← Book details Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 26

Sashe 20

Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Du Yanda Aunty ta rada mata take bi, a hankali take ta hailala a kasan zuciyarta bata buda idannuwanta ba bata san mai ake ciki ba inda muryoyin mutane ke furta waouh masha Allah har aka shige falon nata da it wanda matan kawai suka shiga sai Anwar da ya daga kansa yana kalon window din Alaidine wanda ya tabata yana ciki duda duhun dakin

Karasawa suka yi, sauran suka zauna a falon Aunty ta shige da ita da AISHA ainahin dakinta wanda yake facin din nasu

Sosai Aunty ta kara yi mata nasiha, ta kara jadada mata hakuri
Haka tana ji tana ganni suka kama hanya suka fice suka barta inda ta fashe da kuka mai cin rai

Fitar motocin ya saka shi sakin labulen ya juyo yana kallon Alawiya da ta sha shigar kananun kayanta ta sha mak.up dinta ta tardo shi ta fara kokarin kuna shi, gannin hakan ya saka shi mikewa ya yakice ta ya dawo wajen windows din, hakan ya kona ranta har ta fara sharar hawaye tana mitar tunda yayi auren nan yake haska mata wulakanci

Ajiyar zuciya ya saki yana kalonta, wani farin ciki na cin kasan zuciyarsa yau kam sai dai tayi hakuri dan ba zata iya bata ransa ba

Murmushi ya sakar mata ya ce" kin yi kyau Alawiya

Da sauri ta dago tana kalonsa, bai taba yaba adonta ba sai yau maimakun ta ji dadi sai ta kushe a ranta take ayana dadin baki ne dan ya zile wajen wacen mai sifar aljannun

Hannayensa ya watsa ya ce" kindai san yau ba kwanankii bane, dan haka ki bi abin a tsare bana son fitina

Yana gama fada ya dauki laptop dinsa ya fito baban falo ya zauna

Akawiya gadi ya same ta, domin du wasu yan mintuna sai ta fito ta nufi kicin ko ta dawo wajen frij ko tayi ta dan zagayenta inda yake zaune yana kamar mai aiki a laptop dinsa yana ta aikin tunanin ya je gareta ko kuwa ya tsaya ya ga idan har ta damu da shi kamar yanda take gwadawa itama?

Wujdane sai da ta kari kukanta har kanta yana sara mata kafin ta mike ta dauro alwallah
Sallah ta tayar ta shafa.i da wutiri, bayan ta gama ta dukunkune a kan salayar cikin hijabinta , tun tana jin sanyi sosai har ta dan sake baci yayi gaba da ita a takuren nan

Bacin falo yayi, yana ta jan tsaki har karfe uku Alawiyarma bata konta ba dadi ya cikata gannin bai shiga dakin Wujdane ba a fili ta furta"indai wulakancin Alaidine ne kema zaki sha shi tunda kin shigo

Kiraye kirayen sallar asubah ya tayar da shi daga konciyar takurar da yayi, ya mike a hankali ya nufi dakinsa dan dauro alwallah, itama Alawiya a lokacin tayi konciyarta dan ta tabata yanzu kuma safiya ta waye sai dai wani daren

Bayan Wujdane ta gama azkar dinta sai ta kasa komawa baci jiki da sabo, sai ta yi zaune cikin doguwar rigar shadar da ta saka wace ta sha aiki har ta gaji,
Ji take tamkar ta hadiye zuciya a kadan ranta tana furta" na ga iyakata, na san matsayina kuma zan nunawa mutun nima inada tawa darajar dan talauci ba hauka bane kuma ban kamu da mugun son da zai saka na ci kashi ba

Sai wajen karfe takwas ta gota ta ji ana dukan kofar nata, irin bugun nan na sauri hakan ya saka ta diro bata daure kanta da dan kwalin bama ta bude kofar tana kalon mai bugawar

Tun daga kanta har kafarta alawiya ta bi da kalo, sai ta saki wani dan murmushin wulakanci ta ce" du tanadin nan sai aka kwana da pillow, mijina yace na kirawo ki domin a gajiye yake ya kwana ibada jiya , ta kashe mata ido daya ta juya

Wujdane kam ta ji ciwo a zuciyarta fiye da tunanin mai karatu, ta juya ta dauko hijan dinta kalar adon shadar ta saka mai hanaye ne ta fitar da hannun waje

A hankali take takowa kanta a kasa har ta karaso inda take da yakinnin nan suke dan jin muryarsu kadan kadan

Salama tayi ciki ciki wanda hakan ya hautsina nutsuwarsa
A hankali ya dago da kansa ya sauke a fuskarta, du irin yanda ta kai da hada rai ta gama tafiya da imaninsa
[2/1, 2:32 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄

*42*

WRINTING BY *SAJIDA*

Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,

*SAJIDARKU CE*

MARUBUCIYAR:

*YAR MAHAUKACIYA*

*DUK KARYAR KADA*

*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*

*NEMAN NA KAINA*

................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....

Kalonsa ya mayar wajen Mom wace ke dan share hawayenta kanta a kasa tana jin irin yanda zuciyarta ke kewar iyayenta, ajiyar zuciya ya sauke ya ce" Marwa

Dago da kanta ta yi ta sauke idannuwanta a fuskar mijinta, mutumen da ya daukaka darajarta, ya kare mutuncinta, shi kansa yayi nesa da iyayensa a dalilinta ya watsar da gatansa dan kar rayuwarta ta tagayara ya rungumeta ya rungumu abinda Allah ya basu
A hankali ta sakar masa dan murmushi tana kokarin boye damuwarta ta amsa da " na.am Aban Alaidine

Ajiyar zuciya ya sauke ya ce" ku tashi mu waywayi gida

Wata irin zabura ta yi ta mike tana dan firfito idannuwanta ta ce" Aban Alaidine da gaske kake? Zamu tafi gida yau?

