Sashe 25
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kakansa ne ya ce" kai aboki , an ki a sake kan, yo naga da yawa kai patient kai ne zaka ce a sake ka?
Ya yatsina fuskarsa tamkar zai yi kuka, ya ce" ABA wujdane
A tare suka kallo shi, Alawiya ta mugun juyowa daga wajen yanke farcenta da take, ta sauke kwayar idannuwanta a fuskarsa
Abama kallonsa yake, WujdNe yace, masha Allah da canji, masha Allah da canjin nan da aka samu, iyeh Alaidine da ya mayar da mace hula, bashi da wata damuwa a lamarin mace ta zauna ko ta yi gaba, kai muguwar makiyiyarsa yake dubanta yace mace guba ce, macijin kmba, sari ka noke, kyau ne da ita cikinta baki ne, mata daga mai masa sata sai mai yi masa gori, sai mai tunanin wayo take yi masa, aman yau ya birkice gida zai je matarsa?
Aba gannin du an tsare shi da ido ya ja abinsa suka yi bayi, bayan ya raka shi ya dawo ya shiga baiwa iyayen nasu labarin wacece Wujdane, yana tsaka da haka Alawiya ta mike ta fice bayan ta yi masu kallon tsaf gaba dayan su
Alaidine na yin sallah da ya gama ya ga an dan rarage du yawancin mazan basa nan ya yafito Aisha
Matsawa ta yi kusa da shi kanta a kas tana jin kunyarsa na yayan mijinta kuma mijin ysyarta
Kansa ya girgiza murya kasa kasa ya ce" tana ina?
Aisha ta dago tana jin kunyar abinda zata fada masa , sai dai bata iya karya ba, ta ce" wai ta je gida, tace tana fushi ta yi yaji
Ai bai san lokacin da ya mike ba ya ce" ta yi me? Yana zaro dara daran idannuwansa
Aisha ta san ja baya,
Momy ta taso tana kallon su ta ce" lafiya kai?
Alaidine ya kaleta, ya kalli mutanen du sun wani zuba masa ido, sun yawaita kallonsa shi fa baya son haka!
Juyawa ya yi kawai ya fice a dakin , momy ta juya wajen Aisha wace ta fada mata komai ,
Momy ta ce" ita ce maganinsa, aman ina zai je?
Hajia ta yi dariya ta ce " ja.iri sarkin soyaya, madallah da wannan yarinya da gani zatana dawo da shi hanya
Aisha a ranta ta ce " kaiya, Allah ya sa toh
Nan suka ci gaba da zama basu san tsiyar da Alaidine ya tafka masu ba
Tana zaune tsakar gida ta baje tana cin wake da shinkafa wanda take jin dadinsa ta yi missing dinsa sosai, fuskarta kuwa da jan san hannun da yaya ya wanka mata mari, tana ci tana karawa tana dan murmushi ta ga hannu ya rike hannunta
Da sauri ta dago ta sauke idannuwanta kan hannunsa, wani irin sanyin dadi ne ta ji ya mamayeta a zaunen nan, aman yaushe ya shigo? Ta ina ya shigo? Ya aka yi ya san tana nan?
Rai bace ya shiga shafa gefen fuskarta inda ya yi ja, murya a cinkushe ya ce" wa ya dake ki?
Wujdane ta turo baki ta ce" ba yaya bane wai dan na yo yaji
Alaidine ya dafe daidai zuciyarsa ya ce" to shi yaya ina ruwansa ko shi akaima yajin ne? Ya zai taba lafiyar jikin matata ya raunata min zuciyata?
Ta kara turo baki jin an bi batanta ta shiga ture kwannon abincin tana kallonsa ta ce " haka ya ce sai na koma bayan na yi maka fushi mai tsannani , bayan na karyata son da kake min a zuciyata, kai kana gannin idan na yi murnar ganninka na yiwa zuciyata adalci kennan?
Ke, ya fada yana dora yatsarsa saman lebenta, ya ce" ina jama.ar gidan ne? Gwara su zo su shaida idan ba.a bani matana ba zan iya haukacewa
Wani yamyam ta ji har tafin kafarta, haukatata zai yi da soyayarsa, sonsa kawai take,
😍
[2/1, 2:33 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
4⃣6⃣
*ND*
*ND*
..... ......... *ND*
*ALHAMDULILAH*
Wani yam yam ta ji a jikinta har tafin kafarta, haukatata zai yi da soyayarsa, sonsa kawai take
Sai a lokacin ta lura da suturar jikinsa ta asibiti ce irin wace ake sakawa patient, to aman bata gane ba daga ina yake haka? Ta san dai ba za.a taba barinsa ya fito daga asibiti da kayan mararsa lafiya ba, suna da tsaro sosai
Yayansu ne ya shigo da leda a hannunsa dan kawowa iyayen nasa sako, nan ya tarar da Alaidine a gidan
Dan dakatawa ya yi har suka ankara da shi kafin yake kwala salama
Mikewa Alaidine ya yi yana amsawa yana binsa da kallo
Shima da dan murmushi ya mika masa hannu sukai musabaha
Alaidine da Wujdane du shi dai suke kallo inda ya zabgawa Wujdane wata uwar harara ta haushin bai ci mata uwa ba har gari ya waye gashi yanzu mijin nata nema ya biyota da sasafen nan ko me ya biyo mace yi bayan ta yi masa yaji?
