← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 28

Sashe 12

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daqyal lawai yadago dan duk cikinsu ba wanda yakaishi shan wahala

cikin jin jiki yafara mgn Abu ba ruwanki dakowa yayi mana wannan dukan nidai kawai ko daukeni kokaini gida tun daxo damiketa ihun neman tai mako bako taima kamana ba sai yanxu
wani tari yataho mashi wanda yahanashi karasa mgnr dayake

daukar kowa akai aka kaishi gidanshi yayinda aka bar yalwa nan
gidan uwale

amma suduka saida akai masu gyaran tijar dasuka ji mlm iro ne kawai yaji ahannu amma uwale da yalwa duka aqafa sukaji indama uwale taji dadi cikinta bai xubeba

*wannan nakune masoya bakar ixaya nagode da irin kulawar dakuke bani kuma alhamdulillah naji sauqi yanzu zakujini akan lokaci insha Allah*

Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
44_45

*hadixa nanette wannan pagen nakine tabbas ina yaba maki akan qoqarin dakike*

😘ANSHOLLY😘

ba wanda yayi mashi musu acikinsu dan sunsan baya san musu
amma abun yabasu mamaki sunsan ogan nasu bayaso asa mashi waqa amota amma yau da kanshi yace asa

kidane yacika motar ba afi mnt5 haisham yace su juya sukoma abuja ba wanda yai magana domin sunga kwanan nan ogan nasu wani fada yakeji

aban garan aljani kundalo kowa duk jikinshi yaqone yaji haushin abun amma yana tuna jinin daxa abashi yayi wata irin dariya yabace bat dan yasan yagama aikinshi

nafi koda suka shiga cikin garin abuja kai tsaye asibitin su Dr bashir suka wuce domin tasan bata dawata matsala zai saman mata jarirran

office dinshi tashiga dan duk hospital din sun dauka ita din kanwarshi ce kamar yadda yafada masu

xama tayi agudan sit din tafara bashi lbrn yadda sukai da boka koda yaji ta ambaci jarirran da boka yace takawo kodar baiji ba baccinma hannun daya bata suka tafa dayake tabar sadi cikin mota

karkiji komi dan yau anzo asa a domin akwai kusan mace samada goma adakin haihuwa kinga dan jarirrai biyu sun mutu aiba wani abu bane

kamin nafi tace wani abu aljani dan kundalo yabai yana amma fuskarshi amurtuk duk da asufar mutum yazo amma saida sukaga wura ran daya qone

basu tsorata da ganinshi ba domin dama inhar xasu bashi jini haka yake masu sunan wace zasu bashi kawai zasu fadamai shikuma yaje ya ida aikinshi

da sauri Dr bashir yajawo list din sunayan matan dazasu haihu dan damashi ake kawo mawa

sunan mata biyu yafada aljanin yabace yabat yayi dakin haihuwar

watace keta ihu ga dukkan alamu haihuwar nagab da zuwa ita Kuma ta gefinta sunan Allah kawai take kira

nurse dince taima wace ke ihun mgn domin nurse din musilmace haba baiwar Allah kamar ba musilmaba sai ihu kike dan zaki haihu

kiduba takusa dake kiga yadda taketa kiran sunan Allah nasan wallahi koda wani abin cutarwa baxai cutar da wannan baiwar Allah ba

domin tana anbatan Allah bakisan ba lokacin haihuwa aljannu nazuwa kusa da mataba inkina wannan ihun tsab zasu shafi yaranki saikiji anata cewa cuta takama man da tunda na haifeshi kuma kece sila

kamin nurse takai karshen maganarta takuma fasa wani ihun wanda yai dai dai dafa dowar kanda

kamin dan yayi kuka tuni aljani dankundalo yatsotse mashi jini

yakoma wurin wace taketa ambatan Allah ganin dayai xata ida konashi yasashi bar mata wurin

yaje wurin wata itama irin wace tahaihuce ihu kawai takeyi itama tana haihuwa yana zoqe jinin babyn yabace

nanfa idanuwan sauran suka raina fata dansunga gaskiyar nurse tafito gashi su biyu dasuketa ihu cikin dakin duk sunyi asarar baby dinsu

