Sashe 7
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba dayansu tsayawa suka yi kallonta, du ta wani firgice, ita wata kunya ce ta kara kamata a kasan zuciyarta take ayana yanzu mai yiwiwa sun gane abinda yayi mata?
Mom ta kawar da kanta ta karasa shiga, a kasan zuciyarta take ayana kaji min yaro da gulma kace baka so kuma kana nuna son?
Hade fuska Wujdane ta yi sannan ta daura dan kwalin tamkar an kule kaya a kan nata, gashin ya fito ta waje sosai
Aisha gumtse dariyarta ta yi, a kasan zuciyarta tana mamaki wai Wujdane ce kuwa?
Ita kuwa Alawiya ranta ne ya baci domin da suka shigo ta ga jan baki a leben Wujdane yanzu kuwa babu shi tas
Basu kai ga zama ba ya fito da doguwar riga a saman wandon jins, du dan ya boye abinda ke tona shi
Da ido suka bi shi Alawiya da Mom, Alawiya ta hangi inda jan bakin Wujdane ya labe, sam bai wanku ba irin mai kama fatar nan ne, Mom kuwa kallon yannayin jikinasa ne take shi da ba lafiya dan ta ga ko zazabi ne?
Aisha ce ta shiga gaishe shi, yana amsawa da kula ba wani shiru shiru,
Kansa ya dago wajensu ya ce" meye du kuka yi cirko cirko ku zauna man?
A kasan zuciyar Wujdane dauki ba dadi take da zuciyarta, tana antayawa zuciyar tata ashar tana jin haushin kanta, sai Allah ya isan da take isar masa na taba mata jiki da yayi bayan tana jifanta da maganar cewa tana bin maza,
Ita kuwa Alawiya ta gama sarewa lamarinsa, yannayin idannuwansa kadai ta kala ta gane halin da yake ciki kawai sai ta juya da sauri ta koma bata yi masa magana ba
A hankali Wujdane ta nemi wuri kasa ta rabe ta hade kafafuwanta tama kasa gaishe shin
Yan tambayoyi Mom ke yi masa na rashin lafiyarsa ya maida hankali yana bata gamsashiyar amsa
Mom ta ce" toh mai ya hana ka zuwa gida kwana biyu??
Shiru yayi na yan dakiku, a hankali ya sauke idannuwansa a kan Wujdane da ta sada kanta tana kara sakawa kanta nutsuwa, kallon kurullah yake yi mata , kalo ne na tantance wai da gaske dalilinta ya kasa komawa gidansu? Aman ina jaruntarsa ta tafi ne? Wannan kwailar? (🤔),
Maimaita tambayar Mom ta yi bayan ta lura sarai da abinda yake, da sauri ya bata amsa da fadin " Mom aiki ne da yannayin jikin nawa
Mom ta ce" haka ne, aman ka ringa lekawa kafin abanka ya gama yanke hukuncin gidan da zaku zaunan da matanka dan ka ga itama iyalinka ce tana da bukatar kulawarka
Da sauri Wujdane ta ce" Mom Aa,
Kalonta suke yanda ta yi maganar ta zazaro ido, sai kuma kunyar Mom din ta kamata, ta sada kanta kasa ta ce" Mom tunawa ne nayi ashe na yi dori a gida na manta saman gaz
Mom ta yi murmushi ta ce" ai Lami na nan zata kula maki yar gidan Mom
Ajiyar zuciya ta sauke tana kikifta ido, Alaidine kuwa da kyar ya rike dariyar da yake jin tana kokarin fito masa, bai san ya aka yi ba du abinda ta yi yake bashi sha.awa
Aisha kanta mamaki yaki barinta, tsoro ne take hangowa a idannuwan Wujdane? Wai Wujdane dinta ce kuwa ko sun baro tatan a gida? Wujdane dai Wujdane?
Jamail ne yayi salama ya shigo, ya saka manyan kaya sai kanshi yake abinsa, ya gaisar da yayansa wanda ya bi shi da kallon mamaki, shi har yanzu mamaki Jamail ke bashi just 23 aman ya sakawa kansa fitina irin haka
Ku tashi mu tafi xan mu yi jiran Mom ko?
Jamail ya fada yana kallon su Wujdane
Ai kamar jira take ta mike da sauri tana kara yafa mayafinta sosai a jikinta, suka kama hanyar fita ita da aisha
Kamar daga sama Alaidine ya ce" ki rufe gashinki da kyau
Yi tayi kamar bata ji shi ba ta karawa kanta mai ta fice a dakin tana sakin ajiyar zuciya
Kwafa yayi yana jin haushin kin rufe kan da ta yi ya juyo Wajen Mom dake kallon diramar su
Mom ta ce" Alaidine, da ka je ranar da abanka karami ya rasu wa da wa ka gani?
