← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 28

Sashe 21

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da gaske dad mu aljannune girgiza mata kaiyayi a,a mu mutane ne kamar kowa

rungumeshi tayi to dad karka qara tafiya kabarni kajiko yanxuma dake zan tafi kinji my daughter murmushi tayi mashi

hmm kaji daddy wai daughter koyama za aitasan miyake nufi rugarda ko addinin Islam bairatsa suba balle naboko

kallan ardo yayi ardo kayiman alfarma zantafi da Hainan chan gidana

gyara zama ardo yayi kana yafara mgn

ANSHOLLY😘
😭BAKAR IZAYA😭

120_125

😘Ansholly😘

*dedicated to ansholly fan's 1_2 ina gdy da kulawarku gareni*

cikin hausarshi marar fita sosai wanda duk haka suke mgn

agaskiya alhaji hamza bawai nahanaka hainan bane a,a qa idar rugarnan ce mace ko namiji basu fita arugarnan suje binni harsai insunada aure ko kuma aure ne yafiddasu tun kaka da kakanni hakane qa idar rugarnan kagako

baxan iya chanxa taba da ace tuntuni ana fita nasan baza kazo ka iske hainan cikinta ba da yanxu tana aikatau saidai kayi haquri

haba ardo wannan aibawata damuwa bace yanxu za,a iya daura auran ko akwai wa inda za,akira dansu sheda

murmushi ardo yayi to hakama din yayi yanzu dai mutafi masallaci dan naga azahar tayi chansai adaura gdy alhaji hamza yayi mashi kana suka fita dan alwala

Ameen kam murna fal cikinshi dan yasanshi za,a aurama hainan

yayinda haisham yaji zuciyarshi taimashi wani irin nauyi dan yasan bashi za,aba auran Hainan ba

wata zuciyar tace tokai miye nadamuwa
yarinya face ko anbaka ita rainanta fa zakai inda take yakallo to amma bamai cemata yarinya dan inba afadama shakarunta ba zaka iyacewa takai 16

ka wai'dai inka zauna da itane zaka gane yarintatta to waini ina ruwana da itane tam nima hakanace haisham

ameen yatabashi bro katashi muje muyi sallah kar lokaci yawuce alwala sukayi suka shiga masallacin

alhaji hamza neke limancin
haisham kam harda addu,ar Allah yasa hainan rabanshi ce

shikanshi baisan yana wannan addu,arba iyaka yaji bakinshi yana fadi

bayan angama sallah anyi addu,a ardo yasanar da daurin auran hainan kowa murna yake dan gani suka za arabasu da bala'i

alhaji hamza shine wakilin ango ardo kuma na amarya dubu ashirin aka bada sadaki dan albarkar aure

nanfa gaban haisham yaciga dafa duwa jiyake uwa yabar masu wurin

ameen kam farin ciki fal azuciyarshi abinda yaji dad dinshi yana fadi shiya ffirgitashi

ya yinda yasa haisham murmushi dan jiyai tamkar ammashi albishir da gidan aljana take annurin fuskarshi yadawo

murna ameen yafara wace batakai cikiba dan qasan zuciyarshi kuka yake

ayya Ameen kaban tausayi😭😭

suna fitowa daga masallaci sukayi kicibis da yan uwa mlm amadu kallan banza
sukaima alhaji hamza babban cikin sune yafara mgn tare da daga sandar shi

kado kabamu kudinmu ko aradun Allah mufarmaka saidai uwarka takuma hai wani wawan mari yaji andaukeshi dashi

wanda tunda uwar data haifai ba ataba yimashi irin wannan marin ba dagokai yayi yaga wanda yayi mashi wanga abu

haisham ne tsaye fuskarshi har wani red take dan tsananin bacin rai ga dukkan alama jira yake wani yace tak ya inmashi ga excord dinshi duk sunfidda bindiga riqe ahannunsu

cikin yan uwan mlm amadu ya duri ruwa da sauran yan kallo bindiga kenan ko nasara natsoranki

baffa jai baikara cewa komiba juyawa kawai yayi yan uwanshi natake mai baya saida suka tabbatar sunyi nisa kana baffa jai ya daga murya

