Sashe 31
Bakar Kauna Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shuru kake jin Saif yayi ya gagara magana, no wonder kenan dazu da yake tsaye ake ta ganin shi ana magana k’asa-k’asa, wani kunya yaji ya rufe shi na lokaci daya.
Nurse ce ta fito daga d’akin emergency da paper a hannunta tana nufo gurin shi, ya d’aga kai ya ganta, ta mik’a masa tana cewa. “ Sir congratulations” Da sauri ya karbi file din yana dubawa hannunsa har rawa yake, bakinsa na rawa ya ce. “ Safeera!!!
*SUHIBA CE✍🏼*
*BAƘAR ƘAUNA*
*Na*
*FATIMA ISA MANU🦚*
_DR. TEEMAH ( SAHIBAR JAJIRTATTU )✍🏼🦋_
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
Masu neman littafin *BAƘAR ƘAUNA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇 https://whatsapp.com/channel/0029VbAnyqU05MUeZnXKtP1z
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀
*TWO DIAMOND STAR LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*GARGAƊI*
Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*
*Page 34*
*BOOK TWO*
Nurse ce ta fito daga d’akin emergency da paper a hannunta tana nufo gurin shi, ya d’aga kai ya ganta, ta mik’a masa tana cewa. “ Sir congratulations” Da sauri ya karbi file din yana dubawa hannunsa har rawa yake, bakinsa na rawa ya ce. “ What!!”
Nurse din ta gyada masa kai tana cewa. “ Dr yana neman ka a office”
“ Ok” ya nufi office din Dr, Jon na biye da shi.
Bayan sun gaisa ne Dr ya ce. “ Congratulations.”
“ Thanks.”
Numfasawa Dr yayi kafin ya ce. “ A binciken da mukayi mun gano kwakwalwarta yana samun tabuwa, ma’ana yana dan kaucewa, zaka iya ganin wata rana tana yin abu kamar wacce bata sanka ba, ko ta manta mutane, sai kuma daga baya tana tunawa; memory’s nata na 7-4yrs yana rawa sosai” ya dan numfasa kafin ya ce. “ Tana da BP dan ya hau sosai, kuma ga ciki na wata biyu”
Saif yayi shuru yana mamakin yanda Safeera ta kamu da BP, idan kuma yayi la’akari da irin rayuwar da tayi a baya sai yaji zata iya samu, muryan Dr ya katsai shi. “ Tana buk’atar kulawa sosai, sannan akwai magungunan da zata dinga sha, idan an kula komai zai dawo normal, amma idan ba’a kula da ita yanda ya kamata ba, zata iya loosing din memorys nata gabadaya.”
Saif ya ce. “ Ya jikin nata yanzu?”
“ Alhamdulillah, an kaita dakin hutu”
“ Zan iya zuwa na ganta?”
“ Why not, sai dai ba’a son hayaniya.” Ya mika masa wata takarda da ya rubuta magunguna, ya ce. “ Akwai a pharmacy zaka iya siyowa, dan akwai alluran da akeso a mata.”
Saif ya karba yana tashi ya fita jikinsa a sanyaye, sai ya rasa shin murna zaiyi ko kuka? Gefe guda ga matarsa tana da ciki da kuma irin halin da take ciki, ga kuma Mahaifinsa a kwance ba lafiya, ga kunyar jama’an da yake ji na abunda Mom tayi.
Muryan Ummah yaji tana fad’in. “ Ina zaka yi kuma?”
Ya shafa gashin kansa yana isowa gurinta, ya mik’awa Jon takardan ya bashi ATM ya ce yaje pharmacy, kafin ya dubi Ummah ya ce. “ Ummah ya Dad din?”
“ Har yanzu likitoci na kansa” ta fadi a sanyaye.
Shuru suka yi kafin ya kuma cewa. “ Ya zancen Mom din?”
“ Sai ya tashi tukun”
Wayansa ne ta soma ringing ya duba yaga daya daga cikin security na gida ne, dauka yayi yana mannawa a kunne, ta cikin wayan security ya ce. “ Sorry Sir for disturbing you”
Saif ya ce. “ Is owk, what’s wrong?”
“ Sir police ne suka zo wai zasu tafi da Hajiya, sannan wai sun kiraka sun sanar da kai”
Saif yayi shuru dan shi ya maida ma Mom ce, kafin ya ce. “ Wace Hajiyar?”
Hankalin Ummah ya dawo kan shi jin ya ambaci sunan Hajiya, security ya ce. “ Ban san wacece ba, dan nace sai sun jira daya daga cikin ku ya dawo”
Saif ya jinjina kai ya ce. “ Ba shi wayan”
Security ya mik’awa Police din waya ya koma baya, ya manna a kunne yana fadin. “ Sir Afternoon!”
Bai kula ta gaisuwar da yake masa ba ya ce. “ Wa ya baka permission na kazo ka tafi da daya daga cikin gidan Safwan?”
Police din ya ce. “ Sir ina ga baka gane ni bane, akan case naka ne kai da wadan da suka kawo maka hari”
“ Then me ya kawo case nawa cikin gidanmu har zaka tafi da daya daga ciki?”
“ Sir wacce muke zarga tana cikin gidan!”
Sai da yayi shuru kafin ya ce. “ Ok ina zuwa!!!” Ya kashe wayan.
