Sashe 6
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Taku yayi da sauri ya riko hannunta ta baya, wanda ya saka numfashin Alaidine kusan daukewa, daman ya gama hawa caji tun daga yannayin bayannan Wujdane wa Lukman, somin shi ba abinda ya fahimta sai tsantsar soyaya a tsakaninsu wanda take jin haushin anki aura mata wanda take so a fahimtarsa sai maganar da tayi a dungule cewar ya gama jiga jikinta shi a nashi fasarar ya gama sanninta a ya mace zai guje ta, hankalin Alaidine ya kai kololuwar tashi da bacin irin yanda wannan garjejen kato ya tsaya gaban matar da take tasa ta suna yanai mata maganar soyaya harma tana nuna yannayin tayi missing din hakan
Sai abinda ya tainke tunaninsa, ya tafi da lunfashinsa na seconni, ya rikita shi ya girgiza zuciyarsa , abinda idannuwansa suka gane masa Lukman ya riko hannun Wujdane a lokacin da take kokarin komawa ciki,
Kafafuwansa ya daga bisa umarnin zuciyarsa, taku ne na gagawa irin kana jefa kafa ne a bisa umarnin zuciyarka, isannuwansa kyam a kan hannun nan na Lukman sa ya zama bakikirin a jikin lalausar farar fatar Wujdane
Wujdane da mamaki da haushi haushi ta juyo ta daga hannunta na daman wanda ba shine Lukman ya rikw mata ba ta kawo hannun nata da zafin rai zata dauke Lukman da mari aman komai ya tsaya mata
Sanadiyar mutumin da yake sakata faduwar gaba, wanda yake tsayar mata da tunani idan ya bukaci hakan har sai ta gama nasa tunanin, wanda tun ranar da ya dora lalausan lebensa saman nata da niyar hukuntata ya saka ta a tashin hankali, domin ko baci take sai tayi firgigit ta farka tana sauke ajiyar zuciya, hakanma ta dora a kan haushin Lukman ta ayana shi ya jaza mata wannan tashin hankali da ta tsinci kanta a ciki
Aman a wannan lokaci ta kai iya kololuwar tsorata da yannayinsa, domin ido cikin ido yayi fixernta, da idannuwansa da suka yi jajajir tamkar gauta yake hukuntata, da tsatsauran kallon baki kyauta min ba, kin cuce ni, ni zaki kashe? Bakya tausaya min? Bakya sona? Wannan kazamin zai taba hannunki? Wani zaki saka a gonata? Mai ya fi ni? Yake jifanta da su wa.inda suka rufe da tsantsar soyayar da yake ji tun daga zuciyarsa tana watsa jini ko.ina tana gayatar balaki kala daban daban na tashin hankalin da zai zube masu, ta idannuwansa yake isar mata da sakon yau ta mutu ta lalace, ta idannuwansa ya gama kashe mata jiki da dukan wani inji mai aiki a cikin jikinta, tama kasa kwace hannun nata da ya rike sannan jikinta ya shiga saki kamar zata fadi a kan kafafuwanta, ta rasa kalon tsana take hange ko na tabacin zargin mazinaciyar da yake yi mata a kawayar idannuwansa
Rigarsa ta saman costume dinsa wace yakan dauketa ne kawai sai idan zai shiga meeting harkar kasuwancinsa yake dora su saman chemise dinsa mai dogon hannu ya cire daga jikinsa ya karasa wajensu ya cire idannuwansa a cikin na Wujdane ya dawo da su saman hannun Lukman da yayi karkadaf ya rike yana musa cewar wai tana da aure
Sai a lokacin Lukman ya lura da shi, gabansa ya yanke ya fadi , wannan ai Elhaji ne na sabon gari, wanda yake faman samun kayan wajensa tun bara har yanzu, sai dai yannayinsa ya tsoratar da shi, idannuwansa tamkar ba.a taba yin fari a cikinsu ba sannan gaba daya jijiyoyin jikinsa sun mimike ko ta jikin hannayen rigarsa ana gannin yanda suka yi birde birde da su yannayin bashi da nutsuwa a wannan lokacin, sai hannun Wujdane da ya ga ya bi da kallo wanda ya rike yana kokarin hana ta komawa ciki
A hankali ya saki hannun nata, yana mai bin Alaidine da kalo
Na zata Alaidine yayi masu a wannan lokaci, a lokacin da ake tunanin gannin mugumugun bacin ransa domin Anwar har ya gagauta fitowa cike da tsoron abinda yayan nasa zai iya aikatawa Lukman da Wujdane sai dai da mamakinsa rigar nan tasa da ya cire a hankali ya nufi kusan Wujdane sosai ya matse mata waje ya kamo hannunta ya saka mata rigar nan da tayi mata yawa sosai 👩🏻💼, ya saka hannunsa daidai gashin kanta ya shiga tatarawa yana kokarin labe mata su dan kar a ci gaba d kalonsu a haka, aman bai samu damar yi mata magana ba dan kuwa maganar ta makale masa a fatar baki
Idan ya nuna ya san da mutun a wajen bayan wujdane toh tabas tiles din wajen zai yi magana,
A hankali ya jawota jikinsa sosai ya kasance bugun zuciyarsu na dukan juna, bai daina hukuntata da kalon da ya narkar mata da zuciya ba har take jin kamar ta dora hannu bibiyu a kai tayi ta rusa ihu
