Sashe 17
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gini ne na gani na fada, ginin da manya da yayan manya suka yi mangarinsa da mamakin lale dan zaki ya girma, ginnin da sosai Aba ya saka aka yi ta saukar alkur.ani dan idan aka ji ko aga ga mai shi baki kadai zai iya dirar masa, nanfa rayukan yan mata masu ji da kansu da yayan manya ya girgiza ya tashi suka fara haukan son kasancewa daya daga cikin matan mai gidan, ginnin da ko a kasar waje sai wanda ya ci ya tada kai zai gina shi, ya ginu, ya tsaru, ya kawatu, ya haska anguwar gre
Mom ce da Aunty shafa da Marwa karama da Aliyu da Anwar ke zaune a katon falon bayan masu gyaran gidan sun gama jera komai da komai har setunnan kujeru sun kawata komai wanda falo daya ne tal tankameme wanda gyaransa sai an hadu sai dakuna a laye sannan babu etage duka plat ne aman irin gidan nan ne da ake cewa a tsakiya dan sam ba a kasa yake ba an wani dogale shi
Anwar ya ce" tap ai fa masu kallon gidannan gonda su yi su gama dan kuwa na tabata gobe i warhaka mai shi ya garkame da kwado dan ba mai son hayaniya bane
Aunty shafa ta ce" kai gaskiya nima ina goyan bayan ya rufe, ka ga gobe idan aka kawo Wujdane insha Allah muma sai mu dauke kafa kuma a bar yara su yi zamansu sai Fatan Allah ya kade du wani fitina
Mom ta sauke ajiyar zuciya, tana tuna ranar da yayi rantsuwar ba zai yi aikin gwomnati ba sai dai ya nemi na kansa, duka duka abansa dubu hamsin ce ya bashi yace ya je ya juya dan kawai ya nuna masa ba zai iya haka da yarintarsa ba ya bari idan ya fara na gomnatin daga baya sai yayi kasuwancin aman cikin ikon Allah yau wannan ginin da take zaune a ciki da kudin Alaidine aka gina, Allah ya sakawa rayuwarsa gaba daya albarka,
Kida ne ke tashi sosai daga dakin dake kusa da na Alaidine wanda Alawiya ta buga kai da kas cewar shi take so, ita da yan uwanta ne ke tayawa gyaran gadonta da dakunan dake cikin dakinta gaba daya suna ta murna ana casu
Marwa karama ta kwabe fuska ta ce" Mom, dan allah ki fadawa mama tare da aunty Wujdane zamu tare aman fir ta ki zancen
Aunty Shafa ta dafe kai ta kali anwar ta ce" Anwar ka lalasa min jikin yarinyar nan tun kafin ta saka min hawan jini
Mom ta jawota tana fadin" ana me? Danma kunga ana dokin amaryar? Takwarana kyale su, da tayi yan kwanaki zaki dawo kema abinki ga dakinki ku yi zamanku da auntynki kin ji?
Marwa ta lafe a jikin Mom tana sakin ajiyar zuciyar tsoro, dan idan da wanda take tsoro to bayan Anwar ne yanayinsa tsoro yake bata dan kuwa abinka da soja sai yana daure mata fuska sosai
Haka suka gama bade gidan da turaren wuta mai kanshi, inda Alawiya ky din dakinta kawai da na falon aka bata suka tafi da na Alaidine da Wujdane bayan an kara yin sauka a ko.ina suka tafi sunaiwa ma.aikatan da aka zuba birjik a gidan salama
Alawiya bata dauro alkhairi a zuciyarta ba, domin du irin tsaruwar gidan nan sai take kushewa tana fadin dan ya kara aure ne ya rantsatsa wannan gidan ya saka su ita sam bai birge ta ba inda a nan wata cousine dinta take mamaki harma tana adu.ar Allah ya sa ita yace zai kara ta ukun fa ita ai koda a ta gudun zata shigo ita a guje zata shigo wannan gida haka?
