← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 28

Sashe 8

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Allah yasa kana lfy birgediya general wannan takardar tafito ne daga hannun saurayin matarka nadade tare da matarka tun tana kd nake tare da ita domin inbaka nan nine mai ebemata kewa to yau naji wani wa,azi wanda yafirgita ni shini naga yadace naxo nanemi yafiyarka domin inhar kana kusantar matarka to kana dauke da cuta maikarya garkuwar jiki wato aids*

wargiyai da takarda wace tunda yafara karantata jikinshi ke tsema alamin ran maza yabace

da sauri yafito daga office dinshi wanda saida yaba bodyguard dinshi tsoro

saida yashiga motar har sunfara tafiya kqna yace hospital xamu wanda driven nashi ne kade yaji miyace

koda suka isa kai tsaye wurin likitanshi yayi yagaya mai abinda yakeso ayimashi

bawani dogun xance ya ibe jininshi amma koda ya auna saiya nuna mashi positive jim

dr bashir yayi kana cikin murya mai laushi yace am sry sir

cikin masifa haisham yatashi tsaye sry for what
saida dr bashir yayi jim alamun ko mixai fada bamai dadi bane kana yace

sry sir is positive

fitowa yayi daga office din dr tamkar yahadi xuciya ya mutu dan bakin ciki

*cigaban lbr*

*rugar jalo*

Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAKAR IZAYA😭27

sadaukarwa gareki qawar alkairi maryam rimaye Allah yaraba lfy yasa ahaifamana baby gal muzo muchashe💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

😘Ansholly😘

uwale ita da yalwa gaban bokanya yalwa ce take bayanin abinda yaka wosu saida tagama kana bokanya tafara

mgn da harshan filanci tamkar yadda sukai mata bayani

kutashi kuban wuri batattu bani da binciken daxan iyayi maku akan wannan yarinyar kamin kuxo

mutane dayawa sunxo amma kona duba wani farin abu kemamaye man qwarya kawai dai abinda nasani zata zama abin alfahari arugarnan indai hartana raye

uwale ce tayi mgn to bokanya yaza ai tabar duniyar gabaki daya domin ni natsani inbude idona inganta

wata dariya tasa wacce duk gurin saida ya amsa kana tadaure fuska

takama magana cikin aman murya tamkar ba mace ba kuje gida duk sadda natashi yin aikin zan kiraku

suduka duk ba haka suka soba domin sunsan indai hartace zata nemi mutum to aikin yayi mata wahala ne

ko saitayi bincike sosai wanda ba rana ba lokaci ana iya kaiwa shekara daya batai mgnr b

haka dai suka fito cikin sanyi jiki saida suka kusa xowa gida kana uwale tadubi yalwa

tace yalwa bakisan gidan wata bokanyarba kai kawai yalwa takada mata

haka suka ida karasawa gida xuciyo yinsu ba dadi

suna shiga uwale tai tozali da hainan acikin madafi tana qoqaran xuba dumaman tuwan da uwale tayi

wata tsawa da hainan taji abayanta yasata sakin ballan tuwan data dauqo take qoqarin zuba miya tace domin wata irin yunwa takeji

da sauri uwale tayo madahin dama haushinta takeji na axabar da taci jiya da kuma yanxu da bokanya tace wai hainan xata xamar ma rugar abin alfahari

wanda tasa aranta ko zatai yawo tsirara sai hainan tabar duniyar nan

*hmm tamkar ita keda ranta*

jawota tayi da iya karfinta tabu gata da qasa maqareta tayi sosai wanda har saida idanuwanta suka fito waje

yalwa dataga kawar tata tanaso tai kisa da sauri tai warin haba uwale baki ganin zaki kasheta kisaketa haka nan mana

barni yalwa nakasheta inhuta bakin ciki tabbas wannan yarinyar ita zatai sanadin kasheni inhar niban kasheta ba

yalwa tayi tayi taqwaci hainan hannun uwale amma taqasa

cikin matsifa tace wallahi uwale tafiya zanyi nabarki da ita baxaki jaman bala iba

