Sashe 22
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kala ya dauki minti goma kafin Wujdane ta ji muryarta na dan iya fitowa, zo ka ga kurmanci🤣🤣🤣 da nunawa da hanu sai kace daren oo😌, murya shake ta nunoshi da yatsarta ta ce" ashe baka taba sona ba? Ahse daman abinda kake so kenan kayi ta lalaba ni? Sai da ka gama wulakantar da ni haka Alaidine? Toh tun wuri ka sake ni dan ba zan iya ci gaba da zama da mijin da ya zo min a haka ba,
Kalonta kawai yake tamkar ya samu sabuwar halita a kasan ransa kuwa ajiyar zuciya yake saukewa yana ayana Allah ya yiwa fushinta tsawa dominfa shi ko hauka yake a yanzu ba wanda ya isa ya raba shi da matarsa, koda su Mom suka saka baki saidai ya bar masu kasar idan sun huce ya dawo ga wujdane, dan kuwa Wujdane ta zama wani jigo na rayuwarsa, ta taka rawar gani a cikin tarihin rayuwarsa, a kanta ya ga Aya!
Wujdane fadanta take tana yi masa nunin ya fice mata a bayin ya barta aman Alaidine ya mayar da ita tamkar tv, shi mamakima yake ba zata yi hakuri har muryarta ya saku sai ta yi masa aman a hakan take nuni da hannunta tana fitar da yan kalmominta tana fada tun karfinta kan baya sonta toh ya saketa
Idannuwansa ya lumshe yana bin kunfar da ta cika bahon wankan, a hankali ya bude wajen fitar ruwan ya juye shi sannan ya kuma tara mata wani mai zafin aman ba mai kunfa ba ya dawo ya zuba wani a buta ya kawo kusanta, a hankali ya saka idannuwansa cikin nata ya dan lumshe ya ce" ki yi hakuri na yi maki wankan jana.......
Tun kafin ya gama maganar ta zaro ido murya shake ta ce" zan iya ni zan iya kayana ni ka fice min ka yi tafiyarka ka rubuto min takardana
Ajiyar zuciya ya sauke a hankaki yana dan watsa mata ruwan a jikinta ya ce" kin san fa girman zunubin matar da ta budi baki ta cewa mijinta ya saketa ko Bae???
Wata uwar harara ta zabga masa ta ce" ohk ka manta girman zunubin zato?
Idannuwansa ya lumshe domin bashi da bakin magana, bai san ta inda zai fito ya kare kansa ko ya rarasheta ba, du abinda ta fada a yau iyakar gaskiyarta ne take furtawa
A hankali ya mike ya shiga cire kayansa hakan ya sakata sada kanta jikinta na rawa ta nutsu bata kuma furta komai ba bata kuma kokarin dago da kan nata ba
Murmushi ya saki ya dauko shower ya yi wankansa sosai na sabulu da kuma wanka ya dauko tawul sabo fil ya nade jikinsa ya juyo bayan ya fada mata sai ta fito ya fita
Ta jima tana share hawayen dake biyowa gefen kincinta, ta gama gasa jikinta ta samu ta yi wanka ta fito a hankali tamkar mai tsoron taka kasa
Har salar magariba ta shige hakan ya sakata shinfida dardumarta ta shiga gabatar da sallah
Alaidine bai dawo gidan ba sai can dare ya shigo da leda a hannunsa, shigar da ya canza shada ne gizner kalar ash sai hula, annuri ke fita a fuskarsa haka ya je dakin Alawiya ya kai mata ledarta wace ta bishi da kalon mamaki har ya fice a dakin ya nufi dakin Wujdane
A hankali ya tura ya shiga ya tarar da ita nade kan bed din, daman ya canza shinfidar aman ta dauke zanin da ya cire
A hankali ya karasa gefen gadon ya mika hannunsa yana dan shafa gashin kanta yana kama sunnanta
Idannuwanta ta bude sannan ta dan zabura ta ja baya tana yi masa kalon tsoro domin a yanzu tana mugun tsoron su kasance daga ita sai shi
Murmushi yayi ya ce" ki taso mu ci abinci please, ki daina irin haka ba abinda zan yi miki My Wujdane
Wujdane ta hade wani yawu ta ce " bana jin yinwa ni ka je kawai bana jin yinwa ta karashe tana matsar kwallah
Kai ya girgiza ya ce" kinga bani da niyar yi maki wani abin a yanzu, aman idan ya kasance abincima ba zaki ci ba toh fa zan mayar da ke abina bcaus ba zai yiwu na saka maki ido a haka ba
Sosai take shakarsa, ita fata take ta warke tayi gaba domin ba zata amince tana ji tana gani ya kasara mata rayuwa ba hakan ya saka a hankali ta jingina da abin bed din ya shiga mika mata steck da dankalin turawan tana dan karba a haka ya balo mata magani ya mika mata du ba alamun wasa a tare da shi ta karba tana hade rai ta sha sannan ta A hankali ta fara lumshe ido domin maganin da na zafin ciwon ne da na baci , nan ta silale ta shiga bacinta harda ajiyar zuciya
Hawa saman bed din yayi sosai yana kalon face dinta, a fili ya furta" taya ma zan iya rabuwa da ke bayan ke na fara so? Ya kike hasashen yin nesa da ni bayan kin dandana min abinda har na gama ina lilo a wata duniyar daban, ke Wujdanena ya kike furtan kalmar saki a kanki bayan na malakeki na farko, kina zabin mahaifina, wannan gonata ce wace na shigota da ganganci, ba zan kuma yi mata irin shigar nan ba, Wujdane a yanzu zaki fahimci mainene so, yanda kika rungumeni tunda kika san ko ni waye kika daukeni, duda aurenmu an hada mu ne a matsayin *BAKI DA ZABU*, ba zan taba cire igiyar nan da aka daura ba, ke sai dai rabon wani ya kaini kiyama ki zama tasa aman nu dake mudin raina
A hankali ya cire rigarsa ya gyara konciyarsa, a yau lokacin kowa da komai ne bashi da, bashida lokacin kowa sai na kalon abin kaunarsa, fatansa Allah ya sanyaya zuciyarta ya bashi ikon faranta mata
Asuba ta gari angon Wujdane🤷🏻♀
Aba ya ja dogon numfashi bayan ya gama jin korafin Shafa kan su tafi gidansu, ya dago da kansa ya sauke kan Mom, tausayin matarsa yana jagorancin tunaninsa, shi yama di tausaya mata kan kowa a rayuwa, a yanzu da ta ga yar uwarta sai ya kasance itama ta samu wani farin ciki a duniya domin ta samu abokiyar shawara
A hankali ya ce" sister, ke yanzu a ganinki kawai sai mu dirar masu haka? Ya kike gannin zamu kwashe? Idan fa kilu ta jawo bam?