Jan hannun nata yayi ya nufi kofar baban falo da ita, bai ce mata kala ba, sai kara kare mata jiki da yake wanda ta gommace ya daketa da wannan shiru da yayi mata, sai a lokacin ta ga yannayin shigarta, rigar ta lafe mata sosai a jiki du wani waje mai motsi a jikinta da ta motsa yake motsawa har san pant dinta ta fitar, rigar nan irin ta ka sakawa mijinka ce da za.a yi mata gyaran jiki ya saka ta saka ta dan ko.ina na jikinta ake bi da kayan gyare gyare ana gyagyarata, sai ta jima a zaune kafin ta shiga wanka a nan ne ta hangi Lukman
Suna shiga falon sai da ya karasa da ita har wajen kujerar nan baba ya zaunar da ita, tsugunawa yayi daidai guwarta ya dora hannunsa a habarta ya dan dago suka sauke kalon junansu a cikin idannuwansu,
Ta faru ta kare take ayannawa ranta, wata irin guguwan abu take ji na taso mata wa dan uwa, bata taba tunanin zata tsinci kanta a irin wannan yannayi ba, a wannan lokaci muradinta shine su dawama a haka, bata son ko kuda ya rabu da shi, wani irin abu ne take ji gane da shi na muradin ya kasance nata ita daya, so take yayi mata masifa ya nuna bacin ransa a yannayin da ya same ta aman yayi shiru, so take ya nuna jin haushinsa aman ya dake, da ba dan idannuwansa da yannayin jikinsa da suka dan nuna wani abin yannayin bacin rai da sai ta fasa kukan cewa bai damu da ita ba,
Kalon da ya kara yi mata a cikin kwayar idannuwansa yake aika mata da sakon zuciyarsa dan baya son ya buda bakinsa a lokacin yayi mata magana bai san abinda zai iya amayarwa ba, bai san yaya zaiyi furucinsa ba, yafi son ya koma wajen tsohon dan iskan saurayinta da ya saka Anwar ya tsare ya koya masa hankali kafin ta samu sauran bacin ran da zai rage, yana gudun fara sauke mata ya kara batawa kansa rai domin a yanda yake ji kamar idan ya bata mata ran shine zai shiga a wani tashin hankalin
Sakin habar nata yayi ya mike a hankali ya juya da nufin barin falon
Ido ta kwalalo, ta ji zuciyarta zata balo ta fito waje, bata tunanin zata iya kawar da kai ta barshi ya fice bata ji abinda ke ransa ba
Da gudu gudu ta mike ta fada bayansa ta rukunkume shi ta baya ta makalkale shi kamar yanda zuciyarta ta umarceta da aikatawa
Mutuwar tsaye yayi, kafafuwansa suka kasa daukansa, ya dan jima kafin ya banbare hannunta ya juyo da ita a hankali yana fuskantarta
Yannayinta yake , a hankali ya banbare hannun nata da ta rike baya son yin magana ko kusa baya son tankawa
Ba zaka yi min magana ba? Ba zaka yi min magana ba? Baka damu da koma mai zan aikata ba ko? Baka damu da abinda zan yi ba? Idan bai dameka ba danme zaka raba ni da Maso............
Bai barta ka kai aya da kiran wani masoyinta ba ya zabura ya jata kiiiii hannunsa a kan wuyanta ya kaita jikin garu ya bugata da zafin gaske sannan ya shake mata wuya dan ya tsayar da mumunan maganar da take son kara masa kan wanda ya gani, iya fita a hayacinsa kam ya fita ita kuwa kakari take taji shaka ta kasa kwatar kanta idannuwanta du sun firfito harda dan digon hawaye da ya tarun mata dayan hannunsa kuwa a daidai mazaunanta da ya fora ya kara hadeta da garun
Cikin maganar da ya fizga da kyar yana kalon kwayar idannuwanta dake juyawa ya ce"":"
😕😟😟😟 sick😟😟😟😟
[2/1, 2:30 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*31*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
A hankali ya shiga shafa bayanta, wanda zuciyarsa ce ke umartarsa da aikata hakan sai gangar jikinsa da ya bayana karara bukatar hakan,
Kamar ana dukansa yaji ana dukan kofar, muryar Mom na fadin" Wujdane ko baki gansa bane? Ko ba lafiya ne?
Firgigit ya saketa, ta yi baya luuuu zata fadi ya riko hannunta ya tsayar da ita,
Kalon yannayinta yake ya ga du ta firgice tamkar ba ita ba, har yar zufazufa na karyo mata, bugun zuciyarta ya karu sosai,
Idannuwansa ya lumshe a kasan zuciyarsa yana mai jin haushin kansa, shi da ya je da nufin hukuntata meye na wanin binta a sannu, ? Kai ya kada kasa kasa ya ce" na motsa maki jarabarki ko? An jima ba.a sadu ba?
Idannuwanta kawai ta lumshe dan har wani zazabi zazabi yake neman rufeta na tsoro da rashin sabo da firgici, tana mamakin irin yanda ko yaya ya riketa bata iya katabus bata iya komai dan kwatar kanta, a hankali ya cikata, ya dan daga murya ya ce" Mom shigo bana,
Yana gama fada ya juya da sauri ya shige dayan dakinsa ya fada bayi
Da gudu gudu ta rarumi dan kwalinta da mayafinta, sai dai ina kafin ta daura a kanta su Mom din har sun shigo ita da Aisha harda Alawiya wace ta yi kiran wayar mamanta tace maza maza ta dawo karta bar su daga su sai shi