Allah ya,isa da kudinmu sai suka antaya da gudu dukansu

haisham dariya ma abin yabashi inda sukabar Hainan anan suka isketa to ya'ta atashi mutafi ko kiga mum dinku ko bakiso inaso dad cikin farin ciki take mgn

sallama sukaima ardo tare da godiya bacin yacika shi da kudi ardo kam baki har kunne shima saida yabashi nono mai yawa

yai yai dasu sutsa suci abinci alhaji hamza yace mai suna sauri ne dan kan hainan har yanxu yoyan jini yake sannan ga wutar sai yanzu take mata zafi kallo daya zakai mata kasan tanajin jiki amma yaima ardo alqawarin insha Allah nanda sati daya zasu dawo tare damai yimata karatu

murna wajan yan rugarko ba,amgn dan duk saida suka fito sukaga tafiyarta wasuma chasuke Allah yasa daga chan taichan

rugar jalo yau kowa kaganshi cikin farin ciki yake dan suna tunanin sunyarda kwallan mangwaro sunhuta da kuda

awa biyu takawo su alhaji hamza garin kd wani prvt hospital suka tsaya dan hainan tama rigada tasuma

emergency aka kaita doctor ne yaleqo munada bukatar jini za,asa mata akwai nasayarwa inkuma akwai wanda zai bata to aje dashi a,iba

waye zai ibane inji haisham wata nurse doctor yakira yafada mata abinda zatai tashi haisham yayi yabita

🤔tofa haisham kamanta da cutar dake jikinka ne

Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
130_135

😘Aaljannan򖀊

*dedicated to duk masoya bakar izaya aduk inda kuke Allah yahada fuskukin;mu a,aljannan ina godiya da kaunarku*

saida yayi sallah kana yafito sanye da jallabiya light blue daning yanifa tashi tayi tabishi cikin karairaya

zuba mashi abincin tayi abinda bata taba"ba tunda sukai aure bude bakinka nabaka my haisham no bani kawai naci bahaka tasoba amma dole tatura mashi gabanshi

itama zubawa tayi tafaraci ke daya kikazo taji yace a,a nida sadi tana ina ita tadan fita tasha iska hakanan yaji gabanshi yafadi amma saiya basar

duk iskan dake nan bai ishetava harsai tafita wallahi kuwa haka nace mata nima saitace waita gaji dashan sanyin AC ne

banxa yayi mata kamar baiji mitace ba yaciga dacin abincin shi saida yaji yaqoshi kqna yaturo flat din ammafa duk hankqlinshi naga yar matarshi

parlo yadawo yaxauna itama tasowa tayi tabishi parlon dan taqagu taji wace mgnce zai gaya mata sunkusa kai 20minit zaune baice matakomi ba kallan shima kawai yake

shirinda taji yayi yawane yasata yimashi mgn my haisham naji dazu kace kanada mgnr dazakai dani Allah yasadai ba laifi nayima ba cike da kissa tafada shiru yayi nakusan daqiqa goma

harta fidda rai da zaiyi mgn kuma saitaji yafara Nafisa inaso kibani hankalinka nan sosai kinatsu

inajinka yayinda gabanta yaci gaba da faduwa duk atunaninta yaganu kullin da suka shirya mashi

mgnr datajine yasata gigicewa da sauri tadago takalleshi mikace haisham kayi aure

saita kama tafa hannuwa chan kuma saita tsaya ya yinda taqawata fuskarta da murmushi Allah yasa alqairi my haisham amma ina fatan baka manta da cutar dake jikinka ba

ko kuma mai irin cutarce kadauko da sauri yatashi tsaye yayinda xufa tayi mashi sallama duk sanyin dake parlon da sauri yajuya yafita daga cikin parlon yayinda nafi tafara wata uwar dariya

haisham kenan ai inkasan wata aibaka san wata ba ni nafi nayi alqawarin ba macen da ta,isa tara beka wayarta tadauka takira wayar sadi amma taita ringing bata dauka ba tsaki taja tacillar da wayar kin kinshigo ki iskeni

yana fita gun motocinshi yayi da sauri excord dinshi suka taso miqama drive"n shi hannu yayi da sauri yafiddo keys din motocin yamiqa mashi daya yazara yacilla mashi sauran

wurin motar yanufa ya yinda excord dinshi suka take mai baya bana buqatar kowa atare dani sukaji yace