nanfa sauran suka kama kiran Allah

nafi natashi xata tafi wayar Dr bashir takama ringing da sauri yadauka tare dayima nafi alamar tatsaya

morning sir morning Dr ina ina fatan kana office yes sir to nanda mnt30 kafito bakin get xaka rakani gidansu yarinyar dakace ok sir

rungume juna shida nafi sukai kana tafita daga office din da gudu domin taje tashirya kamin su iso

shima Dr bashir bakin get din yafito yatsaya
baifi mnt25 da tsayuwa ba saigasu sun iso

mota guda yabude yashiga wace ke gaba domin motar haisham itace sukasa tsakiya kwatance yaitaima drivan har suka iso da sauri yafito daga cikin motar tare dacema haisham yafitosu shiga cikin gidan

saida yakusan daqiqa goma kana yafara mgn inbaka da hankali bashir ni inada shi taya zakace nashiga cikin gidan mutane batareda kanemi ixininsu ba

sry sir namanta banfada maba gidana ne yarinyar take dan kanwar mata tace kuma tunda kace zakuzo nakira waya nafada masu

saida yakwashe kusan mnt20 kana yafito cikin isa da izza wanda kallo daya zakaimai kasan nairata zauna anan haisham kenan ga kudi ga kyau shiyasa yammata da yawa ke kawo mashi cafka shikuma baya tatasu

dakin baqi Dr bashir yabude mashi ya yinda sojoji suka ciki qofar dan daga bakin get xaka san gidan akwai babban mutum aciki wanda Nigeria take jidashi

nafi kuma anachan ana birsine jiki da abinda boka yabata wata qatuwar hijabce ta dauko tasaka ya yinda sadi tai shigar alfarma wace tafito tamkar matar auran dan dama tagirmi nafi da shekara 2

shiyasa dr bashir yace kanwar matarshice dan inhar yace kanwarshi ce to bada jimawa baza,a gano shi

shiga palon yayi nafi taso mutafi gashichan apalon baki yana jiranmu

to yanxu yayana ya zanyi da kwallin da boka yabani kisa yanxu sai sadi taimaki jagora har ashiga Palon dan inkince saikinje chan xakisa to bazai sanyuba dan sojoji suncika gidan gabaki daya

sawatayi saita maida kanta cikin hijabin tamkar amarya sadi tariqe mata hannu har palon tunda suka doso palon gaban haisham ke faduwa amma yadake

ganin dayai sunshigo cikin dakin yasashi dai daita natsuwarshi kallansu kawai yake

ya yinda sadi taje taima nafi wurin zama itama tasamu wuri tazauna nan suka fara gaisawa shida sadi duk atunaninshi itace

ganin tatashi tace to bari nashiga daga ciki kamin akawo maka abun motsa baki

taran nunfashinta yayi no am full wallahi nagode to kawai tace tafice warta

shikuma yafada tunani yanxu dama Dr makauniyace yasamo mashi amma bashir yagama dashi maganar nafice tadawo dashi daga tunanin daya tafi

ina wuni yaji tace mashi domin 12 tayi

lfy kawai yace mata kana yaqura mata ido cikin hijab din taga yana kallanta da sauri taja hijab din baya ido 2 sukai jiyai kamar wani abu yadakar mai xuciya da sauri yadafe wurin

*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
46_47

😘Ansholly😘

*wannan page nakine aunty mamie Allah yabar xuminci*

*rugar jalo bayan shekara biyu*

abubuwa dayawa sunfaru ciki harda haihuwar uwale tahaifi namijin data keso hainan har yanxu bautar datake bata daina ba saida taji saukin wani abun dan yanxu uwale tadaina dukanta haka yan rugar

domin suna tsoranta yanxu dukda ba ba adaina asarar rayukanba duk shekarar daxatai amma bamai iya dukanta saidai zagi ita kanta tanajin dadin hakan dukda batasan miyasa suka daina dukanta dinba

ya yinda sarkin rugar ardo ko fuska baichan xamata ba domin yadauki kaddara kuma cikin ikon Allah har yazuwa yanzu bai qara wata asaraba