Ya lumshe idannuwansa yana lalubar number Alaidine ya ce" kwarai da izinin Allah zamu tafi gida yau

Fita yayi yana amsa kiran Alaidine wanda yayi masa umarnin su hadu a gidan kakaninsa

Alaidine dake zaune yana feeding din Wujdane bayan ya takura mata sai ta ci abincin ya dan yi tsam da cokalin abincin hanunsa ya fada duniyar tunani

A hankali take kalonsa, a kasan zuciyarta ta karanci ya shiga damuwa bayan yanzun yana cikin farin ciki marar musaltuwa
Duda ranta a jagule sannan yannayin jikinta har yanzun da dan rashin kwari duba da yanda ya zo mata sai ta ji ba dadi gannin yanda mood dinsa ya canza

A hankali ta dora hannunta saman nasa mai rike da cokalin , hakan ya saka ya dago idannuwansa ya zubasu cikin nata
Gabanta ya yanke ya fadi ganin yanda lokaci daya idannuwansa suka yi jajajir saman goshinsa jijiyoyin suka mike suka yi rado rado da su

Da sauri ta saki hannun tana dan ja da baya kadan domin ta tsorata da yannayinsa

Ajiyar zuciya ya sauke yana kalonta bai daina binta da kalo ba
A hankali ya mika mata hannayensa yana nufin ta matso gareshi

A hankali ta matso daf da shi kanta a kasa hakan ya baiwa gashin kanta damar zubowa gefen fuskarta sosai
Hannunsa ya saka ya dage gashin nata ya jawota a hankali ya rungumeta a jikinsa ya saki ajiyar zuciya

Bata hana shi ba sai ma kara shigewa jikinsa da ta yi tana jim yanda zuciyarsa ke bugawa
Sai da ya tataro nutsuwarsa ya ce" Aba ne yake kirana, zamu tafi gidan iyayensu shi da Mom

Da sauri ta dago da kanta tana kalonsa, a kasan zuciyarta take furta dole ya shiga wani yannayi aman sai ta dane abinda take tunanin ta dan saki fuskarta ta ce" masha Allah, ai abin murna ne wannan Allah ya amshi adu.ana

Kalonta yake da mamakinta ya dan kamo habarta ya dago da fuskarta
Idannuwanta ta saka cikin nasa da yannayin na eh hakan take nufi
Idannuwansa ya dan kankance yana kokarin cire nasa a cikin nata domin idannuwanta na hadasa masa jin wani yanayi a jikinsa ya ce" har adu.a kike su je ? Gidan da aka kore su? Toh idanma sun yi niyar tafiyar ai ba dole ba sai da ni ko? Kin manta dalilin karuwata da aka samu aka kore su? Idan suka koma su kadai ai za.a fi maraba da su ba wai da ni........

Kafin ya gama fadar maganar ta dora yatsarta a lebensa tana jifansa da wani kalon
Bata ce komai ba ta mike a hankali ta dauko masa ky din motarsa ta karaso kusa da shi

A hankali ya mike tsaye inda ta dawo daidai da kirjinsa tsayinta ya tsaya iya nan

Idannuwanta ta sauke a fafadan kirjinsa , kanshin turarensa ya mamaye hancinta ta lumshe idannuwanta a hankali ta mika masa ky din tana dan kalon yanda botiran rigarsa biyu na sama suke a bale hakan har ya baiwa gashin dake kirjinsa damar lekowa baki yana sheki

A kasan zuciyarta ta ji wani kishin ya fita a haka aman ba zata taba nuna masa ba dan kar ya saka cewar ta sauko da sauki haka

Ky din ta kara damka masa a hannunsa ta ce" ka je kiran Aba, ka yi hakuri ka kai zuciyarka nesa, Allah da ya haliceka yafi kowa sannin dalilinsa na yin haka da rayuwarka sannan a yanzu da ya fito maka da wannan hanyar ya fi kowa sannin me ya lulube a cikin hakan

Magana take shi kuwa kalon lips dinta yake, yana kara godewa Allah da ya bashi ita a matsayin matar aurensa ta sunna sannan ya saka masa kaunarta ita kuwa ya bata damar girmama shi a yanda yake ba dan arzikinsa ba ko baiwar halitarsa ba

Bata gama maganar da take ba ya dago da kanta ya hade bakinsa da nata ya shiga kissing passionately
Tsit ta tsayar da maganarta tana dan zaro idannuwanta domin bata yi tsamanin hakan ba
Maimakun ya cikata ya tafi sai kawai ya juyo da ida a hankali yana daga mata tafiyarta yana kara matsawa da ita har wajen kujerar falon ita bata sani ba sai ji ta yi ta fada sannan ya rufa mata baya ba tare da ya cikata ba
A hankali ya saka hannunsa cikin doguwar rigarta mai santsi yayi sama da hanun nasa daidai cinyarta ya shiga shafawa a hankali stil bakinsa cikin nata yana tsotsa bai saketa ba bai bata damar yin magana ba
Wannan karin sarai tana maraba da abinda yake yi mata domin ba irin na jiya da yama bane, wannan karin cike da soyaya yake binta hakan ya saka take sakin ajiyar zuciya a kai a kai
Dan mutsumutsu take tana tsoron biye masa tana tsoron kar aje ta kasa jan ajin da ta yi niya, tana mugun tsoron kar ta dawo dadi miji
Chapter 20 · 0% Book details