← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 28

Sashe 5

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuka tasa wanda tundazu takeso tayi amma wahala tasashi yaqi fitowa

wanda yasa makwabtansu
shigowa dama tundaxu sukejin hayaniya

uwale lafiya miya faru hmm aikunsan tatsiniyar gixo bata wuceta qoki

ina mata zabane tunkamin ranar haihuwarta taxa gayo muma mudan dana tamu kunga gara itama tafaraji

kamun yazu gakanmu inkuma kunce aqaleta to saina qyaleta

wani irin aqyaleta ni yarana biyar amma sanadin wannan yarinyar hudu sun mutu saura daya

aini tsaka nina da wannan yarinyar Allah ya isa

kowa da abinda yake fadi daga masu cewa sunrasa miji saimasu cewa sunrasa uwa ko uba k da hakadai sukaita magannunsu ita kuma wace ake

maganar kanta bata masan misuke cewaba dan jitake tamkar gabanta zai

zazzago yafado qasa domin yadda yake mata zafi

saida duk suka gama magan ganunsu

kana uwale tafara mgn yanxu dai dukanku kona bukatar hutu domin haka nayanke shawarar ko wace daga

cikinku ta ringa kwanciya tahuta duk aikin gidanta hainance xata riqayi mata shi

kamarsu ibo ruwa wanke wanke shara wanke dakan dawar tuwo inkuma fura kikeso harda dakanta

kobai makuba suduka suka amsa dayi su gomane wata daga cikin suce tafara magana

dama wallahi banyi wanke wanke ba zoki wuce mutafi kiman

aisuduka saisu kafara daga wantace bata da ruwa sai wannan tace batai sharaba hakadai sukaitayi

wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta gama mata tashiga gidan yaha taimata wanki

kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi

saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu yaxo yafada mata saita dauki mumunan mataki akanta

indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata gani sosai gashi yai ja

haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya tadebo mata kaya dayawa ciki harda namijinta dana yaranta samari subiyu

tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i wanda har yanxu bata barjin xafin da takeji ba gashi haryanxu idanta bai dayaye ba

gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi ake cewa cikin sallarba amma tanaso taga tayi

sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata ibi ruwa ta tsugunna tawanke borkonan nan tas dukda tajin zafi amma haka

taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha domin yawancin

rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu

wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan gandune haka tazauna tafara wanke wanken

data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji

saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu shara

wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida tadaka tatan kade har saida yaxama gari kana tabarshi tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo alwala

tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah wace batasan mitake cewa ba

😘Ansholly😘

08136195038
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 14

😘Ansholly😘

Da gudu uwale tafito daga dakin tare da fasa wata irin qara nabani mlm wallahi aljana adakina

tanata kerma wanda har fitsari tasaki batare da tasani ba

Iro da sauri yafito daga cikin dakinshi lfy uwale kijifa yadda kika saki fitsari daga tsaye

bata masan miyake cewaba dakinta kawai take nunamai tanace wa wallahi mlm

aljanace cikin dakinnan da dai yaga bata cikin hankalinta sai yashige dakinta

dasauri yajawo qofar dakin yace uwale kikace kin yadda hainan rafi amma miyasa naganta ada kinki

cikin rawar murya uwale tace wallahi mlm nakaita rafi har saida nagata nutse kana nabaru rafin

shi kanshi qafafuwanshi karma suke dan ya tsora yana tunanin ko uwale bata kaiki rafiba yaci ace kin mutu

Koda baki mutuba kinji gata domin ko babbane aka bari da yunwa natsayin sati daya dole yajigata ballantana yarinya

yajuyo yakalli uwale yace uwale aradun Allah hainan ba diyata bace aradu diyar aljannuce

kamin uwale tai wata magana kika bude kofa kika fito ai daga iron har uwalan waje sukai da gudu

suna naiman taimako karo sukaci da yalwa qawar uwale tace lfy mlm iro daga kai har uwalan naganku haka

kedai bari yalwa lokacin da kikazo man gaisuwa bana fada maki najefa hainan rafiba to wai yanxu muna dawo wa

na isketa ada kina itama tadan razana amma dayake yar duniyace saita nuna bata tsorata ba dan ita har burni tana shiga

haba mlm iro karkaban kunya mana kamarba namiji ba yanxu dai mushiga ciki

haka suka bita suka koma ciki amma atsorace suke

haryanxu tsaye take inda suka barta yalwa taje ta daukeki kana tajuyo takallesu

tace uwale nasan da gaske kinsa hainan arafi amma baki tunanin ko wani yaje yacireta