A zuciyar Alaidine kuwa murmushi yake, shima kamarsu daya sai dai idannuwansa ba irin na matarsa bane
Salamarsa ce ta fitar da su Aba, nan Alaidine ya duka har kasa suna gaisawa
Aba ya ce" wannan ja.irar ka biyo ko
Alaifine ya dan sosa kansa bai ce komai ba
Ina ta ce" ni ai jira nake malan din ya fita shi da ya tare a daketa, aikin banza aikin wofi yarinya sai shegen taurin kai wai gatsau ta kale mu tace da mu yaji ta yi sai kace auren abin wasa ne,?
Kamar an saka ina kawai ta shiga fada tsakaninta da Allah,
Ai kuwa halayar da Wujdane bata da ita wanda ko me za.a ce mata a fada bata nunama ta san da ita ake aman yanzun gaban Alaidine sai kuwa ta shagwagwabe fuska ta saki kukan sangarta harda ture kwanon wakenta nan da nan kuwa ido ya kade mata , baki ta barke masu kuma tana kallon Alaidine
Zumbur ya mike daga tsugunnin da yayi, rasa me zai yi ko zai ce ya yi, da sauri ya dauko hijabinta dake rataye kan igiya ba ruwansa ya nufota yana kokarin saka mata
Dan kaucewar da take tana dane mahaukaciyar dariyar da ta taso mata ne ya saka ya dan tsaya yana kallonta, murya a raunane ya ce" ina, ABA, dama yaya ku yi min rai dan Allah ku yi hakuri kar ku bata mata rai, ba laifinta bane laifina ne kuma ba zamu kara bari kowa ya ji kanmu ba da yardar Allah, inna ki yi shiru fadan na tayar mata da hankali
Hannu inna ta kai ta rufe bakinta, kunya ta kamata irin yanda yake so sai ya hanata kuka du kuwa da tana kaucewa aman riketa yake sosai a jikinsa,
Da sauri inna ta shige daki ta boye bayan kayan Malan dake rataye
Malan ya dane dariyarsa ya ce" toh maza tashi ki bi mijinki kin ji
Mikewa ta yi tana gyara hijabinta
Yaya ya girgiza kai a fili ya ce" ya lafiyar kura bare ta yi hauka? Yaya Alaidine kai ke daure ma Wujdane ko? In dai Wujdane ce .....ya girgiza kai, ya kuma kallo shi ya ce" mu dai ta kuma shigo mana gida wai yaji sai na balata takamarta an yi mata aure bata tashi a Wujdane yarinya ba!
Alaidine ya yi murmushi domin kuwa ya gane wasa Yayan ke masa, ya kama hannunta ba abinda ya dame shi suka fito suka nufi motar da bata sanshi da ita ba suka shiga
Bayan sun fara tafiya ne ta ga wata carte ta dauka tana karanta an rubuta Docter Aliyu,
Nan take bin motar da kallo ta ga ashe motar docter ya dauko shi ya sa aka bar shi ya fita, aman ina doctern ya yarda ya barshi?
Asibiti ya koma direct, suna zuwa aka barshi ya shige ya yi parking, ya fito stil ya zagaya ya riko hannunta suka nufi ciki
A hankali ya tura kofar nan ya ga du an yi cirko cirko ana ta kiraye kirayen waya hankali du ya tashi ana neman inda ya shiga
Mom ce ta bi su da kallo, baki sake ta sake kallonsa,
Nan ta maida dubanta wajen docter Aliyu da a nan sukai sabo shima zuwa asibitin ya sa suka saba sosai da shi ta ce" Docter ka ga tafiyarmu, mu kam mun tafi idan ma zai kara kwana ne ni kam ba zan zauna ba , yaran zamani Allah ya shirye su, yanzu Alaidine ka fita ka bar mu muna jinyar iska? Ka je da kayan asibiti ka dauko matarka ko kunyar iyayenta baka ji? Yama aka yi suka mika maka ita a dasha haka? Yaron nan baka da kunya, kai
Aunty ce tana dariya ta ce" kai hajiata ke kuwa ya isa haka, docter a bamu salama idan ya warke mu tafi abinku ai ni yata saima na bata kyauta
Wujdane kuwa labewa take bayansa kar a ganta , sai yanzu ta ji wata wai ita kunya, to ya aka yi bata jita ba a wajen su Aba?
Docternma yana dariya ya basu salamarsu inda nan suka fito du aka dugunzuma mota aka nufi gidan su Momy
Suna zuwa Wujdane ta silale ta bar su nan sai labari suke ta nufi dakinta na da
Tana zuwa ta tube ta shiga wanka
Tana fitowa ta tarar da shi konce yayi dadaya yana kallon sama
Da sauri ta karasa ta zauna jikinsa ta ce" me ke damunka?
A hankali ya dago, ya dago fuskarta yana kallonta, muryarsa ya raunana ya ce" da na ji bakya tare da muhalina zuciyata ta kusan bugawa, Wujdane ki ce kina so na ko hankalina zai kara kwontawa
Idannuwanta ta kikifta tana kallonsa
A hankali ya matso jikinta sosai ya bata runguma ta kirki ya shiga kissing dinta
Dan ture shi take murya a raunane ta ce" wai ya aka yi kai ba ruwanka du inda ya kama ka kana yin abinka ne ? Gidan momy ne fa?