Sashe 13
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya maida hannun nasa guda ya rungumeta a jikinsa sannan a kunnanta yake rada mata" shiiiiiiiiiit, is ohk kukan ya isa haka ki daina bana so please angel
Ajiyar zuciya ra dawo saukewa a hankali bata kuma cewa komai ba tayi lamo a kirjinsa tana shakar ni.imtacen kanshin turarensA
Maman Marwa ce ke shirin shiga gidan Aisha , hijabinta ta saka tana hararar Marwar dake tsaye tsaye tana dan sada kanta kasa tana tsoron kar mamanta ta make ta
Fitowa suka yi mai gadi yanai masu A dawo lafiya ta mika masa ky din baban falon tana barin masa sakon idan Aliyu ya dawo ya fitar da mota karama a wanketa
Wata makiciyarsu ce mai suna Mariama ta tsaya suna gaisawa ta ce" Toh Uman Marwa inna zuwa haka a kafa ?
Hajiya *Shafa.atu* ta ce" uhum, ke dai bari umman khalifa zamu shiga gidan amrmaryan nan ne mu fito
Haka suka karasa har kofar gidan Jamail
Yauma mai gadi kafin ya bude sai da ya tambayi waye sannan ya leko ta yar kofar dake jikin kauran sannan ya bude masu
*JAMAIL* ne ya fito da jakarsa ta wajen aiki a rataye a kafadarsa Aisha kuwa da hularsa tana murmushi zata mika masa su maman marwa suka yi masu salama hakan ya saka su jiyowo a tare suna amsa salamar inda amsawar ya tsaye masu a lebe tumba jamail ba da yayi mutuwar tsaye yana kalon Maman Marwa dake dan murmushi tana dan damanma basu shigo warhaka ba ashe mai gidan bai fita ba
Bakinsa har yana rawa ya nunota da yatsarsa ya ce""":":""::::::::: Mmmmmmmmmmommmmmmmmmmmmmmmmm
[2/1, 2:31 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*37*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Bakinsa na rawa ya nunota da yatsa yana mai yi mata kallon mugun mamaki ya ce" Mommmmmm??? Aa aman fuskar nan da ta mom suna mugun kama, amann ya aka yi haka?....
.............
Du sai yake kame kame wanda Maman Marwa ta kasa fahimtar inda ya dosa da maganarsa, shi dai bai taba ganninta ba itama haka hakan ya saka ba wanda ya san dan uwansa
Dan ja tayi ta tsaya kawai tana kallon yaren yanda mijin ke ta binta da kallo ita kuwa Aisha tama rasa mai zata yi
Cikin sanyin jiki ta matso kusan maman Marwa ta ce" Mama ki yi hakuri dan Allah, kin yi mana kama da mahaifiyarmu ne, mamansa
Da sauri Maman marwa ta dago da kanta tana kallon Aisha , har rawa Muryarta take ta ce" wacece ota maman naku? A ina take ne yarinya? Ya sunnanta?
Yanzun kuwa gaba dayansu suka fara bata tsoro hakan ya saka ta dan matsa gefe kusan Marwa dake rabe tana tsoron duka ta shiga raraba idannuwa tana kallonsu
Da sauri ta matsa kusan Jamail, bata yi wani dar ba ko wani jin nauyi ba ta saka hannunta ta kamo hannunsa ta dago tana kallon fuskarsa ta ce" yaro kai din dan gidan *MARWANA NE*?
Hadiyar wani yawu yayi sannan ya shiga gyada mata kai tamkar an yanke masa halshe an hana shi magana kenan
Wani irin zaman yan bori ne ta kai kasa, ta shiga furta Alhamdulilah alhamdulilah ni Shafa.atou na gode Allah yau na ga jinnin yar uwata, ya Allah ka sa da gaske ne ba mafarki nake ba
Jin magangannunta ya saka su Marwa gannewa ko mai take nufi , Jamail kansa binta yayi ya duka ya ce" Mama, ko ke ce Shafar Mom?
Hannunsa ta damko sosai ta ce" ina auntyna take yaro? Dama tana raye? Har tayi yaya haka? Aman ba a nigeria take ba ko, domin nayi nema nayi nema ina cikin nemanta ban taba samun labarin ga inda take ba
Ajiyar zuciya ya saki, ya waigo wajen su Aisha yana murmushi ya ce" Aisha wannan kanwar Mom ce, ku mu shige daga ciki zai fi
Hajiya Shafa.atou ta riko hannunsa ta ce" yarona idan ba zaka damu ba ka kaini na ga yar uwata dan Allah ko farin cikina zai zama cikake
Ajiyar zuciya ya saki, ya mike ya shige daki, jim kadan ya fito rike da hijabin Aisha sai wayarta shi kuwa ya mayar da jakar aikin nasa wato dai yau ba damar fita
Tuki yake kadan kadan yana kalon yannayin Shafa.atou, Aisha da Marwa sun saka ta a tsakiya ta ririko hannayen kowace da alamar a tsorace take
Bin gidan suke da kalo Hajiya shafa.atou da Marwa, kai ginin gidan ya ginu, tsarinsa yayi iya yi, wani farin ciki ya mamaye zuciyarta a kasan zuciyarta take godewa Allah idan har nan ne gidan yar uwarta
Wayarta ce ta dau tsuwa daidai lokacin da ta fito a motar sai ta daga tana amsawa aban Marwa dake kaduna
Tambayarta yake sun karasa gidan ne? Ta ga ita din ce?
