Sashe 13
Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tuwa tazubo yanada yawa sosai gashi yayi wani irin sanyi dan yanxu lokacin sanyi suke amma bata damu da sanyin dayiba haka taketa turashi saida taji taqoshi kana tatashi ruwa tasha kana tadauki buta tayi alwala tana gama sallar daba tasan mitake cewaba
takama shara dan mlm iro yana masallaci
uwale nashiga rugarsu bata zarce ko inaba sai gidan wanda aka kira mahaifinta
lokacin anfito daga masallaci duk yan uwanshi suna zaune za araba gadan aba kowa hakkinshi kamar yadda addini yatsara
ganin mutum sukai tsaye bako sallama kowa yadago yana kallanta lfy mlm kikazo kikai mana tsaye aka kindai san baki da gadan mamacin nan kowa kuma yasani dan haka kama hanya kikoma inda kika fito
A,a illiya baza ai hakaba ke uwale miyaka woki nan uwale datun dazo take tsaye tamkar damisi dan maganganin illiya sunbata mata rai badan bokanya tace kartai wata magana ba bayan taraban gado to aradu da maikwatar illiya sai Allah
illiyan ne yakara magn waibake akema mgnb banxar mata kawai inhar kinsan baki da abincewa ubanmi kikazo yimana nan aradu koki wuce konazo natatta kaki
cikin isa uwale tai mgn gadona nazo amsa tsit kaji kowa yayi illiya yanaso yayi mata mgn amma yakasa samun wuritai tazauna sai wani cika take tana batsewa
haka sunaji suna gani sukaba uwale dukiyar gaba daya dan ba abunda tarage masu inba raqumi daya ba kuma kosuce mata basu yarda ba wanda duk sbd dukiyar suka kashe yayan nasu amma gawata arana tsaka tazo tatafi da ita
sunajin gidan nan kawai suka qaru dashi sai raqumi daya
kallan illiya tayi tashi muje karakani wajan da shanin suke ba musu yatashi yabita yana gaba tana biye dashi har sukaje wurin tsaye yayi yanama uwale kallan tsana domin shima yaci buri akan wa innan shanun
to mlm sai akara gaba ko jinjina kanshi yayi kana yafice daga wurin domin wani kuka yaji yataho mashi
tana dukawa xata fara kwancewa taji mgnr bokanya wanda yasata zabura dan tsanin tsoro saura kadan tasaki goyan dake kan bayanta
karkiji tsoro nice bokanya ina tare dake tun tahowarki kibarsu anan zamu dauki abunmu ke kingama aikinki
to uwale tace cikin qermar jiki dan har fitsari tasaki ficewa tayi daga wurin da sauri bata tsaya ko inaba hanyar rugarsu tayi
gidan yalwa tashiga taci Sa,a tana nan sauke goyan mai kudi tayi buta tadauka tayi bayi da gudu
chan saigata tafito yalwa yau naji tsoro aradu bantaba jin tsoro hakaba sai ranar danaga Hainan cikin dakina baccin nasan naya data rafi sai kuma yau
ya akaine uwale har kinje rugar taku kindawo ko biyoki sukai yan rugar taku
ke yalwa duk wannan mai saukine to miyafaru
wai ina cikin kwance shanin dana samu kawai sainaji mgnr bokanya nan dai tagaya mata yadda sukai da bokanya
ke uwale ashe abin bokanya harya kai haka
kedai bari shiyasafa bana wasa da al amarinta yanxu dai tashi mutafi wurinta muji mizatace
uwale da yalwa zube gaban bokanya bayan sungama kirarata dan yau har kirarin dabasu taba yimataba sunyi mata
kallansu tayi daya bayan daya kana tafara mgn
aljanin daxai maki aiki akan kisan hainan shine akaba dukka shanun da raqumma
kubashi nanda wata bakwai xai baki mgnin da zaki zuba mata abinci tanaci ko sharawa bazatai ba zata mutu
cikin firgici uwale tadago kanta bokanya wata bakwai yayi yawa nida nakeso yanzu dana koma gidata mutu
tsawarda bokanya tayice yasa dan uwale firgita yasa kuka
Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