Shiru yayi yana kallonta, baiwar allah du tsayin lokacin nan da iyayenta suka barta suka koreta dan kadara ta afka mata a kulun tana son jin labarinsu, tana farin cikin jin suna lafiya, tana mutuwar son saka su a idannuwanta, ajiyar zuciya ya sauke ba dan komai yake zuwa wajen nan ba sai dan mamansa, dan ya rage mata abinda ke damunta a rayuwa, a hankali ya ce" kamarku daya, duda ta tsufa ba sosai ba aman har yanzu da an ganta an san ita ta haife ki, shi kuwa haskensa kika yi da idannuwansa, daga nesa na hange su da farko ya kasa shiga gidan mutuwar da ta fito ta kama hannunsa sai suka tafi,
Kana nufin da gaske Abanna ya tafi wajen rasuwar? Mom ta jefo masa tambaya
Maimakun ya amsa mata sai ya yi dan baya da bayansa, zuciyarsa ta kama yi masa zafi, a yanzunma wani tashin hankalin ne ya darsun masa, ba komai bane sai tunanin idan har ya kara shiga jikin yarinyar nan ya rayuwarsa zata kasance? Idan har ta san ko shi wanene ta guje shi fa? A hankali ya lashi lebensa da har yanzu da jan bakinta a jiki radau ya juyo wajen Mamansa ya ce" ki ci gaba da adu.a zasu yafe maki nan kusa Mom, idanma suka ce sai na mutu zasu karbeki ki sani a shirye nake da komai dan su karbe kin,
Wata irin zabura ta yi tana kalonsa, Tabas Alaidine ya fito a irin hanyar nan aman cikin ikon Allah sai Allah ya zuba mata wata irin kaunarsa ta da da mahaifi wace bata yiwa sauran yayanta, yakan bata tsoro sau tari idan yayi wani furucin, ajiyar zuciya ta sauke ta ce" du abin ba zai kai nan ba, tunda na jure tun baka kai mutun ba ban zubar ba, na haife ka na raini abina ba zan taba yarda na aikata laifi biyu ba, wanda na aikata ina cikin rokon Allah kan ya yafe min, ina kauracewa duk hanyar da zata mayar da ni sannan ina rokon allah da ya sansaya zuciyar iyayena, domin fushin zuciya suka yi tun da farko irin ka tarbiyantar da yaronka ne ya bilo maka da haka, aman ni nayi imanin Allah zai karbi tubana
Murmushi ya sakarwa mamansa, ba dan komai ba sai dan kar ta rike yannayin fuskarsa a idannuwanta,
Haka suka yi ta tataunawa tsakaninsu har ta mike tana fadin bara su koma gida ta bar yayanta na jiranta
Har sun kusan fita a falon nasa ya ce" Mom
Ta dakata tana kalonsa yayi tsai, can ya sauke ajoyar zuciya ya ce" ki taya ni da adu.a Mom Allah ya yaye min damuwata plz
Cikin yannayin damuwa ta ce" Son mai ke damunka?
Murmushi ya saki ya ce" Mom kawai rayuwar yau da kulun ce
Ajiyar zuciya ta sauke ta ce" Allah ya sanyaya, ya iye mana abinda ba zamu iya ba, ya shige mana gaba
Ya amsa suka fito ya rakota har wajen da su Jamail suke ta mikawa Wujdane Boy dake baci abinsa dan tace sai sun tafi da shi,
Sam bai samu ko kalonsa wujdane ta yi ba sai wani kakauda kai take du iya son su hada idon da ya so ko dan ya kali kwayar idannuwan nan nata aman ta kawar da kanta gefe
Aisha ta yi masa fatan kara samun karfin jikinsa, ya dan yi mata murmushi yana tsaye har suka fita a gidan
Juyowa yayi ya koma dakinsa sai dai yana zuwa ya tarar Alawiya zaune a falonsa tana jiransa,
Kalonta yake guguwar wutar sha.awarsa na ruruwa na ingiza shi wa ita
Ranta a bace ta ce" yanzu fisabililahi ba zaku bari har ta taren ba ya zamo har gida zatana tardo ka ana kawota dan ka neme ta? Ko ciki kake so ne ni har yanzu ban samu ba? Ban kai mafe bane ni da zakana hangen wata? Danme ba zata tare ta zo mu jera ba sai dai a ringa yawo ana kawo min karuwanci har cikin gida?
Zama yayi yana mai cire jalabiyarsa kamar ba zai yi mata magana ba , sai can ya ce" kin tabata kuwa kin karbi cikin da kyau? Dan kin ga Boy ya warware yana bukatar abokin wasa , nima ina matukar son yaya ke kuwa kin ki yarda ki dauka ko dai kina tsoron wani abin ne?
Mai zan ji tsoro? Ni bana jin tsoron komai ko a cikin raina ciki dai ne bai shige ni ba kuma ba ni zan baiwa kaina ba,
Kare mata kallo yake, Alawiya akoy kyau sosai da sosai, aman ya rasa mai yasa Wujdane ke fizgarsa
A hankali ya mika hannu ya jawota jikinsa, ya shiga lalubarta
Sosai Alawiya ke son romance aman tana tsoron ogan, a hankali ya karewa bakinta kallo yana ayana Allah ya sa ya ji abinda ya ji a na Wujdane, bakinsa ya kai da niyar kissing dinta, har ya hade ya fara kissing din yana neman dole dole sai ya ji abinda ya ji a na Wujdane ta kwace kanta ta ce" ko jan bakin da ka shanye nata baka goge ba zaka wani shafa min?
Kansa ya dan kawar kadan domin idan kana daf da ita ta yi magana bakinta na bugawa, kuma ba wani rashin lafiya bane kawai brush daya take yi sannan ita ba wata dabara na cin yar cingam ba ba wani magana take da mutane a gidan ba, sannan ba dabarar idan zata gana da miji ta yi gagawar tsaftace shi ba, kwaliyar dai aka iya
Kokarin ci gaba da yi masa jayayar take ya ki kula ta ya daneta hakan ba wani romance ya shiga kokarin samawa kansa nutsuwa na wannan fitinaniyar yarinyar da ta rikita masa yannayi daga zuwa
Yau kwana uku kennan da barin gidan da su Mom suka zo ganninsa, zaune yake wajen aiki yana ta saka hannu a takardun kasuwancinsa yana kara bin harakokinsa da takardu da computer yana ka.ide du abinda baya zuwar masa a yanda yake muradi,