Sashe 15
Bani Da Zabi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A hankali Wujdane ta silale a nan jikin bayin hannunta kan kirjinta tana jin irin yanda yake bugawa da yanda wani dumi dumi da taki gaskatawa take jin yana kokarin silalo mata na wahalar kishi, a fili ta furta" na shiga uku ni wujdane, meye hakan ne?
Tamkar zai tashi sama cike da fushi ya zo da niyar gifta su ya fice dan tafiya gidansa ,
Muryar Shafa ce ta katse masa hanzari inda ta ce" aa Son sai tafiyar ba?
Juyowa yayi, Alaidine bai iya boye fushinsa ba hakan ya saka ana iya gannin damuwarsa a fili, ya dan dawo ya ce" eh mama zan tafi
Kalonsa Mom take, sai tace" jikin alawiyar ne ba?
Bai san lokacin da bakinsa ya tona shi wajen fadin" *ANGEL CE*
Dago da kansa yayi da sauri jin abinda ya fada wanda shi kansa yayi surprisen dinsa,
Mikewa yayi ya juya kafin su furya wata kalmar ya fice a dakin kwatakwata
Da mamaki Shafa ta juyo wajen Mom ta ce" wacece Angel?
Mom tayi murmushi ta gyara zama ta shiga baiwa yar uwarta labarin rayuwar Alaidine, harda na khadija da sauran matan da yayi ta aura, da wada ke gidansa a yanzu da kuma Wujdane da a kanta Allah yayi zai kamu da matsanancin soyaya har ita dinma ta kamu da hakan aman basu tare ba, ta kara da fadin" Wujdane itace Angel mai yiwuwa wani abin ya hada su
Hajiya shafa ji take dama tana nan, ai kuwa ta shiga fadan,Khadija ta koma gidan ubanta danme zasu barta ta zauna a nan bayan ta furra mumunar kalma haka?
Mom tayi murmushi ta ce" ai fa zuciyar nan da yaronku yayi ni na san taki ce aman har yanzu ba.a daina rigima ba ?
Shafa.atou ta sauke ajiyar zuciya ta ce" ni zan gyara yarinyata, itama wannan yar rainin hankalin ta gidan nasa zanga abinda take takama da shi.......
Mom kam murmushi kawai take, ta so kiran agaishat aman jin shafa zata gyaratan sai ta bari domin ta san kanwarta a irin fanonin nan tun basu kai ko.ina ba take irin gyaregyaren nan danma dad dinsu ya hana da ta tsundumu a harkar
Barcin wahala a wannan ranar shi wujdane tayi, da kyar ta samu tayi.bacin bayan tayi adu.a ta rufe jikinta da bargo har baci ya dauketa
Bayan ta farka tayi sallah ta fita ta gaishe da kowa har aba na fadin jiya bai tardota ba tace eh baci ne tayi da wuri,
Sai labari suke sha da Mom na Shafa domin bata bar gidan ba sai da ya dawo suka hadu a jiya
Dakinta ta dawo ta gyara ta yi wanka ta canza tufafinta ta koma bed zuciyarta tamkar ta fito ta balo ta bar gangar jikinta dan bacin tai,
Shafa ce da Marwa suka turo dakinta suka shigo, hakan ya farkar da ita ta tashi tanai masu sannu ta duba agogo nan ta ga har goma ta gifta
Shafa ta yi murmushi, tabas inda zata fi baiwa karfi wajen karin gyaran toh kasan ne aman duda haka sai tayi tayi mata su dilka ne da sairansu dan kogi ma na son kari
Zama ta yi ta shiga hada dilkarta bayan ta yi mata umarnin ta daura tawul kawai a jikinta
Wujdane tsuru tayi da tawul tana mamakin mai za.a yi mata kuma bayan gyare gyaren da aka yi mata????????
Shafa ta juyo ta ce" cire Tawul din yar kirki
Ido ta zaro ta ce" mai za.a yi min ba tawul????????????????
Toh fa anya kuwa gyaran nan zai yiwu da hajiya Wujdane?????
