Sashe 23
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da mamaki Aba ke dan kalonta sai ya juyar da kansa ya basar ya ci gaba da fadin" docter ya ce idan har aka konyar masa da hankali ciwon bai wani shige shi ba, dan haka mu yi kokarin kontar masa da hankali Allah ya bashi lafiya
Elhaj Muhamad dake sauraron du abinda ya faru ya dago ya kali aba ya ce" Abdul Kadri, daman bashi da lafiya ne?
Aba kam kansa ya sada kasa, domin yana jin nauyin fada masu dalilin sumar alaidine, aman ya zai yi? A hankali ya ce" Eh aba daman yakan dan yi irin hakan, toh yanzun ma tashin hankalin da ya sakawa kansa ne na zuwa wajenku da muka yi, yana tunanin wani abin daban shi ya sa hat hakan ta faru aman docter ya ce abin bai yi nisa ba dan haka kar a daga hankali
Kansa kawai yake dan girgizawa, a kasan zuciyarsa kuwa hawaye ne ke zuba, a hankali ya ce" mun yiwa kanmu, mun horar da yaron da ba laifinsa ba tun kafin ya shigo duniya, mun kasa daukan kadarar da Allah ya hukunto a kanmu, mun guji kunyar duniya mun batawa mahalicinmu, mun kori yarenmu a lokacin da suke bukatar mu dan kawai son zuciya irin tamu
Da sauri Mom ta karasa ta kamo hannayen mahaifinta tana girgiza kai dan gannin du yanda ya so hanna awaye zubowa daga idannuwansa sai da suka zubo, ta ce" Abana, ai dan adam din kenan, mukan aikata laifi kala daban daban, banban laifinmu idan bamu tuba ba
Shin dama dan da aka haifa ya isa ya rike iyayensa a rai komai girman laifi? Abanna tun kafin ku gama yi mana laifi muke yafe maku, domin mun san kuma hakan ne , dukan abinda ya faru rubutace ne ba wanda ya isa ya kauce faruwarsa, rashin lafiyarsa Allah ne ya dora masa ba wai dan ku ba Aba, dan haka Na roke ku da ku cire komai a ranku
Ta karasa tana shatatar hawaye
Anwar ne ya matso gannin du iyayen nasa ba wanda zai baiwa dan uwansa hakuri abu da an jima ana jiran ranar kuma ta zo a haka sannan du mutane na shige da fice wasun suna kalo wasun kuwa sai su fice ya saka shi yin gyaran murya ya ce" Aba ina gannin a takaita koke koken nan haka a samu wa.inda za.a bari wasun kuwa mu je gida a shirya a dawo ko?
Aba ya dago kansa ya jinjina irin ya amince da hakan sannan ya shiga bayar da hakuri
Sun dan sami nutsuwa aman ba wanda yake da alamar zai tafi ya bar dan uwansa
Alawiya zaune take kusa da matar Anwar, a kasan zuciyarta tana cike da wannan lamari, kwarai ta sani kyan Alaidine da arzikinsa ya kaita aurensa aman tunda aka daura masa aure da Wujdane take jin tsantsar kaunarsa da kuma kishinsa, hakan ya saka take mugun kara gannin bakin surukanta domin du laifinsu ne su ne suka aurawa mijinta wata bayan suna zamansu lafiya
Ita yanzu banban burinta ta ganshi, somin fushi take yi masa kwana biyu na yana kwana dakin Wujdane aman a yanzu kam ba zata iya komawa gida ta barshi haka ba ba zata iya samun nutsuwar zuciyarta ba, yan uwansa du su tafi su bar mata shi ta yi jinyar mijinta
[2/1, 2:33 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*44*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Aba ya kai dubansa wajensu gaba daya, can ya nisa ya ce " Wujdane ku tashi a kai ku gida ku je ku kimtsa sai ku yi shawara cikinku wace zata dawo ta kwana asibitin
Tun kafin Wujdane ta yi magana Alawiya ta ce" aa ta je kawai sai ta kwana a gidan ni zan tsaya na kula da shi
Tana maganar ne tana mikewa ta dan kara gaba kusa da kofar ta tsaya ta basu baya , halaya dai na haushinsu take ji matuka
Aba ya girgiza kai ya ce" ku mu je kawai
Haka suka bi umarnin Aba ba dan sun so ba
Jamail da Aisha ne suka kai Wujdane har gida, suna tsayawa Wujdane ta tsare Aisha da ido, irin yanda take yi idan tana cikin tashin hankali kuma tana son magana da yar uwarta
Aisha ta kalli jamail, daidai lokacin Wujdane ta fice a motar kawai ta shige fallon su
Aisha cike da nutsuwa ta ce" yayana
Jamail yayi murmushi yana kallonta ya ce" shikennan yau jamail sunansa maraya,
Aisha ta sakar masa da murmushi mai sanyaya zuciya, a hankali ta matsa ta yi hogging dinsa, ta mana masa kiss a kunci kafin ta kara masa wani a lebensa, ta ce" in dai Aishan Jamail na raye in sha Allah ba zai yi maraici ba, mu je kawai idan hankalinka ba zai konta ba
Murmushi yayi ya shafa fuskarta, ya ce " ke ce mar.atun saliha Aishanna
Ki je kawai zan dawo na dauki abinna idan hankalin auntynmu ya konta