48_49
😘Ansholly😘
*wannan pagen sadaukarwace ga dukkan masoya bakar ixaya ngd d kaunard kuke nunama littafina*
*garin abuja*
hannu yasa yadafe zuciyarshi danjiyai tana wani irin bugu amma yana ganin tamkar arba dayi da abinda yaji nantake yanaso ne domin yana ganin tunda yake baitaba san wataba sama dawannan baiwar Allah wace ko sunanta baisani ba
nafi tasowa tayi daga wurin datake zaune dan tanasan yaji kamshin turaran da boka yabata sosai taba kafadarshi tayi firgigit yadawo daga tunanin daya tafi
ido takashe mai yadai my haisham kodai ban makaba ne
haisham da tunda yashaqi kamshin Nafi ya ida birkicewa yafara magna cikin voice dinshi mai saka yan mata surude irinsu halima Lol
tunda nake bantaba samun macen danaji tashiga zuciyata irinki inajinma yanxu dana fita daga nan kd zani dan inaso ayi auran nan cikin kankanin lokaci dan baxan iya jure rashinkiba akusa dani
dadin danafi taji Allah kadai yasani dan jitai tamkar tazuba ruwa akasa tasha amma tayi alkawari da haisham yatafi zata hada wani qwarya qwaryar party
kallanta haisham yayi yaga tatafi tunani tabata yayi lfy naganki cikin tunani
murmushi taimai kana tafara mgn ina tunanin Sa ar da Allah yabani nasamun qwarxan namiji irinka haisham ina sanka tunda naganka naji narasa sukuni harsai yau daka firta man kallamar so
kallanta yayi cikin murmushin shi dama kintaba sanina ne baby
sai yanxu tagane katobarar datasoyi girgixa kanta tayi a,a kasan dai inso yana azabar da mutum baima san miyake fitowa daga bakinshi ba
fira sukaci gaba dayi tamkar sunkai shekara yayinda haisham ma yamanta yana dauke da wata cuta mai suna aids yana ganin tamkar yanxu zaifara
aure kuma auran saurayi da budurwa
saida akayi sallah azahar kana yai shirin miqewa
baby nah baqo zaiyi halinsa zantafi badan nagaji dake ba saida i haquri ne domin inda xani danna sameki ne amma dazaki yarda kibini mutafi tare dana tafi dake saidai nasan baxaki iyaba
cikin kisisina irintasu ta yan bariki tafara mgn nima haka nakeji my haisham jinake tamkar karmu rabu amma yaxanyi tunda tafiyar taka takasance wacce xamu xama abu dayane saidai kawai naimaka addu,a
shafo fuskarta yayi baby kintafar man da xuciyata gabaki dayanta inama ganan gaba
amma kinman laifi m kallanshitai alamar firgici afuskarta laifin minai ma my haisham
murmushi yayi kwantar da hankalinki baby bawani laifi kikaiman mai yawaba
sunanki ne baki fadaman kinaso naje gida dad dina yatambaye ni nakasa fada dakuma garinku kifada man komi
sunana nafisa mubiyu ne wajan iyayenmu nida yar uwata sadi mahaifina Allah yaimashi rasuwa shekara goma data gabata wani hawayan muna firci tashare daga fuskarta
ayya sry Nafisa Allah yajikan baba
amin tace kana tafara mgn sunan qyauyan mu sulaja
mahaifina kamin yarasu yanada rifin asirin shi amma tunda ya mutu yan uwanshi
suka kwace mana komi yazam mana abincin dazamuci yana gagararmu to lokacin Dr bashir yaje qyauyanmu domin duba asibitin cikin qyauyan ko wa inda aka turo suna aiki yadda yakama to anan yaga yayata yace yanasan ta
kamin takara mgn wayar haisham tadauki qara da sauri yadauki wayar assalama alaikum chan dayan bangaran akace
wa alaikumussalam dad ina wuni lfy dama cemaka xanyi inbaka samo matarba toni nasamo ma yarinyar mutinci diyar alhaji Ahmad aikasan irin tarbiyar dayake ba yaranshi ko
murmushi yayi dad karka damu nasamu wata yarinya mai tarbiya gani nanma wurinta tace nagaida ka duk mgnr dayake idanshi nakan Nafi