Shafa ta dago ta ce" yaya, shekara fiye da talatin? Tunda cikin Alaidine fa, baka ga yanda mama tayi ta kuka a ranar da na nuna mata hoton Aunty da na yara, Dad dinmu ne kawai nake da tantamar hucewarsa aman sufa musulmai ne? Dan Allah ku fitar da wani dar a zuciyarku mu tafi
Kalonsa ya maida wajen Mom wace ke dan share idannuwanta ya ce""""
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
[2/1, 2:33 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*43*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Rige rigen ta tare shi suke jikin Aba inda bakunansu ke fusta subahanalah subahanallah
Talabe shi Anwar yayi yana kokarin fitar da shi inda Aba ya dakatar da shi yayi umarnin su fice asibiti kawai
Hakan kuwa aka yi du suka dugunzuma suka nufi asibiti da Alaidine wanda kwata kwata baya numfashi
Likitoci sun karbe shi inda suka yi kokarin gannin nunfashinsa ya daidaita ya dawo daga sumar da ya yi kafin su bincika su ga dalilin sumar da kuma abinda zai magance maimaituwar hakan
Sun dauki lokaci kafin suke mayar da shi dakin hutu suka bukaci gannin iyalinsa ko iyayensa
Aba ne ya mike ya bi bayan docter domin har zuwa wannan lokacin ba.a kawo matan nasa ba Jamail ya je ya dauko su da kansa
Aba ya jima kansa a kasa yana sauke ajiyar zuciya, daman ya san hakan ne za.a fada din Alaidine ya cika zurfafa damuwa kwatakwata bashi da saurin shafe abu a zuciyarsa, irin hakan kuwa bashi da kyau ga mutun dan adam domin dole ne zaka rayu cikin farin ciki da kuma bakin ciki ko wanene kai
Sauke ajiyar zuciya ya kuma yi ya ce" insha Allah docter zamu ci gaba da yin iya kokarinmu dan gannin ya rage zurfafa abu,
Docter ya ce" idan kuka yi hakan da yardar Allah zai daina irin sumar nan domin ciwon bai mugun shigarsa ba za.a iya mangance hakan tun kafin ya shige zuciyarsa
Aba ya amsawa docter ya mike ya fito, a kasan zuciyar Aba kwarai ransa a mugun bace yake da irin zuciyar yaron nasa, toh mai Alaidine yake nufi da irin haka ne? Idan har ya kasa karbar kadarar rayuwarsa ya kasa yin hakuri ya yake so a yi masa? Dubansa ya kai wajen Mom wace du ta fi kowa damuwa sai matansa da Wujdane kanta ke kasa ba zaka fahimci ainahin abunda ke ranta ba Alawiya a gefen Mom itama fuskarta karara ta bayanar da tashin hankalin halin da mijinsu ke ciki
Yan tsofafin ya mayar da dubansa wajen su, sai ya ga kowane ya mugun tsure, da alama kowane yana tuhumar kansa ne, wannan rana da ya dace ta kasance masu babar rana, ranar da suka samu farin cikin su ya dawo, iyayensu suka karbe su, sai ga shi tana kokarin karewa da wani tashin hankalin
Murmushi yayi kokarin saki, ya karaso wajensu yana sauraron dumbun tambayoyin su wanda kowane bukatarsa ya ji abinda docter ya fada ke damun Alaidine
Aba yayi murmushi ya ce" ba wani abu ne mai tashin hankali ba, kun dai san Alaidine da saka abu a rai, hakan ne ya tayar masa da hankali
Alawiya ba zato ba tsamani ta ce" mai ya saka a ransa shi kuwa? Mai ke damunsa bayan matsalar kakaninsa wace ya jima bai nuna ba sai yanzu da wannan ta tare??? Ta karasa maganar tana nuna Wujdane a wulakance
Aisha ta kamo hannun Wujdane ta saka tafin hannunta cikin nata irin kar ta daga hankalintan nan