajensa da niyar yin magana sai ta ga inna ba zata iya ba , da sauri ta juya dan barin dakin

Du saurinta sai ta yi a tafke ta, jikinsa da danshi danshin ruwa da kanshin sabulun wanka da turaren da ya garwaye mai sanyin kanshi suka hade.suka gogi fatar hannayenta dake waje

Bata ankara ba ta ji ya dauketa sama ya nufi bed dinta da ita

Shinfideta yayi ta zabura da niyar barin wajen aman kafin ta mike ya mayar da ita da hannunsa na dama , idannuwansa ya sauke saman kanta yanda take kokarin shake kanta cikin hijabinta, a hankali ya ce" ki nustu mana Wujdane

Dago da kanta ta yi, ta sauke kwayar nata idannuwan a kan fuskarsa, wani irin kwarjini ya kara yi mata sannan ya mugun yi mata kyau a idannuwanta, dan bakinta ta murmusa tana kallon idannuwansa wanda hakan ya tsoratar da shi, bai yi tunanin zata yi murmushi ba a tsiwarta

Ajiyar zuciya ya saki irin yanda Ta yi wani irin kyau da tayi murmushin, yatsarsa mai bima baba ya dora a hankali saman lebenta ya dan zagaya da su, a ransa yana ayana *da ace ina da cikenken yanci, da ace nima mai yanci ne, da ace ina iya tunkaho da ni kaina, da ace na malaki yanci irin na yayan halak da na mayar da ke ni, ni ke, da na shayar da ke zuman soyayata da na nuna maki irin yanda nake tsananin sonki, nake matukar kishinki, nake muradinki domin Wujdanena ke ce macen da ta yi nasarar sakani fadawa a tarkon soyaya du irin lokacin da na dauka ina hana kaina hakan, sai da kika shiga zuciyata a lokacin da bani da tsumi bale dabara kika hadasa min rayuwa da soyayarki, Wujdane ina tsoron ranar da zaki ji ainahin ko ni wanene ki guje ni ko ki yi jifana da kalon kyama*

Kamar an zungurinshi yayi gagawar barin kusanta ya shiga mayar da kayansa cikin wani irin sauri ya juya , har ya kusan fita a dakin ya dakata ya juyo yana kalonta, dan murmushi ya sakar mata ya ce" good night Wujdane

Bai tsaya jin amsarta ba ya fice da sauri ya fada dakin Mom dinsa ya je direct wajen doguwar kujera ya fada ya rike kansa dake yi masa wani irin nauyi a hankali hawaye ya shiga ziraro masa mai zafin gaske, a fili ya shiga fadin" danme, danme zaki shiga zuciyata? Baki san cewa na hana kaina soyaya bane? Baki da labarin ina tsoron yin soyaya dan gudun wulakanci bane? WUJDANE *ina sonki* kamar na mutu sannan ina tsoronki kamar na mutu, just kalonki ina neman fita a hayacina taba jikinki na kawar da ni daga tunanina, Wujdane ki rage kaimin rikita min zuciya, idan kika bi ni a hankali ma nayi imanin watarana zan gaza balatana a yanda kike gudu wajen kanainaye dukan zuciyata, Wujdane nakan ji tsanarki da tsanar du wani namiji da kika taba burgewa ciki harda kanina, ina jin baushinki a du lokacin da na tuna ke baki ma san ina yi ba, sai dai tausayinki na rufe min zuciya idan na tuna idan dai ina raye ina shakar iskar duniya kin gama da wani namijin sannan ni ba zan iya biya maki bukatarki ba, My Wujdane nufina *u,r Mine*, zan kin zama yar kasona, domin irin yanda ke kike bi da zuciyata na san zan mutu ne nan ba da jimawa ba

Haka yayi ta sambatu tun yana gane abinda yake har wani baci baci suma suma suka dauke shi irin bacin nan mai cike da zazafan zazabi da ciwon kai da cushewar zuciya wanda kana yinsa baka san a sama kake ko a kasa ba

*MARWA, MARWA, MARWA* ki saurare ni mana, tun rasuwar abanna na rasa gane kanki Marwa, danme kike guduna idan inai maki magana sai ki yi kamar kin ga dodo ki kama waiwayan baya da gaba?

Dakatawa Marwa ta yi, da ledarta da ta sayo manta a kanti, gabanta na faduwa ta zubawa *Abdul kadre* ido tana kalonsa, ta sani Allah ya jarabeta da son sa aman idan ta tuna hudubar mamanta sai ta ji du ya fice mata a rai, sannan kakarta tana yanwan yi mata fada da harkar samari, uwa uba wani lokaci kakansa *Elhaj Abdallah* ya taba yin wata magana a gabanta wanda ya tsoratata inda yake fadinai idan dai mai sunnanta zata biyo anyi halin banza, shima sai yayi kokari ya maimaita tarihi idan yayi halin mai sunnansa dan haka shi ba zai shiga ba a dawo ace laifinsa ne shi ya hana aman ya sani koda ya nace mata toh ya jawa kansa abin kunya ne

Kanta ta sada murya kasa kasa ta ce" Abanmu ya aiko ni wajen kaka wato *Ehaj Muhammad*, yana kofan gida yana jirana ka yi hakuri
Chapter 8 · 0% Book details