orderly ne yafara mgn sir kayi haquri aikinmu ne kula dakai duk inda zaka

azafafe haishm yajuyo shut up nace banaso ko ana doleni I'm sry sir

mota kawai yashige yayinda suka dawo suka tsaya jikinsu asanyayi

gudu yake xuciyarshi namashi xafi gefan titi yasamu yayi parking take yaji hawaye yana zubo mashi miyasa namanta ina da HIV ne miyasa nabari aka samata jinina

to aiba laifinka bane laifin nurse dinda ta,ibi jininne to ya akai ita bata ga inada aids ba wata killa bata iya aikinta bane koma batayi karatun abinba
inji wata xuciyar

gashi yanzu ba yadda za,ai naje nace narife asbitin dole sutan bayan ba,asi to nace masu mii gashi abin kunyane nadubi duniya nace inada cuta mai karya garkuwar jiki kai ko iyayena bazan iya fadamawa ba shida zuciyarshi yaketa wannan surutan

chan yafashe da kuka tamkar qaramin yaro nacucuki marainiyar Allah amma ban maki da niyaba

Allah yasani namanta Allah ya,isa hafsa bazan taba yafe makiba kinsa nacutar da yarinya kanqanuwa

tada motar yayi yanufi asbitin baccin yadaidaita natsuwarshi supar market yabiya yai masu sayayya dayawa ciki harda abayuyi dan yasan zata bukaci kaya tunda basu taho mata dako dayaba

loda mashi kayan akai both hanyar asbitin yanufa gabanshi nawani irin faduwa

ledojin yafido dai dai wanda yasan zasuyi amfani dasu kamin sukoma gida sallama yayi adakin yashiga tana kwance ta,aza kanta bisa cinyar h maryam A hamza nazaune kan farar kujera ga dukkan alamu lbr suke

take yaji wani hawaye yataho mashi da sauri ya maidasu duk da kallo daya zakai mashi kasan yana cikin damuwa

nasan fans wannan ya isheku har jibi in Allah yakaimu dan gobe bazan samu damar yimaku typing ba dan biki gareni akaranta ahankali aunty mimie
banda zari lol

Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭

135_140

*alhamdulillah angama biki lfy masu turo text din Allah yasa alkhar damasu kirana awaya duk ngd muma Allah yabamu zaman lfy d mazajen mu wa inda basuyi ba Allah yabasy nagari irinsu 😃😃 basaidai nafada ba lol*

😘Ansholly😘

hjy maryam ce ta,amsa mashi sallamar karasowa yayi gaida iyayanshi yake ya yinda hainan tazuba mashi idanu
tana kallanshi

jiyai ajikinshi ana kallanshi dagowa yayi suna hada ido da sauri yamaida kanshi qasa dan jiyai wani hawaye yataho mashi kallanshi alh hamza yayi

miike damunka haisham naganka cikin damuwa aibaisan sadda yafasa kukaba tamkar qaramin yaro shi kallan da hainan take mashi shiyafi firgitashi dan gani yake tamkar tasan cutar daya yimata

hannunshi alh hamza yaja suka fita waje ya yinda hjy maryam tayi zatan qila nafice tabata mai rai

kuda suka fita masallaci suka nufa dan anata kiraye kirayan sallah magarib batare da alh hamza yace mashi komiba dan shima atunaninshi nafi ce tabata mai rai

sadi ce kwance bisa kirjin ameen shikuma yanata shafar gashin dokinta har cikin Zuciyarshi baiji

da"din abinda yayi ba kana yanajin tsanar kanshi akan yadda ya wulaqanta tarbiyyar da iyayanshi suka bashi lokaci daya

amma inyai wani tunanin saiyaga harda laifin iyayanshi tunda tunyana jin kunyar fada masu shi aure yakeso har yazo yana fada masu amma babu wanda yadubi uzirinshi suduka saisuce karatu zayai

yana gama tunanin yaqara jawo sadi jikinshi wayarshi ce tafara qara da sauri yasa keta yatafi wurin wayar dan yasan mai kiranshi

assalama alaikum Ameen kana ina dad ganinan gida to kazo yanzu asbiti dad nagaji sosai wallhi yanzun haka baccin gajiya nake badai bakai sallah ba
Chapter 21 · 0% Book details