shima alhaji hamxan fadada fara,arshi yayi to ina amsawa yaushe xakazo gidan dan xaman dakake ba mata yana damuna
dad yau ina nan tafe to saikazo kashe wayar yayi yakalli Nafi to nidai xan tafi baby inajin sai gobe xandawo inna dawo xaki idaban lbrn
dariya tayi tace saidai muhadu asilaja dan gobe muma zamu tafi dan afada masu dawuri to xanm sameku achan din kiran orderly dinshi yayi da waya kakawo man 2milyan yanxu ok sir
ai Nafi mutuwar tsaye tayi 2 milyan to itaxaiba koko tsaye kawai take amma xuciyarta taruga wani wuri zata iyacewa duk karuwancinta bata taba rike koda 1milyan ba amma yau gata harda 2
ba afi 3mnt ba yashigo dauke da kudin ahannunshi amsar jikar haisham yayi gashi baby kiyi manaiji kamin nadawo inkuma bakisan wannan kinfisan kifiddo da kanki to kifada man
girgixa Kai tashigayi uwa kadan garu murmushi yayi mata kana yajuya yatafi dan yaga tamkar batasan inda take ba
itakuma tayi shirune domin tasan inhar tabude baki to ihu zata saki dan tsananin murna to bataso tabada kantane
Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
53_54
😘Ansholly😘
*wannan page nakini Aisha*
kd
haisham ne xaune shida mahaifiyarshi kasha hanya dan nan dayake baka safe take fadin sunanshi ba
murmushi yayi haba hajiya wace hanya ga mutuman da yaxo ajirgi
duk da hakanan akwai gajiya yanzu katashi kaje kadan watsa ruwa kana kaci abincin
to yace mata dan yanasan hajiyar tashi ganin yadda take tattalinshi tamkar karamin yaro dayazo wurinta jiyake duk wata damuwarshi takau
yana shiga bedroom din wani kamshi yadakeshi yasan aikin hajiyarshi ne wani tausayinta yaji tabbas inba uwaba bawanda zaima haka dan yasan ita tagyara dakin dakanta tunda tasan bayasan na house girl
cire kayanshi yayi yafada bathroom
Nafi tanajin qarar fitar motarsu haisham tabuga wani irin ihu nafarin ciki da gudu Dr bashir suka shigo palon dama suna kusa da wurin dan tunda sukaji alamar haisham yatafi suka fito daga cikin gidan
tana ganinsu tarungume Dr bashir yayana mafarkina ya kusa zama gaske kaduba kaga irin kyautar da haisham yayi man alokaci daya to inama ga abu yayi nisa
nandai sukaita murna Nafi ce tai mgn aiyau akwai party dan dolene achashe
dole kudi suyi kuka sadi taba hannu suka tafa
shidai Dr bashir yana xaune yana kallansu yayana yanaga kai shuru ina tunanin wani abune Nafi
bai kamata ataba kudin nanba gwara kitashi mubi hanyar kauyanku yanxu dan mugaya gidanku yake kinsan tunda bawani gidan kirki bane ko qyaure babu ballantana yyanxu
wannan kudin chan yakamata suyi kuka banan ba kinsan matsayin haisham kodashi baiga aibun gidanba tunda yana sanki wasufa zasu gani yakamata muje mugaya gidan yake kana
amma inkinga shawar batayiba shikenan
tashi tayi da sauri haba yayana wanama irin shawararka batayiba tabbas kakawo shawara mai amfani kawai tashi muje
bawani bata lokaci suka dauki hanya bayan tayi amfani da mgnin da boka yabata
muntoci kadanne yakaisu cikin kauyan dan bawani nisa daga cikin gari zuwa kauyan
yadda gidan yake haka yake saima kara lalacewar dayayi
shiga cikin gidan sukai itada sadi sai wani irin warinne ketashi tamkar ba mutane aciki sadice takalli Nafi anya nafi akwai mutane cikin gidan nan jibafa kiga gidan duk kazanta aini wallahi ko yawo bana iya hadawa
Nafi tajuyo zatai mata mgn sbd tadanji haushin abinda sadi tace kamin tace wani abu wata mata tafito daga cikin wani daki wanda yake bara xanar xubewa koda yaushe