Sashe 25
Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amma mlm iro yafika laifi tunda said a annabi yakoya mana yadda ake addu,ar saduwa da iyali duk danmu gujewa wannan bala,in naku baqaqen aljannu
amma yanzu yawanci mutane basu damu dahakan ba shiyasa kaga yara tamkar shaidanu dan yanzu zakaji yaro qarami yana batsa wanda ko mahaifanshi bazasu iya yinta ba
kaga yaro sam bashi dararta iyayanshi yafedare masu suna magana yana mayar masu daduk wadda tafito bakinshi
wallahi dakwai wani yaran dana sani uwarshi zata bugai yaturata qasa yahaye ruwan cikinta yakama dukanta saida mutane suka amsheta
wasu zasuce qila dan zinane to da ubanshi kuma suna tare da uwar dakin kalli dan zqkisan uban yabiyo dan kamar tasu harta bace
bakomi kejawo hakanba sai rashin tsayawa ayi abinda Allah da manzanshi yace dan yanzu maza cikin kashi dari da wuya kasamu kashi arba,in masubin qa,idar jima,i tamkar yadda addini yace
akwai mazan dasunzu koda mace bacci take to batafa isa sutashe taba saidai kawai taji abu ajikinta tabbas akwai cutarwa mai yawa cikin wanga al amari
shin duk isarka kafi annabi ne wanda inyace yabama wancen aljanna shikenan tabadu amma yazauna da matayanshi lfy yayi wasa dasu yayi dariya dasu amma kai banzar bazara
wanda shigarka aljannanma baka da tabbas kakasa bawa matarka farin ciki waidan karta raina ka wane irin raine kuma ai raini tariga da tagama raina ka tundaga ranar data ganka gabanta haihuwar uwarka
to kaga babu wani girma gwarama kasauko kariqeta zai fiye maka wannan shan kamshin dakake
dan jinkirtawa yayi ina iro da sassarfa yaqaraso wajan mlm abukar da hawaye idanshi gani mlm
tabbas iro kayi ganganci gangancin dawasu suke dauka bakomi bane sudai kawai insha,awarsu tatasu sukawar da ita kawai babu ruwansu da tsayawa yin wata addu,a wanda daga lokacin dakafara wasa da matarka
shaidan zai taho zindir yatsaya maku aka jira yake kawai yaji zakayi addu,a ko a,a inkayi zai qara gaba inkuma bakayi ba to tare dashi zakuyi wa iyazu billah kazami la,anannan Allah shine zai shiga jikin matarka duk baka saniba
awannan daran in Allah yabata cikin zakaga yaran yatashi baya kunyar kowa gashi yaita abu tamkar shaidani nan kuma sai mutane sufara mgn karshe iyayan nashi na iya tsanarshi
sun manta dasune ummun aba,isin haifar dawannan matsalar kamardai yadda yafaro cikin rugar nan da baiwar Allah Hainan wadda batasan miya faru ba amma daga karshe abun kanta Yakoma
hatta ubanda yayi abun gudunta yayi Allah yabamu ikon kiyayewa amin sukace dan kowa jikinshi yayi sanyi dayake da fulatanci yake mgnr
kallan hainan yayi wadda ba itabace babanta ne aljani to inaso kafita daga cikin jikin yarinyar nan danba yarka bace yar iro ce
kuka yasa amma jinine kefita a idanshi zan fita yace cikin kyarmar murya
ta ina zaka fita duk ta inda kace to kafita ta hanci to yace amma mii wata uwar bubuwace tataso tarifewa kowa ido nada qiqika
kamin dan lokaci talafa saidai babu Hainan babu dalilinta wata uwar qara haisham yasa dan yanzu ya tabbata yanasan yar matarshi
yayinda jijiyoyin kanshi suka fito rada rada alamun ranshi yagama baci yanaji inhar aljanin yafito yanzu babu abinda xai hanasu gafza
h maryam kam kuka takeyi sosai mlm abukar zaune yake yakasa tashi tunda yake fidda aljannu bai taba samun matsalaba irin wannan excort din haisham kansu abin yabasu tsoro Ashe lambu lambu yayi danya arce da ita
😘ansholly😘😘😘
😭BAKAR IZAYA😭
190
