Sashe 26
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Murmushi ya yi yana lumshe idannuwansa, ba zai iya bata amsa ba, sam ba zai iya ba, yana da muradin ji daga bakinta cewar tana son sa sai dai ta kasa faranta masa
A hankali ta shafa dan turaren da ta lakato, ta karaso inda yake ido lunshe, murmushi ta saki ta raba kafafuwanta ta yi mazauno saman cinyarsa,
A hankkali ta shiga lalubo lebensa ta cafke na kasan ta shiga aika masa da kiss,
Haukace mata ya yi yana ta lalubenta, da kyar ta samu ta kai bakinta wajen kunensa ta ce" ina son ka, ina son ka, ina son ka
Alaidine ya birkice, ya damketa ya kaita wajen da baya tunanin zata manta, ya bata soyayar da bai taba ba wata mace ba, bai nuna kyankyaminta ko wani abu ba ya baiwa komai hakinsa,
Sun yi kukan samun nutsuwa sum zuba sambatun da lale du wanda ya yarda ya bi ta wajen dakin sai ya jiyo su, bayan komai ya lafa suka mane da juna suna masu godiya ga Allah da ya halatawa junansu juna
Bayan shekara biyu
Tsayayar Alawiya , nuna isarta, rashin yiwa iyayensa biyaya ta saka dole Alaidine yayk watsi da ita domin ya fada bai ga ba macen da zata raina masa iyaye ya zauna da ita koda kuwa Wujdane ce
Rayuwar su Aba ta samu baban ci gaba domin Alaidine ya dankarawa aba ginin Makarantar islamiya ta kasa da kasa, wace aka zuba malamai da katon masalaci ....sosai makarantar ke tafiya tana kara bunkasa domin mai jan ragamarta baya yi da son abin duniya sai dan kara habaka adinin musulunci
Sun samun canjin muhali, yaya kuwa ya samu fita waje dan ci gaba da karatunsa da ya tsaya a da saboda halin babu
Aisha na dauke da tsohon ciki tana karantar nurce inda mijinta jamail ya ci gaba da kasuwancisa shima wani ne sosai a harkar
Park suke, Alaidine ne ke dauke da wata kyakyawar yarinya kanta luflufluf da gashi tana ta dariya da halewar tsinke a hannunta tana ta laluma sai goga masa take a jikin tigarsa ta shafa fara kar
Idannuwanta ta juyo tana nuno wani waje tana cewa" mama mama mama
Nan na ga idannuwanta itama tamkar na Wujdane sannan wajen da take nunawa Wujdane din ce tsaye da bakar abayarta ta yane kanta fuskarta da dan karamin gilas na gayu tana rike da hannun yaronta tana nufo su
Kanta ta dafe ta ce" HABIBY rigarka *Iman* ta bata maka da dati
Murmushi ya yi ya ce" toh ya na iya hearty? Ku mu je kar su aba su gaji fa
Nan suka antaya Boy sai labari yake basu na makaranta da yan ajinsu
Ma.asalam
Nan na kawo karshen litafin WUJDANE, Allah ya bamu ladan dake ciki ya yafe mana kura kuran da muka aikata a ciki
Maman Lalla ce wato SAJIDA