jiya haka nakwana ido biyu yauma sokike kijaman kwana tsaye kinga tafiya ta

kamin takai kofar fita taji uwale tasaki wata irin qara

jiyowar daza tai taga hainan tayo kanta tamkar xakanya

ihu xatasa amma kamin tayi ihun tajita tamkar anqunna wuta antsomata ciki sumewa kawai tayi dan atunaninta ta qone

itama hainan nan tasilali qasa sume

har aka kira la asar suna nan kwance suduka uwale kuma tamkar ta mutu

saigab da magrib mlm iro yadawo yana shiga ya iske mutum ukku kwance tamkar basu da rai

da sauri yakoma waje yakira mutane dan sutai maka mashi

ruwa aka dauko aka watsa masu amma ciki hainan ce kawai tatashi

saida aka qara watsawa kana yalwa tafasa qara tamiqe tace dan allah

nawa kiri karka buga man wannan sandar aradu zan dunga sallah kuma nadaina zuwa wurin bokanya

mlm iro ne yajata zai fidda ta daga cikin ruwan da suka watsa masu wata irin

qara yalwa tasaki dan Allah mala ikan wuta karka maidani cikin wutar aradu zan daina rashin sallar da banyi

tsaye kowa yayi yana kallan yalwa wanine ya mikama mlm iro sandarsa takiwo yariqemai dan yadau yalwa yakaita daki

yalwa naganin gilmawar sandar tafasa ihu ta sume

*grin abuja*

*kuyi haquri d wannan fans gobe in allah yakaimu zan maku da yawa insha Allahu*

*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAKAR. IZAYA😭28

😘Ansholly😘

wannan page nakune masoya bakar ixaya ina gdy da kaunarku

bayan 15mnt hafsa tatura office din doctor tashiga mikamai takardar tayi

amsa yayi saida yagama karantawa kana yadago kai cikin fara,a yace congratulation hajiya hafsa baki da aids ajikinki ko wata alamar cuta mai suna HIV baki da ita dan haka ina maki murna

cikin farin ciki takai goshinta kasa tai sudaja kana ta dago taima likita godiya takarbi result din tatafi cikin jindadi tatada motar tata

tadau hanyar kaduna gudu take nafitar hankali tamkar ba mace ke tukin motar ba ita dai sotake kamin qarfe hudu tashiga cikin garin kaduna

tanajin tunda ta auri haisham wannan ne xuwanta gida ita kadai

4:30 ta isa cikin garin kaduna hanyar gidansu tayi dake mahuta hon tayi mai gadi yataso yabude da sauri

saida tagama parking kana tafito tayi hanyar cikin gida,

sallama tai tashiga palon amma ba kowa sai tv dake tafaman aiki

hanyar kitchen tayi domin tasan mahaifiyar tata tana chan

rungumeta taji anyi tabaya magana tafara haba auta miyasa ke haryanxu baki girma ba

shin waima har kindawo daga islamiyar ne kukan dataji anfashe dashine yasata juyowa

wace tagani yasa hankalinta tashi lfy hafsat ina haisham din ko wani abu yasa meshi kai kawai tagirgixa

to minene hafsat kinbarni cikin tashin hankali takarardar da haisham yabata tami qama mahaifiyarta

tana gama karantawa tasa salati ke yanxu hafsat mikakaima haisham har yai maki saki ukku

share hawayanta tatayi kana takalli mahaifiyar tata tace wallahi umma bansa ibinda nayi mashiba kawai

ina zaune Palo yashigo yamiqa man dana tambayeshi minai mai cayai kawai hakanan danya gaji daxama da juya marar haihuwa

abinda yasa tai wannan qaryar dayane tasan inhar tace ga sharrin da haisham yayi mata to mahaifinta yanada xafi zai iyacewa saiya kai haisham qara daganan aita abu daya ita harta rasa mijin aura tunda dai tasan aids abin tsoroce ga mutane ba lallai in ance batada itaba mutane su yarda ba tunda ga mijinta da ita

maganar umman tace tadawo da ita daga tunanin datafi amma haisham yaban mamaki wama yasan ko shine bashi haihuwar

amma ba komi tafiki wanka kihuta kafin mahaifinki yazo yaji abinda yafaru muji hukuncin daxaya yanke

😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭29

gareku Ansholly novels aiman afuwa pagen nan nakune 💋lv u all💋

😘ASHOLLY😘

sai da isha alhaji bashir yadawo saida yagama komi kana hajiya zainab tagamai abinda yafaru

saida yagamaji kana yace ina ita hafsar tana daki itada yar uwarta Mira kiraman ita

waya tadauka takirata ba afi mnt5 ba saigata saida tagaishe da mahaifinta kana taqara sinniyar da kanta qasa

gyaran murya yai kana yafara mgn hafsa nasanki bakida hayani duk cikin yarana zan iya shedarki

kifada man gaskiya miya hadaki d haisham yai maki wannan sakin har ukku yadda tafadama mahaifiyarta haka tafadamai

ranshi yai bala in bace domin dama shi mutum ne maixafi tashi kitafi kawai ya iyace mata yayinda yakama neman haisham amma wayarshi kashe

ta baban haisham din yanema yayinda bugu daya yadaga suka gaisa kana yafara gayamai abinda yafaru

ran alhaji hamxa shima yabace haquri yaba alhaji bishir sosai

kana suka kashe wayar ya yinda alhaji hamza yaita fada dama zaune yake shida matarshi suna dinner

kallanshi tai tace lfy wai alhaji tsaki yaja kana itama yafada mata abinda mafi soyuwar danta yayi haisham

su biyu allah yabata amma har azuciyarta tafisan haisham yau kuma ita kanta yabata haushi domin tanasan matarshi hafsat batada matsala kwata kwata

ya yinda alhaji hamxa kwana yayi yana neman layikan haisham amma akashe

sai 9:00 am yasa meshi aiko yana dagawa yarife shi dafada naji abinda kayi ngd kuma yanzu nasan kayi kudi kuma kazama babban kanka giyar mulki na ibarka
tunda aikamin kasamu milkin zaune kake da matarka lfy kuma bakasan bata haihuwa va sai yanxu

to wallahi bari kaji nabaka nanda 2 weeks ka nemo mataka aura kuma wace nanda 9 month zata haihu danni ma namatsu naga jikana inba hakaba ranka saiya bace

😘😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAKAR IXAYA😭30

page nan nakine ke kadai Mira danfodio ina godiya da kula warki gareni

😘ANSHOLLY😘

shidai haisham haquri kawai yakeba abban nashi domin wata irin tsanar hafsa yakeji tana qara shigarshi

domin yana ganin baccin abinda taimai bai ishetaba har saida taje tahada shi da mahaifine

mgnr alhaji hamxa ce tadawo dashi daga tunanin daya lula

haqurin da zanyi haisham dayane kawai kayi abinda nace maka kuma karka sake kazo man gida har sainan da sati biyun dana baka

inkuma kaqi to wallahi wa innan samu dawan daka aje abakin get zansa sufida mankai inkuma kana ganin wasa to bismillah yana kawo wanan yadatse wayar

yana ganin abban nashi yakashe yanemo lambar hafsa saidai yayi rashin sa'a wayar akashe take ita kuma tasan dole zai kirata shiyasa tacere layin gaba 1

taba kanwarta mira sautin inta dawo daga makaranta tatsaya tasayo mata saban sim card

yau kwanan haisham ukku ko qofar gida bai leqaba danshi yana jiran mutuwar shine shiya sama ko mgnin da dr yace yaje yariqa sha bai amso ba

amma abin mamaki komi bayaji ajikinshi shiyasa yashirya yauxai fita office domin yasan aiki nachan najiranshi

amma saiya biya wurin dr shi domin yacemai yasamo mashi mata mai irin cutarshi ya aura danya ciki umarnin abbanshi

inba hakaba shida aure har abada yana fitowa bodyguard dinshi sukayo kanshi baiko tantama yasan tunda yashiga cikin gida konan dachan basu jeba domin dukba musilmi acikinsu
Chapter 8 · 0% Book details