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
*this page for mmn ilham kinfi kowa san littafin nan wannan sadaukarwa ce gareki*
😘ANSHOLLY😘
A hamza kam yakasa koda motsi tamkar zaiyi kuka mlm iro kuka kawai yake sai yanzu yake dana sanin abinda yayima tilon diyarshi
wadda ashe batada laifi ko kadan shine mai laifin yanzu ace dije zata dawo tabbas taji lbrn abinda yaima gudan jininta saita tsaneshi
wata uwar bubuwace tataso tahade wuri daya tamkar suna fada saboda saita dunkule waje daya kana tabude tamkar ana gumurzin yaqi
kowa hankalinshi yakoma wurin dagani kasan fada suke tsakaninsu dan dai anfi cutar dayar sunkosan kwashe daqiqa sittin suna gafzawa
amma har yanzu dayar bataci sa,ar dayar ba dan guda kawai ake tarwatsawa amma cikin jarimta take hadewa da sauri
kallan mutane mlm abukar yayi kowa yasaki ido da baki da hanci yana kallan ikon Allah dan basu taba ganin bubuwa tana fadaba
magana yafara cikin qarfin murya bai kamata mutsaya muna kallansu hakaba ga dukkan alamu wadda ake cuta itace zata taimakemu kowa yayi alwala mai la,asar mugayama Allah kukanmu
dan babu kyau yin nafila bayan la,asar dasai muyi alwala kowa yakamayi ammafa sunayi suna daga kai wasu har mikewa suke insukaga anyanki wadda mlm abukar yace kila taimakonsu zatai
hakadai akagama alwallar kana mlm abukar yaja sallah wadda yana gani duk babu wanda yayi alwala cikinsu dai dai harshi limamin garin
suna gama sallah yaimasu addu,oi kana yafara karanta ayutul,kursiyu da flaq d nas yana tofawa asama haisham shima yakamayi A hamza kam yakasayi dan yagaji iya gajiya
h Maryam kuma tana gidan ardo tashiga yin sallah basufi daqiqa goma dafara karatun ba dayar taci sa,ar kaima dayar sara wadda tunda suka fara fadan batayi wannan nasarar ba
kamin tahada kanta taqara kaimata wata sarar saida ta kaimata sara yafiso goma acikin daqiqa daya wani abu kamar leda yayo qasa
wanda daga wadda ke sarar har wadda aka sara sukabiyo ledar nan saidai dukkansu babu wanda yakeso dayan yarigashi zuwa abinda yajamasu tsaiko kenan
har ledar takusa zuwa qasa fuskar Hainan haisham yagani tashiye dawani irin gudu wanda baitaba tunanin yanada irinshi ba
ya isa wurin wanda yayi dai dai da isowarta qasa asume take daukarta yayi tamkar yar baby zaibar wurin wannan bubuwar yagani tayo wurinshi addu a yakamayi duk wadda taxo bakinshi
su mlm abukarma wanda tun rugowar da haisham yayi suka tashi tsaye addu,a suka fara
wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat
kuyi haquri da wannan bana danjin dadin jikina ne
Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
190_195
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat rikidewa gudar tayi take takoma kyakkyawar mace qarasowa inda haisham yake tayi
tashi kakaita chan wurin mlm yayi Mata addu,a yanxu inba haka tunaninta zai jirkice
aibata rife bakiba haisham yamiqe yanufi wurinda aka umarceshi gaban mlm abukar ya ajiyeta
itama qarasowa tayi tazauna amma duk rabin jikinta yankane addu,a mlm abukar yafara yimata kana yadauko zam zam yayi addu,a yaba haisham kan yabata tasha
daqyal yasamu tasha kadan wani ruwa wannan aljanar tamiqo ma haisham anshi kabata tasha saida yayi dagaske kana yasamu tasha
tanasha wani bakin abu yaita fitowa daga bakinta tamkar jini gashi har yanzu asume take
chan kuma abin yadaina fitowa wani irin ihu tayi wanda gaba1 saida rugar ta amsa wannan aljanar naga tayima haisham mgn cikin sauri
wadda sai yanzu naganeta ashe mm sadiyace tadaisha wahala🤔