Sadda zaki sata ke dawa kikaje nida audi kanena kuma nasanshi da tausayi

shima ne yaje yacirota dan shika daine yaga lokacin dana sata

mlm iro shiru kawai yai dominshi bai yadda ba in ance audine yaci rota to wake kawo mata abincin daza taci waya budema audi dakin uwale

maganar dayaji yalwa nayi ita tadawo dashi daga tunanin daya tafi

Mizai hana mudau hainan mukaita chan kusa da rigar innarki uwale kinga acan ba wanda

ya sanmu bare mu ajeta wani ya biyomu da ita saida uwale tai jim kana tafara magana

tace yalwa shawarki tayi amma karki mantafa chan aka haifeni taya xakice basu sanni ba

aibacane mutafi tare dakeba tare da mlm iro zamu tafi

to hakanma yayi yanxu kuimaxa kutafi kamin ai magriba tunda ankusa

haka suka fito suka tafi saida suka kusan xuwa rugarsu uwale kana suka ajeki amma saida sukaga ba kowa kana

sai ana sallah isha,e kana suka dawo duk wanda yagansu ya tambayesu daga ina suke sai yalwa tafada masu dan dama surutu gareta

Aikin santa ko kai kawai tadaga domin kuka kawai take

kana yaci gaba haka suka dawo ma da uwale albishir taji dadi sosai

dan tana ganin sunrabu dake kenan iro tashiyai yatafi yaje yai sallah su kuma

Suka aza zancen duniya dan daga yalwar har uwalan sallah bata damesu ba

yalwa batabar gidanba saida dare yayi sosai kana tai masu salama tatafi

domin mijinta yajima da mutuwa gashi batada ya

tunda asussuba mlm iro yaji bugun qofar gida da sauri shida uwale suka fito dan bugun bana wasa bane

suna budewa sukaga yalwa tsaye duk jikinta shatin bulala

da sauri uwale tace lfy yalwa naga jikinki duk shatin bulala saida yalwa ta qara fashewa da kuka tace wallahi mlm iro

Aljanaka haifa

kuyi haquri fans am busy wallahi amma next insha Allah xanyi mai yawa

*Ansholly*
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 18
sadaukarwa ga dukkan masoyan bakar izaya
da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da kaunarku gareni nima ina kaunarku💔💔

😘Ansholly😘

saida taje dai dai gidan kana tatuna da abinda uwale tace mata samun wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta cigaba da soshe soshe tamkar mahaukaciya tana nan zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta iske da yalwa sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da uwale taduqa dan Allah inna kiyi haquri kiman aikin gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba uwale fadada fuskarta taida fara,a wace tunda hainan tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba amma yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta hainan aike ya'tace kuma yau kinci darajar albishirin da qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa inada ciki wata ukku kuma namiji xan haifa dan haka kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki kiyi wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi tacire kayanta tadauki ruwan tashiga bayan daki tana murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi yayinda uwale takalli yalwa sukasa dariya uwale tace aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina zuwa burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba manta dukan da yarinyarnan taiman ba haryanzu sawun nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun hainan suduka ba wanda yatashi inma baccin dariyar da suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna zai cire inna zai fado yalwa tace ke uwale mi sauri miyi mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu zasiyi ba

barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi ciki zallarshi ne uwalece tadakama Hainan tsawa dan ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin bazata iyayin shurinda suka buqaci tayiba

inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki inajin barkonone yafada maki to tace qasa tai takwanta uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin cikin kuka tace inna shima zafi yakeman to saki mugani sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake mata sosai

ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata bakinta ihun yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana yalwa tasakar mata baki sukai dakin uwale

tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa mata hakanan yo ganine inban kwaba ba baxai shiga sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta

yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale dariya tai towa yakawo wannan shawarar inajin keci shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga hainan tazo tafa dama uwale

dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da bokanya taimata na uwale nada ciki taga hainan tasaki qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana xowa tagayama uwale kana tabata shawarar intanada borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida suka daka

kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta ibi wani taraqe saida suka tabbatar yajiqa kana yalwa taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin abinda tayi maki kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba

kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai shigeta tako ina koya kikace hakane kuma kinsan Allah

yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta

yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga ko lfy kar ace yar mutane ta mutu

*Ansholly*

*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 19

😘Ansholly😘

keniba inda xani inma tamutu anragema kasa nauyi
Chapter 5 · 0% Book details