mlm iro kam yanxu qiyayya hainan ce lifke cikin xuciyarshi dan tunda taimai wannan dukan qiyayyata taqara habbaka saikuma gashi uwale tahaifa mai namiji wanda yaci sunan baffanshi

so yake nuna mashi sosai saidai hainan tai tsaye tana kallansu danji take inama itace sule wanda suke cema mai kudi dan haka uwale tace adunga kiranshi domin tace saiya zama mai kudin rugar kana shine namiji tasan shinexai taimaka ma rugar ba hainan ba

yalwa da uwale anshirya amma saida uwale tasha fama kamin yalwa tayarda sudawo da amintarsu shima saida tasama uwale sharadin saidai tariqa zuwa gidanta amma ita tagama zuwa gidan uwale

kaji yalwa da tsoro saikace
London girl lol

yaune bokanya takira su uwale akan maganar hainan

zaune suke gaban bokanya bayan sungama kirarata kana suka dakata bushewa tayi da dariya kana tamaida fuskar tahade tamkar bata tabayin dariya ba

kana tafara magana cikin aman murya bokanya natare daku batattu nayi binkice hanya dayace xa,a iya kashe hainan to amma tanada wahala amma inxaku iya bata dawata wahala

cikin rawar jiki uwale tace wace hanya ce bokanya aradu komine ne zanyi indai har wan tsinanniyar yarinyar xata bar duniyar

dariya bokanya tasa kana tadaure fuska zaki kawo shanu guda goma maza biyar mata biyar sai rakuma guda hudu mata biyu maza biyu

uwale da sauri tadafe kirjinta dan tsabar firgice to itadai tasanko kanta zata saida bazata kai kudin sayan wa innan abubuwan ba ita wallahi ta haqura duk qiyayyar datakema hainan gwara tahaqura

domin inhar tace to tasan zata shiga tsaka mai wuyane gashi bokanya batada mutinci indai har tace abu kumaka amsa to baka isa kadawo daga baya kace baka samu abunba

amma kuma data tuno yadda tatsani hainan gashi bokanya tace saita zamamma
rugartasu abin alfahari saitaji wani qwarin zuciya yashigeta

da Sauri tamaida hankalinta wurin bokanyar zakice ina zaki samu shanun da rakumman to mijin innarki nafarko ya mutu kuma kinsan bashi da da kodaya gashi yabar tarin dukiya

jibine za airaban gadanshi wanda yan uwanshine xasu raba wani kullin magane ne tamiko mata kisamu rushin wuta kisa wannan maganin kiturara kifara yau saiki gobe da jibi kinga sau ukku kenan

to saiki tunkari rugarku tanda asuba yadda zaki isada wuri dan da antaso masalci zasuyi raban kina zuwa karkije ko ina inba gidan mijin innarkin ba kuma duk wanda yaimaki magna karki amsa domin inkika amsa aikinki yalalace

da kinshiga duk wanda kika iske kicemasu gadan mahaifinki. kikazo amsa nantake zasu baki batare dasun maki wani musuba kuma abinda nayanke maki dai dai zasu baki basu kara maki koda daya ba

kutashi kutafi inkika dawo zan fada maku komiza ai dasu

*kuyi haquri da wannan promise gobe insha Allah xan maku mai yawa sadaukarwa ga Mira danfodia*

😘Ansholly😉
😭BAKAR IZAYA😭
50-51

😘Ansholly😘

*wannan page nakune ansholly fans2*

rugar jalo
bayan kwana biyu uwale tagama aikin da bokanya tasata tun daddare tatambayi mlm iro cewa xataje rugarsu bai hana taba

shiyasa tatashi tunda asuba tafara shiri goya mai kudi tayi kan baya takama hanyar rugarsu

tana ganin tafita tatashi tayi hanyar madafi dan rabanta da abincin yau sati biyu kenan dan har wani duhu take gani acikin idanuwan ta

gashi duk wa inda uwale tace tarika yima aiki suma kamar uwalan suke basuda tausayi
Chapter 12 · 0% Book details