tashi daga wurin inba hakanan ba da aljanin yafito wurinka zaya koma
da sauri haisham yatashi wani baqin hayaqi yafito daga bakinta da gudu dan bawai ahankali yake fitaba sannan gawani ihu hayaqin yanayi
alhamdulillah mm sadiya tafada kana tafara mgn nasan bakusan niba ni suna sadiya kuma nice wadda hainan tazauna wurina kamin tatafi birni
nan tahau basu lbr kowa yayi mamakin wannan lbrn amma bandasu A hamza
tana gamawa tayi shiru abinda imeka yafada mako babu gaskiya aciki kallanta sukayi dan basu gane waye hakan
hakan data lorane yasata yimasu bayani dalla dalla ina nufin aljanin dake jikin Hainan
kallanta kawai suke amma zuciyarsu ta razana murmushi tayi kunyi mamakin haka ko
kallanta tadawo dashi wajan ardo inzaka tuna da gidan mlm amadu kangone wanda suka gada kaka da kakanni amma duk cikinsu babu wanda yayi yin qurin gina wajan
dan sunsan akwai fadar sarkin baqaqen aljannu awajan hakadai lokaci yaita taafiya
har kangon yadawo wajan mijina dayake ubansu daya d imeka lokacin shi akaba milkin imeka yaji haushi dan shiyaso ya mulki fadar ganin yadda tatsaro dan sun gina fadar iya ginuwa
shiyasa sukeji da ita babu yadda imeka vaiyi ba danyaa anshi fadar nan daga hannun yayanshi amma yakasa dan hatsabi bancin shi yafina imeka dahaka dai rayuwar
masarautar taita tafiya amma imeka baitaba nasara kan yayanshi ba duk irin surkullan dayake aiko mashi dasu
alokacin ne danip sunqn yayan imeka yaganni yakwallafa rai dani ni musilmace babu aure tsakaninmu amma hakayace yaji yagani kuma zai musilinta aina bako lbrn abinda yafaru
imeka najin wannan mgn ranar har qwarya qwaryar party yahada dan yasan dole danif yabar mashi sarauta
lokqcin da za,abawa imeka sarauta ana saura sati daya danif ya aureni kuma ya musilinta alokacinne kuma imeka yayi tafiyq zuwa birnin sin dan qara habbakar masarautar su
kuma achane yahadu da matarshi uwar ya'yanshi haras haras kyakkywa ce dan kyawanta kansa mutum yashqgala da kallanta koda imeka yaganta yaqwallafa rai akanta
baiyi wani jinkiriba ya fadama mahaifinta wanda shima sarkine nan take ya bashi ita dan yasan masarautarsu imeka babbar masarautace
ga yanzu shine sarkin imeka yaji dadin wannan zuwan nashi ana saura kwana biyu abashi fada yadawo ana nadashi sarki yakoma birnin sin
dan shagulgulan biki dan sai sunyi shekara daya suna biki alokacinne kuma mlm amadu yafara ginin kangon nan wanda mutane dayawa sunso su hanashi amma yayi buris
baqaqen aljannu sunyi baqin ciki marar musaltuwa dan yayi masu asara dayawa saidai duk abinda yafaru imeka bai saniba kuma babu wanda yafada mai
sunyi niyar cutar d mlm amadu amma suka kasa dan duk rugarnan babu mai iliminshi dan duk inda yaje yaga wanda yafishi ilimi saiya zauna yaita tambayar qbinda ke dakyau da wanda Allah bayaso
hakadai yayi auranshi yatare cikin koshin lfy shikoma imeka ana gama biki yadau amarya suka shiga yawan zagaye duniya basu dawoba saida tahaifi yara biyu
lokacin kuma har ansake mashi masarauta shima mlm amadu anhaifa mashi kyakkyawar yarshi hadiza
lokacin da imeka yadawo yayi baqin cikin jin lbrn wai anbige mashi masarauta yayi alqawarin daukar mumunar fansa akan amadu
amma koda yaje ya iske yarshi dije tana zama lokacin sai yaji yakasa yima mlm amadu komi dan san dije yaji yayimai dirar miqiya
juyowa kawai yayi yakasa yin komi wanda matarshi kanta tayi mamaki data tambayeshi saiyace akwai daukar fansa bayanzu ba