*Godiya mai tarin yawa na ta.aziya da jama.a suka yi min, ni Sajida bani da bakin magana sai adu.ar Allah ya kara saka haske a rayukanku ya kara arziki na halal mai anfani ya kare duniya da kiyama, bakwa irguwa bakea lisafuwa hakan ya saka nayi jimila, Allah ya saka da alkhairi da adu.o.i, papy kam ya sha adu.a allah ya karba*
[2/1, 2:31 PM] Ummi Tandama.: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*38*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Shafa ta kare mata kalo, a kasan zuciyarta ta gama fahimtar Wujdane ba abinda ta sani, aman idan haka ne ai da Alaidine sai ya ji kunya sosai
Kalonta ta maido wajen Marwa karama ta yi mata umarnin ta fice ta basu waje
Marwa ta turo dan bakinta ta fita tana fushin danme za.ana korarta idan za.a yi wani abin
A hankali Shafa ta zauna kusa da Wujdane ta kamo hannunta ta ce" y.ata, kinsan du mace ta duniya ana so ya kasance tana gyara jikinta komai kyanta, ki saki jikinki da ni domin ni ba zan boye maki abubuwa masu mahinmanci na rayuwar gidan miji ba,
Wujdane ladabi da biyaya, tsafta, gyaran jiki , idan nace maki gyaran jiki ina nufin bayan wani kwaliya kasan ya kasance a gyarw yake
Da sauri Wujdane ta dago ta Kali Shafa, tayi gagawar sada kanta kasa cike da wata muguwar kunya, ita dai ba wani kawaye tayi ba bale ta ringa jin irin zancecekun nan a bakin wasun, innarta bata taba yi mata irin maganar nan ba, a makaranta nema idan ana wa.azi akan yi irin jan hankalin nan dan kai ya kara wayewa a kara zaman lafiya a gidajen aure shima tana saurare ne a dolenta bata ma fahimtar inda maganar ta nufa
Shafa tayi murmushi ta ce" kul, kar ki yarda, karma ki fara da kishiyarki ki sako kunya a lamarinki ki cuci kanki, gaba dayanku yayanmu ne, bazan taba koyar da ke ki yiwa kishiyarki fitsara ko wani rashin da.a ba, aman kishi halita ne ina so ki yi kishi na wayewa, kishi na mai ilimi ba kishin hauka ba
Wujdane ki kasance....Da farko anason mace ta kasance me aji da iya yanga,kar ki zamto dosoruwa da kika rako mata duniya domin yanga tana daya daga cikin abinda ke burge namiji,anason ko da yaushe ki kasance kina tafiya a gaban miji kamar kwai ya fashe miki a ciki kar ki maida kanki gardiya kina tafiya kasa na amsawa,ko ki dinga tafiya bazar bazar ba kintsi,ko ki dinga kinkimar kaya a gaban miji,gara ki dai daita tafiyarki kina kada mazaunai da kirji
Ya kamata ki zama shagwa6a66iya domin shagwa6a wata dabi a ce da ake son mace ta iya ta salo salo domin tana daga cikin abinda ke janyo hankalin miji kanki
Ki kasance me hakuri,domin shine babban jigo a rayuwa da rayuwar aure gaba dayanta,domin bayan kwanciyar aure hakuri shine abu na biyu wajen gudanar da zaman auren,idan miji yayi miki kan kara kar kice za kiyi masa na itace,yin hakan zai zubar miki da kima da daraja kuma daga karshe kece da jin zafin abin
Don haka ki kasance me hakuri adukkan lamuran rayuwar gidan aurenki,in yayi miki wani abun ki gayawa Allah,kiyi ta addu a
Ki kasance me son jiki da fara a ga mijinki,idan nace son jikiba ina nufin kiwa ba,ko kiki yin aikin gida ba,a a ki dinga yawan manne masa tare da kwanciya a jikinsa idan yana zaune ki kwanta kiyi matashi da kafafuwansa idan a kwance yake kiyi pillow da cikin sa,ko 'ya'ya nawa zaki haifa kar ki raga masa sai dai ki canza taku sabida yara,wannan shine son jikin da ake wa miji
Sannan ki zama me fara a domin aba ce dake sanya soyayyarki da kara miki farin jini a wajen miji,anaso da kun hada ido ki sakar masa fara a tare da murmushi musamman lokacin da zai fita da kuma idan ya dawo gida
Haka Hajiya Shafa ta shafe lokaci tare da Wujdane tana fada mata sirinkan zaman gidan miji, inda tayi iya yinta tun Wujdane na nokewa kamar ta nitse kasa har ta dawo ta koma sakin murmushi tana rufe fuskarta da tafukan hannunta,
A haka cikin hikima wujdane ta dan yaye tawul dinta inda Hajiya Shafa ta zagine ta dilke mata jiki da dilkar nan sannan ta shiga cikin ruwan turaren da ta hada mai dumi dumi ta zauna bayan ta wanke dilkar da ruwa kawai,
Ta jima kafin ta fito, inda a yau yi na farko kawai ta ringa jin wani irin canje canje tun daga kasanta da take jin kamar ko fitsari tazo yi yanai mata wuyar fita da kuma irin yanda jikinta ke wani santsi da kanshi
Bayan sakar isha.i har ta konta baci, domin magungunan sanyi da na zafi ne ta hada mata ya kasance sune ruwanta, Hajiya Shafa ta dawo ta tasheta ta bata wani damun zuma da wani magani mai dabri dabri ta sha tana yamutsa rai dan ba dadi sam, ta kara yin brushing din bakinta ta koma bacinta da haushi haushin irin yanda Alaidine ya shareta tana ta ayana daman soyayar cuta ce