Ajiyar zuciya ta saki lokacin da ta hango Wujdane dauke da ball din boy sai Alaidine yana goye da shi suna tafe suna ta sakin dariya da yannayinsu yannayin suna cikin farin ciki ne wanda su Aisha mamaki kamar ya kashe su dan basu da sabon labarin sabuwar soyayar da ake zubewa a gidan Mom wace Aba har ya bada amanar a shirya tarewarsu
Bin bayan su Jamail tayi suna salama da mijinta ta bada hankalinta kan ta inda zata ga yar uwarta
Mom ni bana ci ni mom ki hana shi yi min durar nan mon
Wujdane ne ke kawo karar kar Alaidine yayi mata dura shi kuwa yana tsaye da plat din shinkafa da miya da cokali yana yi mata a taro a taro ya hade rai kan sai ta ci abinci shi ya gaji da rashin cin abincinta
Mom ta dafe kai ta ce" ni wai yaushe ne tarewar naku ne?
Da sauri Alaidine ya ce" Mom mu tafi yanzu mana?
Da mamaki da dariya ta dago tana kalonsa, kwana biyun nan ita kanta farin cikinta baya musaltuwa na irin yanda yaran ke nunawa junansu kauna da kulawa, duda ta lura abin iya shakuwar ya tsaya domin da waje ya matse masu zai zile ne ya tsere da wayo bata san dalili ba
Mom ta ce" anki din, ban gama shirya yarinyar ba zan hada ka da ita?
Wujdane dai tayi tsuru tsuru tana kalon yanda shifa ya dage sai ta ci wannan uban abincin bayan da safe ma sai da ta ci,
Mom ki bani ita toh na bata abincin nan, ya fada da gaskiyarsa wai a bashi ita tamkar baby
Mom kam sun gajiyar da ita, ta mike da niyar bara masu wajen da gudu Wujdane ta rungumeta karta barta shima ya zo ya shiga kokarin sai ya kwaceta a hannun Mom din
Salamar su jamail ta dakatar da diramar da ake faman sha, suka Mom ta bada hankalinta dan amsa salamar inda ya samu damar janye Wujdane a jikin mom ai kuwa ta fada jikinsa ta rukunkume shi ta kai bakinta daidai kunensa ta sakar masa kukan shagwaba tana jan numfashinta tamkar zata sike masa da gangan
Bai shirya ba ya cikata ya juya da sauri ya haura baima tsaya gannin su waye suka shigo din ba kokarinsa ya fada dakinsu ko zai samu nutsuwa, yana yiwa kansa tambayar" Alaidine zaka iya kuwa? Zaka iya ci gaba da jure jin jikin matarka a jikinka sannan ka hanawa kanka kasancewa da ita? Zaka iya jure zama da ita na dindindin ba tare da ka jita a jikinka bba? Aman idan hakan ne ta ya zaka iya jure irin feeling din da take hadasa maka da kuma fitinar ta kasance a jikinka da take yawan yi? Alaidine kana yi mata muguwar soyaya, kishinta ya hana ka yin wani yunkurin kasancewa a gonar da take malakinka dan wani ya taba saka kafa a ciki
A hankali ya lumshe idannuwansa ya konta saman bed dinta yana shakar dadadan sansanyan turarenta yana sauke ajiyar zuciya
Kalon kalo suke ya kai na tsayin minti biyu kafin Mom ta nunota da yatsa ta ce" Shafana????
Hajiya shafa ta fashe da kukan da take rikewa tayi kokarin kaiwa kasa
Da sauri Mom ta tarota ta riketa gamgam a jikinta suka fashe da kukan a tare suka yiwa juna riko na kirki tamkar za.a kwace masu daya dan uwansa
Alaidine kansa saukowa yayi ya ja xan gefe yana kalonsu
Cike da muryar kuka Shafa.at ta ce" danme kika tafi kika barni da rigimar duniyar nan Aunty? Danme kika yi irin nisan nan da ni tsayin shekarun nan kika barni da tashin hankalin cikin duniyar nan ni kadai ?
Mom ta fara sasauta kukanta, tana sauke ajiyar zuciya ta shiga gogewa Shafa hawayenta ta dan nuno yatsarta ta ce" aa fa shafana an girma ba.a daina rigima ba? Ya isa hakannan kukan yanzu ba gani ba?
Shafa ta kalota ta ce" du girman da zan yo a gabanki ina jina tamkar jaririya, ina jin du duniya ba wanda ya isa ya talura min idan ina kusa da ke, dan me kika tafi kika barni haka? Fushin zuciya na sakawa a manta da dan uwa?
Mom ta sauke ajiyar zuciya ta dan kawar da kanta ta ce" yar uwata ba fushin zuciya na yi nayi nesa da ke ba, *BANI DA ZABI NE* ba.a tambayen nawa ramayin ko muradina ba, an dora min ne sharadi wanda ya kasance dole nayi nesa da kowa dan ba zan iya aikata hakan ba, aman yanzu ki bar maganar nan tunda Allah yayi zamu hadu kafin mu koma gare shi ai sai mu ci gaba da zumuncinmu ko?
Kina nufin ba zaki je wajen su Dad da Mamy ba?????? Shafa ta jefo mata wannan tambaya