Ummah ta zuba masa ido tana jiran taji me zai ce, tashi yayi zai tafi ta ce. “ Ina kuma?”
Ya shafa gemunsa yana jin zufa na karyo masa, kansa yaji ya fara sara masa alamun ciwon kai na shirin sauko masa, ya numfasa ya ce. “ Ummah ina zuwa!”
Security suka fara rufa masa baya ya daga musu hannu alamun su tsaya, ya ce. “ Bani zaku kare ba, ahalina zaku kare, by the way Dad na kwance, Safeera na kwance and Sageer, ni idan kun biyoni me zakuyi?” Ya ja tsuki yana fita daga gurin.
Horn yake dannawa kamar zai tashi sama, da gudu mai gadi ya wangale get, ya cinno da motan ciki, ko parking me kyau baiyi ba ya fita ya iso wurin police din.
Hannu suka mika masa suka gaisa, yana daurawa da cewa. “ Waye suspect nakun?”
Wayansa ya ciro yana nuna masa hoton Hajiya Mummy, ya amsa yana kallo, har da zooming yayi dan shi bai yarda ba.
Ya mik’a musu wayansu yana cewa. “ Evidence?”
Police din ya mika masa wasu hotuna, wanda Mummy take magana da mutanen da suka kai masa harin, ya daura da bashi recording na wayan da Mummy take, tun bayan da suka fara zargin ta, suka fara bibiyar wayan da take yi.
Ya jinjina kai yana basu hanya ya nuna musu part din Mummy, ya koma jikin motansa ya nad’e hannu a kirji yana kallon su.
Police mazan suka tsaya daga waje, macen ta shiga cikin falon, sallama take yi amma babu wanda ya amsa, ta fito ta sanar da ogan nasu.
Ganin haka yasa Saif tambayar mai gadi. “ Mummy ta fita ne?”
“ A’a Alhaji tana ciki da ita da Hajiya Mom.”
Ya jinjina kai ya isa wurin police din yana cewa. “ Tana ciki, sai dai ko maybe ta buya!!!” Cewan Saif yana musu jagora zuwa d’akin Mummy.
Knocking macen police din ta soma yi,,,, Mummy tana ji taki budewa, sai zufa take hadawa har rigarka ya jike tsabar zufa.
Saif yayi murmushi ya ce. “ Ku balla kofar”
Jin haka yasa Mummy shigewa toilet da gudu ta rufe k’ofar.
Daya daga cikin police din ne yayi baya ya buga k’ofar da karfi, timm kake ji sai gashi a k’asa.
Radiya da ta tsorata ce ta fito da sauri, Saif ya zuba mata ido yana ganin yanda gumi ya jik’ata, yana dauke kai suka shiga d’akin Mummy.
Duba ko’ina suka yi amma babu Mummy, Saif ya kalli k’ofan toilet din ya ce. “ Sa ke balla wanna.”
Police ya ce. “ Sir kar balla ballan suyi yawa”
Bai kula shi ba, wanda ya balla na farkon ne ya sake balla wannan, da sauri macen ta shiga cikin toilet din.
Mummy ta fashe da ihu tana fadin. “ Saif bani da laifi kar a kamani, ni fa uwarka ce!”
“ A’a ke ba uwata bace” ya fada yana kau da kai, dan shi mamakin ta ma yake, me ya tare mata da take neman rayuwarsa haka, ko ya mata wani abu ne.
Handcuff aka sa mata a hannu, macen ta fara jan ta da karfi, amma taki tafiya sai rokon Saif take, shi kuma ya kawar da kai gefe ya mantar da ita.
Idanunta ne ya sauk’a akan bindigar dake kwankwason police din, ta saci kallon shi taga hankalin shi baya kan bindigar, kafin ka ce me ta fuzge rikon da matar ta mata ta dauke bindigar dake kwankwason police din.
A furgice duka suka yi baya, Saif da yafi kowa tsorata ya buya a bayan police din yana fadin. “ Ke baki da hankali ashe! Ku kwace bindigar”
Mummy ta saita kan Saif tana kuka tana fadin. “ Gwara na kashe ka na huta, ko zanji sauki a raina, Saifullahi na tsane ka, tsana mafi muni a rayuwa.” Ta nuna police din da bindigar tana cewa. “ Idan daya daga cikin ku ya matso sai na harbe shi.”
Saif ya wani hadiye yawu mai kauri yana cewa. “ Naji amma ki ajiye bindigar nan, kar ki kashe mutum?”
Ta gyara saitin bindigar tana saitawa dai-dai shi ta ce. “ Idan na kashe ka, ko an kasheni bani da matsala”
Radiya ta shigo da gudu tana cewa. “ Mummy karki min haka!!!!”
Ta kalle ta tana fadin. “ Ki bar nan gurin”
Saif ya fito daga bayan police din yana cewa. “ Mummy ki bari karki yi harbin nan.” Ta saki wani murmushi tana harba bindigar, ji kake tauuu ya bula cikin…..
*SAHIBA CE✍🏼*

*Page 35*
*BOOK TWO*
Saif ya fito daga bayan police d’in yana cewa. “ Mummy ki bari kar ki yi harbin nan.” Ta saki wani murmushi tana harba bindigar, ji kake tauuu ya bula cikin ta.