Aisha ta sakar masa da murmushi ta ce " na gode mijina
Shima murmushin yake har ta bacewa ganninsa,
Yana jin dadin yanda take girmama shi, sosai yake jinta a ransa
Aisha na shiga ta tarar da Wujdane sai kai kawo take a falon ta cire hijabin dogon gashinta mai ruwa na jar fata sai yalwa yake yana bin bayanta domin a tufke yake har karshensa
Idannuwanta kuwa sai wulik wulik suke wannan kalar mai shigen na maciji sai yawo yake farin kuwa ya dan canza launi , gaba dayanta a figice take hankalinta a wajensa zuciyarta haka take dokawa , ta fita sonsa, ita batai masa soyayar kudinsa ita ya dace ta zauna a gefensa duda ta ji haushin yanda ya kara saka damuwa a ransa a daidai lokacin da ya dace ya dawo mata da farin ciki, aman ya ta iya? Sonsa take bata son bacin ransa ko kadan, sai fa da ya yi mata alkawaron zai kiyaye aman shine zai wani sume har docter yayi ikirarin ciwon zuciya? Ina mijinta lafiarsa kalau kuma da yardar Allah zai kawar da komai a ransa, ita haushinta daya yanda ya kasa hakura da lamarin ubangiji, dalilin wannan abin ya kaurace kansa daga cikin mutane, ko su matansa baya iya zama su fahimci juna yana tsoron su guje shi ko su yi masa gori, yana rabuwa da mata dan haka..... yanzu da Allah ya tilasta zuciyarsa kamuwa da soyayar Wujdane duda ta nuna masa tana sonsa koda wani iri ne shi aman yana wani nemanta da izgilanci? Toh zata yi hakurin ya warke su yi du abinda zasu yi idan har bai mayar da kansa mutun ba
A hankali Aisha ta karasa kusa da ita ta damko hannunta dan ta tsaya ta daina kai kawon nan
Wujdane ta juyo tana kallon Aisha, kun dai san irin zurfin cikinta aman Aisha bata iya boye mata komai takan fadawa aisha abinda ke damunta ne koda tsakiyar dare ne, ita kuwa ta iya rarashinta
Aisha ta ce" danina
Wujdane ta tsareta da kallo,
Du duniya Aisha Aba da uma ne kawai basu taba nuna mata kyara ba ko a fuska, du irin yanda kuwa yayanta zai daketa Aba baya yi mata sai dai ya girgiza kai ya bita da adu.a, mama na kwatanta dan dukan kamar idan ta samu yayan mutane ta daka aman ba wai a nuna mata kyama ba dan fatar jikinta, a hankali ta bi Aisha suka zauna
Aisha ta yi murmushi ta ce" hasashena gaskiya ne?
Wujdane na kallonta bata ce komai ba
Aisha ta ce" danina na soyaya?
Wujdane ta kawar da kanta, aisha ta yi yar dariya domin ita ko tana barci wujdane ta yi abu ta san me take nufi da abun
Aisha ta ce" ki yi hakuri, na tabata shima ya damu da ke
Wujdane ta juyo tana kallonta , can kamar ba zatai magana ba ta ce" laifinsa ne dan an same ahi ta wannan hanyar Aisha?
Aisha ta yi gagawar girgiza kai
Wujdane ta gyada kanta, can ta ja tsaki ta ce" to tunda na bi shi ta laluma ya ki ya fahimta zan fito masa a mahaukaciyata! Komai son da nake masa ba zab lamunci na zauna da shi yana irin halayan nan ba
Aisha ta zaro ido, wujdane ce ta yi doguwar magana haka?, aman dan kar ta daina sai ta ki juna mata ta ce " to aunty ya zaki yi yanzu, ci gaba zaki yi da nuna masan har Allah ya sa ya gane
Wujdane ta yatsina fuska ta ce" kin dai fi kowa sannin waye wujdane,! Yau a fidanmu zan kwana sai dai aba ya kashe ni idan dukanna zai fara ko ita umman ta kashe ni
Aisha ta zaro ido, a fili ta furta" na bani ni aisha ,
Aunty ki rufa mana asiri.... kina so ki ce zaki yi yaji daga dan abin nan? Toh haka ake yin yajin ne? Ai wannan tsakaninki ne da mijinki Aunty na roke ki kar ki irin haka kin ji?
Wujdane dake maida hijab ta juyo ta ce" idan kin gama ki rufo dakin ki baiwa masu gadi kys din
Da sauri aisha ta mike tana biye da ita tana bata hakuri,
Wujdane ta dakata tana kallon Aisha , can ta ce" me yasa shi bakin mutun ya fiya baiwa kansa wahala ne,? Kinfa san ba hakuran zan yi ba aman kuma kike ta babatun nan? Aisha na sani na yarda na kamu da soyayarsa bayan bai dace da ita ba domin shi bai furtan kirikiri wani kalmar so ba sai ta yaudara, sannan du irin halayanna na sauke inai masa biyaya dan na samu ya daina tsangwamar kansa dan Allah ya halice shi ta wannan hanyar aman yau shine a gadon asibiti a konce wai kuma dan wulakanci matarsa da ba kwananta bane ita zata kwana da shi? Du ana kallo dan ni talaka ce matar cushe shine aka koro ni? To ba zan yiwa aba rashin kunya ba aman na tafi gidanmu sai ya dawo ya kaiwa aba takardana shi kuwa ya nema malan baba ya bashi ehe