Haka suka gama suka tafi da duban alkhairi na bajinta da tayi masu na su je su gwada tana gidan hutu
Alaidine kansa ya ga kokarin ma.aikatan abansa, ya shigo sabon gidansa da bismillah ya kwana yana sallah yana godewa allah da rokon Allah ya sa su mora
*RANAR KAI AMARYA*
[2/1, 2:31 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*40*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Wani dan malulun abu ne ya hadiye har ta zauna bai samu arzikin kalo daya da ta yi masa ba
Janet ce ta shigo ta shiga zuba masu abinci a nan cikin falon ba kan dining ba bisa umarninsa
Abincinsu suka fara ci bayan ya yiwa kowace bismillah Aman Wujdane ko kallon gefen plat din bata yi ba bale ta yi niyar ci,
Alawiya kuwa sai iya yi take yi masa tana ta jansa da hira tana faman fadin honey
Sarai ya lura da yanayinta, a kasan zuciyarsa yake jin ba dadi ko kadan aman shima yana cike da irin yanda ta yi watsi da lamarinsa bata wani damu da shi ba
Bayan sun gama karyawar, yana lure ko jus ko ruwa ba abinda ta taba hakan kuwa bai yi masa dadi a ransa ba
Gyaran murya yayi, ya gyara zamansa bayan ya dan kara matsawa daga gefen Alawiya dan ta mugun matse masa waje yana mamakin wannan sabon salo da ta fido a yan kwanakin nan,
Cike da nutsuwa, da dora doka ba alamar wasa ya fara magana kamar haka"
Na tara ku ne a nan dan mu kara jadada cewa zaman aure ya hada mu, zaman aure koda daga ke sai mijinki ne yana bukatar hakuri da fahimtar juna da kawar da kai da yiwa juna uzuri ta hakan sai zaman lafiya ya yiwa kansa matsuguni a tsakaninmu
Alawiya, ga Wujdane, Wujdane ga Alawiya...gaba dayanku matana ne, ko wace tana da ikon gyara gidanta idan ta so zaman lafiya,
Wujdane , Alawiya yayarki ce, ina so ki girmamata ki bata girmanta ku zauna lafiya
Alawiya Wujdane tamkar kanwa take a wajenki, ki sakata a hanya madaidaiciya ki kasance mai hakuri da ita ko gidanna zai zame min wajen hutuna
Sai maganar kwana , ance idan aka kawo amarya takan yi sati kafin a dawo raba kwana ko?
Da sauri Alawiya ta dago ta sauke idannuwanta kansa ta ce" au kennan budurwa ce??
A tare suka zuba mata ido, Alaidine sai da gabansa ya fadi, shin Alawiya ta san wujdane ne daman? Ita kuwa Wujdane mamaki ya kasheta a zaune, wannan wata irin banzar tambaya ce? Toh idan ita ba budurwa bace karuwar uban wane ce?
Alawiya ta daga kafadu irin bata sani din nan ba, ta ce" aman wancen zuwan da ka yi gidan ba wajent kake kwana ba? A hakan baka yi mata satin ba ko so ake tun ba.aje ko.ina ba a fara nunan iyakata???????
Alaidine ya daga mata hannu, dan kansa ba karamin daukan ciwo yayi ba da ta danganta abin sonsa da nufin ba budurwa ba duda shi ya fara a zuciyarsa shi ya san da hakan aman bai taba yin irin maganar nan da ita ba, ta ina ma ta samu wannan maganar da a duniya itace ta uku dake bata masa rai dake tayar masa da hankali?
Cikin bacin rai domin idannuwansa har sun canza kala ya ce" bafa zan dauki tsunguri tsoma da some somen son tayar min da fitina a muhali ba, da kike fadin hakan kina da shaida ne? Sannan da kike maganar na kwana a wajenta tarewa ta yi ne? Bana so! Dan haka sai na yi mata sati gudan kafin a dawo maganar kwana dadaya da zakuna yi
Tunda suka fara magangannunsu du irin ci kashin da aka yi mata bata tanka ba sai a wannan lokacin da ta dago da dara daran idannuwanta da suka dan canza launi na bacin rai da jin haushin bata shako wuyan ALAWIYA ba ta nuna mata eh uar iskar ya aura ba, ta saukesu a fuskarsa wanda ta hango karara kamar maganar da ta fada shima yana kokonto a kanta, a nan ne abubuwa suka ringa fado mata a ranta, a nan ne ta samu amsar tambayarta na dalilin da ya sa du irin kisancin da zasu samu yake gudun kokarin yin wani abun da ita
A hankali ta ce" eyah, ba sai anyi ja in ja da maganar nan ba fa, na yafe kwanakin, na yanzun ma ki ci gaba da dauka du ranar da kuka ga ya dace sai ku bani
Tana gama fada ta mike ta kama hanyar dakinta wanda a tare suka bita da kalon mamaki, Alawiya ta so ta biye mata su fara shuka rashin mutunci ta yayaba mata magana tun yau aman sai Wujdane ta yi mata ba zata
Cike da kunan Rai Alaidine ya mike ya bi bayanta har kafafuwansa na sarkewa da juna
Yana shiga ya tarar da ita ta cire hijabin da doguwar rigar ta daura tawul tana kokarin cire pant dinta dan ta sake yin wanka ta konta ta huta
Turo kofar da yannayin shigowar nasa ne ya sakata dagowa da sauri hana kalonsa
A tare suka kwalalo ido yayi saurin juya bayansa gabansa na faduwa tamkar zai tsinke ya fito
Bangaren Wujdane ma da sauri ta warci hijabinta ta saka ta yi kicin kicin da fuska ta ce" Malan kuma lafiya? Ko abinda kuka yi ne bai isheku ba ka biyo ka kara wannin?
Alaidine ya juyo da sauri ya nunota da yatsarsa ya ce" Wujdane kinga ki daina wulakantar da ni , ki daina ci min fuska, dan baki damu da ni ba dan ban dadaki da kasa ba shine har zaki wani ce kin wani yafe kwana da ni? An gaya maki nima idan na kwana a dakin naki zan nemi wani abin ne a wajenki? Ina so in fita a hakinki ne aman ke kina kokarin botsare min? Danme baki bani wani mahinmin mahinmanci ne?